Reading UWAR AGOLA by MAMAN AFRAH Chapter 12 | TKNovels


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ya zaman zai kasance, Kuluwa ta tari aradu da ka ta cinye kazar amaryar da malam ya sha wahala ya siyo ta ɗanya ya bayar aka gasa ya biya kuɗi duk don a mori amarci, kar fa kuluwa ta sake laifi a karo na biyu, ga kuma agololi har biyu sun tarw a gidan malam nura da sai yanzu zai yi arangama da su, ga Hadiza ta shigo da zafin ta, shin tsakanin Malam da Hadiza waye zai ci moriyae auren da ya yi shin ita ce za ta samu kuɗin daga wajensa ko kuwa shi da ya ɗora rai, anya zaman zai je ko ina, ya batun zaman kuluwa a gidan, shin zai samu damar ci gaba da aure-auren sa?

Amsar tana cikin ci gaban labarin domin mu yi tafiyar da ke ki tura 700 ta asusun faiza abubakar 9030283375 opay don ki shiga grp mu gama har ƙarshe idan na kammala cmplt docment 1k ne.

Mutanena na niger za ku tura 700 ta 88630104 issaka issofou nita ko amana shaidar biya ta 09025576222

MAMAN AFRAH

Downloaded From https://tknovels.com.ng


Please Login or Register in order to submit comment