Reading So Makamin Cuta Complete By Surayyams Chapter 17 | TKNovels


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

da bakin kwarya...
Tafiya suke yi a hankali bashi da isa gidan ba sai wajen 12.00 na dare,
A Lokacin har jasmine tayi nisa a bacci rike da hannun sa daya bata ma sani ba,
Shima bai kufce ba hakan ya rika lallabawa tuki da hannu dayan har suka kai..

Gaisuwa ake aika masa kowa da kowa duk da yadanji mamakin ganin kusan dukan su a wannan kurraren lokaci

Basu da wani kaya mai yawa inbanda tarkacen tsaraban da mamy ta mata shi mai aiki take biyo sa dashi yayin da ya dauke ta chak a hannun sa sukayi chan sama wani site na musamman'

Tana hannun san Tuni ta bude idon ta amma sai taga kamar mafarki take sai sirisiri take da ido tana kallon wajen don gidan ya tsaru na fitar hankali,

Kokwanto ta shigayi ko har safiya ne yayi bata sani ba don jinta take a dai dai,tasha bacci kam ba laifi,
baima lura da ta bude idon ba saida ya ajiye ta kan gadon ta
Nan ma sauri tayi luf ta sake jikin ta alaman baccin yayi nisa
Nan Mai aiki ta ajiye mata jakar troley dinta a gefe itama ta fice,

Komai tsaf a dakin ya gama dube duben sa sannan ya kashe mata wuta yayi gaba abun sa,

Hanyar dakin sa ya nufa da ke bangaren dama amma da dan nisa kadan da nata
Duk da angaya masa zAhida ta dawo bai damu ya leka ta ba don yanayin ma'aikatan san ma ya isar masa sakon da fitinan ta tazo, gefen sa ya nufa don wani azabbaben gajiya ne ke tattare da shi

""Sugar, ya gama aikin sa zahida tayi galala haihuwar uwarta tana kwance a nata bangaren sai minshari take..

Bai hakura ba sai bi yake yana bin jikin ta yana hargowa shi kadai
Ganin ya lashe ta ya lashe ta bata motsa ba ya sa shi sulalewa yayi waje yana shunshune shunshune.....

Jasmine kuwa jin ashween ya tafi yasata mikewa firgit ta koma bakin kofar ta bude ta leka ta tabbatar ya tafi din sai ta ta tura kofar lightly
Nan Ta shige bath ta dauro alwala tayo sallar isha'i

Ta dade tana adduoi,
Kafin ta mike tana kalle kalle don harga Allah komai ya burge ta a dakin
,musamman kan mirrorn ta don kuwa dam yake da kayan make up designers direct daga company wasun su,

Ganin bazata iya ganin komai ba ya sata cire kayan ta duka dama ita wannan pants din da aka hado akayan sawartan duk ya dame ta Allah Allah take su rabu don bata saba sa irin shi ba

A gefen bathroom din wani waje ne dan dai dai anyi shi cikin sliding glass amma kamar corridor ta ciki nan taga jerin neat and beautiful body and hair towels, don haka baby pink ta zaba duka daya ta daura kirji daya tayi nadin sa akanta

' Kusan mintuna talatin tana wanka sai nishadi take ji don gamshin gel da bath creams din ya gama susutar da ita bacci ya washe tas a idon ta.
A haka ta fito tana tsan tsame jikin ta tayi fresh ga pink lips dinta yayi nasha nasha yayi laushi sai kadadi takeyi ita kadai......
Tana zama da minti kadan,ita dai bata ji karar bude kofar ba ji kawai tayi ana lasar sawon kafar ta da sauri da sauri
Ba shiri ta mike tsaye tana salati

Ai kuwa suna hada ido da karen zahida ta soma numfashi kamar zata shide don sosai take jin tsoron kare komin kankantan sa,bl
Sosai ta kudundune ta kame jikin ta wuri daya Ihun ma ta kasa yi

Shikam ena ma yasan tana yi ,binta ta yake da bakin sa yana neman hanyar samun jikin ta da kyau don ya hau aiki..tana ta zillo da kafa don bata fahimce shi ba
sai da ya yukuro kanta ya na kokarin yaye mata towel gashi daga ita sai ita ,ko ruwan jikin ta bai gama
tsan tsanmewa ba
Kokawa sukeyi nan ta shiga kiran ammy, tana cewa
Wayyo ammy kizo ki cece ni, zai cije ni
Kamar karaman yarinya haka ta shagwabe tana masa kuka tana yarfe hannu,amma sam yaki

Yana chafke kafar Wani irin sucking yatsun kafar ya yi wanda yasata ta yi azama ta wulla shi da kafar ta saida yayi tumbul ya fada gefe...

Nan ta fice da gudu sanda towel din data daure kanta ya kunce ya fadi bata sani ba
itadai sai dada shiga take
tana kwala kiran yaya,yay....yayah..wayyo yaya na.
A rude take Ita kanta bata san ena ta dosa ba kawai tafiya take tana waige tana kiran sunan san cikin kukan shagwaba

Shiko tuni ya kauda tunanin komai har ya shiga wanka don haka baijin sautin komai sai na zuciyar sa,

Kamar an cillo karen, tana shan kwana hanyar da yabi dama shima ya danno ashe ya zaga ne bata sani ba,

Ba shiri ta duru cikin dakin dake gefe da ita kuma dama shi kadai ne daki awajen

Da ta shigan ma Duk da taja kofar dakin ta rufe kukan nan bata bari ba
ta kira ammy, ta kira yayan ta,
Hannun ta gam gam jikin kofar taki sakewa sai bubbuga kafr ta take yi a kasa

Ga karen dan naci daga nan tanajin hargowan sa alaman yana jiran ta awajen.
Takai minti 10 ahaka kafin ya fito
Mamaki ne ya hana sa magana ganin yadda ta rike masa bakin Kofa tana kyarma tana kiran sunayen su cikin kuka wanda yafi kama da shgwaba,

Mintu biyu yana kallon ta daga bisani ya fahimci meye ne matsalar don har yanzu karen na dan bubbuga kofar da kafar sa yana wani kara

Murya kasa kasa ya kira ta"" jasmine,

Jin muryan san ya mata kamar an tsoma ta ne a aljanna don haka Wani irin juyi tayi cikin sauri ta zubo a guje ta fada kan jikakken kirjin sa

Tuni daurin towel din kirjin ta ya karkace suman kanta sukayi lif suka sauko masa a hannu

Ita kam tsoro ya hana ta fahimtar wani yanayi take bare ta dube shi shima
Kankame sa ta dada yi ta marairaice tace " yaya ka koreshi dan Allah ,cizo na zai yi fa, shiru yayi baice komai ba
Ta ke maganganu makamncin haka cikin wani irin murya dayake rikita masa lissafi
Tuni jikin sa ya amsa komai nashi ya soma sauyawa
Don jinta ajikin san kawai azaba ne bare kuma yanayin shagwabr datake masa

A hankali ya dukar da kai daura da face dinta yace""Shhhh To kiyi shiru mana ,bagani nan ba....?
Ai nace Zan kora miki shi .
ya fada yana shafo gadon bayan ta cikin salo mai tada hankali

Sun dade a haka tana calming kanta ,Jin yadda yake yawo da hannun sa a jikin ta a hankali ya sa ta soma dawowa hankalin ta sosai

Chan data duba taga yadda gaba daya tsikar jikin sa ya tashi,
Don gajeren wando ne jikin sa komai na nunawa sannan ya yarfa hand towel a wuyan sa..amma bai hana ta jin bugun hrt dinsa ba

Kicin kicin ta somayi zata kufce don kunyar ganin sa ahaka
Tana yunkurin juyi kowa nan fa gaba daya towel din ya sace ya xube kasa ya barta tsindir a gaban sa..

Tsaban bata yarda da hakan ya faru ba yasa tayi sauri ta rufe ido zuciyan ta na gaf gaf har cikakku tsayyyun Succulent boobs din ta suna motsawa tsavan bugun kirjin nata

Gaba daya Ta daburce Kuka ne,kunya ne,komai ma ya rufe ta awajen ji take kamar a bude mata kasa ta shige kirif ta huta.

Yana kallon ta Wani numfashi ya sauke
A bayyane don ba mahalukin da zaigan ta ahakan baiji wani abu ya ziyarce shi ba

Ganin baida niyyar taimaka mata ya sata dole Cikin dauriya ta sa hannu daya zata dau towel din ta
Nan ma taci karo da nashi gashi dama daf da daf suka tsaya boobs dinta sun tsaya chur kamar zasu gogi kirjin sa

Jin hannun sa ya sa ta kasa takuba komai ita bata dauka ba kuma bata mike tsaye da kyuw ba,

hankalin sa ya tashi sosai
Maimakon yayi saurin killace mata tsaraicin ta sai ya dago ta ...nan ma ta sa hannu bibbiyu ta dada rufe ido
Sai kyarma take yi jikin ta na rawa ba wanda yayi magana cikin su

Shidai anbarsa Yana kallon ta kamr zai cinye ta daga nan yayi kamar daura mata zaiyi har ta sake jiki ta dada matsowa a dabarance..
Charaf taji ya kamo hannun nata ya sauke su kasa, bakin su ya hade waje guda ya soma tsosar lipa dinta
Nan jikin ta ya dada tsorata ko ena ya tsananta karkarwa

Shikuwa cikin kwarewa yake tsose bakin kamar bazai bari ba,
Ba shiri ta sake jin saukar towl din nata kasa wanda daya riko da dayan hannun sa zai daura mata
hannun sa taji duka biyu ya chakumo boobs din ta yana shafa su a hankali yana lailya mata su ...numfashi ta sake
Ji tayi kamar ana kunce mata notin kanta don bata taba ko a mafarki jin ya akeji da namiji ba,

Numfashi suke saukewa a tare, amma tsoro ne fal zuciyan ta
bai bari ba ya cigaba..

nan ma Ta sake sauke wani zazzafan numfashi mai sauti daya kai bakin sa ya soma tsotsar na fulanin ta
Da kyar bakin ta ya iya buduwa tace yay...yy..yyyya ka kyale ni ni ba ...na.. soooo
Ko ajikin sa don shikam kamAr aljanna aka bashi don ko ena inya taba jikin nata yake samun relief . haka ma ya mance da kukan da tuni ta fashe masa da shi sai romancin dinta yake ba kakkautawa
yakai minti 15 a tsaye yana lugwiguwi ta jikin ta

Dan dukan kirjinsa ta shigayi don Har wani zugi kan nonuwar ta ke mata ta soma bori amma ba abun da take cewa illa kabarni, nikam bana so...
Jin muryan ta na neman dishewa ya sa ya dago ya sassauta tare da hade bakin su waje daya ya shiga bata wasu irin zafafan kisses slow and steady .....tsit tayi tana sakar masa jiki da wayo don abun ya shige ta itama sosai duk da yau ne karon ta na farko

Ganin ta sake tana enjoying mood din yasa ya danyi control ya kalle ta
Da sauyayyan idanun sa
Cikin wani murya mai kashe sassan jiki yace "jasmine, na bari ko? Baki so? Ya marairaice fuska kamr ba shi ba
Duk jikin ta yyi lukwui Saida ta bishi da wani irin susutaccen kallon kauna kafin ta sunkuyar dakai batace uffan ba ta saka Hannun ta duka biyu ta kare kirjin ta agaban sa tana hawayen tsoro

Murmushi ne kan fuskan sa amma dai sai ya Kasa control din kansa don harga Allah hawayen nata nadada hura masa wutan sha'awar ta ne.
Ganin bazai iya bari ba haka yayi sama da ita zuwa gado
Ba abunda bai luguiwta ajikin ta va tun tana duka ,yakushi har tagaji tayi lumui ta kyale sa ya cigaba da juya ta
A Ranar sex ne kawai bai yi da ita ba ,don taki fir...sai bori take masa
amma sai da dukkanin sassan jikin ta suka amsa da touches din sa da lips dinsa

Da kyar ya barta sai Shagwaba take zabga masa don ya gama kure mata tunanin ta

"Muje kiyi wanka yace yana kallon ta, ko ta kula sai kiriniya take yi agefen sa , karshen ta sai da ya sata agaba ya daure fuska. ,,,

,Sai yi take wai ita a dole ya kyale tA, bai sake kula ta ba sai da ya kammala ya fito da ita a hannun sa kamar jinjira gashi sam yaki daura mata towel dn Nata
Yana saukar da ita a tsakar dakin tayi gefe ta ja blanket ta rufe jikin ta

Nan ya zaro wani abu a leda ya mika mata"
Figaggun kayan bacci ne iya rabin cinya daga gidan nono har cibiyanta kuma wani igiya ne kawai suka jona su gashi shara shaara
Wanda yasa Takai minti 5 tana duban ta yaya xata sa su ""wannan din? ai gwara na zauna tsirara na zaifi min kawai tafada tana dangwala masa kayan sa akan gado....

Gani tayi ya kimtsa kansa tsaf ya sanya wani boxer alaman wancan sun riga sun bata shi

Sai da ya haura gado Ya dube ta yace ' bazAki sa kayan bako? To zo nan ki kwanta kiyi bacci
Ya mata nuni kusa dashi,

Make kafada tayi ta marairaice fuska hannun ta stil kan boobs dinta tana kare su don gani take kamar bazu rufu ba har yanzu zaman ta a dakin ma gaba daya daurewa takeyi don kuna ne fal cikin ta.

Shikuma Kallon ta hakan na dada tada masa hankali amma ya qudira aransa bazai taba kusantar ta ba sai da cikakken amincewar ta..
Ba shiri ya cillo mata towel din yace to jeki dakin ki gudnite...

Wuf tayi ta dauka ta daura amma Still tsoro ya hanata ficewa
gashi nan ma TAna fargaban kwana a gefen sa kamar yadda ya bukata
Tunanin ta kar ya mata abunda yafi wancan
Don har yanzu tanajin radadin abun a sassan jikin ta..




Su jasmine๐Ÿ™ˆ๐Ÿ™ˆ๐Ÿ™ˆ๐Ÿคญ๐Ÿ˜น




*surriem*
[23/08, 05:42] โ€ช+234 806 071 2446โ€ฌ: *โšœBRILLIANT WRITERS ASSO๐Ÿ–Š*



๐Ÿ’”

*SO MAKAMIN CUTA*
_'the sword of evil love'_


_Story and written by_
*SURAYYAHMS*๐Ÿ”ฅ



*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.



*Bestyy๐Ÿ’‹*



*๐Ÿ‘๐Ÿป๐Ÿ‘๐Ÿป๐Ÿ‘๐Ÿป๐Ÿ‘๐Ÿปfans(friends)๐Ÿ˜˜*
*For ur understanding and wishes*




*Pageโ–ถ27*




Tana tsaye ita batayi gaba ba batayi baya ba,amma tuni ta daura towel dinta tayi kak a gefe tayi shiru.

Juya mata baya yayi shima yyi shiru abun sa kamar baya dakin,.
Ganin taci tsayuwar har ta gaji ba Mafita ya sa ta yanke hukuncin kwana anan din kawai don lokacin ana neman 1.30 na dare.

Da kyar ta rarumi rigar baccin daga enda ta dangwala masa nan ta dada juya sa tana kallon ta yadda abun zai zauna ajikin ta
a haka hakura ta sauya zuwa nityn sai sauri sauri take kamar munafuka tanayi tana saton kallon sa..shiko ya kau da kai gefe kamar baya dakin haka ma yayi shiru.
kammalawa tayi sauri sauri ta hauro gadon gefen sa..tsaban jin kunyar rigar bata sani ba ma ta janye bargon daga jikin sa ta rufu kirif har kai, tana zare ido tana maida numfashi a hankali.

Kansa na gefe ,don Murmushi kawai ya keyi abun nata na bashi dariya,
Chan bayan kamar mintina 10 ya sa hannu ya rage musu wutar dakin,
Sannan ya sa hannu zai gyara makan sa bargon yaji gam gam ta nannade a jikinta

Shikam ya san ba bacci take yi ba
Don haka ya tamke fuskan sa tare da zare bargon da karfi ajikin ta tuni ta juya masa baya tayi saurin rufe idon ta da hannu,
Nan ya shagala Saura kadan ya mance da kanshi wajen kallon very sexy bodyn ta cikin nite gown din,gashi dama ba pants a jikin ta kusan komai a bayyane yake..

Karamin ajiyan zuciya yayi ya daure ya gyara bargon ya jawo ya rufe su tare,
Ita kam mutsu mutsu take aciki tunani dayawa cikin ranta cikin a wannan yanayin wani gajiyyayen bacci ya sace ta....

Saida ya bari baccin yayi nisa ya juyo gefen ta suna fuskantar juna ,kallon ta yake
Kaunar ta na ratsa shi yana kawo abubuwa kala kala aransa yana dan shafo gefen fuskan ta
Sai da ya gaji ya kare da Murmushi tare da daura mata kiss a goshi,sannan ya rufe idon sa shima

Hakan sukayi bacci suna fuskanTar juna
Kafin ace wani abu tayi lalume ta rike hannun sa daya gam ciikin bacci wanda ya dada bashi damar jawo ta kan kirjin sa tuni tayi luff sai minshari..

Shi kan sa baisan wani irin bacci yayi ba ranar
Don Ko sallahr asubahin ma da kyar ya tashi bai samu ya fita ba ma...

Bayan ya kammala addu'an sa, A hankali ya ajiyeta gefe wacce already ta tashi amma ta kasa takuba komai jinta a makale a jikin sa..
ita wai Kunya take ji don yanzun gani take bazata iya mikewa tsaye da wanan figaggiyar kayan agaban sa ba kuma'

Shap shap ya shiga toilet ya kimtsa jikin sa tana kallon sa da gefen ido tayi kirif kamar mai bacci, tana ganin ya tada
Sallah nan ta sulale ta sauko ta jawo farar rigar sa da ya ajiye tayi sauri ta sa akan nitie ,
Ko takalmi babu a kafanta tayi sauri ta fice a dakin...

Ko da ya idar yana zaune yana abunda ke gaban sa bai damu da ficewar tan ba,don yasan bazata kai ko ena ba zata dawo sabida ba enda ta sani a gidan

Yakai minti 10 a zaune Shirin komawa kan gadon sa ya sake yi ....
Nan yaji buuut ta shigo a gurguje sai haki take,

' fuska ba yabo ba fallsa yace
Ince Lpyar ki ko ?

Da sauri ta karaso inda yake ta zube a jikin sa ta fashe masa da kuka,"yaya wai dan Allah bazaka kore shi ba ne?
Cizo na fa zAiyi..

Shi dai yasan ba yadda za'ayi taga karen har yanzu kawai imagining takeyi da tsoron abun da ta sa aran ta

Don haka Bai riko ta ba yace to kedin ena zakije dama?
wayace miki ki fita anan?

A marairaice tace ,ni fa sallah zanyi
Sai na sa kaya na..nan Ta danyi shiru ta shagwabe ta sake cewa kuma nagaji da zama hakan neeee..

Yana kallon yadda take motsa baki yana burge sa,..Nan ne ya riko nata hannun yace ""ai kebkika zabi zama hakan tunda kika zo min daki ba kaya jikin ki,, anan ma zaki iya sallah kuma ki sa kayan da kike so
Ko Ce miki akayi banda kayan sawa?

"Tuni maganan nasa ya sata dago kai ta kalle sa
Irin kallon kaji min iyeyi.. sai kuma na sa kayan ka?chabb
Bai ma san tana yi ba
Yace jeki kiyi alwala lokaci ya tafi...
Ba musu ta wuce sum sum tayi bathrum... sai dariya yake ciki ciki ganin dressing din nata

Kafin ta fito ya dauko mata doguwar riga sabo dal a locker sa,daman duk dan ita ya ajiye su sannan sai hijab fari dogo har kasa

Tana fitowa Ganin hakan ya sata jin sanyi tuni ta kwama a jikin ta ,ta soma sallah abun ta,

Shidai Yana kwance yana duban ta stil wutan dakin dum ba haske

Chan yace malama ai saiki cire min kaya na ko?

Ba shiri ta waigo dama tun chan ta tanqa zaune ne tan zirga zirgan tunani a ena ya samu kayan mace a dakin sa,

Dan gyiran sa ya daga mata yace yes.? Kin min shiru ko bakiji bane

Nan ta susutar da fuska wanda ya sashi dada mikewa zaune yana kallon sexy lips dinta
" yaya toh ni me zan sa en na cire wannan din'

Yace Oho, ni baruwa na ,..burin sa kawai ta cire don ya matsu ya cigaba da kallon ta haka

Kicin kicin tayi tana mita ciki ,ciki...wai ni za'a na min tsaye akan kayan sawa? Hmmm
Shikam yana lura da ita don harga Allah inta takune fuska hakan burge sa take yi
Chan cikin zolaya ya dube ta yace"
kuma kinga wannan kayan ba nawa bane ya kamata ki cire mata abunta jasmine

Wani garas taji a ranta ..zuciyan ta ba dadi ba shiri ta mike ta janyo towel dinta a sanyaye ta cire su kaf ,sannan ta dage ta cukuikuya kayan a wulakance tace masa gashi, fuskan nan a shake ba alamn rahama

Dariya ne ya cika shi amma sai ya dake,yace a hakan na baki ?
Ni fa bana son rainin wayo nade min su zakiyi ki ajiye achan ya mata nuni da wardrobe,

Kan bala'i ,tace a ranta
Bazata ta galla masa harara da gefen ido
Kamar mahaukaciya ta shiga nannadewa

a karkace ta je ta jefa cikin wardrob din,bata ko lura ba tsaban kishi da bacin rai ya sa take ganin kamar duk kayan zahida ne tare da nashi awajen,

Baice mata komai ba ta juya ta daure fuskan ta sosai ta nade hannun tana diri a ranta,
Ganin bai kula ta ba ya dada kular da ita ,jim kadan taga ya kashe wutar dakin sa abunsa dulum bata ganin komai,

Duk da tayi dauriyar iya kokarin ta, karshe Tsoro ta soma ji sosai a ranta
Nan ta yanke hukuncin komawa kan bed din
Wai Koda wani abu zai kamata ai tasan yana kusa zai cece ta

Gashi ta qudiri niyyar bazata masa magana ba ,lalume ta shigayi yana kwance yana kallon ta tana tahowa a hankali

A dabaran ce yayi rolling ya koma ta gefe tana kaiwa bakin gadon kuwa taji ta damko dan singlet dinsa
Kafin tace Zata juya ji tayi ya janyo ta ta fado jikin sa again,

Ni ka kyaleni tafada a shagwabe

Yace in kyaleki ki jika min gado na da wannan towel din naki?
Baki isa ba yarinya,cireshi zanyi..ba jira kuwa ya fincike ya yaye shi gaba daya ya jefar

Zaro ido ta yi dan kasan makoshi tace ni kam tau na shiga uku ,.
Bai bari ta sake bude baki ba ya kannanade ta a jikin sa ya mata rumfa da kirjin sa
Koda yake bai gani da kyau amma yadda boobs dinta keyin sama da kasa yasan zuciyan ta yana daf da fitowa waje don tsoro... Muryan kuka ta sa zata soma cewa yay dan..... Ya yi saurin katseta yace, in kika sake naga hawaye yau naki ta kare anan, kuma sai na miki abunda baki so times 100,
Gum ta rufe bakin ta hadiye kukan

Yadda hannun ta ya rike singlet din sa gam gam ya sashi dole ya fincike ya cire daga jikin sa..

Karkarwa take musamman da taji yadda sandan girman sa giniga yake gogar cinyar ta,
A rude tace kace in banyi kuka ba zaka barni ... Bai ko jira ta sake rufe bakin ba ya sauke nashi akan nata
Wannan karon softly yake kissing dinta a baki a wuya kan kirjinta da sauran su... sai ji kayi wajen ya dauke yayi tsit alaman abun ya tafiyar da ita ,
Sai numfashi suke sakarwa don duk hanyar bi da mace ashween ya iya don haka yayi nasaran sake bata wasu zAfafan romances mai shiga jiki...

Karshe kankame sa tayi tana kuka a hankali tana rokon sa shikuma bai ji ya daena jagwalgwala ta ba sai da yaji dai dai ajikin sa
Da kanshi ya lallabata kan kirjin sa tayi bacci bashi da tashi ba sai chan karfe 11.30am.

Ita kam ena,, sai sharban baccin ta take wajen 12.20 ta bude ido Tsintar kanta tayi a wani dakin daban , sai wani dishi dishi take kallo firgit ta mike ta zauna tana mutsu mutsu da ido

Yanzu ne ma ta lura ashe har sun dawo dakin ta ne na jiya
Gashi chan jikin mirror ya sha dark blue jumfar data mugun masa kyuw duk da ba hula akansa
Nan yayi tsaye yana gadin ta,
Dan karamin boyayyen murmushi ta sakar masa
Ta sauko a hankali, jikin ta har wani kakkamewa yake don radadin abubuwan da yamata jiya da yau din,

Shikuma Kallo yake binta dashi baice uffan ba ,sai da ta karaso daf ta shagwabe fuska cikin kunya tace
Ena kwana yaya?
Bai amsa ba sai da ya danyi murmushi yace..kin tashi lpya ko? Kanta na kallon kasa Ta gyada kai
Yace Jeki kiyi sauri ki kimtsa ena jiran ki ...

Nan ma da kyar ta amsa don gani take in yatafi karen nan xai sake shigowa gashi kunya bazai barta tace kar ya tafin ba

Kamar yasan me take tunani
Yayi saurin cewa'
Kar ki damu na kore shi is dat
Ok?
Ta gyada kai tace,ok
Sannan ta shige batrum din da sauri ta barshi wajen...

Bayan ta kammala ta dawo bata gansa ba ta shiga kimtsa kanta sai dai har yanzu bata ga kayan sakawar ta ba kwata kwata a hidiman...

Kwalliya mai shegen kyaw tayi tana daure da farar towel hatta suman kanta tayi parkin dinsa ta shirya tsaf,

Amma ba kayan sawa har yanzu,.
Ganin shiru shiru bai shigo ba ya sa ta soma dube dube a dakin.
Ai kuwa tana kai hannun ta jikin wardrob yayi unlocking kansa ya budo

Jerin sabbin kaya ne iya enda kallon ta ya kare amma 80percent ba a ko bude su ba bare a dinka,

Ganin wani kofa a gefen
daf da wardrob ya sata barin wajen ta murda kofar shima

Please Login or Register in order to submit comment