Reading Umarnin Saurayi Complete by Gaskiya Writers Chapter 13 | TKNovels


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Sarawo.

"Zama yayi kan kujerar dake kusa da ita, haka yajira har ta gama azkar, saukuwa yayi daga kan kujer da"

yake zaune ya dawo saman sallayar da take zaune.

"Kanta ta ™ara yin ™asa dashi, lokaci Waya wani ba™in ciki ya fara rufe ta amma sai ta dake, sunayen Allah"

take ta kira a zuciyar ta har tasamu sau™i abinda take ji.

Shiko rasa abinda zaice mata yayi sabida yana tsoron tace bazata zauna dashi ba.

"Sun jima a haka kafin ya buWe baki yace, ""kizo muci abinci dan Allah ba danni ba""."

Ya faWi haka kamar yayi kuka.

Yada take bata ko Wago ba bare yasa ran zatayi masa magana.

"Ru™onta ya farayi amma sai tayi banza dashi, da taga zai dameta sai ta tashi tabar wajan."

"Haka dai taci gaba da kasancewa tsakanin su har tsawo sati biyu ba abinda ke haWasu,"

"Yau ma kamar kullum yana parlour zaune yana kallo labaru sai wayar ta shiga rura, number da yagani ne"

"yasa ya faWaWa murmushin sa, Waukar wayar yayi tare da karawa kunninsa yana faWin, ""ango kasha"

"™amshi""."

"Sai da yayi dariya mai sauti sannan yace, ""sosai kuwa, ina fatar kaima kasha?""."

"Anwar bai bashi amsa ba sai yace, ""ina amaryar taka?""."

"Sulaiman yace, ""gata kusa dani""."

"Wayar ya bata yace, ""gata ku gaisa"". amsa tayi suka gaisa da Anwar sannan tace, ""ina Hafsat?""."

"Rasa mizai cemata yayi sai da Sulaiman yace, ""ina amaryar taka su gaisa tace""."

"Kamar da Wan tsoro yace, ""bari na kai mata""."

"Sulaiman yace, ""wato baku ma tare kenan, ko har yanzu baka sha mansha nu ba?""."

"Yana faWin haka shiko dai-dai lokaci da ya shigo Wakin da take dan haka baiyi magana ba, ™arasowa yayi"

"wajan da take zaune a hankali yace, ""ga Safiyya zakuyi magana""."

Tunda aka buWe ™ofar tasan shine yashigo amma ko mutsi batayi ba bare yayi tunanin cewa zatayi masa

magana.

"Jin da tayi ya ambace Safiyya yasa ta Wago kai amma batare da ta kalleshi ba, wayar da ke hannunsa ta"

"karSa haWi da karawa a kunninta, sallama tayi Safiyya ta karSa, bayan sun gaisa, sai Hafsat tace, ""Safiyya haka su Abba sukayi muna ko?""."

"Safiyya tace, ""kenan sunyi miki bayani?""."

"Bata bata amsa ba sai Hafsat tace, ""kenan kin san za'ayi haka?""."

"Safiyya tace, ""wallah bansani ba sai da aka kawuni suke min bayani""."

Ta kai ™arshin zanci kamar zatayi kuka.

"Hafsat tace, ""ni karkimin kuka, wa Yaya Abbas ya aure?""."

"Naja'atu ™awarki""."

"""Wace Najaatu? Kardai kice min Naja'atu Nasir?""."

"''Ita fah""."

Cewar Safiyya.

"Ina suka haWu?""."

"Sulaiman dake zaune tare da Safiyya yana jinsu sai yace, ""kin fah cika mu da tambaya² kibari idan kinzo"

"zakiji""."

"Marairaicewa tayi tace, ""Yaya Sulaiman dan Allah kayi ha™uri""."

"Bai ce da ita komai ba sai Safiyya tace, ""lokacin da mukaje india ne tazo nemana to koda tazo bama nan"

"tunda ga nan yaji yana sonta amma bai gaya mata yace sai mun dawo idan kin amince zaki aure shi to shikenan idan ko baki amince ba sai ya gayama ta, to koda muka dawo yaji haka shine ya gaya mata ba Sata lokaci akayi komai a kagama""."

"Sai da Hafsat taje dugon numfashi sannan tace, ""kunji daWin ku""."

"Safiyya tace, ""ba wani jin daWi biyyace kawai zamuyi ma iyaye, dan haka kema dan Allah duk abinda kike"

"ji ki ajeshi ki tsaya ki kula da mijinki""."

"Nan dai tayi-tayi mata nasiha, daga ™arshi kuma suka dawo kuka kafin suyi sallama."

"Yana ganin ta fara kuka ya karSe wayar dake hannun ta, a hankali ya jawo ta jikinsa ya fara rarrashin ta,"

"amma kamar ance ta ™ara, sai datayi mai isar ta sannan tayi shuru."

"Haka dai taci gaba da kasancewa tsakanin su bawata jituwa har akayi wata biyu, dan idan ga tayi masa"

magana to suna gaban Daddy da Mama.

Haka dai rayuwa ta cigaba da tafiya.

"Yau Monday kuma yau ce ranar da zata fara fita aiki, bayan ta shieya taje ta gaishe da su Daddy da"

"Mama sannan suka tafi ita da Anwar, bayan sun isa asibitin da zatayi aiki, kai tsaye a kayi mata jagora zuwa offce Winta, bayan ta zauna tayi ´an rubuce² sannan ta tashi dan taza gaya wajan marasa lafiya, suna cikin jagayawa ita da wasu likitoce da waWanda ke nuna mata yadda wajan yake, suna cikin haka sai"

"sukaji kamar ana kiran Anwar, gaba Wayansu shida ita suka juya dan suga wake kiransa."

"Wata mata suka gani kwance saman gadon hospital, sai Waga musu hannu takeyi."

˜arasowa wajanta sukayi dan suga wacece ita?.

"Koda suka zo wajanta amma basu gane taba, da taga alamu basu gane taba tace, ""baku ganeni ba ko?""."

"Atare suka ce ""eh""."

"Kallon Anwar tayi tace, ""Anwar kar dai a ce labarin danaji ance ka aure Hafsat da gaske ne?""."

"Sai da suka kalle juna sannan yace, ""eh da gaske ne""."

"""Allahu akbar, Allah ya nunamin ikonsa, duk yadda nashiga na fita dan kar kuyi aure yau gashi kunyi"

"aure""."

Ta kai ™arshi zanci da kuka mai ™unar rai.

"Tace, ""tun lokaci da kace kana son Hafsat abin baiyi min daWi ba, sabida sai naga baka dace da ita ba dani"

"kadace, dan haka tundaga lokaci na fara shiga da fita dan kar Hafsat ta amince maka amma ina ™addara tariga fata, dan sai da ta amince kuka fara soyayya, hakan ba ™aramin ba™inciki naji ba, duk da haka banyi ™asa a guwa ba, sai da naji wajan wani boka yayi maka akin da zai sa kalalata mata rayuwa haka kuwa a kayi to bayan komai ya afku kuma sai Hafsat ta guje ka, to ana cikin haka sai kazo wajena dan nan shirya ku da Hafsat, to a lokacin ne nasamu galabarku har nashiga tsakanin ku na rabaku, to duk da haka ban kyaleku ba, nan dai tagaya musu har ™arshin zuwan datayi wajan malami da kuma yadda tace yayi mata akan Anwar, to anacikin haka wannan ciyon yasameni ta, a ka mai dani gida naci gaba da jinya, to ina cikin haka aka kawomin hotonan auren ku, to tunda ga nan bansake sanin inda kaina yake ba sai a"

wannan asibitin.

"Tana kai ™arshin zanci tayi haka tasake magana amma ina, sabida sheWar ta sai sama da ™asa takeyi."

Cikin hanzari likitoci suka fara bata taimakon gaugawa.

Tunda Hafsat tagano ko wacece take kuka har inada Hajara ta kawo ™arshin zance.

Anwar kuwa yana ganin yadda take kuka yaja hannunta yace suje gida sai wani sati zata fara aiki.

Haka suka dawo gida ciki da Mamaki Hajara.

Har dare yayi Hafsat bata dawo dai-dai ba.

Bayan yayi wanka yayi shirin bacci yaje wanta ya rarrashi ta har yasamu taci abinci daga haka dai yayi ta

"bata magana har yasamu abinda yake so a wannnan dare, sosai ya bata wahala danji yake sai yanzu"

yasan ta ´a mace dan da safe har da zazzaSi sai da tatashi da shi.

"Haka dai suka cigaba da rayuwa, sosai yanzu Hafsat ta sake jiki dashi, shiko sai nuna so yake gareta."

"Bayan sati Waya Hafsat taje asibiti ta bincike Hajara a kace ai tun ranar Allah yayi mata cikawa, sosai"

Hafsat taji zafi da faruwar haka.

"Koda ta dawo gida ta sanar da Anwar amma bai wani nuna da muwa ba, sai dai Addu'ar da yayi mata."

"Haka rayuwa tacigaba da kasancewa, dan yanzu soyayya mai ™arfi ta kullu tsakanin Safiyya da Sulaiman"

hakama Hafsat da Anwar dan Abin har namaki ya bani.

"Koda taje ganin gida tasha mamaki, dan gababki Waya Anwar yasa anrushe wannan gidan anyi musu"

"sabo, gaba ki Waya koma na gidan ya dawo sabo haka tazo tayi kwana biyu gida koshi da kyar ya barta, koda suka haWu da Safiyya har cikin Safiyya ya fito haka ma Naja'atu, Hafsat ce ka Wai keda shigar ciki, dan sai wani kwaWayi take suko suna tsargowar ta."

"Haka dai rayuwar ma'aratan ta kasanci cikin so da ™auna, bayan shekara Waya Safiyya ta haifi Wanta"

"namiji mai kama da maihaifinsa itama Na'atu ta haifi ´ar ta mace, ita ko Hafsat ta haife Wanta sak Anwar, murna wajan dangin Anwar da iyayensa ba'a magana kowa faWi yake Anwar yasamu magaji, bayan angama shagalin biki tace zata kuma gida wankan jego amma Anwar yace shi sam bai san haka ba, da"

™yar iyayenshi suka rarrashe shi ya yarda tatafi.......

*ALLHAMDULILLAH*

To nima Hafsat na tafiya nikuma na aje al™alamina

"fatan alhari gareku masoyan wannan littafi, inama kowa fatan alhairi."

Kuma duk wannada na Sata ma dan Allah kuyafemin

_Sai bayan sallah idan Allah mai kowa mai komai yasaki haWamu acin sabon littafe na mai suna *AUREN

RASHIN DACE ko kuma SANADIN BARIKI(narasa raina).*_

*Ko huta lafiya *

*#VOTE COMMENT SHARE*

*©SUMY NA'IGE*


Downloaded From https://tknovels.com.ng


Please Login or Register in order to submit comment