Reading Tantiranci Sabon Salo Part 2 Complete by Autar Alheri Chapter 3 | TKNovels


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

sannan tayi murmushi tareda bud'e k'waryar tana kallan mutanen dake wurin taciro bedsheet d'inda keciki tabud'e tareda shinfid'awa awurin Amma Bata kalli bedsheet d'inba..ihu taji and'auka dasowa ana tafi wasu nayiwa sarki kirari wasu nayiwa gimbiya Shulaisa atake gabanta yafad'i tajuya dasauri tana kallan bedsheet d'in Ido tazaro tana fad'ar shinefa to yakayi hakan tafaru? Innalililahi.. jekadiya Diya kuwa wani miskilin murmushi tasaki tareda girgiza kanta itako yalle hamdala kawai takeyi yayinda fulani zuwaira ma ke famar zare ido tana kallan bedsheet d'in..shiru mebabban dakin tayi tana tinanin abunyi kamun tayi k'arfin halin gyara tsayuwarta ta kalli d'aya daga cikin kuyan ginta takirata bayan tazo ta aiketa pert d'inta Bata d'au lokaciba tadawo d'aukeda wata k'waryar tabata kana Takoma wurin tsayuwarta..itako bud'e k'waryar tayi tad'auko d'aurin saifa ukku tad'ora akan bedsheet d'in sabida Bata tanadi kyautar bayarwaba tinda bahakan tashiryaba..cikin farin ciki mutanen masarautar Dana waje kowa yad'ora tasowa ahankali yanad'ora tasa kyautar wa Shulaisa ana d'orawa akan bedsheet d'innan taredayiwa aurensu addu,a hakan kowa yakeyi har aka Gama seda kowa yak'are kana megabarwa yakarb'i hansakuwar yashiga yiwa mutane godiya kamun yalle taturo jakadiya tareda wasu kuyangi sukazoda kyautar masarauta taduk'a kusan Shulaisa tabud'e d'aya k'waryar tazaro abun hannu na azurfa masu kyan gaske takama hannun Shulaisa tada Mata sa,annan tad'auko sark'a tasaka Mata bayan tacire ta jikin Shulaisar ta,ajiye tareda saka Mata Yan kunnenta.

Tashi tayi Takoma gun sheck jalaluddeen dayacika yayifam sabida takaicin Wannan Al,adar tasu yadukarda kanshi k'asa bame fahimtar halinda yake ciki.. duk'awa tayi taganshi tareda d'auko agigon azurfa me kyau takusantoda hannunshi saurin d'ago kansa yayi ganin macena Neman tab'ashi ganin jekadiya ce yasa yamika Mata hannun sabida tayi jika dashi.. d'aura Masa agogon tayi kana tafitarda zobe me kyau tabashi itama Shulaisa tabata kana tace susanyawa juna...shidai sheck jalaluddeen inbanda tasbihinshi ba,abunda yakeyi


Seda Ahmad yazungureshi kana yad'ago yasakawa Shulaisa zoben itama tasaka Masa kana jekadiya ta fiddo wata sandar zinari tabawa Shulaisa tareda mik'ewa dasauran kayan tanufi inda kowa yasaka tashi kyautar anan tazuba alkyabba dasu takalmin masarautar dasu abubuwan da nakasa Gane kominene..bayan jekadiya tagama aikinta tamik'e tareda barin wurin...se alokacin kowa yalurada sandar hannun Shulaisa ciki kuwa hadda matan sarki Ido me babban d'aki tazaro tana fad'ar nashiga ukku nizabb,u Kinga abundake hannunta?? Cikin sauri fulani zuwaira tarufe Mata Baki tareda fad'ar Yi hakuri harmutashi karmutane su luradamu Kinga anfara kallanmu...tayaya zanyi shuru zuwaira bayan kina gani sandar MULKIN SHARHAA cefa ahannunta mehakan ke nufi?? Nasani Yaya kiyu hakuri mubar wurin tukunnah..duk abunda sukeyi TAKAWA na kuledasu shiko dagayya yayi hakan dama...itako larai dataga Wannan sandar hannun Shulaisa bakaramun farin ciki tayiba hakan yak'ara rura wutar kudurinta akansu..

Masha Allah ahakan taro yawatse bayan anci ansha anyi komai dayadace awurin semuce Allah yasanyawa aure albarka 🤲

Mebabban d'aki kuwa suna komawa pert d'insu tashiga zarya tsakiyar perlonta tanajiran shigowar amitacciyar kunyargarta itama fulani zuwaira zaune take tana kallan mebabban d'akin abun duniya duk yadamesu sallamar Wannan kuyangar ce takatse musu tinanin dasukeyi cikin fishi mebabban d'akin tak'arasa gunta tana fad'ar nizaki yaudara bilki ya,akayi hakan tafaru Ina wancan bedsheet Dana Baki kicanja?? Takasa maganar cikin tsawa...cikin ladabi kuyanga bilki tace ""Allah yahuci zuciyar uwar gijiyata tuba nakeyi Amma wlh nacanja Kamar yadda Kika umurceni..""to inharkinyi ya,akayi mukaga na,asalin aciki bayan Kuma kincanja.."wlh Nima bansaniba uwar gijiyata Dan Allah kiyi hak'uri kiyimun Rai.."shikenan tashi kije cewar mebabban d'akin bayan kuyargar tafita takalki fulani zuwaira tana fad'ar yanzu Minene abunyi...




Autar alheri ✍️

Downloaded From https://tknovels.com.ng


Book Chapters
Chapter 1Chapter 2
Chapter 3

Please Login or Register in order to submit comment