Reading Umarnin Saurayi Complete by Gaskiya Writers Chapter 4 | TKNovels


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Wakinta halin da tasameta ne yayi matu™ar razanata.

Rasa mezatayi tayi sabida gabaki Waya tafita hayyacinta gakuma wani jini dakefita ta ™asanta.

"Da gudu Mama tashiga Wakin su Marwan tace ""yakira mai napep Hafsat ba lafiya zasu kaita hospatal""."

Dayake basuda nisa da ti-ti yana fita ya tsayar dashi suka ™arasu gida.

Shida Ammar da Mama suka Waukota suka sa a napep suka wuce hospatal ko mayafi babu ajikin Mama

sabuda firgita .......

*#Vote*

*Comment*

*Shere*

*©SUMY NA'IGE" *

"[4/17, 22:07] Summy Nah 1: *° °UMARNIN SAURAYI° °*"

*1441H/2020M.*

®&

*GASKIYA WRITERS ASSOCIATION *

"_{Gaskiya Waya ce daga ™inta sai Sata,Burinmu mu faWakar da Al'umma Domin Ribantar Duniya Da Kuma"

Lahira.}_

``` G" W" A ```

*_GASKIYA DOKIN ˜ARFE" _*

*NA MARUBUCIYA:-*

*SUMY M NA'IGGE " *

*SADAUKARWA GA:-*

*GASKIYA WRITER'S ASSCIATION.*

~Wattpad @GaskiyaWritersAsso.~

*SHAFI NA 10 *

"*                     * koda suka isa hospital emregency room suka kaita,ba Sata lokaci aka fara bata"

taimako cikin gaugawa.

Tunda suka shiga da ita Mama sai safa da marwa takeyi a harabar hospital.

"Marwan Mama tasa yakira Abban su yafaWa masa abunda ake ciki,kana yaje gida ya Wauko mata hijab"

Winta.

"Tare suka shigo da Abba hijab Winta Marwan ya bata tasaka Abba yace, ""ina suka kwantar da ita?""."

"Jikin Mama sai rawa yake tace, ""Abban su har yanzu basu fito ba"". tun bata kai da ™arasa maganar ba"

sai ga doctor yafito daga cikin Wakin.

Da sauri Abba da Mama suka zo wajan sa.

"Tambayar su yayi kosu suka kawo Hafsat? sai Abba yace, ""eh""."

Magana doctor yayi musu yace su biyushi office.

"Bayan ya shiga office ya zauna suma suka shigo kallon su yayi yace, ""wanene mijin ta?""."

Kallon-kallon suka fara tsakanin Mama da Abba.

"Sai Abba ya buWe baki yace, ""batada miji mune dai iyayen ta""."

Doctor kallon Abba yayi sosai kana ya nuna masa kujera yace ya zauna.

"Bayan ya zauna sai doctor ya kai duban sa ga Mama yace, ""kefa miye matsayinki a wajanta?"". tin kan"

"Mama tayi magana sai Abba yace, ""mahaifiyar tace""."

kujere doctor ya nuna mata yace ta zauna.

"Bayan ta zauna sai doc tor yace, ""ba abinda zan Soye muku gaskiya,muyi nasarar tsayar da jinin da"

"yafara fita jikin ta,amma cikin dake jikin ta nanan bai fita ba. tun kan ya kai ™arshen zanci sai Mama"

"tace,"

"""a'a ba ´ata baca ka duba danni ´ata batada ciki kada kayi mata sharri"" magana Mama keyi amma gabiki"

Waya bata cikin natsuwar ta.

"Abba yace, ""kada kisa ke magana ki bari muji me doctor zai ce""."

"Abba kallon doctor yayi yace ""inajinka""."

"Doctor yace, ""iya binciken da mukayi mata, munganu tana Wauke da ciki har na tsawon wata huWu, kuma"

"cikin na gab da zubewa saboda irin yadda bai ™arasa zancin ba saboda da nauyi maganar da zai faWa,"

"ya faWa musu ko yanzu saduwar da yayi da ita ne yajamata wannan ciyo sai ya™i faWa yace, amma yanzu tasamu sauki dan har barci ta samu sai zuwa kosan awa huWu zata farka saboda mun mata allura bacci."

"Yana kai ™arshin zancin Abba ya sauke wata ajiyar zuciya haWi da goge ™wallar da ta zubo masa yace , ""to"

"doctor muna godiya""."

"Sai Mama tace, ""yanzu Abbansu har ka yarda Hafsat na da ciki?wallahi nikam ban yarda ba dan nasan ba"

"halin ´ata bane"" magana takeyi amma kamar zata faWi."

"Doctor ya dube ta bayan yaba Abba ta kardar maganin da za'a sayo mata yace da Mama ""zaki iya gane"

"´ar taki idan kin ganta?""."

"Tace ""sosai kuwa""."

"Sai yace, ""zo muje kiga ko ita ce"" yana faWin haka ya tashi ya kaisu Wakin da aka kai ta."

"Suna shiga gadon da take kwance ya nuna mata yace, ""gata ko ba ita bace?""."

Kallon Hafsat Mama keyi wadda ke kwance tana barci bata masan abunda akeyi ba.

"Gaban gadon Mama ta ™araso tace, ""Hafsat! Hafsat! mi kika rasa wanda bamuyi miki ba,ci kika rasa ko"

"sha ki gayamin miyasa zaki sakamin da haka Hafsat!, kinsan aure kikeso meyasa bazaki gayamin ba"" tana magana tana wani kuka mai ban tausai."

Alamun zata faWine Abba yagani dan haka da saure ya tare ta ta faWu jikin sa sume. ba ™aramin tashin

hankali ya shiga ba lokaci Waya jikin sa yayi sanyi yama rasa me zaiyi.

Doctor ne yakira wasu nurse suka Wauke ta aka Wura ta kan godon yafara dubata.

Cikin lokaci kaWan ta farfaWo.

"Sunan Abba ta fara kira,doctor yasa aka kirashi,yana zowa yafita dan yaga ba komai ne ke damun taba"

sai ruWuwar da tashiga.

"Jikin Abba tafaWa tana kuka tace, ""kaga abunda Hafsat tayi muna yau mu zata sakama da ciki kuma ko"

"ciki na shege""."

"ajiyar zuciya Abba ya sauke kana yace, ""ta dai yi ma kanta, dan haka ki rage sa damu wa aranki,kuma ki"

"tashi mukoma gida idan tafarka gasu Marwan nan su dawo tare""."

"Sai Mama tace, ""da ka barni idan ta farka mu dawo tare sai kuje kai da su Marwan tun bata kai"

™arshen zancin ba ya daga mata wata irin tsawar da yasa ta sauka daga gadon bata shirya ba.

komai bai ce da itaba ya kama hanyar fita ya barta.

Itama tana ganin yafita ta bi bayan sa.

Waje suka tarar da Ammar da Marwan suka ce sujira idan Aunty su ta farka su dawo gida tare.

Haka kuwa akayi tana cika awa huWu ta farka.

Dubi- dubi tafarayi Marwan da Ammar tagani sunyi tagumin kamar sun san mike faruwa.

"Ammar ne ya kula da farka warta dan haka da sauri ya ™araso gare ta yace, ""Aunty ya jikin naki""."

"Da sauki tace dashi kana tace, ""Ammar ina Mama?""."

"Yace, ""ta koma gida ita da Abba""."

Yana faWa mata haka wasu hawaye masu zafi suka fara bin kuncin ta sabida tasan yanzu kowa yasan tana

da ciki.

"Lokaci Waya tafara rera kuka mai ™unar zuciya tana faWin, ""Ammar kada kugujeni wallahi nima ™addara ce"

"ta afka kaina ni kaWai nasan me nakeji gami dashi,duk duniya banajin abunda nakeji dashi ga kowa sai"

"gareshi dan Allah ´an uwana kutayani da addua, dan wallahi ina cikin wani hali""."

Sosai ta baso tausai duk da su kansu basu san me ake ciki ba.

Duk da Abba yace kada su kwana komai dare su dawo amma basu gaya mata ba sukayi kwanciyar su har

safiya ta waye.

kuma basu fito ba sai da doctor ya dubata ya rabuta mata magani Marwan yaje yasayo haWi da kayan

beark bayan tayi beark tasha magani suka kamu hanyar zuwa gida.

Abba da Mama ba wanda ya samu bacci a ckin su kowa nin su tunani abunda ´arsu wadda suka fi so a

duniya ta aikata ya keyi

"Tun cin dare yake zuba ido amma basu dawo ba,dan haka koda akayi kiran sallah asuba yaje masallaci"

ana gama sallah ya dawo .

Bai jima da dawo ba sai gasu sun dawo.

Sallama sukayi bayan Abba ya ™arSa suka wuce suka zauna.

Komai Abba bai ce dasu ba kuma suma basuyi masa magana ba saboda basuga wurin yimasa magana ba

dan fuskar sa haWe take.

"Kallon sa ya maida ga Ammar kana yace, ""jeka kiramin Safiyya""."

Tashi Ammar yayi yafice yaje kiran Safiyya.

Mama na fitowa Waki bata ce da kowa kamai ba ta fara dukan Hafsat tana faWin kin ci amana ta Hafsat

mikika rasa tana faWa tana dukanta iya ™arfin ta.

Tashi takeso tayi dan ta gudu amma takasa saboda bata da wani ™arfin jiki.

Abba na kallo amma yayi kamar bai san abbun da ke faruwa ba.

"Wani ice Mama ta raramu dan ta bugama Hafsat aikuwa da sauri Marwan ya ri™e yana kuka yana faWin,"

"""dan Allah Mama kirabu da ita me ta muku kika dukan ta, ki dakeni mada-din ta ko lafiya fa bata da komai tayi kuyi mata uzuri mana""."

Tun bai kai ™arshen zan cin ba Mama takafeshi da mari har sau biyu.

"Abba ne yayi magana yace ""ta ™yalesu kada ta koma magana ta barshi da su."

Anacikin haka sai ga Ammar da Safiyya sun zo tare.......

Nagaji

*#Vote Comment Shere*

*©SUMY NA'IGE" *

"[4/17, 22:07] Summy Nah 1: *° °UMARNIN SAURAYI° °*"

*1441H/2020M.*

®&

*GASKIYA WRITERS ASSOCIATION *

"_{Gaskiya Waya ce daga ™inta sai Sata,Burinmu mu faWakar da Al'umma Domin Ribantar Duniya Da Kuma"

Lahira.}_

``` G" W" A ```

*_GASKIYA DOKIN ˜ARFE" _*

*NA MARUBUCIYA:-*

*SUMY M NA'IGGE " *

*SADAUKARWA GA:-*

*GASKIYA WRITER'S ASSCIATION.*

~Wattpad @GaskiyaWritersAsso.~

"*Allah sarki masoyana nima ina yinku sosai Allah ya bar ™auna,ina godiya da kulawa sosai* "

*SHAFI NA 11 *

*                     * Bayan ta ™araso ta gaishe da Abba da Mama amma bakowa ne bai samu damar karSa

mata ba sai ma tambayar da suka jefa mata.

"Abba yace, ""Safiyya ashe kin san halin da ´ar uwarki take ciki amma kika kasa faWa mana?""."

"Tace, ""wani hali Abba. !"

Ai bata kai ga k'arasawa ba ya daka mata tsawa haWi da faWin.

"""Ki bani amsar tambayar dana miki?""."

"Jikin ta na karkarwa tace, ""Abba kayi ha™uri amma ni ban san wane hali take ciki ba""."

"Mama ce tace mata, ""baki san tana Wauke da ciki ba ne""."

"Aikuwa Mama na rufe bakin ta, Safiyya ta fashe da kuka mai tab'a zuciya kana tace."

"""Wallah Mama ban sani ba""."

tana faWa tana kuka.

Abba ne yace.

"""Ba komai Safiyya kuma ina fatan baki biyema halin taba?kuma daga yau narabaki da ita kada ta koya"

"miki mugun halin ta, kuma kisani wallahi bazaki zauna min a gida da wannan ciki ba, dan haka ki tattara kayanki ki koma wurin wanda yayi miki ciki na bar masa ke har abada, dan wallahi daga yau na cireki"

"daga cikin zuri'a ta, kuma bari kiji minti biyar na baki ki tashi ki barmin gidana ko na illataki"" ."

yana faWin haka ya shigewar sa Wakin sa.

"Kuka mai tsanani Hafsat keyi kamar ranta zai fita,rasa bakin magana tayi dan gabaki Waya kalaman sa"

sunyi mata tsauri.

"Ko Mama abunda Abba yace yayi mata zafi kuma tasan tunda ya furta to ba abinda zai canja,dan haka"

taja bakin ta ta kulle amma zuciyar ta na mata zafi.

Safiyya najin abinda Abban Hafsat yace dan haka da gudu taje gida su ta zo da Baban ta.

Tace masa ga Abban Hafsat can ya kore Hafsat.

"Safiyya na fita sai ga Abban Hafsat ya fito a Wakin sa,kallon Hafsat yayi haWi da antaya mata harara kana"

"yace, ""bazaki tashi ki barmin gidana ba?""."

"Kafin tayi magana Marwan da Ammar suka fara bashi ha™uri,magana yafara musu cikin faWa yace, ""bari"

"ma kuji wallahi duk a cikin ku duk wanda ya taimaka mata ko da bayan idona ne to banyafe ba"". sai Mama tace, ""a'a ka dai ce ta bar maka gidanka amma ba ruwanka tsakanin ta da ´an wuna ta, kuma tabar maka gida taje ina Abbansu?, komai zakayi yana da kyau ka dubi gaba dan komu muna da namu"

laifi....kafin ta rufe bakin ta ya daka mata tsawar da tasa tayi shuru bata shirya ba.

"Duban sa ya kai ga Hafsat yace,""ki tashi kibarmin gidana kafin nasa afitar dake""."

"Ahankali ta tashi ta fara tafiya har ta kai Wakin ta,kayan ta ta haWa gabaki Waya ta fito tana kuka mai cin"

"zuciya,kallon ta Mama tayi tace, ""kinga abinda kika jama kanki kika kuma jamin dan haka. Abba ne"

"yafito yace Mama tayi masa shuru kana ya dube Hafsat yace, ""fita ki barmin gidana"" yana faWa yana"

nuna mata ™ofar fita.

"Kuka take kamar ranta zai fita, ta kama hanyar fita Mama ta dube Abba tace, ""yanzu barin ta zamyi ta"

"tafi? to ina zata je?""."

"Sai Abba yace, ""tafiki sanin inda zata je"" yana kawai nan ya koma cikin Wakin sa."

"Gabaki Waya kannen ta kuka suke lokacin da zata fita,har ta kawo bakin ™ofa sai ga Safiyya da Baba ta sun"

"™araso da sauri Safiyya ta ™arasa wajanta tana faWin, ""ina zakije haka da kaya?""."

"Tace, ""Abba ya koreni yace na bar masa gidan sa,...Baban Safiyya ne ya katse musu magana yace Safiyya"

taje ta kiramasa Baban Hafsat.

Shiga tayi tafaWa masa ba jimawa ya fito fuskarsa haWe ba alamar fara'a.

Bayan sun gaisa da Abban Safiyya sai Baban safiyya ya faWa masa abunda Safiyya tafaWa masa tace ya

kore Hafsat shin ko gaskiya ne?.

"Bayanin da Safiyya tayi masa to shi Abban Hafsat yayi masa kana yace, ""wallah bazata zauna gidana da"

"cikiba,Alhaji Abbakar minene banyi ma Hafsat da har zata saka min da cikin, wallah bari gaji yanzu ko ganin ta bana sonyi, gabaki Waya Abban Hafsat ya rikice duk yadda Baban Safiyya yaso yayi ha™uri Abban Hafsat ya™i,kunsan abu ga mai ha™uri idan ya tashi bai iya ba."

"Da Baban Safiyya yaga Abban Hafsat ya™i ha™uri sai yace, ""tunda kace bazata zauna gidan kaba to ni zan"

"Wau Hafsat ta zauna gidana har nayi mata aure. tun bai kai da rufe bakin shiba sai Abban Hafsat yace,"

"""kada kasoma kace zaka haWeta da Wiyan ka dan zata lalata musu tarbiya""."

"Sai Baban Safiyya yace, ""naji kuma na Wauka Allah ya shirya min su gabaki Waya"" rigima sukayi sosai da"

Baban Safiyya kafin su rabu.

"Baban Safiyya nafitowa falon Abba dube su Hafsat yayi yace,""ko zo muje gida"" yana faWin haka ya kama"

hanyar gida sa ranshi a Sace.

Suna isa gidan su Safiyya sai Baban Safiya ya kira Ummar Safiyya ya faWa mata abunda ake ciki kuma ya

shaida mata cewa Hafsat nan gidan zata ci gaba da zama har Allah ya sauke ta lafiya kuma ya kawo mata mijin aure.

"Aikuwa Ummar Safiyya najin ace Hafsat zata dawo gidan da zama ta fara kumfar baki tana faWi, ""itakam"

"gaskiya baza'a kawo mata Hafsat a gida ba salon tazo ta lalata mata tarbiyar yara,wallah bazata yarda"

"ba"" sai da ta kai ™arshin zanci sai Baban Safiyya yace,"

"""wallahi ba wanda ya isa ya hana Hafsat zama ana gidan, nan ya dinga ci mata mutunci har yace idan"

"tasake cewa Hafsat bazata zauna gidan ba bakin auren ta,ba shiri ta kama bakin ta,Safiyya yace da ita suje Wakin ta su cigaba da zama ita da Hafsat,ba musu suka je Wakin."

"Bayan kwana biyu da faruwar haka gabaki Waya Hafsat bata da natsuwa, gashi ko fita batayi kuma ko"

takira shi a waya baya Wauka.

"Kuma yanzu ko barci take mafarkinsa take, ko me taki tunanin sa take, gabaki Waya ta koma wata iri"

gashi Ummar Safiyya da ™annen ta har ma da yayun ta duk sun tsane ta abu ka Wan sai Ummar Safiyya ta

"dinga yimata faWa, sosai abun ke Sata mata rai amma sai ta dake ma zuciyar ta saboda irin yadda Safiyya"

da Baban ta ke nuna mata amma daba dan suba da tuni ta bar gidan .

Yau ma kamar haka suna kwance da dare dan har bacci ya Wauke su tana cikin bacci taji kamar

"antsa™ure ta,da sauri ta zabura ta tashi,komai bata gani ba, lokaci Waya taji tana son taji koda muryar sa ce dan haka ta Wau waya ta kira koda Allah zai sa ta samu."

"Missed call biyar tamasa amma bai Wauka ba,har taso ta aje wayar ta kwanta sai tace bari ta koma"

"kira,aikuwa tana kira ringing da bai wuce uku ba ya Waga tare da faWi, ""wake magana?""."

"Toilet Win dake Wakin ta shige kana tace, ""Hayat nice fa,baka ganeni ba?""."

"Yace, ""oh nagane shin kece?lafiya dai ko?""."

"Tace, ""eh kodama nakirane naji ko lafiya kake?""."

"Yace, ""eh ™alau nake""...har zai katse kiran tace Hayat kayi ha™uri nasan ko dan mi kake fushi dani amma"

"in har nasamu fita zan zo dan nayi missing Winka sosai, kuma kayi ha™uri ka yafemin idan na Satama"". tana faWi tana fitar da ™walla."

"Gajiya yayi da surutun ta dan haka ya datse kiran batari da yaji sauran zancin ba,daga baya ta lura da ya"

kashe wayar dan haka taci gaba da kuka dan gani take kamar ta aikata babban laifi fushin da ya keyi da ita.

Washi gari baya sungama aikin su na gida ita da Safiyya sai Mamar Safiyya ta shirya tafita unguwa ta

barta daga ita sai Safiyya tace sai ta dawo.

"Fitar ta ba da jimawa ba Safiyya ta kwanta barcin rana,aikuwa Hafsat naganin haka taje tayi wanka ta"

"shirya cikin hanzari ta bar gidan, tana fita ta tsayar da mai napep ,basu tsaya ko ina ba sai gidan sa, kuWi da suka rage mata taba mai napep kana ta shiga gidan."

"Parlour tasame shi yana waya, da sauri ta ™arasa jikin sa tana faWi, ""Missing you Hayatee nah""."

"Yana jinta jikinsa ya Wago ya kalle ta haWe da katsi wayar da yakeyi, dan jinta kawai yayi dan har taso ta"

"bashi tsoro,har ya buWe baki yayi magana ta haWe bakin ta danashi tana kissing inshi kamar tasamu lolipop,lokaci Waya ya fara karSar sa™on da take aika masa, martani yafara mai dama ta sannan yafara ™o™arin rage mata kayan jikin ta,"

"bayan ya cire mata ya fara romance Winta son ranshi,daukar ta yayi ya kai bedroom insa daga can"

"yafara sarrafata yadda yake so,dan kowane bu™ace yake da wani."

"Sosai hankalin Safiyya ya tashi, lokacin da ta farka bataga Hafsat ba dan ta Wauka ko guduwa ne tayi"

"sabida abinda mamar take mata,sai da taga kayan ta hankalin ta ya Wan kwanta."

Tunani tafarayi to ina Hafsat ta tafi ne tasan ba gidan su tajeba .

"Shiko ya samu jaka sai yadda yaso yakeyi da ita,tagaji iya gajiya amma takasa buWe baki tace ta gaji,sai da"

ya gaji dan kansa sannan ya barta.

"Sai da suka Wan huta ta ™ara shigewa jikin sa,a hankali ta buWa baki ta fara faWa mishi abinda ya faru da"

"ita,sannan ta ™ara da cewa, ""Hayat ko na Wauko kayana na dawo nan da zama zan fi samun natsuwa bisa ga inda nake""."

"Sai da ya kalle ta kana yace, ""a'a kada ki dawo dan nima ko wata bazanyi garin nan ba zan koma garin mu"

"dan nagama aikin dana zo yi""."

"Kuka ta fara masa wai zata bishi garin su,bai kulata ba yaci gaba da abinda yake so da ita."

"Ro™on sa tayi ya barta taje gida amma yayi kamar bai jita ba,sai can yace taje Win kuma gobe ta dawo."

"Wanka kawa tayi ta sanya kayan ta tafito,ro™on sa tayi ya bata ™uWi ta hau napep,sai da yagama jamata"

aji kana ya Wauko dubu Waya ya bata yace taje.

Taci sa'a koda ta dawo mamar Safiyya bata dawo ba Safiyya kadai ta isake a tsakar gida tana safa da

marwa.

"Kallon ta Safiyya tayi tace, ""daga ina kika fito?""."

"Bata karSa mata ba ta shige Waki ta barta tsaye,Wikin Safiyya tabi ta tace, ""dake nake magana kinyi min"

"shuru"""

"sai Hafsat tace, ""mi zance miki to, fita nayi ko so kike na faWamiki inda naje,to ba aikina kikayi ba bare na"

"faWa miki"" tana magana tana antaya mata harara."

Komai Safiyya bata sake cewa da itaba dan tasan ba ida taje sai gidan shegen saurayin ta kuma ta Wau

alwashin sai ta ci mutunci sa duk ranar da ta ganshi.

"Ko da dare yaya ba wanda yayi ma Wan wunsa magana har suka zo kwanciya ,Hafsat a tunanin ta Safiyya"

"bacci take dan haka ta Wau waya ta kirashi,bayan ya Wauka ta gasheshi to fa nan suka cigaba da fira amma mafi yawan firarsu ta batsa ce,hirar ce ta dame Safiyya wai a ce ´ar uwar ta ke wannan firar dan haka ta farar kuka har da shisheka, kukan Safiyya da Hafsat taji ne yasa tayi sauri ta katse wayar kana tace, ""Safiyya lafiya kike kuka?""."

"Kyaleta Safiyya tayi dan abin nan na Hafsat yanzu tsoro yake bata, a ce har mutum yayi sanadiyar barin"

"ka gidan iyayenka amma ka kasa barishi wannan wani irin so ne,tana kuka tana tunani cikin zuciyar."

Jin da tayi Stuna in bata amsa mata ba yasa ta ™araso wajan ta hawayen da suka Zuni matane ta goge

"tace, ""My Safiyya kiyi ha™uri nasan dan kinji wayar danakeyi ne kike kuka,wallahi Safiyya koni zuciya ta"

"na ™una abinda nakeyi dashi amma ya zanyi dan wallahi bani da natsuwa duk banji shiba ko bantare dashi ba, nidai abinda nake so dake kiyi min addu'a kada na mutum ina cikin wannan hali kinji ´ar wuta""."

Jikin ta Hafsat ta faWa gabaki Wayan su kuka suke mai ciki da kunar rai.

Haka Hafsat taci gaba da zama gidan su Safiyya har aka kuma hutun makarantar su amma duk ranar da

"tasamu damar fita sai taje wajansa,itako yanzu Safiyya da dare yayi take tashi kuma ta tashe da Hafsat suyi alwala sufara nafil-fili suna kai kukan su ga Allah."

Kuma cikin ikon Allah yanzu Hafsat tarege jin soshi a zuciyar ta sosai.

Bayan sun koma makaran ta da kwana biyu ranar Safiyya na zaune class Winsu sai ga wata ™awar ta tazo

wajan ta kuma ™awa ga Hajara dan abinda yasa Safiyya ta barta saboda taga ko ina Hajara take itama

tana can danshi ta bar ta...

*#VOTE COMMENT SHARE*

*© SUMY NA'IGE*

"[4/17, 22:07] Summy Nah 1: *° °UMARNIN SAURAYI° °*"

*1441H/2020M.*

®&

*GASKIYA WRITERS ASSOCIATION *

"_{Gaskiya Waya ce daga ™inta sai Sata,Burinmu mu faWakar da Al'umma Domin Ribantar Duniya Da Kuma"

Lahira.}_

``` G" W" A ```

*_GASKIYA DOKIN ˜ARFE" _*

*NA MARUBUCIYA:-*

*SUMY M NA'IGGE " *

*SADAUKARWA GA:-*

*GASKIYA WRITER'S ASSCIATION.*

~Wattpad @GaskiyaWritersAsso.~

*SHAFI NA 12 *

"*                     * Bayan sun gaisa sai ™awar ta Ummi tace,""ina Hafsat kwana biyu na daina ganin ta?""."

"Sai Safiyya tace, ""tana nan lafiya""."

"Sai Ummi tace, ""kice dai da dama,wace lafiya ne da ita tana Wauke da ciki""."

"Sai Safiyya ta haWe fuska kana tace, ""wani ciki?"" tana faWa tana hararar ta."

"Sai Ummi tace, ""Safiyya bari kiji wallahi ba abinda zaki Soye min gami da Hafsat wanda ban sani ba, tun"

"farkon haWuwar ta da Anwar har cikin da yayi mata ba wanda bansani ba,ni dai shawara zan baki dan"

"naga irin cin zarafin da yakema Hafsat yayi yawa, shiyasa na yanke shawar nazo na faWa miki abinda ake"

"ciki dan ki nema mata mafita,amma idan zaki sau rareni, dan nasan haliki na rashin kulani shiyasa tun wancan lokacin ban faWa miki ba amma mikika ce zaki saurareni ko yaya?""."

"Murmushi Safiyya tayi mai ciyo kana tace, ""ina jinki ki faWa min""."

"Sai Ummi tace, ""komai na faWa miki kiyi ha™uri dan nasan zakiji zafi sosai""."

"""KifaWa ina jinki"". tafaWa haka ata™aice."

"Sai da Ummi ta numfasa kana tace, ""zaki iya tuna lokacin da Hafsat tasamu saSani da Anwar? har ta ji ko"

"ganin sa bata sonyi,to ba komai bane ya kawo haka sai rabata da mutuncinta na ´a mace da yayi, ta hanyar samata maganin da zai gusar da hankalin ta,ita ko tundaga lokacin ta daina kulashi,ince ma har wajanki ya zo amma kika kasa shawo masa kan Hafsat,to da yaga yaki samun nasara gareku sai yaje gun Hajara ya faWa mata abinda yake so tayi masa,ita ko Hajara da son kuWi tace zatayi masa,to fa tundaga lokacin Hajara tafara bibiyar Hafsat har tasamu ta fara kulata har tayi nasarar rabaki da ita, to fa lokaci ne Hajara ta fara yimata magiya kan ta yarda su shirya da Anwar amma Hafsat ta™i,to da Hajara taga Hafsat ta faye kafiya sai kawai ta kaita wajan wani malami ta faWa masa abinda take so yayi mata,bayan yayi mata aikin da zai sa ta yarda da Anwar, kuma duk abunda yasa ta bazatayi masa musu ba,anyi kuma aiki yaci dan komai sai Anwar yace Hafsat keyi takeyi , koda kowa uwar ta ce tace tayi in har Anwar bai yadda ba bazatayi ba,ya maida ta kamar matar sa, sai yadda yaso yakeyi da ita kuma ba wai dan baya"

son ta bane a'a yana son ta sosai sai dai yanzu yace bazai iya auren taba saboda taki yarda azubar da

"ciki,dan haka nake son kije ki nemar mata makarin abinda sukayi mata ko zata samu sau™in abunda ke"

"damunta""."

"Hawaye masu zafi ke fita daga idon Safiyya,kallon Ummi tayi tace, ""yanzu Ummi kin san komai amma"

"kika kasa sanar dani,ashe bason Allah kikemin ba, dan da son Allah kikemin da kin faWamin abinda kika"

"sani gami da ´ar uwata""."

"Ummi tace, ""kiyi hak'uri Safiyya wallahi koni bansani ba sai daga baya,saboda yanzu ita Hajara ta kamu"

"da son Anwar kamar ta mutu shiko yace ko zaman bariki ba zai iyayi da ita ba, bare har ta kai ga aure,to lokacin ne Hajara ke bani labarin yadda tayi sanadiyar soyayyar su da Hafsat""."

"Kuma wallah nasan yanzu ko kashe Hafsat Hajara na iyayi akan Anwar,dan haka ku Wau mataki"" ...tana"

"faWa tana tashi tace,"

"'Kinga tafiya ta dama nazo ne na faWamiki saboda har gobe kina matsayin masoyiya ta, dan haka sai"

"anjima"". tana faWa tana tafiya."

Magana Safiya take so tayi mata amma saboda bi™in ciki kasa buWe baki tayi sai kukan da takeyi kamar

ranta zai fita.

Ko lecture basu gama ba Safiyya taje wajan Hafsat tace tazo suje gida.

"Hafsat tambayar Safiyya lafiya zasu je gida kuma gashi ko locture basu gama ba,Safiyya nuna mata tayi"

"suje gida dan ita ko natsuwa bata da,ita ko Hafsat ta kafe bazata jeba,kuka Safiyya ta sanya ma Hafsat tana faWi sai sunje,kukan da Safiyya keyi ne yasa Hafsat jikin ta yayi sanyi ta yarda zata bita suje gida amma ba dan ranta yaso ba, dan

Please Login or Register in order to submit comment