Reading So Makamin Cuta Complete By Surayyams Chapter 32 | TKNovels


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Muryan sa na rawa yayi mata magana a hankali ta gefen kunnen ta
Yace hey...what r u doing ?ta sa dan yatsa kan lips dinsa
Tace shhhhhh wanka zamuyi ..i want to bath ko ba zamuyi ba ne?
idon sa na kanta ya gyada kai alamn eh kamar wani yaro karami.sai tayi murmushi

Daga nan Ba bata lokaci ta soma zame masa rigar sa tayi gefe da shi ya rage daga shi sai wandon sa

Wanin kayataccen Juyi tayi ta murda masa jikin nata a ilahirin nasa ta koma bayan sa ta lafar da kai tana wani irn sauke nishi mai gigitarwa

Ji yake kamar zai suma sai ta sa hannu tana lailaya masa bayan sa tana masa tafiyan tsutsa daga kasa har sama

Shikam Tam ya dan rufe idon sa yanajin zugin dadni abun kota ena nabin ajikin sa

Lura da abun yana shigar sa ya sa ta soma sa tongue dinta tana yi a hankali hannun ta na zagaye da kirjin sa ta baya
Anan Har ta zago kan kunnen sa tana lasa tana hura masa iska a hankali

Gaba daya sai yana jin jikin sa na rawa ta ciki ganin yake in ta cigaba da abun da take masa zaiyi abun kunya nan sai yayi saurin jawo ta ta gaban sa shima
Bata bari yayi komai ba
Ta daura Hannun ta duka biyu a kan kirjin sa tana binsa da wani irin zazaffan kallo mai kashe
Mutsamutsan jinin jiki,

Idon sa sun riga sun sauya kama,jijiyoyinsa sun soma karfi komai ya dau chagi ajikin sa , jin abunsa yake kamar zata yage wando ta fito sai yakushin sa yake ta ciki

Kamar ta karance shi kuwa sai ta cigaba da daura sa akan hot sit ba daga kafa karshe har ta sulale wandon jikin nasa ta soma lailaya sa.

Nan kam Bai iya daurewa ba saida ya soma mata surutai da bayanai a hankali don ta gama kure masa tunanin sa.

Ranta fal yake da farinciki musamman da taga tana aika masa sako kuma yana karba yadda bata tsammani shiko tuni ya dau hanyar zaucewa
Ganin zata masa illa sosai ya sa ya dago ta sama ya manne bakin su waje daya yana aika mata wasu mahaukatam hot kisses

a zafafe yakeyi yana zame wannan rigar dake jikin ta wanda da shi da babu duk daya ne

Iya dauriya tayi don kar ta soma kukan tun yanzu.. Har Sai da ya mata ramakon gayya sannan ya daga chak suka koma daki

Nan ne data ga haikan ya haukace sai taji aranta yau kam babu magana awajen ta.
don tasan ta kunna shi ta kuma kure button din sa tuni sai ta soma kicin kicin tana so ta soma rikicin tsoro.
Ai kamar baijin ta haka ya cigaba da sullebe jikin ta suna sauke numfashi tare

Dam Dam ta rike shi jikin ta ya hau wani sabon karkarwa da taji ya dan sa yatsan sa a kasan ta yana jin tsaban ruwan dake ambaliya ,a ranshi ya ce shes hot..
Wajen ta kuma tsoron nan na nan

Shiko tuni yayi parking ya dago zaiyi seti ya hau aiki ,sai ta kwala kiran suna sa ...tace y..ay, ..yya dan Allah...dan Allah .sai ta fashe masa da kuka

Hannun sa ya sa a kanta A hankali ya kwakwlo makansa calmnes sannan ya soma shafa gashin kanta yana calming dinta da itama da kalaman rarrashi masu sanyaya zuciya,
Yace i promise, u will be fine, pls dont deny me kinji jasmine di na..?

A cikin kukan ta gyada kai a hankali gwanin ban tausayi
Ai bai jira wani further case ba ya sambado adduar saduwa da iyali
Ya soma kokarin shigewa ciki a slow,jasmine wani uban kara ta sake ta damke sa kamar zata yage fatar sa
Amma ena ko ji bayayi bare ya gani,

Don dumin jikin ta ya riga ya durmuya sa can cikin wani duniyar da bai sani ba alokacin, ga kuma arzikin zazzakar ni'iman da ya tarar atattare da ita sai dada gurzawa ciki yake yana sumbatu kamar zararre,

Itakam kuka takeyi dan wahala ,Tayi dukan ,tayi cizo, yakushi amma ena tamkar baijin ta haka yake gashi duk jijjiyoyin sa a still suke don haka da karfin sa ajiki bai mata da sauki ba

Tsaban yanayin da ya shiga ciki Duk wannan kukan baiji a kunnen sa don abu ne wanda ya kure masa tunani shi kansa gani yake mai daga sa a wannan yanayi mutuwar sa ce..

Lugwi tayi ,tana nishi sama sama kukan ya dena ma sauti sai kakkame shi take tana rokon sa kamar wanda zata dauke numfashin ta
Shiko bai daina hura mata wutan abun ba sai ta yaga tana shirin yin squirting sannan yayi releasing suka sauko tare gaba daya suka wanke juna.....

Xufa ke keto masa ko ena duk da ac ga sanyin ruwan sama da ake yi awajen
Itako bata ma numfashin yanzu sai nishi daddaya idon ta yayi ja ya kumbura sai aukin hawaye,
Gefen fuskan ta kansa yake ya kwanta yana sauke numfashi cike da satisafaction,
Saida ya kammala saita kansa sannan ya dago a hankali
Ya kalle ta cikin tsananin shaukin so da kauna , gaba daya jikin ta sai karkarwa yake har yanzu ga uban zufa a goshin ta kamar mai labour

Nan ma Yayi gajiyayyen murmushi ya daura mata kisss mai zafi a lips din ta da saman goshin ta,
Ya ce Allah yayi miki Albarka uwargida na ure d best and d sweetest.

Tayo lumui da ido ta dan harare sa a kasale amma ba bakin magana , nan ya jawo ta ahankali jikin sa cikin tausayi da kauna ya shiga rarrashin ta yana kalallame ta words masu dadin ji
Anan ne kukan tan ya dada tsanani murya kasa kasa tace yaya zafi ,zafi nake ji ...zafi ne ko ena ..
Nikam ka cire min zafin nan na shiga uku ..cikin kukan take fada tana dan yarfa hannu a gajiye

Tausayin ta yake ji sosai don yasan in ba ma dauriya ba da ko magana bai kamata ace tayi ba.

Ba bata lokaci ya dauko ta yana mata sannu har yayi bathrum da ita ,
Kasa tsayuwa tayi tsaban azaban da take ji,.
Amma haka ya tsaya ta dadddafe shi har ya shirya ruwan zafin da zai gasa mata wajen kafin safiya kuma suje asibiti..

Da dai Allah allah take a zurma ta cikin ruwan ko zata samu saukin abunda take ji.

Amma yana sa ta ta channa wani ihu ta yi wuf ta rarumosa ta fashe da wani kukan bala"i
Dada kashe masa jiki takeyi don gaba daya ji yake ena ma ana transfering pain daya karba yaji mata su ta huta.

Duk da tausayin nata ya ci karfin sa Hakan dai ya rufe ido ya lallabata ya sata dole cikin ruwan da kuka da komai, har ta dan ji dama dama..

Kafin nan idon sa sun gama cikowa da kwalla
Ko eya gyara gadon da kyau baiyi ba yayi sauri wajen Ajiye ta don ya nemo maganin pain relive ya bata,

Tsaban yadda take ji Ta so tayi masa kiriniya don gani take kamar baida tausayine yake a
Mata hakan
Amma ganin yadda yah ke mata barin jiki da lallami ya sa ta hakura tuni ta manne jikin sa nan wani wahalallen gajiyayayen bacci ya tafi da ita.


Shikam Da kyar ya runtsa don hankalin sa a tashe yake yana Allah allah safiya yayai suje asibiti kawai
don kuwa koda yake taya gasa jikin ta dazun hankalin sa ya dada tashi abunda yaji a kasan nata don ya tabbata bata jin da dadin jikin ta sosai,ya ji mata ciwo awajen.


Baifi minti 30 da runtsawar sa ba kukan ta ya tashe shi
a firgice ya juyo yace,gani nan am here.
Menene kuma? Wani abun ne ke damun ki ?pls tell me,,
Tayi saurin juyawa ta kalle sa da kyau a shagwabe ta ce ,yaya baka cire mun ba,so kake na mutu da zafin nan ne? sai ta kara saukar da wani sabon silent tears

Hankalinsa a tashe Yayi saurin cewa im soryyy kiyi shiru zan cire , yanzu zamu je asibiti .ki daure ki kara hutawa kadan ana bari na hada mana ruwan wanka muyi sallah ko?

A hankali ta gyada kai tana cigaba da hawayen ta

Nan ya sauka ya kimtsa kansa kafin ya gama komai already 6 na shirin yi,
Sai da Ya gama tsaf sannan ya tallafo ta itama ya kimtsa ta don tsaban zafi da ke damun ta ma a daddafe ta idar da sallah..

Lokacin Yana faman kammala sa kayan sa sai ya juyo Ganin ta zube wajen tana wani sabon kuka
Nan ya bar duk abunda yakeyi ya sa hannu yayi saurin tarkata su ,
Ya gama shirya ta suka fito zuwa asibitin kawai.


Ranar Bacci mai nauyi zahida keyi gashi ta riga ta bada dokan kar asake ana tashin ta in tana bacci, karime kuwa da ta ci karo da su tsakar gida da sadsafen ya dauko abarsa a hannu yana faman lallashin ta kamar zai shige jikin ta sai abun ya dada damunta sosai har suka bar gidan sai zirga zirga take bakin kofar zahrod zata kai mata news.


Suna asibiti Har Karfe 9 saura jasmine na ciki na hutawa bayan an kammala duba ta

a hakan ma wani sabon drama a kasha don sai da ya zo wajen ya tsaya a kanta rai a bace kafin ta bari aka kimtsa ta da kyau.

Yana zaune a gefen ta ta riko hannun sa dam dam tana shagwabewa
Shiko tuntuni yake kallon ta kaunar ta ya gama masa tabaibaiyi azuciyan sa, da murmushi ya tare numfashin ta yace
Zafin ya ragu ko mu zauna anan ana duba ki..?

Murya ciki ciki tace eh" alaman su zauna anan din kawai kar su tafi gida.

Sai Ya manna mata kiss a goshi, da harshen yaren turkiya yayi magana da shike nan ya soma tashi da ammy yana karami sai yana cewa "i adore u baby na.ure my life."
Sai Tayi murmushi duk da bata san me yace ba

Nan ma ya tashi tsaye Yace bari na kawo miki tea yakamata kici wani abu ma cikin ki.
Ta girgiza kai alaman ah'a bata so
Ya dan harare ta zai sake magana tace ni gida nake so muje kawai nafasa nan din

Ya dawo da dan sauri ya ce ah'a bakin ce yana kan miki zafi har yanzu ba?

Kan ta amsa shi saiga nurse ta shigo
Tayi murmushi tace zata duba jasmine din alaman ya fita ya basu waje

Jasmine dake ji da shagwaba haka taki fir ta damko sa sai da akayi komai a gaban sa.
Sai uban shagwaba take zubawa tana dada daga masa hankali da kananan kukan ta.

Ko nurse din sai da ta jinjina da soyyayar sun,

Nan ba bata lokaci ta sallame su sannan ta masa bayani a sarara ma jasmine tayi atleast 3 -4 days sai a dawo ta gani tare da basu magani..

Tun a mota take zautar da shi da uban shagwaba sai horn ake masa tsaban yadda yake
Bin odas din ta don ahankali yake tafiya har dai suka iso gidan.


Kafin nan karime ta gaya ma zahids ai yau a hannu ogah ya fita da madam jasmine " kuma tana hasashen hala jasmine ta ci nasaran seducing dinsa ne zasu bar gidan suje hotel suyi iskancin su

tam zahida ta cika da hauka da fushi
kafin su dawo ma Lokacin zahidan ta riga ta dauki mota fuuuuuhhh tana zaga gari wai taje nemo su

Shikam yana gama parking Haka ya sake dakon ta suka shigo gidan
Ta na zaune kan sofa tana kallon sa har ya gama kimtsa dakin da kansa,

Duk ya bi ya rikice yana faman rawar jikin itako sai waina sa take tana marairaicewa cikin salon shgwaba

Komai tsaf ya gama sai ya dauko ta kamar baby ya ajiye ta kan gadon ya rufe ta half da blanket

Na ma Yana zaune gefen ta sai yanzu ya ke sauke ajiyan numfashi alaman akwai gajiya sosai ajikin sa shima

Ya juya yace saura tea din ko?

Murmushi ne kan fuskan ta mai dauke da tsantsar son sa da tausayin sa lokaci guda,
Ta riko hannun sa a hankalin cikin nata tana binsa da kasallaen kallo , shiko bai fasa ba cikin sanyi murya yace na kawo? Jasmine Ya kamata kisha tea fa ko bashi kike so bane? Pls say sumting

Ta girgiza kai ta dada matse hannun sa tace ni bana son komai kawai kazauna anan yaya bana son katafi,

Dan murmushin yayi ya gyra zama Kallon ta yake har ya karaso daf da fuskan ta yace ,but i want u to take sumting kinga baki da lpya fa ,and im guilty i know is all my fault..

Tace uhm uhm...pls do wat i want ta langwame masa wuya tana kashe murya, sai yace toh shikenan angama madam nan ma yayi kissing hannun ta yace gani nan anan yadda kike so
Tayi murmushi batace komai ba,
Dan Shiru ne ya dan ratsa wajen da shi kowa na kallon kowa sai yaji bazai iya barin maganganun da zuciyan sa ke fada ba
A hankali ya shafo gefen fuskan ta, yace jasmine im so proud of u, u make me happy,nagode.

Dauke da murmushi fuskn ta Tayi kissing hannun sa itama a zuciyanta tace u desrv it my ruhi,im urs har abada
Jin bata amsa shi ba
Yasa ya dada shafo kanta yana maganan sa ,nan taga ya dan ja bedside drawer sa ta jikin bango wani waje tagani na daban
amma sai wajen yadan banbanta da asalin kalar wajen

Duka hannun sa biyar ya manna sai wani wuta blue ya kawo nan wata karamar kofar glass ta budu da kanta .

Ido ta sa Tana kallon ikon Allah
Nan mA Taga ya zaro wani karamin box dan karami a ciki sannan bai kuma taba abun ba sai ya danna wasu abun daga wayar sa tuni gurin ya koma ya dawo bango da kansa kamar ba'ayi ba ,sai ya tura drwersa da kyau ya juyo

Abun ya burgeta sosai har Ta so tayi xclaiming amma sai ta dan ja aji, ta bishi da ido bata tanka ba

Fuska ba yabo ba fallasa Hannun ta ya riko ya tallafa ta zauna suna fuskan tan juna
Sai Ya manna mata kiss sannan ya bude box din ya ciro wata ring.

Waje manyan manyan idonta suka fito in xtreeme suprise a yayin da taga ya na sa ma dan yatsan ta wata shakikiyar diamond ring wanda daga gani kasan special ne akayi sa.

Tuni taji wani shaukin dadi ya lullube ta har ta budi baki zatayi murna ya rufe mata shi da hot kissses saida suka kusan dauke numfashin junan su

Nan Yabi ya mayar da ita kan pillow ya bita da smiles mai kayatarwa
Ita dai idon ta nakan ring din Murya kasa kasa tace i like it. Na gode sosai

Sai ya da yi kunya kadan, ya kasa cewa komai.

Daga nan Ko magana basu samu damar yi ba aka turo kofar dakin
A nitse ashween ya juyo..
Zahida ko ganin su hakan ya sosa mata rai sosai Har ta fizgo zata soma tada bayanai
Amma saita tuno yanzun nan madam hidayat ta surfa ta awaya akan karta manta tabi jasmine sannu a hankali

Nan Sai ta wayen ce, ta karaso wajen su tana cewa baby lpya kuwa naga jasmine haka a kan gadon ka?meya faru wht,and hapend to her room

Fuska ba yabo ba fallasa yace uhmm, bata da lpya ne ,and im due ya fada yana kallon jasmine din da ko taji da mutum ya shigo wajen

Leko ta Zahidan tayi Badon ranta ya so ba tace
Ohhh, im sorry
Toh Ai sai aje asibiti ko. come i will take her tayi yunkuri tare da saurin miko hannu kan jasmine nan ya dan ture hannun tan gefe yace ah 'a yanzun muka dawo daga nan.

Ranta nan ma ya sosu sosai ,burin ta dai a daga jasmine a gaban sa don har cikin kokon ranta take jin kishim yanayin su
sai tayi saurin cewa to bari na tayaka mukaita room dinta ai zaifi mata nan din ko ?

ba tare da ya kalle ta ba yace ,no thanks. Nace yau a gaba na zata zauna ai ni nakawo ta nan din ,
If u want to help pls go and her make break fast naga ko zata iya ci.

Tayi kak cikin ranta tace iyeeee. Maganan shin har shake ta yake yi tsaban takaicin abun a ranta
don aganin ta bata ga dalilin ma da wata mace zata kwanta nasha nasha haka agaban sa ba da sunan ita causin ba,

Abun na cinta sai ta kasa daurewa ta ce baby ciwon yayi tsanani haka ne whts d problem pls?

Ya daga mata hannu yace zahida pls, enough of this questions in baza kiyi abunda nace miki ba just ba lemme be ,bana son hayaniya fa,i just ssid someone is sick here ya karashe tare da maida kallon sa kan jasmine da tuni ta narke ta shagwabe fuska kamar baby mai shirin yin fitina.


Nan Zahida Tayi saurin dauke kai tace o.o..k..shikenan
I wil get d break fast nan ta fice a fusace zuciyanta na kururuwan haushi,
amma kash !! burikanta dana mumyn ta akan sa sun hanata tada boma bomai da yau da ba makawa sai ta daga su.


Ficewar ta keda wuya ya riko hannun matar sa Murmushi suka sakar ma juna kamar munafukai sai ya kara kissing fore head dinta suka cigaba da kallon love din su.





😍kikiki love is blind my people
😍zahida taci sunan drama "a fool for u"🤣😂👯🏻‍♀i lov her tho😛



*Mrngs💋 so whts ur review akan wannan ena jiran amsa*🤒




*surriem teamSMC🤝🏼*
[23/08, 05:43] ‪+234 806 071 2446‬: *⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*



💔

*SO MAKAMIN CUTA*
_'the sword of evil love'_


_Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥



*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.



*Page▶55*





Kusan mintina 20 suna zaune sai soyayar su suke faman sha tana kan zuba masa rigima gashi dama sunyi mugun missing juna a dan kwanaki da suka wuce suna fada.

Su biyu ne a dakin amma kamar ba su nan don ciki ciki suke maganan su kamar wani zaiji su
Ashween gaba daya ya wani bada hankalin sa kamar yana deban lectures tana rike da hannun sa shikuma ya dan tallafo kansa daf fuskn su na kallon juna


Yayi nisa bai jin komai ji yayi ta dan tsame hannun ta cikin nashi da dan sauri ta juyo tana kallon bakin kofa

Ido hudu tayi da karime dake bin zahida da tray din abinci,

dama a gidan kowa da yadda yayi speacilising a fannin girki,
Ita karime ba irin counry food da bata iya ba har dana gargajiya ita oe dafa musu in bukata ta taso
don har catering clases ashween ya sata lokacin farkon zuwan ta gidan duk dama bai cika zama ba

ita kuma cook nana ta san kan continental dishes da kayan kwamulashe amma sai dai bata da hayaniya sosai kasan cewar ta tadan manyan ta kadan kuma bazaura ce.


Ashween Bai juya ba yana zaune daf da jsamine ,har zahidan ta iso tayi tsaye a kansa .
Baby ga break fast din,

Yace ok, nan karime ta ajiye gaban sa akasa tayi saurin ficewa ta basu guri

Bai jira ba ya shiga budewa yana gani ba laifi pepper chicken ne wanda yaji komai da komai gwanin sha' awa sai akayi dan french mosaic na breadi wanda yaji koyi sai tea wanda aka hado masa kayan qamshi, mint da kayan yaji,

Wai a hakan duk sun kure a daka ne wajen girkin don muddin jasmine taci zata samu qwari ta warke.

karime ce tabi ta ruda zahidan tun a kitchen tace mata ai sanyi ne ke damun jasmine shine take barbaran namiji ,
sabida haka Ta san maganin ta yanzu zata warware in aka hado mata breakfast mai kayan yaji yaji..


Jasmine Kallon abinci tayi sai ma taji ya fice mata akai, don tasan bata bukatar wani abu daga wajen su biyu har cikin ranta.

Ya kalle ta tare da kashe muryan da baisan ma yayi ba yace 'oya tashi haka food is ready,ya dan zare mata ido yace
Kar kice min kuma ba zaki ci..

Tayi shiru ta shashantar da fuska
Tana son tayi magana amma sai ta kasa yi

Tuni zahida ke aiko mata bomabaman harara
Ita dai Tayi musu tsayuwan babakere ne tana jiran taga me zai faru

Ganin ya nace sai taci ya sata dan dole ta amince zata tashi da kanta taci
Ai kamar da wasa jasmine tana danyin yunkuri zata mike ta sake wani uban kara sai da dukan su suka farga suka kalle ta

Zahida tace lpyar ki kuwa jasmine?

Ta shagwabe ko ta kula ta ta dube sa da fuskan kuka tace yaya ni zafi nake ji bazan iya tashi ba Allah..

Sai da yaji wani dum a ransa yace o.m.g yau jasmine zata kunna min wutar fitinan anan wajen kenan

Sai yayi saurin waskewa cikin kulawa ya ce sannu,sorry.. sannu kinji,

Zahida ta danyi tsuka ta kau da kai sai can tace baby wai nikam faduwa tayi ne? Naji tana cewa zafi take ji meye ke mata zafin?

Dama Zuciyan sa sam ba a kwance yake da presncw din zahidan ba ba don yasan inba sakalci irin natan ba ma yadda jasmine ke narke masa tana shagwaba yaci ace ta dago wani abun.
amma sai Ya mata shiru bai amsa tambayar nata ba can kasan makoshi yace eh

Ya cigaba da hidiman sa da jasmine" C'mon ya kamata kici abincin nan if not zan kai ki asake miki allura fa

Ta make kafadar ta ta wani narke tana karairaya murya "yaya ai bazan iya tashi bane..akwai zafiiiii tanayi tana shagwabe fuska tana satan kallon zahida
da tuni take cikin rudanin amsar nashi
Yace mata eh kawai...,amma bata san na wani tambayar tan guda daya ba ne ya amsa"shin faduwa jasmine tayi ne ko wani ciwo ne ke mata zafi wanda ita bata ma ganshi ba.
ganin bata lokaci ne wannan muhawarar a zuciyan ta sai ta hakura ta Kada kai Ta dan tabe baki ta sake kura musu ido tana jin sa

Yace ok relax ni zan iya ai, as long as zaki ci abin ci, nan ya shiga serving abinci tayi kifi kifi tana wurga ma zahidan kallo
Wacce tuni hankalin ta ya koma kan ashween dake faman aikin hada abincin a kasa kamar ba shi ba

Zahida Ta rasa meke mata dadi aranta duk sai taji ta daburce ta kasa kamo setin tashan draman da akeyi agabn ta ,
a ranta tace wai ni meyey ma'anan wannan rayuwar yarinya tabi ta zame min kashin kifi a wuya? Yar uwa mai kamr kishiya, amma baby bai gaya min sun shaku haka ba ai, ji duk ta gama kalmashe zuciyan sa da sakarcin banza
Munafuka kawai, ai ena nan bana motsawa daga nan ,
Yar iska jarababbiya ai tunda bai taba jiki na ba ba jikin wata shegiyar mace da zai taba eheh..
Ta kuma karashe maganan tare da dago kai tana bin jasmine din da wani mugun ido,

Jasmine da ita ma ta gama dura mata buhun zagi a ranta tace aiyau ba daga kafa wallahy sai dai ki haukace babu enda zaije haka nima ena nanike da shi anan,wawiya karuwa kawai.im first, yarinya na miki nisa kuma sai kin gane kuran ki a gidan nan muzuba

Dai dai nan ya dago kai lokacin duk sun kammala maganan zucin su yace ma jasmine shall we?

Zahida dake magana kasa kasa tace kut man uba , shall we what?me za ayi kenan.?chab di

Jasmine kuwa ta gyada kai kamar wata salihar kyanwa tace ehm, sai tayi saurin mika masa hannu ta bishi da wani killer smiles alaman ya dago ta

Shikan sa baisan lokacin dayayi complying ba fuskan sa cike da kaunar ta
Ya tallafo ta kadan Tuni ta dan fada jikin sa da dabara tana sauke wani susutaccen nishin shagwaba tana dan kakkame shi
shikuma bainkula ba ma aka barsa da ce mata sorry yana lallashin ta a dabaran ce,ya dauka ko zafin ne har yanzu

Lokacin Bakin zahida a bude yake tsaban mamaki tana binsu da ido, gashi ba halin tayi magana don ta sani

Please Login or Register in order to submit comment