Reading TSOHO KO YARO Book 1&2 by Sayyada Tahir Matar Chapter 12 | TKNovels


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Abdul si dayawa inhar zasuyi wasi'ka wa saurayinsu zasuce Ramlah Jafar dan Allah kibani Takardan soyyrku da Abdul muyi copy.


Nikan da'dine Ke Kamani tare da girman Kai irin babban yarinyar nan,inada abunda har rubibin coppy akeyi.
Kalaman zoyyr Abdul duniyace dan inyamun wasi'ka ta Hausa habawa Kamar inyi ihuu sbd da'di hakan ta turanci ya iya tsarata tayi da'di Cikin ha'da'd'den Turancinshi Masha Allah Abdul akwai Jin turanci saikace 'dan degree shikanshi da turancin yake 'kara kashe zuciyar Mata harma da abokanshi da basu gwane wajen iya turancinba.




tunda Abdul,yasan gidanmu,shkn yake zuwa musha hira,Bappah Ranar farko Bai gammuba Sai ranar tabiyu Anan ne yagammu,DGa nesa tunkafin bappa ya'karaso Nace da Abdul ga Babana,Abdul yayi saurin rusunawa Tunkafin Bappan ya'karaso Nima kaina sunkuyar inajin kunya har Bappan ya'karso


Abdul yagaisheshi Yana tambayar maijiki,Bappa yace"dasauki saidai ban shaidakaba????Abdul yayi murmushi Yana shafan gashin kai waiyaji kunya Ganin hakan bappa yace to to Allah yasa mudace yafa'da Yana wucewa Cikin gida,wucewar bappa yasa na tuntsure da dariya sbd ganin Duk Abdul yarikice.

Abdul yaturomin baki Yana fa'din bbyna wato dariya kikemun Ko?nace"Eehhhh mana aikaine kabani dariya kaga yanda kAwani rikice kuwa!??


Abdul yace",aidole inrikice sbd sarkuwane Kinga dole innutsu,Nace "aikan Naga nutsuwa,Abdul yace"wlh insan zamu ha'du Dana gudu tun 'dazu Nace" akanme?yace" sbd Naji kunya dariya nakumayi Ina Hararanshi na Wasa kafin Nace"nikan naji da'dinda Kuka ha'du sbd yadace Bappa yasan da inada Kai sbd tsaro.


Abdul yace" wlh hakane big girl,shiyasa nake 'kara sonki always tare da karemiki kaina Koda bakinan sbd shegun matar nan sunga bbynki fari Kamar Madara sunfara ma'kale....kutumar uba nafa'da Ina hucii sbd kishiii Abdul yatuntsire da dariya yanamun gwaliyo.


Ba'kin cikine yasa nafashe da Kuka,inajin tsananin kishin Shi Kamar zuciyata zaifito.
Abdul yayi saurin cewa"Haba bbyna haba farar mace zinariyar Mata haba mace'daya datafi dubu enye haba Tauraruwan tauraru Zahra.


Nifa Wasa nake Miki,Har abada Babu macen da Zata iyatakara dake abirnin zuciyata,sbd kedin Ke,k'dai zuciyar Abdul 'kadeer keso kece wacce nake muradi murayu tare mu mutu tare am sorry bbynah Bazan Kuma wannan wasanba yafa'da Yana dur'kusa Mata akasa .




Bansan lokacinda dariya ya kufcemunba inAdariya hawayen idona Yana sauka,Cikin tsananin Jin da'din kalamun bbynah Nace.


Nabaka uwa da 'dan cikinta,much love u forever and ever my dearest,Abdul yayi dariya cikin kashe Ido yace"godiya nake bbynah yanzu Zan iya Tashi anmun afuwa???kaina na 'daga alaman ehhhhA ina dariya.


Hiranmu mukacigaba dayi,Anan yake sanar dani jibi zaikoma schl,da yaune sbd Ni yafasa,Rai Na 'bata Ina fa'din kai bbyna Bayan jiya Kawai naganka Kuma harzaka Koma schl???nafada Ina buga 'kafar shagwaba.


Abdul yayi murmushi Yana fa'din sorry once again dear,wlh hutun ta'kare Tuni Kuma Kinga shekarar karshe nake,danma umma Bata sallameni bane sbd yanayin Yau dafa dole yaudin xanwuce.



Plx my Frnds cmmnts only Banda share sbd mungama freepage.


Dan Allah Dan Allah Karki futarmin da book sbd littana na kudine.

Duk wacce ta futarmin da book banyafe mikiba kowacece Ke sbd kasuwanci nane.

Sannan Duk wacce ta takaranta matukar ba freepage bane lallai kizo kibiyani hakkina inko kinki nabarki da Allah.


Taku Har akullum matar Faisal Zakhari.

My phone number 08100044786
*TSOHO KO YARO.??????*

*Book one.*

*Endless Love nd Romantic life story.*

*By Sayyada Tahir Matar Faisal Zakhari.*


Littafina na kudine banyarda Wani Ko wata yakaranta batare da kunbiyani hakkina ba,'dari biyar kacal shine kudin littafina na Zaku turo kudinku tacikin wannan accnt no 5041983016 Ekilima Tahir Usman fcmb bnk.

*Zaku turo shaidan biya ta wannan no 08100044,Niko xan sambadaku Cikin group Na Tsoho Ko yaro.*


Albishirunku 'yan uwana, inamasu bukatar atallata musu hajarsu??? Ina masu son chin kasuwan Sallah??,ina sabbin marubuta Wanda suke neman abokai??? To Yau damatasamu kugarzayo gareni insha Mata Allahu zantallata muku hajarku inda bakuyi zatoba,Cikin farashi maisau'ki,munafatar Cikin izinin Allah costomas zasu bujiro muku tako Ina Gamai bukatar Hakan jst call me.08100044786.


*P**6️⃣5️⃣↗️6️⃣6️⃣

Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*

*I'm
selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500

Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp OR
Call 08066268951*


Ramlah takuma tura baki tace"shkn Allah yabada saa aigarama kayi kagama wannan diploma kokasamu kawuce degree,inbahakaba inmaka wayo inriga wucewa tafa'da tana mishi gwaliyo.
Abdul yayi murmushi,Yana kallonta Kafin yace"no vex ai nrml ne tunda kaida Kaya aiduk mallakan wuyane,Amman Bby kinmakara sbd Nifa wata 4 yaragemun ingama diploma keko Ko secondary'din baki gamaba kingako ai nagaba yayi Gaba eehee,dariya Ramlah tayi tace"shkn tunda Kaine nasayar Maka da musun yanzu dai mecece matsalar tafa'da tana chin serious.

Abdul yace"bbyna namefa? Ramlah tasha mur irin no Wasa,kafin tace"Kan mgnr tfyr Naji kafe ummahce bata sallamekaba!??Abdul yace Kai bbynah nifa harna manta nayi mgnr asheke kina nan kina rike da ita, Ramlah tace" aidolena tunda dAmuwarka tawace.
Danhaka sanar dani karkaji komai,Abdul yayi murmushi Yana cire kum a ajihunshi gashin Kanshi yafara tajewa Wanda tayi kyau tayi luf luf gwanin shaawa.
Kamar baxaiyi mgnba saidai idonda Ramlah tasaka mishi shine yasa yafara mgn,hmmm bbynah"wlh Kinsan yanayin garin Sai aslow 'dan abubuwan abincine take Kan ha'damun tare da 'dan ku'din 'batarwa Kinsan nibani chin tuwo sannan bani iyashan ruwan famfo sbd inada tsoron typot.
Ramlah tasaki rai tana murmushi,Itakan bataga laifin Abdul ba aikowa yasamu rana dole yayi shanya hasalima sosai rayuwar Abdul dayanda ake shagwabashi keburgeta sbd itakanta tana samun kulawa wajen ummanshi Tunkafin suyi aure dalilin Abdul 'din tana da tabbacin Bayan sunyi aure itama haka umman zata kulada ita.
Domin tayard Abdul shi'din 'dan gatane gaba da baya gashi,shiyasa yake hutawa son ranshi bakace iyayenshi fa'kara'u alallalurati bane.
Dan 'dan hutune swgs boi San bayison har'kan 'kari,abokan Shi Duk irinshine manyan Yara masu tashen kyau da naira Abdul kadai naira kemishi cikas.
Shiyasa mafi yawanci inhar Yana gari baima damu da abincin gidansuba sbd har gida abokanshi kezuwa Suna 'daukanshi amota Wani sa'ilin Abdul 'dinma shike yin driving'din .
suke yawan futa chillins da Frnds nashi Yau Suna,Shawarma joint nakusa da sabon Gtbank kamin ka'karasa Msquare,ah ah Shifu restaurant, duk Wani big joint dake Kaduna nanne wajen yawonsu.
dukkansu 'yanson cin da'dine Abdul da abokanshi nanne wajen yawonsu.

Ramlah Ko ajikinta tabayin Abdul da abokanshi,sbd har Alfahari take Abdul abokan manyan yarane irinsu DJ Ab Jeep Son nd lill price.
Wannan ma shike sawa take 'kara ko'dashi aschl wajen 'kawayenta ganitake gayene Babu aibi acikinshi.



Ramlah ta'dan nufasa kafin tace"shkn matsalan???Abdul ya e"shkn babu matsala bayan wannan, Ramlah tace" no problems kaje kacigaba da Shiri insha Allah gobe zanshigo anguwan taku zankuma zomaka da abunda yadace,Abdul yarufe Ido yanajin kunya cikin"susa gashin kai yace"bbynah ayi Hakan?? Ramlah tace "anmayi karka samu damuwa tunda kayarda ka Koma schl sbd Ni insha Allah Nima zanyi iyakar ko'karina dankasamu kagama batare da matsalaba,Sallama sukayi Akan gobe Ramlah datazo da hantsi.


Gida Ramlah tawuce tana 'daga mishi hannu,shigarta gida Bappa Yana tsaye Yana alwalan sallar azahar,Yana ganin Shigowan Ramlah yamata alamu da hannu Kan tashiga 'daki tajirashi Ramlah da 'yan uwanta dukka sun Saba da mgnr Bappa da hannu shiyasa tagane meyake nufi 'dakin tayi Sallama tashiga gabanta Yana dukan Tara Tara.


Sallamar Bappa shine yakatse Mata tunani,Bappa yashigo 'dakin Cikin Sallama,tare da ajiye butan alwalan.
Ramlah tayi fi'ki fi'ki da Ido kamar tayiwa sarki 'karya lols.


Bappa yayi gyaran murya, yafara mgn"Ramlatu wannan wayeshi naganku tare daalaman saurayin kine saidai nayi mamaki da bainemi izini ba Kamar yadda kikasan dokan gidan nan tundaga Kan yayunki manya har Wanda kika biyo bayanta Falmata,Meyasa kikayi hakan???yafa'da Yana zura Mata Ido, Ramlah ta dukar dakai 'kasa takasa mgn sbd tasan bata da gaskia Kuma mgnr Bappa hakane.
Bappa yace"mgn nake kinmun shiru koso kike raina ya'baci ?? Ramlah tayi saurin girgiza Kai tana fa'din ah ah Bappa.



Dan Allah kayi hakuri nayi kuskure bazan kumaba insha Allahu,Bappa ya gya'da kai alaman yakarbi uzurinta,mgn yaciga dayi yace" shkn aikowani 'dan Adam mai laifine banda annabi Muhammadu rasulillahi s.a.w .suka fa'da dukkansu, shiyaron daga inayake?Bappa yafa'da Ramlah tace"maikwabcin yayanmu babbane.
Bappa yace"ohhh Shi Yayankun yasan da mgnrshi Kenan? Ramlah tagya'da kai Cikin Jin kunya alaman ehhhh.

Bappa yayi murmushi Yana fa'din shkn,zanyi mgn da yayankun inji yanayin tarbiyansa,saidai kisanar dashi nace lallai yaturo iyayenshi yanemi izini dancika sharu'd'dan tsarin islama dakuma sanin Wanda kezuwa wajen 'diyata Ramlah tace"to Bappa.



Bappa yace Tashi kije barin wuce masallaci,Ramlah tanajin bappan Yana sallamarta Amman tagyara zama taki ta tashi, Bappa dayami'ke Tuni yace Ramlatu lfy?Ramlah ta marairaice fuska Cikin Sakalci tace"Bappa Kayan kwalliyatace fa ya'kare tafa'da Kamar zatayi Kuka.

Bappa yayi murmushi Yace"shine zakiyi Kuka toshare hawayenki nawane kudinsu? Ramlah tace"Bappa banda komaifa har manshafa Bappan yace"Shikenan Nawa zasuyi??
Ramlah tayi saurin cewa Bappa"20,000 Ko Sama dahakan,Bappa yace "to shkn jeki kiyi Sallah Kinga anfAra Kira inkindawo kyazo ki amsa Amman wannan kayan kwalliyarku tazamani tayi ku'di dayawa saikace me ha'da akwatin lefe, dan Ko auren Addarku 12,000 yaha'damun na kayan aure,Dariya Ramlah tayi tace "Bappa aizamanin mu abubuwanne akwai tsada Taku zamanin aidunuya babu sonzuxiya.

Dariya Bappan yayi Yana fa'din barni inje Sallah Kar ashiga babuni,kema kyasaku kigabatar da Taki faralin Ramlah fatan dawowa lfy tayimishi Saida Tabari yafuce adakin kafin itama tafuto zuciyarta fall murna tasamu kudinda zAta baiwa Abdul.


Aiko bappan Yana dawowa daga Sallah, Ramlah takuma zuwa 'dakin karban kudin, Bappa yace"Ramlatu anakan jirana Kenan aini harnayi zaton kinmata Kinga Sai inci Nama da ku'din kayan kwalliyarki.


Ramlah tace"o.o Bappa ban mantaba tunda kafuta nake rike da dawowarka araina, Bappa yace aynaga alaman hakane tunda dashigowata Ko Abinci baabarni naciba anzo karban kudi.

Ramlah tayi dariya tana rufe idonta,Bappa shikan Wasa yakeyi sosai da iyalinshi dan inbaka saniba kaganshi Yana Wasa da yaran Yana tsokanarsu zaka 'dauka kaka yake agunsu,wannan jansu dayakeyi ajiki shine yasa yaran Basu da abokin shawara Sai Bappa 'din dawuya Kuga Suna neman shawara agun Addanmu Domin ita akwai zafi Sam Bata sakemusu fuska sosai,danko laifi sukayi sunfi tsoron addan Akan bappa.




Bappa yace"Jirani Ina zuwa,Cikin bedroom nashi yashiga,ya'dan 'dauki lokaci kafin yafuto dubu ashirin chip Harda 'daurin 'dari biyar bappan ya mikowa Ramlah Yana fa'din Karbi.
'kirga kigani suncika Ramlah tasa hannu ta'dan russuna takarba kudin ta'kirga taga suncika Harda 'kari tace " Bappa suncika Dan harma da 'kari,bappan yace eeh inasane 'dari biyar 'din Sbd Hawa adaidaita sahu Koda 'kada zakije??




Ramlah tayi dariya tace"ah ah russunawa tayi har'kasa tace" angode Bappa Allah yasaka da alkairi Allah yajikan maaaifa, Bappa yawashe bakinshi sbd Jin da'din adduar Ramlah yace"Aminn aminnn.


Ramlah tace" Bappa Ina neman izini,insha Allah gobe zataje gidan Yaya Bappa ta gaishesu daganan Zata wuce kasuwa tasai kayan kwalliya.


Bappa yace madallah Allah yakaimu darai da lfy,yasa kije lfy kidawo lfy,aminn Ramlah tafa'da tana mikewa.




Plx my Frnds cmmnts only Banda share sbd mungama freepage.


Dan Allah Dan Allah Dan Allah Karki futarmin da book sbd littana na kudine, inkin Futar mun banyafeba mikiba kowacece Ke sbd kasuwanci nane.


Sannan Duk wacce ta ta karanta matukar ba freepage bane lallai kizo kibiyani hakkina inko kinki nabarki da Allah.


Taku Har akullum matar Faisal Zakhari.

My phone number 08100044786
*TSOHO KO YARO.??????*

*Book one.*

*Endless Love nd Romantic life story.*

*By Sayyada Tahir Matar Faisal Zakhari.*


Littafina na kudine banyarda Wani Ko wata yakaranta batare da kunbiyani hakkina ba,'dari biyar kacal shine kudin littafina na Zaku turo kudinku tacikin wannan accnt no 5041983016 Ekilima Tahir Usman fcmb bnk.

*Zaku turo shaidan biya ta wannan no 08100044,Niko xan sambadaku Cikin group Na Tsoho Ko yaro.*


Albishirunku 'yan uwana, inamasu bukatar atallata musu hajarsu??? Ina masu son chin kasuwan Sallah??,ina sabbin marubuta Wanda suke neman abokai??? To Yau damatasamu kugarzayo gareni insha Mata Allahu zantallata muku hajarku inda bakuyi zatoba,Cikin farashi maisau'ki,munafatar Cikin izinin Allah costomas zasu bujiro muku tako Ina Gamai bukatar Hakan jst call me.08100044786.


*P**6️⃣7️⃣↗️6️⃣8️⃣


Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*

*I'm
selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500

Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp OR
Call 08066268951*


Kamar yadda nafa'da Abaya chokulet colour shine real coulour Na,inada jiki mulmule Danni 'yarduma dumane banida shegen kibar nan Kuma banida Rama ajikina wuyata Mai da'dine Wanda yasa sarka take Mun kyau tayi CIF CIF awuyan, sbd banida 'kashin wuya,inada tsawo daidai saidai bacanba atakaice Ina tsaka tsaki.
Hancinta Shima barin dogon nan sosaibane saidai inada hanci zar Mai kyau haka gashin Ido Dana gira inadashi gazar gazar ga Wanda baisaniba xayyi zaton eyeeslashis nasaka.
Nonuwane cike suke akirjina Kunsan fulani da nono Daman kayan mune lols , Ina da hips sosai Wanda innasa Kaya zakugan Shi tabarkalla wannan duwaiwai nawa dashi nake gadara Dan Duk duk 'yan uwana nice na 'dauko irin Jikin Addanmu.
Tabarkallah inada kyau daidai misali.
Saidai bakyaudin shike 'daukan hankalin Maza akainaba,jikina dake bulbul da nonuwana shine yafi 'daukan hankalin maza.
Sai rigimata hAbawa nikaina nasan inada rigima sbd in Ina mgn Kamar idona zaifa'do kasa sbd kwainane gani da son gayu Ko kadan Bani 'kaunar Zama da datti wannan Ko tun yarinta natashi da hakan Har ixuwa girmata yanzu danake Aji biyar asecondry inadaf da Shiga Aji 6.


Wannan shine tsarina,inkuma da Mai mgn Sai inji eheeee.

Shatan adaidaita sahu na'dauka harkofar gidan Yaya Babba yaajiyeni,Kudinshi nabiyashi tare da Bari mishi canjjn Dari biyar sbd tsananin farin Cikin danakeji nasamu Kudi enough Zan baiwa masoyina.

Ido nafara rabawa koxanga Abdul,charaf Ko muka ha'da Ido dashi Jikin Wani Mota hinday hala Mai kyau Suna mgn da abokinshi,tundaga nesa Abdul yafara tafamun da hannuwan Shi Duka biyu Yana kannemun Ido.


Abokinshi dasuke tsaye saidariya yake mana,Ahaka nidashi muka Fara takowa atsakiya muka ha'du Abdul yace"kai big girl kina wuta irin wannan kyau haka,Niko nawani juya 'kugu Ina fadin rilly???Abdul yace madaran gaskiar Kenan Kai nayi saa,wlh bbynah Zanhuta awannan Babban wuri.

Idona narufe inajin kunya,Abdul yace"bu'de Ido big girl danbabu kunya tsakaninmu, Ramlah yakira sunana Kai tsaye Ido nabu'de Ina kallonshi Abdul yayi murmushi Yace"wlh kin ha'du kinha'du,wannan kyau naki Ko hurul in iyakaci dariya nayi nace'?"Kai bbynah yace"karkice Wasa wlh Hakan take Kinga Naseer acan wlh sau'kanki akeke napep kallon hips'dinnan dayayi Saida yatsiyaye awandonshi 'dan iska baisan Katana bane Saida yasanar dani inajuyowa shine naga Ashe kayana yaciwa Amana.

Nikan kunyane yakuma rufeni Hakan yasa narufe idona Ina fa'din plz bbyna mgnr ta Isa,Abdul yace"shkn anbari tunda bakiso anmanfa uhumm uhummm shkn yafa'da cikin dariya.

Tare mukafara takawa dashi har Cikin get na Yaya Babba muka Shiga,ananne muka samu fararen kujera muka zauna.
Cikin kanne ido Abdul yace"Yaya kike mekyauna??nayi murmushi Nace"kyau aikaine maishi bbyna ni akusa dakai aishirune,Abdul yazare Idonshi masu kyau yanafa'din nono Duk kyauna bankaiki ba bbynah.

Kefa bbynah kyanki yaninka Nawa,musamman wa innan kayan aikin yafa'da Yana kallon manya manyan nonuwanta dasuke tsaye Cikin Riga,Anya bbyna zanjure kuwa??gaskia nafara motsawa da wannan kayan da'din.


Kaina na sunkuyar Ina dariya kokadan banji haushin Abdul ba illama jin da'din yabona dayakeyi,Abdul yace"bbynah bakice komaiba plx Dan Allah yaushe zakibani abata intsotsa???


Shiru nayi Ina murxa yatsata,Abdul yace shkkn"tunda bazaki Bani ansaba bakison ganina barin tafi yafa'da Yana Shirin mikewa Dasauri Nace"Yi hkr bbynah,Zama yayi Yana dariya.


Nace"plx kabani 10minutes inshiga ingaida aunty anafiya Karta leko taganni nasan bazataji da'diba Kuma kaga motatocin Yaya Babba Duka sunanan Shima inyafuto yaganni zayyyi fa'da,Abdul yace bakida case bbynah jeki kidawo Aiko awa biyune Ina nan zanjiraki.


Tashi nayi Cikin rigima nawuce Cikin gidan Raina fari sol Wanda nayi kwalliyar dominshi ya yabeni,DA Sallama nashiga falon Aunty nafiya.
Yaya Babba ne ya'amsa sallamar sbd Shikadai nasamu Zaune afalon Yana chin indomie da'kwai.
Harkasa nazauna Ina gaida Yaya Babba tareda Tambayar Shi aunty Nafiya?
Yace Dani aunty Nafiya tana Cikin daki,'damin aunty Nafya nawuce,Saida muka gaisa kafin Nace Mata inazuwa aunty Nafiya tace "o.o daman bavwanjemu akazoba gashi harzaa gudu wajen Abdul dariya nayi Nace "inadai zuwa.


Falon nazo wuce zanfuce waje,Yaya Babba yace inazuwa?kaina Na sunkuyar Ina murmushi hakanne yasa yagane zance zanje hannu yamun alaman inje Niko Daman Ina Allah,Allah yasallameni Yana cewa jeki kuwa nafuce afalon da Sauri.


Wajen Abdul bakoma,Saida nazauna kafin Nace"Yi hkr najimako?wlh nasamu Yaya Babba ne afalo shine ta'dan rikeni Abdul yace bbynah Bata laifi aguna Dan haka is okey.

Jakata na jawo Ina budewa,kudin kayan kwalliyata naciro 20,000 Dubu biyu Kawai nabari ajakan,Saida naduba gefe da bayana Naga bbu Kowa kafin namikawa Abdul,Abdul baki yabude yakasa karban kudin fuska nata'be nace"Karbi mana.


Abdul yakarbi kudin,fuskanshi cike da mamaki Wanda haryakasa mgn,Saida Nace "sacikin ajihunka mana Ko sokake Wani yagani,Kansa yagirgixa kafin yadan Mike tsaye ku'din yasaka acikin aljihun shi.
Abdul yace"bbynah ku'din Menene ???fuska na kauda kafin Nace"ka 'kara shipping na schl,Abdul shiru yakuma yi Yana kallonshi Niko murmushi nayi mishi alaman noting.

Lokaci 'daya Naga hawaye nazuba Akan fuskarshi Cikin damuwa nace"lfy?Abdul yace"banida bakin Miki godiya bbynah saidai Ince Allah yabarmu tare yasa muyi aure ta wannan hanyar ne kadai zannuna Miki zallan 'kaunarda Zaki yarda nafi Kowa sonki aduniya,Dariya nayi Nace"karka damu aikoyanzu nagamsu Kana 'kaunata fatana rabbi yasa kagama karatun lfy yakuma barmu tare har acikin aljanna Aminn yaceAminn aminn.

Bamu rabu da abdul ba Sai Bayan sallar azahar kafin murabu Saida nasanar dashi sa'kon Bappa na yaturo anema mishi izini Abdul Ko ya tabbtr Mun insanar da bappan gobe insha Allah iyayenshi Suna zuwa Dan bazaikoma schl gobe bah harsai anje gidanmu andawo.


Hakanne kuwa yafaru washe garin,Iyayen Abdul sukazo nema mishi izini Baban shine da makwabcin Shi sukazo,Yaya Babba shine yamusu jagora Kamar yadda shine suka Fara samu.
Bappa yayarda yakuma amince Abdul yafara nemana saidai bayyi mishi al'kawarin bashi aurena ba yace inmun daidaita shkn.
Inbakuma bamu daidaitaba Allah yaha'da Kowa da rabonshi.



Wannan izinin shine yabamu Daman cigaba da soyy nida masoyina zuman Raina Abdul 'kadeer,Abdul Yana Sona soyyrda baya iya 'boyeta agaban Kowa sbd Abdul irin mazan nanne 'yan son rayuwa Wanda basujin kunyar nunawa macen da sukeso soyy agaban Kowa.
Wannan halin na Abdul tuni nima yakiyamun dan banijin kunyar agaban Kowa Ince inasonka my bby.

Soyyrmu ta'kara armashine sakamakon wayar salula da Yaya Babba yasaimun,Sosai mukayi murna nida Abdul,Bini Bini zakuga Muna waya nidashi duk wasu ku'di da muka samu akatin waya muke kashewa Ko tunanin ajiyesu bamayi.


Munanan tare da Abdul Har Abdul yayi final exams nashi nagama Diploma, ranarda yagama Ko partyn schl nasu baitsaya yiba yawuce Kaduna,Yana sauke kayanshi agidansu yawuto gidanmu.
Lokacin Ina hadda bandawoba Abdul Zama yayi yakirani akofar gidanmu harsaida nadawo,tundaga nesa nahango habawa habawa Dagudu nabar 'kawayena Abaya na'karaso wajen Abdul sbd murna Kamar zamu rungume juna.


BAyan gama na Abdul baikoma Wani schl ba,bayi Kuma wata sanaar Nima lokacin Ina Aji shida wata uku Kawai yaragemun ingama secondary.
Akuma lokacinne Bappa yace Abdul yatura magaban Shi inagama schl ayimana aure.
Yaya Babba shine yace"haba Bappa a'danyu hkr mana tafara schl tunda babu wacce akaiwa aure agidan nan da secondary,Bappa yace"ah ah yayansu tunda tasamu mijin Kuma sunfahinci juna Babu alfanun jiran,Duk inda Yaya Babba yaso yahana aurena yanzu Bappa ya'ke'kashe 'kasa yace bayyarda ba.



Yaya Babba dakanshi yayi Sallama da maaifin Abdul yasanar dashi sakon Bappa, baban Abdul yayi shiru yakasa cewa komai,Yaya Babba yahishi da ido tare dacewa "Koda matsalane??


Baban Abdul yace"ko'daya Babu matsala Kawai nayi zaton tunda yarinyar tana makaranta mgnr aure bazai Tashi yanzuba shiyasa wlh bamu Fara tanadin komaina aureba.
Nasan Kai namijine zaka fahunceni Kuma mgnr aure tamazane bare Ince xanyi shawara da maafiyarshi.
Inda Hali Dan Allah ayimana hkr Abar mgnr Auren yanzu tunda yaran Suna son junansu inyaso konanda shekara uku Sai atada mgnr kafin lokacin muntanadi abunda yadace.



Plz my Frnds cmmnts only Banda share sbd mungama freepage.


Dan Allah Dan Allah Karki futarmin da book sbd littana na kudine,Duk wacce ta futarmin da book banyafe mikiba kowacece Ke sbd kasuwanci nane.


Hakan duk wanda ta karanta matukar ba freepage bane lallai kizo kibiyani hakkina inko kinki nabarki da Allah.


Taku Har akullum matar Faisal Zakhari.


My phone number 08100044786
*TSOHO KO YARO.??????*

*Book one.*

*Endless Love nd Romantic life story.*

*By Sayyada Tahir Matar Faisal Zakhari.*


Littafina na kudine banyarda Wani Ko wata yakaranta batare da kunbiyani hakkina ba,'dari biyar kacal shine kudin littafina na Zaku turo kudinku tacikin wannan accnt no 5041983016 Ekilima Tahir Usman fcmb bnk.

*Zaku turo shaidan biya ta wannan no 08100044,Niko xan sambadaku Cikin group Na Tsoho Ko yaro.*


Albishirunku 'yan uwana, inamasu bukatar atallata musu hajarsu??? Ina masu son chin kasuwan Sallah??,ina sabbin marubuta Wanda suke neman abokai??? To Yau damatasamu kugarzayo gareni insha Mata Allahu zantallata muku hajarku inda bakuyi zatoba,Cikin farashi maisau'ki,munafatar Cikin izinin Allah costomas zasu bujiro muku tako Ina Gamai bukatar Hakan jst call me.08100044786.


*P**6️⃣9️⃣↗️7️⃣0️⃣


Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*

*I'm
selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500

Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp OR
Call 08066268951*


Yaya Babba Bai 'boyewa Bappa komaiba yasanar dashi Yanda sukayi da maaifin Abdul,Bappa mamakine gami da al'ajabi yakamashi tare da 'bacin Rai.
Yace," daman sunsan Basu shirya aureba shine suka jawo jikinsu suka zo neman 'diyata harda zuwa neman izini,lallai wa'innan mutanan banzane"Yaya Babba shikan hkr yashiga baiwa Bappa sbd yaga ran bappan ya'baci.
shikan Ko ajikinshi daman Yaron bayyi mishiba,Bappa fa'da yakeyi Yana girgiza Kai sosai abun yabashi haushi.
Inadaga 'dakinmu Naji Bappa ya'kwalamun Kira Dasauri nafuto a'dakin nazo daman tunda Naji bappan Yana Mgn Sama Sama ananne nagane matsalan daga gidansu Abdul ne,sbd inada sanin Bappa yace ace sutiro da sadaki dankafin yatura din saida yakuma tambaya Kan inason Abdul 'din Nace eeh inasonshi.

Da Sallama nashigo 'dakin bappa,kaina a'kasa gabana yana fa'din Nace da Bappa Gani, Bappa yacigaba da mgn",Ashe Iyayen Yaron nan mutanan banzane damAn sunsan Basu shiryaba sukazo neman izini,to wlh Bazan lamuntaba Daga Yau Sai Yau Kar inkuma ganin yaronsu akofar gidana,harsai ranarda suka Bada saki Kuma kod sunbayar wlh aurenki zanyi Babu jimawa tunda kina Ganda Gama haddarki ta ak'kur'ani gashi saura kalilan kigama zana jarabawan WAEC.

Dan haka inhar Yana sonki Nace suzo ayi aure inko baisonki yarabu dake,na tabbatr maisonki dagaskia zaizo,bansan lokacin da nafashe da kukaba,tare da dur'kusawa agaban Bappa,'kafar bAppan nariko Ina rikonshi arzikin yayi hkr yabarni da Abdul tare da fa'din wlh Bappa Abdul Yana Sona Nima inssonshi dangirman Allah Bappa karka rabamu.
Bappa ya'bata Rai Yana fa'din sakeni Tunkafin inmiki Duka,ninace Bazan baki shibane?enye ? Karki Kuma tunzurani Kan wannan Yaron Mai gashi Kamar Arne.


Mgnr 'dayace kisanar dAshi yazo ayi aure koyabar zuwa wajenki,inko kinki wlh tlh Zan sassa'ba Miki yafa'da Yana Tari.


Yaya Babba,yace"shkn kayi hkr Bappa,wannan baabun damuwa bane, insha Allah, Allah zaishiga lamarin,kekuma Ramlah yafa'da Yana kallona kiyi abunda bappan yace inkuma kunki dukkanmu Zaki gamu DA fushinmu Tashi kibamu wuri.



Daren ranar bamuyi bacciba Nida Abdul munshiga tashin hankali sosai,nidashi Kuka muke sosai awaya,Abdul 'karshe shine ya rarrasheni tare da mgnr xaasan abunyi.


Washe gari DA,'kyar natafi hadda ta kasancewan asabarce,nidai Banda jarbawa nake ahaddan nagamawa dababu inda zanje, Adaddafe naje Hassan nadawo Koda naje DA 'kyar Na iyabada haddan Ali'imrana.


Bayan antashine muka jero nida 'kawata shamsiya,ahanyar dawowar mune nayi gamo da Chief Judge AZaid.


Wanda nibansan yanda akayiba Kawai washegari da safe saiga yaron makwabcinmu yashigo Wai ana sallama da Bappa.
Sa'ilin nagama Shiri Kenan zantafi hadda Yaron yazo,akofar gida 'katoton Mota nagani ajikin motar Wani 'dan kyakkyawan Babban mutum nagani tundaga futowata Naga Yana kallona sanin Bappa shimai jamaa ne yasa Na gaida mutumin nawuce alokacinne Kuma bappan yafuto nikan schl 'dina nawuce hankalina tashe Na rashin mafutan matsala ta da Abdul.


Ashewai wannan mutumin Dana gaisar awaje neman izinin Fara nemana yazoyi awajen Bappa,Bappa baiyi 'kasa aguiwaba yace Bari yakira yayanmu.


Yayanmu Yana zuwa yataras da Zaid agaban Bappa, kasancewa fuskan Zaid ba 'boyeyye bane yasa yayanmun yace",chief Kaine agidanmun sannu da zuwa,shikan AZaid ya amsane Badan yasan yayan muba saidan yasan shimai mutanene.


Anan bappa kesanar da yayanmu dalilin zuwan,AZaid yayanmu shine yake'be gefe da bappanmu yabashi shawaran amincewa.


Amincewar iyayena shine yasa chief zuwa zanhmce wajena,Daman kafin yazo Bappa yakirani yasanar dani,hmm ranar da chief yazo haka narufe Ido namasa Tata Nace nibani sonshi inada Wanda nakeso,abun mamaki Duk masifan Dana mishi shikan Ko ajikinshi murmushima yakeyi Wanda haushi yasa najuya gida da sauri.




Umman Abdul harga Allah tana son aurena da Abdul Kuma tafi kowa son abada sadakin ayi auren,saidai Duk wani tattalin arzikinta Babu Abdul yacinye Ahalin yanzu batada halinda zatace zatayiwa Abdul aure,dole tanaji tana Gani takauda kai daga halinda Abdul Ke ciki Na damuwar rasani.


Saidai Rarrashi da ban baki da kullum take Kan Yi,sbd Abdul Shima yadaina chin abinci yadaina Gaye Sai ummanshi ta tusashi agaba yake yarda.



Ansha artabu dani,agidakan chief indana dage Abdul nakeso,Bappa yace shibai'ki Abdul ba,baijima ce lallai inso chief ba Amman yabani wata guda lallai Abdul yafuto ayi mana aure.


Banyi 'kasa aguiwaba Ina Kuka nakuma sanarda Abdul yaturo Amana aure Abdul Shima kukan yafashe Mun

Please Login or Register in order to submit comment