Reading Umarnin Saurayi Complete by Gaskiya Writers Chapter 3 | TKNovels


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Wan kwanta dan ya huta yaci gaba da abunda yake yi.

"Ita ko yana sauka daga kanta, lokaci Waya wani abu ya taso mata ™asan marar ta, tun tana dauriya kar ya"

"gane har abu yazo yafi ™arfin ta, lokaci Waya ta fara fita hayyacin ta, duban sa ya kai gare ta aikuwa lokaci"

"Waya ya zabura ya mike zaune haWi da tambayar ta, ""lafiya mike damun ki""?."

Ita ko batama san yana yi ba saboda a lokacin bata masan inda kanta yake ba.

Abun yaga yafi ™arfin sa dan haka da sauri ya saka jallabiya ya Wauke ta domin suje hospital.

"Cak ya Wauke ta ya kai mota, rasa asibitin da zai kai ta yayi, dan dare yayi gashi kuma bawani sanin garin"

yayi ba.

Masu gadin hotel Win ya tambaya yace su nuna masa hospital mafi kusa? dan matar shi ce ba lafiya haWi

da nuna musu ita a cikin motar.

Wani private hospital dake kusa da hotel Win suka nuna mai godiya yayi musu kana yaja motar da gudu

bai tsaya ko ina ba sai cikin hospital Win.

"Cikin gaggawa Likitoci suka karSe ta, lokaci aya suka fara bata taimako ."

Sun jima kanta kafin su shawo kan lamarin.

Bayan komai ya Wan lafa kuma ta samu barci dan haka suka fito daga Wakin da take.

Yana ganin sun fito ya fara tambayar su ya jikin nata?.

"Komai basu ce dashi ba sai babban doctor daga cikin su yace dashi ""ka biyo mu office""."

Komai bai ce dasu ba ya bi bayan su.

"Bayan sun isa office dukan su suka zauna, kana suka nuna masa kujera domin ya zauna."

"Bayan ya zauna sai babba daga cikin Likitocin yayi gyaran murya kana yace, ""da farko dai munyi nasarar"

ceto matar ka dan yanzu haka ta samu bacci kuma insha Allahu ina har takiyaye ™a'idojin da zamu Waura ta akai to babu shakka zata samu lafiya sosai da sosai.

"Sai abu na biyu muna tayaka murnar matar ka na Wauke da juna biyu har na tsawon wata huWu """

"aikuwa tun Doctor bai kai da ™arasa maganar ba yace, ""what haWi da faWin ciki!."

Gabaki Waya Likitocin kallon shi suka farayi cike da mamaki.

"Dubin doctor yayi kana yace, ""Doctor kun duba da kyau kuwa? dan ni matata bata da ciki gaskiya""."

"Results in scanning inta dake gaban sa ya bashi yace, ""duba kagani""."

"KarSa yayi ya fara dubawa, abunda yagani ne yayi matu™ar bashi mamaki da tsoro."

"Yana gama dubawa sai ya Wago da kansa yana kallan Doctor kana yace, ""Doctor na gani kuma na yarda"

"tana da ciki amma ina son a zubar da shi dan ba yanzu zamu haihu ba, ko nawane zan biya kawai a zubar da shi""."

Tunda ya fara magana gaba ki Waya Likitocin suka zuba mishi ido suna kallon shi har ya kai ™arshen

zancen shi.

"Sai da ya gama kana babba daga cikin ˜ikitocin yace, ""kafin na gaya maka komai ina son kasan wani abu"

"Waya, lokacin da kake ba matar ka ™wayoyin hana Waukar ciki to kasani sosai sukayi mata illah a mahaifar ta, dan ikon Allah ne yasa wannan cikin ya shiga cikin mahaifar ta har ya zauna ya kai wannan lokacin ba tare da ya zube ba,sosai mukayi mamaki lokacin da muka ga yadda mahaifar ta take dan sanadiyar wannan magani da kake bata mahaifar ta tafara lalacewa sosai, dan ko da wannan cikin ya kai matakin haihuwa to na tabbata bazata iya haihuwa da kanta ba sai ammata aiki, dan haka yanzu idan kace a zubar da cikin to za'ayi Wayan biyu, dan sanadiyar haka mahaifar ta zata iya lalacewa bazata ™ara Waukar ciki ba ko kuma wajan cireshi ta rasa ran ta, kaga ko baza kayi fatar ko Waya a cikin waWan nan su samu"

"matar kaba""."

"Sai da Anwar ya nisa kana ya dube Doctor yace, ""Doctor kada kaji komai nasan haka bazata faru ba,"

"kawai a cire shi dan bana son cikin""."

Gabaki Waya Likitoci da ke office Win kallon sa sukeyi dan abunda ya faWane ya basu mamaki.

"Sai Doctor yace, ""ban™i ta taka ba amma sai nayi magana da matar taka idan ta aminta acire to ba komai"

"zamu cire amma idan bata aminta ba to gaskiya ba zamu cire ba saboda aikine mai wuyar gaske?""."

"Sai Anwar yace, ""kada ka damu da matata dan nasan zata aminta dan haka kuyi aikin kawai""."

"Sai doctor yace, ""a'a sai naji ta bakin ta""."

"Sai Anwar yace, ""ba damuwa idan ta farka zaka iyayi mata bayani""."

"Doctor yace, ""ba damuwa""."

"Bayan gari ya waye kusan ™arfe goma Hafsat ta farka, kuma Alhamdlillah dan ta samu sau™i sosai."

Bayan tayi wanka tayi break tasha magani Doctor yazo ya duba ta kuma yaga jikin da sauki dan ba wata

matsala yanzu dan haka yace bari yakira sauran Likitocin.

Aikuwa yana fita Anwar ya ™arasu gareta wani kallo ya jefa mata haWi da yimata ya jiki.

"Bayan ta ™arSa yace, ""ni zaki munafur ta, ashe kin san kina da ciki amma kika ™i sanar dani, to bani kika"

"cuta ba kanki dan ni bazan aureki da ciki ba dan haka tun wuri kisan abunyi""."

"Da sauri ta Wago da kanta ta kalleshi bakin ta na kar-karwa tace, ""wani ciki, wallahi ni banda ciki kuma"

"da'ace inada ciki da kai kanka zaka sani""."

"Wani kallo ya watsa mata haWi da jefa mata wasu takardu yace, ""duba kigani""."

Jikinta na kar-karwa ta Wauka ta fara dubawa aikuwa tana gama dubawa ta zabura haWi da sanya hannu

"akai tace,""ciki gareni fah!."

Wasu hawaye suka fara bin kuncin ta haWi da durkusawa ™asa ta fara kuka mai tsoma zuciya.

Tsawa ya daka mata haWi da faWin tayi shuru zaiyi magana da ita.

"Hannun ta ta Waura kan bakin ta kana tace, ""na daina""."

"Yace, ""abunda nake so dake idan Likitoci suka tambaye ki kin yarda azubar da cikin kice eh kin yarda, dan"

"idan baki yarda ba to wallahi bazan aureki ba kuma sai dai kije kisamar masa uba amma ba niba""."

"Jikin ta na kar-karwa tace' ""na yarda ko ma basu tambayeni ba na yarda kuma kayi hak'uri kada ka fasa"

"aurena please""."

Har zai sake magana sai ga Likitoci sun shigo Wakin.

"˜arasawa sukayi gaban gadon da take kwance, bayan sun gaisa sukayi mata ya jiki kana sukayi mata"

bayanin da sukayi ma Anwar har wanda yayi musu na azubar da ciki.

"Bayan sun gama yimata bayani sai Waya daga cikin su ya dube ta yace, ""kin amince azubar da cikin?""."

"Du™ar da kanta ™asa tayi wasu hawaye masu zafi nabin kunci ta, tunani ta fara idan aka cire shikenan"

"baza ta sake haihuwa ba kenan?ko ta rasa ranta, kuma yace bazai aureni da ciki ba to ya zanyi?."

"Shurun da sukaji tayi ne yasa suka yi mata magana kallon su tayi da idon ta dasu ka sauya zuwa ja, sosai"

"ta basu tausai dan haka suka ce da ita kin amince?""."

"Sai da ta rufe idon ta kana tace, ""a'a ban amince ba""."

Tun bata kai da rufe bakinta ba Anwar ya daka mata tsawar da tasa ´an cikin ta kaWawa.

"Bai ma damu da Likitocin dake wajan ba yace, ""me kika ce? baki amince ba?""."

"Jikinta na kar-karwa tace, ""Hayat kayi ha™uri dan Allah ka taimaki rayuwata""."

"Har zaiyi magana sai Waya daga cikin Likitocin yace, ""Malam bari kaji koda a ce ta aminta azubar da cikin"

"tomu ba zamu zubar ba, dan mu ba aikin mu bane, idan kaga zaku iya zama har ta samu sau™i to bazamu hanaka ba amma idan kaga baza ku iyaba to zaku iya ™arawa gaba amma mudai bazamu zubar mata da"

"ciki ba bare ciki har na wata huWu""."

.

"Yace, ""ko minti biyar baza muyi anan ba bare har na sa kuWina taci gaba da kwanciya anan""."

"Kallon ta yayi yace, ""ki tashi muje sai kije can ki haifar musu shi dan wallahi kar ma ki soma cewa nawa"

"ne"" yana faWar haka ya kama hanyar fita batare da yaji mi zasu ce dashi ba."

Suma Likitocin fita sukayi har sun fita sai Waya daga cikin su ya dawo ya sameta sai kuka takeyi kamar

"ranta zai fita yace,"

"""Shawara zan baki duk yadda yaso kada ki yarda a zubar miki da ciki dan ke zai cutar, shi a kowane lokaci"

"yake son haihuwa zai iya wani aure ya haihu amma ke shikenan baza ki saki haihuwa ba har abada, dan haka ki tashi kije yana jiranki "" yana faWar haka shima yafice daga Wakin."

Sai da tayi kusan minti biyar kana ta tashi ta fara bin bango ta fita a Wakin har ta kai wurin da motar sa

take.

Tun bata ™arasu wajan saba ya fara afka mata wata muguwar harara.

Motar ta buWe ta shiga aikuwa tana shiga yaja motar da ™arfi kamar zai tashi sama ya fice.

Suna isa hotel Win ko kallo bata ishe saba ya buWe motar ya barta ba tare daya kalleta ba.

Haka tafito tana tafiya a hakali har ta isa Wakin da suke.

"Koda ta shigo yana toilet yana wanka wuri tasamu ta zauna, bata jima da zama ba ya fito yayi kamar bai"

san da zaman mutum a wurin ba.

"Har ya gama shirin sa zai fita kana ya dube ta yace, ""ki tattara naki da naki dan gobe zamu koma gida"

"kuma wallahi ba zaki sauka gidana ba sai dai kije gidan ubanki"" yana faWin haka yafice warsa batari da ya tsaya yaji mi zata ceba."

"Yana fita ta fara kuka mai ban tausai, tana cikin kukan ne Safiyya takira ta kuma abunda yasa tak'i"

magana dan kar taji tana kuka.

Haka ya barta har dare batare da ya sake wai-wayar taba.

Kuma babbar matsala duk baifi rashin ™arfin jikin da bata dashi ba kuma ga yunwa ta dame ta dan tun

safe rabun ta da abinci gashi yanzu dare yayi kuma har yanzu bai dawo ba.

"Har barci ya fara Waukar ta sai gashi ya dawo, da sauri ta tashi dan a tunanin ta ko zata samu wani abun"

da zataci koda tea ne tasha.

Koda ya shigo sarai ya gan ta amma sai yayi kamar bai ganta ba har yaje toitel yayi wanka yazo ya

"kwanta, sai ta ™araso da sauri gareshi tace, ""Hayat dan Allah ka taimakamin da ko ruwan tea ne wallahi"

"yunwa nakeji?"" tana faWa kamar tayi kuka."

Kallo ma bata isheshi ba bare tasa ran zai ™arSa mata magana.

Data ga alamun bazata samuba dan haka ta zo ta kwanta.

"Bata jima da kwanciya ba ya fara jawota jikin sa yana wasa da ita son rashi, ita ko tunda taga abunda"

"yake son yi da ita ta fara masa kuka tana faWin, ""dan Allah kayi ha™uri ka barni wallahi banda lafiya kuma"

"yunwa nakeji""."

Yi yayi kamar bai jita ba haka yayi yadda yake so da ita kafin ya barta.

"Sosai tayi kuka a wannan daren dan iya wahala ta wahala dan har ™aramin suma sai da tayi, kuma"

tundaga lokacin bata koma barci ba har gari ya waye.......

*#Vote*

*Comment*

*Shere*

*©SUMY NA'IGE" *

"[4/17, 22:07] Summy Nah 1: *° °UMARNIN SAURAYI° °*"

*1441H/2020M.*

®&

*GASKIYA WRITERS ASSOCIATION *

"_{Gaskiya Waya ce daga ™inta sai Sata,Burinmu mu faWakar da Al'umma Domin Ribantar Duniya Da Kuma"

Lahira.}_

``` G" W" A ```

*_GASKIYA DOKIN ˜ARFE" _*

*NA MARUBUCIYA:-*

*SUMY M NA'IGGE " *

*SADAUKARWA GA:-*

*GASKIYA WRITER'S ASSCIATION.*

~Wattpad @GaskiyaWritersAsso.~

*SHAFI NA 7 *

*                     * Yana gama shiri yafito dumin su tafi dan baya sun suyi rana.

"Kiran ta ya farayi,ita ko tana can tana tunani ta tafi ko karta tafi,rasa me zatayi tayi,gashi tana tsoro"

"rashin yin exmas Winta, kuma tana tsoron Sacin ransa."

"Kiran da taji yana mata yasa gabanta dukan uku-uku,alamun zai shigo Waki data ke ciki taji dan haka da"

sauri ta fara haWa kayan ta cikin jikar da zata tafi da ita.

"Koda ya shigo har tasa tufafin ta tana yafa mayafin ta,amma fuskar ta a Waure kamar tayi kuka."

"Magana yayi mata yace, ""kefa nake jira""."

"Tace,""nashirya mutafi"" tafaWa haka kamar tayi kuka."

"Fitowa tayi Wauke da jika a hannunta,jikin ta a sanyaye ta rasa ya zatayi,tana cikin haka taji yace, ""muje"

"zan kulle ™ofa""."

Fita tayi ya kulle ™ofa kana ya shiga mota ya tada.

"Gabanta ne ya tsanan ta faWuwa sosai, lokaci Waya wasu hawaye suka fara fita a idon ta."

Magana yayi mata yace ta shigo sutafi.

Kamar bata ji shiba tayi sai da yayi magana cikin faWa-faWa kana tabuWe motar tashiga tana mai saka

kuka kamar wani yayi mata dole sai taje .

Aikuwa yana tada mota kukan da takeyi ya tsanan ta.

"Dubanta yayi kana yace, ""mi akayi miki da zaki saka min kuka,ko tafiyar ce bazakiyi ba ne?""."

"Kanta ta fara girgiza masa kana tace, ""a'a kayi ha™uri na daina""."

"Yace, ""to ki shafe hawayin ki dan bana son jin kuka kinji ko""."

"Hawayen ta tashafe haWi da cemasa ""to""."

"Tunda suka kama hanyar tafiya gaba kiWaya hankalin ta atashe yake, dan tunda take dashi bata taSa jin"

"irin wannan tashi hankali ba kamar na yau,amma kuma bazata iya ce masa baza ta jeba,har suka fara fita daga cikin gari ba wanda ya cema Wan uwansa komai."

"Saura minti biyar afara exmas sai Safiyya tazo bakin class Winsu taga ko Hafsat tazo,aikuwa tana"

"™arasuwa taga class in kowa yazo amma sit Win Hafsat wayam,gaban Safiyya ne ya bada dummm da sauri tashigo class Win."

"Wata abukiyar karatun Hafsat, Naja'atu ta tambaya tace, ina Hafsat?""."

"Sai Naja'atu tace, ""ai Hafsat ta daina zowa school dan tun dawo wa hutu sau biyu ta shigo class,kinga"

"ma exam card Winta yanzu haka ita nake jira""."

"Safiyya tace, ""bata da lafiya,amma nasan yanzu zata zo,bani card Win nabata dan sauran kayan ta ma na"

"hannuna""."

Ba musu Naja'atu ta bata.

"Aikuwa tana ™arSa da sauri ta fito ta kama hanyar hostel,tana zowa tasumu arun ni™af tasa afuskar ta ta"

"dake ma ran,ta tashiga class Win haWe da addu'oi Allah kasa kada agane ba Hafsat ce ba."

gaban ta na duka uku-uku haka taje ta zauna saman sit Win Hafsat batari da tawa kowa magana ba.

Ko minti biyu batayi da zama ba aka fara raba Question paper.

"Ana kawo wa gaban ta,gabanta ya bada dummmm,addu'a takeyi Allah kasa kada ace sai ta ciri ni™af Win"

da ta sanya.....

*To fah Safiyya kin iya ganganci*

*# Vote*

*Comment*

*Shere*

*©SUMY NAIGE.*

"[4/17, 22:07] Summy Nah 1: *° °UMARNIN SAURAYI° °*"

*1441H/2020M.*

®&

*GASKIYA WRITERS ASSOCIATION *

"_{Gaskiya Waya ce daga ™inta sai Sata,Burinmu mu faWakar da Al'umma Domin Ribantar Duniya Da Kuma"

Lahira.}_

``` G" W" A ```

*_GASKIYA DOKIN ˜ARFE" _*

*NA MARUBUCIYA:-*

*SUMY M NA'IGGE " *

*SADAUKARWA GA:-*

*GASKIYA WRITER'S ASSCIATION.*

~Wattpad @GaskiyaWritersAsso.~

*SHAFI NA 9 *

*                     * Bayan ta idar da sallah asuba tajima kafin ta ta shi sabida ko da ta tashi faWuwa zatayi

dan bata da wani kuzari a jikin ta.

"Tana kan sallaya yatashi yaje yayi wanka kana yayi sallah,bearkfast yaje ya karSo musu,yana dawo ya kai"

duban shi gareta kaifin yayimata magana ita tafara gaisheshi ciki da ladabi.

"bai ma karSa ba yace, ""kizo kiyi bearkfast dan yanzu nakeson mu kama hanya kuma idan kika tsaya wasa"

"sai na barka"" yana faWa yana antaya mata harara."

"Ahankali ta tashi kayan da yanuna mata na beark su ta Wauka ta haWa tea ta farashi,sosai taci kayan da ya"

"kawo mata,sai da taji ta ™oshi kana ta tashi taje toilte tayi wanka."

"tana cikin shiri sai gashi ya fito cikin shirinsa na tafiya,ko kallon ta baiyi ba ya kama hanyar fita."

Šakin da taga yana ™o™arin rufewa yasa da sauri ta Wauko kayan ta tafito waje ta karasa yafa mayafin ta.

Key yakai ma masu hotel Win kana yazo ya SuWe mota ya shiga itama tashi kana suka kama hanyar garin

sokoto.

Tafiya sukeyi amma ba wanda yace ma Wan uwansa komai har sukayi nisa sosai.

Wayar Hafsat ce tafara ruri dan haka ta Wauko ta duba wake kiran ta.

Safiyya taga ya bayyana dan haka taja tsaki kana ta Wauka.

"Safiyya tace, ""Hafsat kina ina wallahi yau zan koma gida kuma kinsa zasu dameni da tambayar ki dan"

"Allah kidawo mutafi tare""."

"Sai da ta kai ™arshen zancin Hafsta tace, ""wai Safiyya ke waci iri ce,nace kirabu dani kin™i to bazanje"

"gidan ba kije kifaWa kinji koma bari kiji kada kisaki kirana sabida ba ajiya kika bani ba ehe"" tana gayamata haka ta tsinki kiran."

Duk abunda takeyi yana kallon ta amma yayi kamar baisan tanayi ba.

Haka suka cigaba da tafiya har suka shiga garin sokoto.

Suna kawowa Flyover

"yayi packing in motor sa yace, ""ki sauka dan ni zan wuce""."

"""Haba Hayat kayi ha™uri muje gidan ka idan na Wan huta zuwa ajima sai naje gida""."

Wata tsawa ya daka mata wandda tasa tafice daga motar bata shiyar ba.

"Har zai tada motar tace,""Hayat bani da kuWin da zan ™arasa gida kuma bazan iya ™arasawa da ™afa ba"

"gashi kuma dare yayi""."

Ko kallon ta bayi ba yaja motar sa yabar ta tsaye a hanya.

Hawayen da kifita a idonta ta goge kana ta Wau jikar ta tafara tafiya kan ti-ti.

"Mai napep ta tsayar dashi, ta faWa masa sunan unguwar da zai kaita."

Bai tsaya da ita ko ina ba sai ™ofar gidan su.

Fita tayi tace dashi zata shiga ta karSo masa kuWi yace to.

"Sallam tayi ta shigo cikin gidan,aikuwa ™annin ta najin muryar ta suka fara yimata oyoyo kamar zasu"

kayar da ita gashi ba wani ™arfin jiki ne da itaba.

"Da ™yar tasamu suka saketa,ita ko Mama tunda taji suna oyoyo tasan ´ar Wiyar tace ta dawo dan haka"

da sauri tafito waje sabida ta ganta.

"Gaban tane yayi muguwar faWuwa lokacin da taga Hafsat,dan gabaki daya ta rame tayi fari sosai."

"Har zata tambaye su Mama sai suka haWa ido da ita,murmushi Hafsat ta ™a™alo tace, ""Mama ya"

"nasameku?""."

"Bata karSa ba dan kallon ta takeyi sosai dan kamar tana son ta kartu wani abu,sai Hafsat ta katsa mata"

"tunani tace, ""Mama nafa tsayar da mai napep ban bashi kuWi ba""."

"Sai Mama tace, ""dole na kifeki da ido wannan ubar ramar da fari da kikayi Hafsat, lafiya kike kuwa?""."

"Tace, ""Mama bari na sallame mai napep nazo""."

Tambayar ta kuWin sa tayi ta faWa mata sai Mama tabaiwa ™aninta Ammar ya kai masa.

"Sai Mama tace, ""kinyi tsaye ki ™araso daga ciki""."

"Parlour Mama ta shiga ta zauna Mama tace,""Hafsat mike damunki ki kayi wannan ramar haka?""."

"Sai da ta ™a™alo murmushi tace, ""Mama wahalar exams ce ta ramar dani"" tana faWa tana yin ™asa da"

kanta.

"Sai Mama tace, ""a'a Hafsat da alamu akwai ramar zazzaSi aciki""."

"Tace, ""eh Mama dan jiya ma naje hospital suka rubutumin magani kin gama tagarda maganin"" tana"

faWan haka tana buWe zip Win jikar ta ta Wauko mata tagardar maganin da aka rubuta mata a can hospital

Win da ya kaita dan cewa yayi tunda bata yarda azubar da cikiba to ko magani ba zai saya ba.

Šaukowa tayi taba Mama itako Mama takira Marwan tace yaje pharmacy Win Baban shi ya karSo magani.

KarSa yayi yaje itako Mama tace Hafsat ta koma Wakin ta tayi wanka tayi sallah tazo taci abinci ta sha

magani.

"Tashi tayi taje Wakin ta, tana shga kafin tayi komai wayar ta ta dauko ta fara kiran Anwar."

Kusan missed call biyar tamasa amma bai Waga ba daga ™arshe ma kashe wayar sa yayi gabaki Waya.

Sai da taji yakashi wayar kana ta tashi taje tayi wanka tayi sallah magarib da isha'i.

Tana idar da sallah Marwan ya shigo ya kawo mata magani da abinci.

Bayan ta ci abinci tasha magani ta koma Wauko waya ta ™ara kira ko ya SuWi?.

"Amma har yanzu kashe take,tunani tafarayi ko taje gidan sa dan gabaki Waya batada natsuwa dan ita"

"kanta tasan ko tana samun natsuwa sai ta ganshi,kuma tasan Mama baza ta barta tafita ba."

Tana cikin wannan tunani barci ya fara Waukarta saboda maganin da tasha har da na barci akwai.

Ko da babanta ya dawo daga masallaci har barci yayi awongaba da ita dan ko da Mama ta aiki Marwan

ya kirata ta yi bacci sai babanta yace ka da a tasheta abarta sai da safe sai su gaisa.

"Ko da gari yawaye Mama taje Wakin ta dan ta ™ira ta, amma sai ta tarar har yanzu bacci takeyi bata tashi"

"ba, abin ya ba Mama mamaki dataga har rana takusa fitowa Hafsat bata tashi ba sabod tasan ba halin taba ne baccin asubah."

"Tayar da ita ta farayi tana kiran Hafsat tashi kiyi sallah rana tayi, mi™a ta farayi alamun zata tashi Sai ta"

"fara magana cikin muryar bacci tace,"

""" Mama rana ta fara fitowa?""."

"""Eh Ki tashi ga Abbanki can yana jiranki ku gaisa saboda yanzu fita zaiyi,Tashi tayi ta nufi toilat Cikin"

hanzari tayi wanka sannan ta daura Arwala.

Itako Mama tana ganin ta tashi ta shiga toilat sai ta fice daga dakin

Koda tafito bata tarar da Mama ba dan haka ta gabatar da sallah kana ta shirya tafito taje ta gaishe da

Abbanta.

"Da sallama ta shiga parlour,bayan sun ™arSa mata ta ™arasu gaban Abban nata wanda tun shigowar ta"

yake kallon ta ciki da so da ™aunar ´ar tasa.

"Bayan ta gaisheshi ya karSa kana yace,"

"""Hafsat ashe har ciyo kikayi?Allah ya ™ara sauki kuma kiri™a shan magani muga kwana biyu abunda Allah"

"zaiyi""."

"Ya ™ara da faWin ""ya exmas dafatar kun kammala lafiya?""."

"Tace, ""eh Abba munga sai dai muna baran addu'a""."

Sosai yayi musu addu'ar samun nasara ita da Safiyya kana yayi musu sallama yafita wajan aiki.

*********

Bayan kwana biyu da dawowar ta tasamu sau™i sosai dan har cikowa ta farayi bakamar lokacin da

tadawo ba.

Kuma tundaga ranar da ya sauke ta bai saki nemantaba kuma bai saki Waukar wayar taba dan ko takira

"ba zai Wauka ba shiyasa gabiki Waya bata cikin natsuwa dan yanzu burin ta taganta tari dashi dan haka taje tagayawa Mama zataje gidan ™awar ta ta dubata sabida batada lafiya,da kyar tasamu Mama tabarta amma tace kada tajima."

Wanka tayi ta shirya cikin wata koriyar atamfa Wikin rika da sikt ne sosai suka karSe ta tayi kyau abunta

har ta Wauko turare tasa jikinta sai ta tuna Mama bazata barta tafitaba idan tasa dan haka ta saka shi ajika ta har sai tazo gidan sa haWi da wani mitsi-tsin gyale.

Babban hijab tasaka ajikin ta kana ta fito tanufe Wakin Mama.

"Da Sallama tashiga tace, ""Mama zan tafi""."

KuWi napep Mama tabata haWi da ™ara faWamta karta jima.

"KarSa tayi haWi da faWi, ""bazan jimaba"" kana taficewar ta."

"Tana fita ti-ti ta tsayar da napep,sunan unguwar da zai kata tagayamasa, shiga tayi yaja suka tafi."

Basu tsaya ko inaba sai bakin gidan sa.

"Bayan ta sallame mai napep ta ™arasu bakin gate Win gidan ta fara knocking,bata jima tana knocking ba"

mai-gadi ya le™o yaga wanene?aikuwa yana ganin ta yayi sauri ya buWe mata ™ofa haWi da gaisheta.

bayan ta ™arSa take tambayar sa ko Anwar nanan?.

"Yace ""eh yana ciki""."

"Part Winsa ta ™arasa , kafin ta isa ga part Winsa ta buWe jikarta ta Wauko turare tafeshi jikinta dashi kana"

taciri hijab ta sanya wannan mitsi-tsin gyale wanda dashi da babu duk Waya.

˜ofar da zata sadata da falon shi tashiga kai tsaya.

Ahankali take tafi har takawo gab dashi yana zaune yana kallon labaru bai masan ta shigo ba.

"˜amshin turarin da yabige hancin sane yasa ya dago kasa,aikuwa suna haWa ido dashi ta fara sakar masa"

murmushi mai ciki da nuna tsan-tsar so da ™auna.

Har yaso ya ™oreta amma yadda yaga ta ™ara kyau kuma ga ko ina nata ya ciko musammam abunda

yakeso wato dukiyar fulani.

Irin kallon da yake matane yasa tafara tafiya Waya-Waya har ta ™araso gareshi.

"Ahankali tazo ta zauna saman cinyarsa haWi da kai masa kiss abaki tare da fain,""I miss you so much My"

"Hayat""."

Aikuwa yana jin bakinta cikin nashi lokaci aya yaji wata Sha'awa tabi jirumasa bai san lokaci da yafara

kissing inta ba.

"Hannunsa yasa cikin rikar ta yafara shafar duk wani ilahirin jikin ta,musammam abu sonshi sosai yake"

matsarsu itako sai ™ara narke masa takeyi ajiki tana wani nishi Waya-Waya.

"Cak ya Wauke ta yayi bedroom Winshi da ita,kayan jikin ta yacire mata kana yacire nasa romance Win ta"

"yafara cikin zafin nama kana yashiga aiki,sosai yabata wuya dan har wani abu taji ya tsaya mata amara amma bazata iya cewa ya daina ba."

Sai da yagaji dan kansa kana ya sauka daga gareta ciki da samun gamsuwa danshi yake masifar

"sonta,sosai yake samun natsuwa gareta."

"Itako yana gamawa ta gagara tashi dan gabiki Waya marar ta ta ™ulle, gawani ciyon da takeji a ™asan ta."

"Shi bai masan tanayi ba,janyota jikinsa yayi yafara baccin hutu itako ta jima kafin taji dama-dama,daga"

baya bacci yayi awun gaba da ita.

Sai kusan ™arfe shidda yabar ta ta koma gida koshi saida taga neman halakata yake ta sanya masa kuka

da kyar ya barta tatafi gida.

Shiko duk abunda yake mata da gayyane yakeyi sabida burinshi yaga cikin ya zube.

Tun ahanyar zuwa gida taji mararta na ciyo kuma gawani zazzaSi da ya taso mata lokaci Waya.

Batafi minti biyar da shiga gida ba cikin ta yafara juyawa kamar abunda ke cikinta ya fito.

"Kuma gashi ita kadai a Wakin, tajima kwance tana birgima a Wakin sai can Mama ta shiga Wakin ta dan tayi"

mata faWan jimawar datayi bata dawo ba sabida ™arfe huWu tayi da ita tadawo.

Aikuwa koda Mama tasha

Please Login or Register in order to submit comment