Reading So Makamin Cuta Complete By Surayyams Chapter 26 | TKNovels


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

shi.

idan kuma ya ki sai ta kwawalo wani fitinan da zai sa shi lallai yayi feeding dinta gaban jasmine

gashi yanzun kafin kowa ya fito ta fito don haka itake serving din kowa abinci kamr itace matar gidan.



Duk da tayi nasara wajen sa jasmine ta dena saukowa kan dinning din
Ba anan abun ya tsaya ba

Bayan ya koya mata aikin a office da safe sai ta dawo gida ta barsa,
Chan Late yana dawo wa gidan kuma sai sa fito
Dab ta lura 8pm yayi saita soma damun sa da tambayoyi

Ko tace bata fahimci abu kaza ba ya mata bayani
To wannan bayanin sai ta san yadda za'ayi ya dauke su kusan awowi tun 8 wata rana sai 12 ko 1.30 take barin sa ya shige dakin sa.


Sau da yawa jasmine ta kanso ta samu attention dinsa amma ena abun ba sauki sai ma abun da ya karu.

Anan ma Tsaban barikancin zahida ya sata kwata kwata ta dena saukowa enda yake, don muddin yana koya mata abu, bata zama nesa da shi
Dole Sai ta san yadda zatayi ace ta dan mannu da shi ko ta halin yaya ne,
Gashi asalin ta dama ba kayan mutunci ta saba sawa ba.


A kwana a tashi har an kai kusan 3 weeks ana abu daya ,
Abun na mugun damun jasmine amma sai ta ringa dannewa a ranta.

don ko ta yi fushin daga baya kuma inyazo ya marairaice mata sai taji har ta hakura

Saukin abun da ta samu shine ta riga da ta soma karatun ta online yau har ta kusa cin 1month daga ciki part 1.
Kullum Sai ta makale a dakin tayi shiru batare da ta fito ba har tayi bacci.

Ashween kuwa yana zaune ne kawai amma Shi kansa bajin dadi yake ba don ya gama karantar zahida,ya dago duk abunda take ciki

Amma da shike bata taba masa jasmine sai ya kyaleta ya zuba mata ido yayi kamar baisan meya keyi


Yau ma kamar kullum sai 1 saura ta barsa ta bi ta gama sashi a hot sit nonuwan ta kaf rabi a waje don sleeping dress ta sa ta zauna gaban sa sai juyi take

Duk yadda ya so ya na kaucewa amma ena zahida sam bata fahimta,
Don tsaban sunkuyar da kai akan screen ya sa wuyar sa har na masa ciwo kwata kwata baya sha'awan dago kan sa bare ya kalle ta

Zahida ko a Tunanin ta rashin yawan dagowa ya kalletan kawai don ya damu ya koya mata ne shyasa yake bada hankali sosai amna a ranta tasan karya ne namiji ya zauna gaban ta ahakan baiji ya taba ta ba .


A bangaren sa kuma Ita bata masan tana dada hura masa wutan mugun missing din jasmine din nasa bane
Ga bacci ya gama damun sa hasken system ya gama cike mai ido
A haka dai da kyar ya lallabata ta kyalesa ya nufi site dinsa


Yana tafiyar sa a Dai dai bakin kofar ya ja tsaya ,don daga yadda kofar yake yasan ba a rufe take ba alaman yanzu aka shige ciki

Kamar wanda aka zugashi nan ya sa hannu ya dan tura ai kuwa kofar ta budu ba wani kara.

Daga tsaye Ya kare ma dakin kallo komai neat gata chan ta rufo haar kai ...tayi luf gefe daya.

Murmushi kawai yayi don yasan idon jasmine biyu,kuma yanzun ta shigo dakin har ta mance bata kashe wuta ba..


Tuni yaji baccin ta soma washewa a idon sa
nan yaja kofar ya kulle da kyau ya yo kanta a nitse,...

Tana jin tahowar sa Kirjin ta na gaf gaf sai zaro ido take a cikin bargo' tace wayyo Allah na kardai gani yayi ena leken su?

Nan ta hadiye yawu a hankali,.ta lumshe ido tana cewa shikenan yau naji kunya.

Bata karasa ba taji mutum agefen ta, zaman shiru yayi yana kallon bargon setin fuskan ta ,sannan ya danyi murmushi ya janye da karfi,

Da sauri ta juya masa baya,
Hakan ya dada sa shi dariya ganin bata ko cire kayan jikin ta,
Riga da skirt ne na material kanta har da daurin dankwali.

Yace uhmm lallai karatu yayi karatu, ashe har ana mancewa da kai in ana karatu?
Tayi shiru ta dauke numfashi tana jin haushin kanta,

Nan ya daure fuska yace jasmine,

Ta bude ido buut, amma bata amsa ba kuma bata juyo ba
Hannu ya sa zai juyo da ita tayi saurin matsawa gefe,
Yace ai dama nasan ba baccin ki kiye ba
C'mon get up and tell me Ena kika fito?
Ta na shiru ,tayi kyam kamr batta jin sa

Nan Ya yunkuro ya kamo ta kamar baby ya dawo da ita daf da shi,
Har yanzun Sam ta kame jikin ta taki juyowa su hada ido
Ganin haka ya sa Sai ya sake ta abunsa
Nan tashi yayi ya soma balle rigar sa ya nacewa bazaki amsa ni ba ko,

Ai Tanajin motsin ya fara hakan ta mike zumbut tayi tsugono kan gwiwarta a saman gadon
Takune fuska tayi kamar an kama barawo tace, yaya ba..ki..n kofa, bakin kofa naje fa..

yace yimin shiru karya ne banan kika je ba
Yanayi yana rage kayan jikin sa,

Nan ta soma daburce wa tace uhm.uhm yaya to ka tsaya mana.

Yace in na fada miki in da ki kaje dai kisani nine boss dinki a dakinnan,u will do evrything i want Sannan ko tari sai nace ki yi ,kin yarda?

Tayi saurin cewa ah'ah.yaya to ai zan fada,
Anan na tsaya kan step wallhy banje ko ena ba.

Ya harare ta Yace aikin banza ,sai da kika bari nagama cire kaya? Ai kinyi latti,kuma
Kema sai kin cire naki kafin na yafe miki.

Nan ta soma birgima kan gadon tace ni wallhy ban yarda ba ai nafada maka gaskiya,

Ko kula ta baiyi ba ji kawai tayi an kashe wutar dakin yayi wuf ya lalumo abun sa ya soma lailayata tana shagwabewa cike da kewar jikin na shi
Daga nan baba abunda yake tashi a dakin banda
Nishi da kananun kuka.

Shi kansa sai da ya gane cewa tayi missing din sa sosai,don ko da ya sata masa blow job batayi dogon yi masa rigima ba haka suka kwashi soyyar su cikin dare sannan suka yi bacci


Washe gari da sassafe bayan ya dawo daga masjid
Ya kuma komawa kamar kar ya tashi ajikin ta haka yake ji ,don tun da suka jone yake famar kissing din gefen wuyar ta lips dinta da gefen boobs dinta baiji kamar zai bari ba

Jin karar alarm 7.00 ya sashi sasaautawa yana yunkurin sa stop don ya je ya shirya

Itako ganin zai tashin da gaske ya barta nan ne jarabar nata ya tashi sam ta kane a jikin sa , ta tsoma tsokano sa da dabara sai da suka kusan maimaita abun da sukayo da daddaren..
Daga bisani dan dolen sa ya lallabata ya samu ya nufi dakin sa don ya samu ya shirya ya fito don yau kam ya san ya gama buga latti


Tana jin rufe kofar sa ta sauko itama ,Murmushi takeyi yayin da ta jawo towel a kasa ta daura kirjin ta ta shiga bathrum don daga daren jiyan zuwa yanzu saida taji kamar anrage mata wani nauyin kishin daya tokare ya addabe zuciyan ta.


Yana tafiya a hankali Rigar sa a hannu bai mayar ba ya bar kirjin sa a bude yana tahowa sama a hankali zuciyan sa na dada kewar matar sa har bai san sanda ya karaso kofar dakin sa ba

Yana ture kofar dakin nasa yaji abude abun ya mugun basa mamaki yana kutso kai kuwa sukayi ido hudu
Da zahida..

Zahidan har ta kammala zaba masa kayan da zai sa agogo, takalmi, turare komai ta jere su bisa layi akan gadon,

Tsaki ne ya kufce masa Ya lumshe idon sa alaman o Allah na yau ga fitina .


Ko ajikin ta saima dada gyara zaman rigarta take tana zagowa don tasa meshi
tanayi tana masa murmushi tana jiran taji reaction dinsa akan suprise din data masa

A ganin ta ba karamin kokari tayi ba ,don tasan ita kanta komai mata ake yi ,wannan din ma duk mrs hidayat ce ta gaya mata ya zatayi sannan ta yi.

Kafin ta is daf ta soma cewa good morning han..ds..o.m.e some..
Sai maganan ya kasa fitowa ta kafe sa da ido tana kallon sa galala

Yanzun ne take ganin yanayin sa, a cukwikuye yake koman sa a wargaje ,ga wandon nasa har ya soma saukowa yayi sagging kasa kasa ya bayyana half closed boxers din sa boro boro ta ciki.

Sai da kirjin ta ya buga guf guf sau tara
Tace ena kafito haka?

Shima Sai yanzu ya lura da kansa sai yayi tsuru tsuru kalar marar gaskiya baice uffan ba shima ya zuba mata ido



Kamar uwar sa haka ta cigaba tace
Da bangan ka akan gado ba I tot ka na masallaci ne. ..amma, ya kuma naga riga a hannu,?
tana dada tahowa daf daf tana kare masa kallon kure ta sake cewa da karfi
oh my god ashween,!
Where is your belt?.








*kikikiki ,Abeg my sweet fans help ashween answer dat past question paper ni kam gudu🏃‍♀🏃‍♀🏃‍♀🏃‍♀😂🤝🏼😜*








comments for next!🤒







*surriem*
[23/08, 05:42] ‪+234 806 071 2446‬: *⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*



💔

*SO MAKAMIN CUTA*
_'the sword of evil love'_


_Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥



*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.



*Alhamdullhi is just a 1 day drift,my people my friends and fans i cnt mention all "NAGODE sosai da kulawar ku...am perfectly ok yanzu kam. jazakhallhu khairan 4 zha prayers.*




*Page▶47*





Ashween daya san baida bakin magana sai ya tsaya gaban ta yayi shiru ,itako ta kafe sa da ido sai hura hanci take tana jiran ya fadi wani abun


Allah allah zuciyan ta yake ya fadi wani abu daya shafi jasmine ta hau ta zauna sai ya tabe baki yace,
And you,what are you doing here in my room da sassafen nan?

Harara ta Balla masa tare da kallon dama ban saba zuwa nan bane ko me,?

Yace yes,i mean waya bude miki kofa?last i rembr ba wanda yake da key dina agidan nan.
kinsan bana so ko?
Yabi ya daure fuskan sa ya ce" oya bani key din,ya ishe ki haka

cikin takaici take kallon sa tace mene? Ashween ena tambayar ka wani abun baka bani amsa ba sannan zaka kawo min wani maganan banza..

Im ur wife to be for god sake, miye laifin in ena da key din dakin ka..wani abn kake a dakin da baka so kowa ya shige bada izinin ka ba har ni din ma? Look baby i cant take ol dis shysa na dauki key ma kaima nima.

Ash dake kallon ta tana zuba Tuni ya juya fuska ya dada daurewa kamar uwar shi take zaga

Cikin tsawa da bacin rai ya dakatar da ita Ya ce i said give me d key now,bana son surutu

Nan ma Ta challa masa wani hararar Dan dole ta dauko spare kin din dake makale a dayan hannun ta ta mika masa ,

Fauce abunsa yayi
Ya dubi bakin kofar waje yace oya get out tunda kince maganan banza nake fada miki.

Ta budi baki rai abace zata balbale shi ya jawo ta da karfi har bakin door yace out.ya mata nuni da waje fuskan sa ba alaman rahma

Tsaban yadda ranta ya cunkushe da takaici bata iya sake yunkurin tankawa ba,Tsaki kawai taja rai a bace tayi fuuuuu ta bar arean wajen baki daya


Sauke ajiyan zuciya yayi ya dan yi dariya don shi kansa ya san baida bakin amsa tambayar nata.
Nan ya tarkace kayan data fito masa da su akan yasa ya mayar gefe ya shiga wanka abun sa.



Zahida Tana kasa tana jeka ka dawo ranta a dagule ,don kuwa taso taji ena yaje da sassafen sannan ya dawo haka,zuciyana na bani wani abu amma bakomai dai cewar ta cikin nazari

Ganin abun bazai fita aranta ba Hakan ya sa ta kwala ma karime kira ,a kunne tayi mata magana akan taje dakin jasmine taga ita me take ciki?

Nan karime ta saci hanya madel madel,tana yi tana dube dube kar aka mata

Lokacin shikuma ashween yaya shap shap har ya kammala shirin sa normal kaya yasa half jumpa golden brown ya da hula dark brown,

karime dake tahowa dai dai enda zai hadata da dakin jasmine Tun daga jin saukowar sa ta ruga a guje gashi tazo daf.

Nan ta yi kasa ta buya a bayan pillar har sai da ta dena jin sautin takalmin sa akan step

Jin shiru ya sa tayi tunanin ya koma dakin sa ne
A tsorace ta kuma lekowa ,tana ganin bakowa ta sauke ajiyan zuCiya ta cigaba da tahowa bakin dakin jasmine din


Ita ko jasmine tari ga ta gama shirin ta tsaf, amma yau din riga da zani tasa na babban atamfar super sheraton dark blue,
Yayi murmushi yana kallon ta yace, su uwar gida kenan.

Ko ta kula saima marairaice fuska da tayi
Irin nice uwar gida za agama dani akoma kan amarya ko.

Ganin zata bata masa lokaci da shirmen nata yace toh tunda bazaki ce komai ba na tafi,
And make sure kinci abinci ..
Ya juya abunsa ,

ba tare da ta kalle sa ba tace ai bazan cin ba,

Da shike dama hankalim sa na wajen ta sai Yayi dariya don ya san yar halin take so ataba,abu kadan yake daga mata kishin ta,
Musamman yadda taga ya mata kyau kayan sun karbe shi sosai,

Fuskan sa normal ya dawo inda take sai da ya tabbata ya zo daf da ita sannan ya susutar da nashi ya sanyaya murya yace pls" wai ke kullum sai munyi dake ko, so kikeyi na dawo ma roki?

Ta zaro ido tana kallon sa,

Yace ok fine, anything for you yanzun ma na roka pls madam jasmine eat for us,

Ta langwame wuya kamar baby Cikin sanyin murya ta tace for us?kai bazaka ci bane kafin katafi

Yace uhmm, ai nayi latti ne, kinsa ni latti yanzu ma gashi kina kai..ya shagwabe fuska shima gwanin dariya.

Tayi dan karamin dariya Tuni dan ture sa gefe ta riko hannun sa dake rike da karamin spare key din nasa tace to oyah bye,take care.

Nan ya juyo da ita sanda ta fada kirjin sa ya girgiza mata kai yace ni ba wannan nake so ba,
Tabi shi itama Tayi murmushin tare sannan su kayi kissing juna
daga nan sai ya damka mata key din yace,
To My room,karki sake ki batar mun kuma

Tace ok .sai ka dawo.

Ai a daburce karime tayi wani backturn har tana ganin duhu takalma a hannu ta sauko, gashi sama sama take ji dama maganan nasu bada karfi ba.
Kafin ya bude kofar har ta bace a wajen

Yana saukowa Bai ko kula kan dinning ba bare ya bin kan zahida haka ya sa kai ya fice abunsa

Karime Saida tayi numfashin in and out sannan ta samu nitsuwa nan ta kama hanyar dakin zahida
Anan ta soma gaya mata bata ga komai ba don ba halin ta tura kofar ahankali oga na ciki

Ita murya kawai taji a dakin kuma taji kamar yana bata key din daki ne.
Duk sauran maganan a hankali suke yi.

Zahida Tace mswwww, ni ba wannan nake so naji ba,.anyways tashi kije
Duk kin bi kin ishe ni da tsami.

Ba musu karime ta mike sum sum tsuliya a zage kamar jaka ta fuce,


Jasmine Yau kam cook nana ta sa ta mata break fast,
Ta zauna kan dinning hankali kwance ta na ci har tayi nak,
Zuciyan ta yau fal take don taga alama ashween ita kadai ya kula a gidan.

A gabanta aka kwashe abincin da zahida ta sa aka yi domin su, aka mayar kitchen.hakan ya mata dadi sosai sai dariya take ciki ciki tace mayya kawai.

Lokacin Tana zaune karime ta lallaba ta kai gulma ma zahida ,ga jasmine a dinning
Kafin su fito suka tarar har ta bar wajen

Kamar barayi haka suka dinga bi a hankali har suka kai bakin kofar dakin ta,
Nan zahida tace duba kigani me takeyi?

Nan karime ta duba sai lekawa take yi amma bata ga alaman akwai mutum aciki ba
Nan tace madam bata nan fa

Zahida ta bangaje ta turo kofar ciki suka ga waYam ba kowa

Nan suka tsaya zagaya dakii zuciyan zahida na dukan uku uku karime tace toh ena ta shiga kenan?

Nan zahidan tace biyo ni muje,
Ba musu suka kama hanya fuuu kamar wanda zasu je sama taro yaki

cikin sauri sauri ba su tsaya ko ena ba sai bakin kofar dakin ashween


Jasmine Tana ciki ta gama shirmen ta
Sai ta shiga nade kayan da ya tura gefe wanda zahidan ta cire akan ya sa bai sa ba tana maida su mazaunan su.
Buutt taji mutane akan ta ba Ko sallama bare gafara.

A hujajan ta dago kai ta kalle su,
Kallon kallon kawai sukayi ma juna da zahida ba wanda ya tanka
Da kyar jasmine ta kwakulo fake smiles ta mata sai ta dauke kai ta cigaba da mai da kayan a nitse,.


Wani bakin ciki ke damun zahida a lokacin cikin ranta tace "adh ya mugun raina min wayo mswww"
ji take kamar ta kama jasmine ta dinga nada mata duka har sai ta huce haushin dake cin ta arai,

Nan dai ta danne zuciyan ta kar a kuma maimaita abunda ya faru don tasan ashween baida imani tawajen hakan,
Fuska ba yabo ba fallasa tace
Jasmine Aiki ki keyi haka? bari mana baga mai aiki ba ai zata karasa

Jasmine ba tare da ta juyo baTace uhm uhm thnks,
Na ma kusa gamawa
Besides yaya yace kar na bar kowa anan din.

Jin hakan ya sa Ta tabe baki cikin kunan rai amma saita fiske tace ok,shi ya bude miki kofar kenan

Nan Jasmine ta dago ta kalle ta da kyau tace no,nima ena da key.

Zahida Ta watsa mata harara bazata tace toh In kin gama ki bani key din zan ajiye masa

Wani kallon raini itama jasmine ta mayar mata tace no thnks,
Its mine.
Actually im here witout his permission
Kuma sai naga ya tar kace kayannan a gefe,u cee i have to adjust kaiwa nan ta juya cike da rangwadi ta cigaba da aikin ta

Zahida ta gyara tsayuwa aranta tace iyeeeeee kaji yar kinibibi da iya magana
Sai tace jasmine witout his permisson fa kika ce? haba jsmine,kinsan ash ya tsani ana bude masa daki haka kawai bada izinin sa ba,pls give me d key ni nasan yadda zan yi na lallabashi

Kota juya ta bata amsa sai da ta kammala saita komai,sannan ta mike cikin tafiyar ta na kasaita da rigima
Murya ciki ciki tace ai yasan da hakan yabani key din sannan ta yi gefe ta daure fuska bakin kofa ta tsaya tace
Ni Nagama zan kulle kofa


Tsaban bugun zuciyar zahida gani take inta kara minti biyu wajen zata iya rufe jasmine da duka amma sai tayi kokari ta cije bata ce komai ba cikin sauri ta fita karime na biye.



Karamin Tsaki jasmine tayi ta rufe kofar abunta ta koma dakin ta ta cigaba da karatu,


Zirga zirgan kunci zahida take tana huci, karime sai bata baki take tana ayi hakuri madam


Nan tace bari kawai ,nasan me zanyi karime kwanan nan zan gano wani abu game da yarinyar nan,in ma
Son shi take duk zan gano ta.kuma uban ta zanci karyan ta ta shige min gona sau biyu ena gani na kyale ta.



Nan tayi wani munafikim dariya tace Dani take ja.ba munafurci da kisis na ba
Ai ita karamar yar iska ce.
Just Wait and see

Kariime na jin ta shiru,har kammala ta haura sama.




🤒





*surriem*
[23/08, 05:42] ‪+234 806 071 2446‬: *⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*



💔

*SO MAKAMIN CUTA*
_'the sword of evil love'_


_Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥



*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.




*Page▶48*





Tun daga ranar zahida ta soma wasu irin halayen banza,tana bin duk wani hanya yadda zata annoying din jasmine taga dai ta daga mata hankali

Kwata kwata ta dena sa kayan mutunci acikin gida
Haka ma in ta dawo daga office sai ta bar guntun skirt irin na suit sai ta sa riga shara shara tana bibiyan sa duk enda ya zauna.

Ashween tun yana daga mata kafa,har ya komo yayi masifa ya gaji amma sam taki ji bare ta daina

Hankalin jasmine ya tashi sosai itama cikin kwanakin don abubuwan da zahrod take yi ya soma zautar da ita,


Tun daga ranar data samu wani sara sai ta fada kasa tace tayi tintube ko ta yanke hannun ta da shapners dagangan sannan ta sa shi agaba yana kula da ita,tana ma jasmine kwale
Tuni jasmine din kuwa ta soma jin Haushin abun gaba daya komai ma na gidan ya soma bata haushi

Gashi yanzun shi da zahida sun kammala admistrative part har sun soma zuwa yana nuna mata practical field na aikin

Haka sukan fita tun safe tare, yaje yana nuna mata abubuwan daya kamata ta sani
Sai dai mamakin sa achan bata masa iyeyin Da take masa a cikin gida.
Don kuwa suna sauka a mota sai ta sauya ta soma kawo abubuwa kala kala,yana kullace da ita amma sai yayi shiru.


Hakan suka cigaba da rayuwa
Bayan kwana biyu
Ranar yana zaune yana downloding file a pcn sa,.
Bai hankara ba ya gan ta ta wani kwanta agefe tana neman daura kai akan cinyar sa..
Da wuri ya janye yace zahida pls stop it. hauka na damun ki ko?,

Da sauri ta mike tace why ?
Ba dama na zo kusa daki haba baby,

Ya ce baki da tausayi zahida, am so weak and tired now
Hutu na ke bukata ba wannan katon kankin ba.

Ta zauna gaban sa ta gwalo ido tace hutu fa kace ,kana jarumi dakai ,? Tab di jam.
Ko da shike ka rage zuwa gym shyasa kakejin weakness yanxu
Why dont u try tomrow? Ta fada da dan serious look a face dinta

Kallon da ya bita da shi ya sa ta sake cewa"
Kaga nima sai na danyi bacci kafin kagama sai muje office ko

Nan Ya danyi murmushi ohh ,kice dama lalacin ma har dake hutu kike so kike min wani corner hmm yayi ajiyan numfashi yace " anyways na gode da shawaran ki i think i will try d gym tomrw

Nn Tayi murmushin keta tace ok,
To ni na tafi bacci sai da safe

Ya mata sai da safe shima ya nufi hanyar dakin sa.

Kan gado zahida tafada
Rigib ta kwashe da dariya mai sauti.
Nan tace gobe akwai drama agidan nan ai sai na gane karyan wata a gidan nan.sannan ta juya tayi kwanciyar ta xuciyan ta fari fal.

Shi kuma ashween Da kamar zai wuce sai ya dawo ya shige dakin nata,
Duk da kullum takan tsaya tana gadin sa a sama yau din sai ranta ya baci da taga alamun sun danyi hirar a cikin mutunci da zahida
Haka kawai taji ta tsani komai,shima bata jin ya mata magana.

Yazo ya zauna daf da ita Yayi iya yinsa ta ki kula shi haka taki fir ba don ya so ba ya tarkata kansa ya tafi dakin sa cike da kewar ta.

Sai da tayi bacci ta tashi ta sannan ta soma jin haushin kanta, don tasan kwana biyun nan bata masa adalci,dalilin kishin abunda zahida ke mata a gidan yasa ta dawo
Ko ya neme ta bata son zuwa bare kuma ya samu halin jin matsalar ta

A nashi fannin kuma ga hidima aiki yayi masa yawa da daddaren ne kawai chance din su tare.

Jasmine Tunani tayi mai zurfi sai taga ya dace ta je ta lallaba sa ai koma yaya ne mijin ta ne,


Nan shikuma tuni ya
wuce gym da sassafe don ko bacci mai kyau bai sama ma idon sa tsaban yadda yake ji da tsananin kewar ta

gashi cikin sa na yawan masa ciwo kwana biyun don yana mugun son ya cire sha'awar dake damun sa.

Dama Design din gidan side biyu ne achan sama sannan ko wani site acikin su akwai two main rooms.
To na shi site din dana jasmine ne
Ita kuma zahida da fankacecen gymnasium ne a gefe


Jasmine tunda take a gidan bata taba sa kafar ta hanyar daya bi site din zahida ba don haka bata san da wannan ba.


Zahida da dama tuni ta sauya sugar da sex vibrator, ba wanda yake jin motsin ta ta wannan fannin
In hankalin ta ya soma ta shi sai ta kunnna ya cigaba

Please Login or Register in order to submit comment