Reading Umarnin Saurayi Complete by Gaskiya Writers Chapter 10 | TKNovels


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tsaye, dan haka ya shiga mota ya kama hanyar gidan iyayen sa."

"Parlour ya tarar da Mumy sa da Abbansa, tunda ya shigo suka zuba masa ido suna kallon sa, Abban sane"

"ya fara magana yace, ""Yaro na mike damun ka na ganka haka kamar kana cikin tashin hankali?""."

"Sai da ya sauke ajiyar zuciya yace, ""eh to Abba dan akwai wani abinda ya taso gami da karatun da naje"

"can india shine nake son gobe na koma"". tun bai rufe baki ba Mumy sa tace, ""kar kasoma dan idan ka"

"ga ka bar ™asar nan to anyi suna, na gaji da wannan ™a™ale-™a™ale naka fa, tunda akayi auren nan baka"

"zauna ba bare ku fahinci juna kai da Maryam, dan haka ba inda zaka je""."

"Sai da ta gama Abban sa ya dube shi kana yace, ""my Son kaje kashirya idan Allah ya kaimu gobe sai kaje"

"Win""."

"Har Mumy zatayi magana Abba ya Waga mata hannu haWi da faWin ""fatar alhairi kawai nakeson kiyi"

"masa""."

Ba dan ranta yaso ba tayi masa fatan alhairi haWi jadda da masa yaje ya tambaye Maryam duk abinda

bata da tagaya masa.

"Yace tom haWi da tashi dan yaje ya fara shirin komawa, har zai fita Abbansa yace, ""son wani suna kake so"

"asawa yarinyar nan""."

"Sai da ya sosa ™yya kana yace, ""Hafsat"". Yana faWa ya fice bai jira cewar su ba."

"Wani sanye daWi ne ya mamaye Mumy ita da Abba, sai Abba yace ""mun gode da wannan kyautar""."

"Ita Mumy kasa magana tayi sabida daWi, dan sunan mahaifiyar ta ne, kuma tunda Wiya ta taso asa mata"

amma ´an uwan Abba suka hana sai yanzu da Allah ya yarda asa ga jikar ta.

Kafin ya koma gida sai da ya tabbatar da ya samu bisa da duk wani abun da yake bu™ata.

"Lokacin da ya faWawa Maryam tafiyar sa, har kuka sai da tayi amma dayake mai sanye ce daga baya tayi"

masa addu'ar tafi lafiya da dawo lafiya.

"Tun shida na safe jirginsu ya Waga zuwa india, sune basu sauka ba sai cikin dare."

Koda ya isa masaukin sa sose yagaji dan haka ya watsa ruwa ya kwanta.

*****

"Tunda tayi sallah asuba bata sake kwanciya ba, gyaran gida tayi kana ta hada musu beark, bayan ta"

"kammala taje tayi wanka tashiriya, cikin sauri tayi beark sannan tazo Wakin Aunty Shemah tace zata tafi sabida lectura ne da ita da safen nan, key Win mota Aunty Shemah ta bata haWi da iyimata adawo lafiya"

sabida ita yau bazata je ba.

"KarSa tayi da sauri ta ™arasa wajan aje mota, tana shiga tayi mata key ta fice da sauri sabida gab take da"

ta makara.

"Anwar tunda yayi sallah asuba ya tashi ya shirya dan tun yau yake son ya fara ne manta, sabida bashi da"

"lokaci, dudu sati Waya ne zaiyi ™asar, abukin sa na shiryawa suka fita zuwa cikin makarantar."

"Sulaiman sabida ya gaji bai farka da wuri ba, dan ko sallah yau sai da ya makara baiyi ba, kuma yana"

"gama sallah sai da ya kwanta, aikuwa koda ya farka rana ta fara fitowa, cikin hanzari ya shirya ko beark bai tsaya yayi ba ya kama hanyar gidan Aunty Shemah."

"Koda yaje parlor ya tarar da ita tana beark, sallama yayi kana ya shigo, ido da baki ta zuba masa sai"

kallon sa take kamar yau ta fara ganin sa.

"˜arasowa yayi ya zauna kana ya gaisheta, ba ta karSa ba sai jefa masa tambayar da tayi ""miya dawo da"

"kai yanzu?""."

"Sai da ya Wau kofin tea kana yace, ""akwa abinda ya mai dani, Aunty ina Hafsat?""."

"""Hafsat ta mai daka ko""."

"A'a Aunty, su Mumy na gaisheki kuma sunci kin daina kiransu""."

Shareshi tayi dan sose ya bata haushe ace ya dawo jiya.

"Sai da ya ta kurata da tambaya tace, ""taje makaranta""."

˜ofin dake hannunsa ya aje yace bari nazo.

"Mamaki ya cika ta, dan haka takasa baki sai kallon sa takeyi, dan ta lura yadda yadamu da Hafsat ita bata"

"damu da shi ba, sai ma gani take kamar batasan yana son ta ba."

"Tanayin parking ta fito haWi da kulle motar, tana cikin haka sai ga ™awar ta Zeenatu ta ™araso tace, ""kizo"

"muyi sauri mutafi dan munkusa mu makara, ""tace to muje"" ."

Tafiya suke suna fira har suka kusa kai class.

"Anwar da abukinsa sai sauri suke su isa wajan da suke tunanin zasu ganta, tafiya suke ita da Zeenatu,"

"shiko Anwar yana bayan su shida abukinsa, dan har yasu ya ijesu ya wuce sabida basa sauri sai wata tafiya suke kamar basa son taka ™asa, kuma ga hanyar da zata sada su class Winsu akwai cinko so da yawa, abukinsa ne ya ri™eshi yace mubi komai cikin natsowa insha Allahu zaka ganta""."

Badan yaso ba suka biyewa tafiyar su har suka kawo hanyar da zata sada su class kana suka raba hanya.

********

"Kamar wadda aka koro sai gata tashigo Wakin tana faWin, ""Zahara! Zahara!."

"Da sauri ta fito daga toilet tana faWin, ""Hajara lafiya kuwa kikazo min haka?""."

"Tace, ""ina lafiya tunda Anwar ya asirceni duk abinda yace namasa shi zan masa, amma ni duk abinda na"

"nuna masa ina so wallahi bayayimin, gashi yanzu nabashi address Win shegiyar yarinyar nan, dan haka"

"nake son ™arfe ukun dare ki rakani muje wajam Malam kinga sai na kwanan anan iyaso lokaci nayi muje""."

"Sai Zahara tace, ""to mi kike son iya gami dashi Anwar da Hafast ""."

"Hajara tace, ""ni so nake iya masa abinda baya ganin kowa sani, sannan ita ko akorota daga karatun da"

"take a india, dan na tsane jin tana can , kinga idan ta dawo tana gani tana ji muyi Aure da Anwar inya so tazo tanamuna wanki da wanke-wanke""."

Tafawa sukayi haWi da sanya dariya mai ciki da ma'anuni da yawa.

Tun biyu da rabi na dare suka tashi suka shirya kana suka Wau hanyar gidan Malamin su....

*#Vote*

*Comment*

*Share*

*©SUMY NA'IGE*

"[4/17, 22:08] Summy Nah 1: *° °UMARNIN SAURAYI° °*"

*1441H/2020M.*

®&

*GASKIYA WRITERS ASSOCIATION *

_{Gaskiya Waya ce daga ™inta sai Sata burin mu faWakar da al'umma domin ribantar duniya da lahira.}_

``` G" W" A ```

_*GASKIYA DOKIN ˜ARFE*_

*NA MARUBUCIYA:-*

*SUMY M NA'IGE. *

*SAUKARWA GA:-*

*GASKIYA WRITE'S ASSCIATION*

*WATTPAD:-* GaskiyaWritersAsso.

*G-MAIL:-* gaskiyawritersassociation@gmail.com.

*TWITER:-* https://twitter.com/GaskiyaWriters?s=09.

~VOTE & FOLLOW 4~

~Wattpad@GaskiyaWritersAss.~

*SHAFI NA 26 *

"*                     * Basu jima da fitaba saka samu Wan acaSa wanda zai kaisu wannan ™auye, koshi da"

"™yar yayar da zai kaisu, tafiya suke amma tafiyar ta™i ™arawa dan Wan acaSa yaga haka yasamu waje yayi parking kana yace, ""ku sauka"". Sauka sukayi sun Wauka ko wani abu zai gyara."

"Dabansu yayi yace, ""wai nawa ne zaku bani da har zaku kawuni cikin wannan jeji?""."

"Hajara tace, ""nawa kake so mu baka?""."

"Yace, dubu biyu zaku bani""."

"KuWi Hajara ta zaro ajikarta ta mi™a masa, karSa yayi haWi da tada babur Winsa, Zahara na ™o™ari ta hau"

"shiko yaje babur da guda ya bar ti-tin, kururuwar kirasa suka fara amma ko alamar ya tsaya babu."

"Hannu Hajara ta Waura akai tana faWin, ""yau munshiga uku"". kafin ta rufe baki sai ganin motar ´an"

"sanda tayi a gabansu, tashin hankali wanda ba'asa masa rana, kafin su ankara ´an sanda biyu sun fito cikin motar suna faWan, ""´an isaka, duk kune ke ™ara lalatamuna ™asa"". Suna faWa suna saka su cikin mota, kuka Hajara da Zahara suka fara suna faWin ""wallahi mu ba isakanci ne yafitar da muba"". kafin ta"

"kai ™arshin zancin Waya daga cikin ´an sanda ya buga mata kulki abaki, bashiri sai ga jini ya fara tsiyaya"

"abakin Hajara, Zahara naganin haka taja baki ta rufe kukan ma da take haWiye shi tayi batare da ta shirya ba."

³an sanda suna sasu suka ja mota sai police station Win dake cikin ™auyi garin.

*********

"Koda Sulaiman ya isa school bai ma bi takan lectura Winshi ba, ya fara neman Hafsat, sai da yaje class"

"Winsu ya ganta zaune suna karSar karatu sannan hankalinshi ya Wan kwanta, tunani yayi yace gwara yaje yaga ko suna da lectura yashiga, yana gama wannan tunani ya kama hanyar da zata sadashi class"

Winsu.

"Gab da zai bar block Win su Hafsat, aikuwa sai ya hango Anwar zaune gab da class Win su Hafsat."

"Gabansa ne yayi mummunar faWuwa, lokaci Waya yanemi natsowar sa ya rasa, maganar abukinsa Jabir ne"

"ya tuna, kuma lokaci Waya ya fara girgiza kai yana faWin, ""kenan da gaske ne,waye yaba Anwar address"

"Win Hafsat, sai wata zuciya tace itace ta bashi da bata bashi ba taya yasan makarantar da take har yasan class Win da take."

"Jiri ya fara Waukar sa lokaci Waya, dole yasamu waje ya zauna haWi da laluba wayar sa aljihu, Aunty"

"Shemah ya kira, tana Wauka ko Sallamar datayi bai tsaya karSa ba yace, ""Aunty, bayan tafiya ta wani yazo wajan Hafsat?""."

Yayi magana ciki da Sacin rai.

"Sai da ta sauke numfashi kana tace, ""Sulaiman, wai mikake son zamane akan Hafsa?, yariyar da bata"

"damu da kaiba wadda bata masan kana son taba, haba Sulaiman ka sassautawa rayuwarka gami da Hafsat ko kasamu natsuwa""."

Ba abunda yace da ita sai ™ara mai-mai tamata tambayarsa.

"Abun taga bana wasa bane tace, ""a'a ba wanda yazo kuma ba inda taje sai yau da tafita makaranta""."

Tana faWar haka lokaci Waya ya sauke ajiyar zuciya kana ya datse kiran.

"Warin da yake zaune nan yaci gaba da zama har ta fito daga lectura, yana ganin sun fara fitowa da sauri"

ya tashi ya ™arasa bakin class Win nasu.

"Fitowar ta keda wuya ita da Zeenatu yaja hannunta haWi da karSar hand out Win dake hannunta, ita abin"

"tsoro ma ya bata, tabayan class Winsu yabi da ita har sukaje wajan datayi parking Win motar ta, magana taso tayi mishi, amma irin yadda taga fuskarsa haWe yasa taje bakinta tayi shuru, magana yayi mata fuskarshi haWe, yace ta bashi key Win mota, ba musu ta Wauko ta bashi, buWewa yayi tashiga kana yashiga"

yaje motar bai tsaya ko ina ba sai gidan Aunty Shemah.

"Yana yin parking tabuWe marfin mota tafito, shima ya buWe ya fito, koda ya fito har tafara takawa zuwa"

"cikin gidan, cikiin zafin nama ya zawuta ta faWu jikinsa, kallon-kallon suka farayi tsakanin su, rabata da"

"jikin sa yayi kana ya fara magana cike da ™unar zuciya yace, ""waye Anwa?!."

"Gabantane ya bada dumm, lokaci Waya jikinta yayi sanyi haWi zubda hawaye masu zafi saboda tunawa da"

"wannan sunan da tayi, tana cikin haka taji yasake tambayar ta."

"Rasa miza tace masa tayi, dan bata san ya akayi ya san Anwar ba, kuka ta fara mai cin zuciya tace karda"

"ace wani abu zai samuna, tafaWi haka duk acikin zuciyar ta."

"Magana ya fara cikin faWa-faWa yace, ""ashe har yanzu kina tare da Anwar Hafsat, gayamin me Anwar"

"keda wanda bani da, nasan ke kika bashi address Winki dan ya kawo miki ziyara, to bariki ji wallahi duk son dana kemiki zan iya ajeshi muddi kikace zaki cigaba da hulWa da Anwar"". har ya buWe baki yayi"

magana amma takasa fita sai ™o™arin ri™e zuciyar sa yake wadda ke masa zafi kamar tafasa ™irjinsa ta

fito.

"Tunda ya fara magana Hafsat ke kallonsa dan ita gabaki Waya tarasa wajan da yasan Anwar, faWuwar"

"dataga yana ™o™arinyi kuma gashi ri™i da ™irjinsa alamun zuciyarsa na ciyo, ai bata san lokacin da tazo garisa tana kuka tana ™o™arin tare™o shi kar yafaWi amma ina, dan koda ta isa gareshi ya kai ™asa, rasa mizatayi tayi kuma takasa ™arasawa cikin gida kuma takasa ™arasawa garishi komawa tayi kamar wata zararriya kuka ma ya™i zo mata bakin tane tasamu ya buWe lokacin tasamu ta fara anbatun Allah, aikuwa"

tana fara anbatun Allah sai gashi tayi hanyar part Win Aunty Shemah ciki da tashin hankali.

"Parlour tasamu Aunty Shema tana duba wani book dake hannuta, cike da tashin hankali tace, ""Aunty"

"kizo karya mutu!""."

"Da sauri Aunty Shemah ta Wago kanta arazane tace, ""waye zai mutu?""."

"Kasa magana tayi, hannun Aunty Shemah taje suka tafi batari datayi magana ba."

"Tun kan su isa Aunty Shemah tagan shi kwanci rai ga hannun Allah, ai da hanzari taje gareshi, kasa"

magana tayi lokaci Waya taje wajan maigida takirasa yazo suka sashi mota taje suka wuce hospital.

"Taimakon gaugawa likitoci suka bashi, cikin ikon Allah sai gashi ya farfaWo, alurar bacci sukayi mishi kana"

suka fito.

"Suna fitowa Aunty Shemah ta taresu da yajikin nasa, tabbar mata da sukayi jiki yayi sau™i dan nan da"

awa Waya zai farka da ikon Allah.

Sai a lokacin ita da Hafsat suka saukar da ajiyar zuciya mai sanyi.

"Cikin ikon Allah yana cika awa Waya ya farfaWo, kuma alhmadullah dan yasamu sau™i sose, likitocin"

naganin haka suka basu Aunty Shema damar ganin sa.

"Aunty Shemah ta fara shiga Wakin, aikuwa tunkan ta ™araso gareshi yace, ""Aunty ina Hafsat?""."

"Mamaki abin ya bata amma ta basar tace, ""Sulaman miyasameka haka har ya tadamaka da ciyon"

"zuciya?""."

"Kafin yayi magana sai ga Hafsat tashigo Wakin, ™arasowa tayi wajansa kana tamasa yaji, bai karSa ba sai"

jefumata tambayar da yayi.

"Yace, ""da gaske wajanki yazo, kuma har yanzu kuna tare?""."

"Sai da tashefe hawayen da suka zuba a idonta kana tace, ""Yaya Sulaiman kabar wannan zanci har sai"

"munfita daga nan, bakaga bakada lafiya"". Tun bata rufe baki ba yace,"

"""Idan har kina son nasamu sauki to ki gayamin gaskiya""."

Ita dai Aunty Shemah sai kallon su take saboda mamaki da tsoron Allah duk yacika ta.

"Ahankali ta buWa baki tace, ""wallahi duk abinda kake magana akai bansan dashi ba, to waya ga yamaka"

"nayi ala™a da Anwar, kuma waya gaya maka har yanzu munatare, wallahi ni tunda na bar Anwar bansaki"

"ganin saba har ila yanzu, kuma dan Allah kadaina yimin zancishi in har kana son ganin farin ciki na""."

TafaWi haka tana mai haWa hannayen ta waje Waya.

"Sassanyar ajiyar zuciya ya sauke kana yace, ""duk zan baki amsoshin tambayoyinki amma ba yanzu ba,"

"kuma daga yau na ba zaki sake fita school ba har sai ya bar ™asar nan""."

"""badawa""."

Haka tace dashi ata™aice.

"Ita dai Aunty Shemah ba abinda take sai kallon ikon Allah, dan sose abun nasu ya bata mamaki, kena duk"

ciyon sone yatada mishi da ciyon zuciya .

Bata ida mamaki ba sai da taga Sulaiman ya tashi tsaye kamar bashine suka kawo rai ahannun Allah ba.

"Duban su tayi bata ce dasu kumai ba, tace, ""to tunda kungama muje gida""."

Tana faWin haka ta kama hanyar fita batare da tajira mi zasu ce ba.

"Bayan ta suka bi har suka kawo wajan mota, buWewa sukayi suka shiga kana taje motar, basu tsaya ko"

ina ba sai gida....

"Tundaga lokaci Hafsat bata sake fita makaranta ba, shiko Anwar, ba inda bai je nemataba a school Win"

"amma bai ganta ba, har hostel yasa adubu masa amma bata can, kuma gashi lokaci ya tafi amma baiyi komai ba, sose hankalinsa ya tashi na rashin ganinta, har yake tunanin kodai Hajara bata bashi address Win dai-dai ba, yace ko idan ya bincika bata bashi dai-dai ba, to sai ya wahalar da ita, dan sose ranshi ya"

Saci na rashin ganin Hafsat da baiyi ba.

Da yaga alamun bata cikin makarantar ya fara shirin dawowa gida n9....

*#Vote*

*Comment*

*Share*

*©SUMY NA'IGE*

"[4/17, 22:08] Summy Nah 1: *° °UMARNIN SAURAYI° °*"

*1441H/2020M.*

®&

*GASKIYA WRITERS ASSOCIATION *

_{Gaskiya Waya ce daga ™inta sai Sata burin mu faWakar da al'umma domin ribantar duniya da lahira.}_

``` G" W" A ```

_*GASKIYA DOKIN ˜ARFE*_

*NA MARUBUCIYA:-*

*SUMY M NA'IGE. *

*SAUKARWA GA:-*

*GASKIYA WRITE'S ASSCIATION*

*WATTPAD:-* GaskiyaWritersAsso.

*G-MAIL:-* gaskiyawritersassociation@gmail.com.

*TWITER:-* https://twitter.com/GaskiyaWriters?s=09.

~VOTE & FOLLOW 4~

~Wattpad@GaskiyaWritersAss.~

*SHAFI NA 27 *

"*                     * Anwar yana gama shirin tafiya lokaci kawai yake jira, amma ransa bai yi daWi ba sose,"

"dan yaji zafi rashin ganinta, yana cikin haka sai ga iyayensa sun kirashi bayan ya Wauka haWi da gashesu,"

"Abban sa yace, ""Anwar nace kaje gidan Yayan ka Aminu kuwa? duk dana san baya ™asar amma kafin ka"

"dawo kaje ka kaima iyalinsa ziyara""."

Shi sam ya manta dawani Yayanshi sai yanzu da Abbansa ya kirasa.

"Anwar yace, ""to Abba zanje zuwa anjima dan yau ma nasun na taso amma tunda zanje gidan Yaya Aminu"

"to sai gobe dan nasan idan naje Aunty Shema nacewa sai na kwana kafin nadawo, har ma idan taji nayi sati garin nan""."

"Abba yace, ""ba damuwa amma daga kwana Waya ban aminci ka kuma kwana ba, kadawo gida sabida"

"akwai aiki da yawa a office""."

"Yace, ""tau Abba insha Allahu zan dawo, ka gaishemin da Mumy tah""."

"Abba yace, ""na™i kai kakirata""."

"Murmushi Anwar yayi kana yace, ""yanzu kuwa Abba"". Yana faWar haka ya datse kiran."

Mumy sa yakira suka sha fira kuma ya tabbar mata zaije gidan Yayanshi Aminu daya ™ara kwana Waya sai

ya dawo gida.

"Tunda ya hanata zuwa makaranta bata sake zuwa ba, kuma shima tunda suka dawo hospital bai ™ara"

dawo gidan ba.

"Tunani maganar sa ta farayi inda yace wai in har tana tare da Anwar zai barta, tana kawowa nan tayi"

"™wafa kana tace, ""yau da a ce duk abinda ke duniyar nan na Anwar ne, kuma zai malkamata shi to bazata"

™arSaba bare ta dawo masa sabida ™insa da take.

Tana cikin wannan tunani taji marata tafara ciyo kaWa-kaWan magani ta ta tashi ta Waku tasha amma

"kamar ma anci ta ™ara dan wata ™irsa ce tamata aikuwa bashiri tafara birgima a cikin Wakin, sose take"

wahala indan zatayi period kuma idan ciyo yazo har ™afafu take ri™e mata shiyasa yanzu da take kwance

ta kasa tashi ta Wauku magani bare ta ™ara sha taji ko zata samu sauki.

"Anwar kiran Yayanshi Aminu yayi ya bashi address Win gida, aikuwa da bashi bai tsaya wani Sata lokaci"

ba yabi address Win gida sai gashi har ™ofar gida.

"Knocking yayi musu ba jimawa akazo aka buWe masa yashiga, parlour yashiga da sallamar sa, Aunty"

Shemah ce dake zaune ta ™arSa masa haWi da Wago kanta ta dubeshi sose.

"Aikuwa tana gininsa ta faWaWa murmushi haWi da faWin, ""wazan gani a gidannan""."

Murmushi yayi haWi ™arasowa ya zauna kusa da kujerar da take zaune.

"Gasheta ya fara kana yace, ""ina Affan?""."

"Tun kan tabashi amsa sai gashi yafito da gudu yana faWin, ""Aunty zansha Ice cream""."

YafaWa haka kamar zayi kuka.

"Tace, ""baka ga Uncle Winka bane naji baka gasheshi ba""."

"Sai alokacin ya lura da mutum zaune, aikiwa da saurin shi yashiga jikinsa yana murna yana faWi"" ""Uncle"

"Wina yaushe kazo, kazo kabani lce cream""."

"Aunty Shema tace, ""shi bai san komai ba sai abashi lce cream"". rigama taga zaiyi musu kuma bazai bari"

"su gaisa ba dan haka ta tashi taje ta Wauko masa ta bashi, yana murna ya karSa yana faWin, ""naje wajan Aunty Hafsat""."

Aikuwa yana faWin Hafsat sai da gaban Anwar ya bada dumm.

"Kallon Aunty Shema yayi yace, ""ba™ine daku a gidan ?""."

"Tace, ""eh ™anwata ce tazo""."

"Yace, ""oky""."

"Tace, ""saukar yaushe Anwar kuma ya kabar su Mumy da Daddy?""."

"Wallahi nayi sati Waya ™asar nan, gabaki Waya na manta da kuna ™asar nan ai da nan zan sauka, amma"

kuyi ha™uri dan ™ila yau ma zan kuma dan naso nayi muku kwana Waya amma gaskiya bazan iyaba

"sabida ™asar duk naji bata yi min daWi""."

Yakai ™arshin zancin damu baiyane afuskarsa.

"Aunty Shemah tace, ""bawani kai dai dan Yayanka bashi ™asar ne shiyasa baza zauna ba, kuma na gode""."

"Yace, ""a'a Aunty zan dowo nan bada jimawa ba insha Allah""."

Gabaki Waya jikinsa duk yayi sanyi kuma kamar kar yaji Affan ya faWi sunan Hafsat.

"Aunty Shema tace, ""amma sai zuwa anjima zaka tafi ko?"". Yace, eh""."

"Suna cikin haka sai ga Affan ya fito Wakin Hafsat da gudunsa yana faWin, ""Mumy zo Aunty batada lafiya""."

Gaban Anwar ne ya ™ara faWuwa yarasa dalilin haka.

"Aunty Shema tace, ""mike damunta?""."

"Komai baice da itaba sai ma hannuta da yaje, ba musu ta tashi ta bishi zuwa Wakinta."

"Kwance ta sameta sai birgima take atsakiyar Waki, da sauri Aunty Shemah tazo gareta tana faWi,"

"""subuhanallah, Hafsat meke damunki, irin yadda taga tana ri™i ciki ya tabbatar mata cewa marata ce ke"

"ciyo, dan haka ta Wauko magani ta bata tashi."

"Bata jima da bata maganin ba ciyo ya fara lafawa, bawani Sata lokaci bacci yayi awon gaba da ita."

"Aunty Shemah na shiga Wakin Hafsat, sai ga Sulaima ya shigo parlour Wauke da sallama abakinsa, Anwar"

"dake zaune yana kallon labaru ya amsamasa tare da mi™a masa hannu suyi musabaha, hannun ya bashi"

sukayi musabaha

"Kafin ya bashi hannu sai da ya kalleshi sose ya tabbatar da Anwar ne, ranshi ne ya ™ara Saci, kenan shi"

"tamaida marar hankali ita da Aunty Shema, to yaji ba ita ta bashi address inta ba to yanzu waya bashi"

"na gidannan, yana cikin wannan tunanin sai Aunty Shemah tafito daga Wakin Hafsat."

"Tana fitowa taga Sulaiman ya sadda kansa ™asa, ™arasowa tayi tana faWin, ""waye nake shirin gani yau a"

"gidannan""."

Šago kansa yayi haWi da sanya wani murmushin sannan ya gaishe ta.

"Sai da ta zauna ta amsa kana tace, ""yanzu nake shirin nakiraka nace maka Hafsat ba lafiya, amma yanzu"

"tasamu sauki dan tana shan magani bacci yayi awun gaba da ita, sai idan ta farka sai ka Wan dubata tunda ita naga alamun ba duba kanta take sonyi ba""."

"Dubanta yayi yace, ""tana inane?""."

"""Tana Waki"". Haka tace dashi."

"Tashi yayi yashiga Wakinta, kwance ya ganta kuma da ganin baccin datake bana daWine ba, dan lokaci-"

lokaci sai ta yatsane fuska.

"Karasowa yayi wajanta hannusa ya Wura kan nata yaji ko da zafi, ba zafi sose amma da alamu tana jin"

jikin.

"Anwar zaune yake amma duk lokacin da suka anbace Hafsat, sai yaji gabansa ya faWi, sose yaso yaga"

"wannan Hafsat sabida shidai yana jin wani ba™un al'amari atare dashi gami da ita, amma sai ya basar dan"

yasan wannan ba ita bace.

Bayan ya gama dubata ya fito kafin ta tashe yayi mata wasu tambayoyi.

"Falo yasame su Aunty da Anwar zaune suna fira, har yaso yafita kuma sai yadawo ya zauna, bai jima da"

"zamaba Anwar ya mi™i yana faWi, ""Aunty ni zan tafi dan so nake na sauka cikin lokaci dan Daddy yace min aiki yayi yawa office""."

"Alamun rashin jin daWin ne ya bayyana fuskar ta tace, ""bawani ba kadai yi niya ba, kuma na gode ka gada"

"su Mumy""."

Ha™uri ya bata tare da tabbatar mata bajimawa zai dawo kuma wajanta zai sauka.

Addu'ar sauka lafiya ta masa sannan yayi ma Sulaiman sallama ya fice.

"Yana fita Sulaiman ya dube Aunty Shemah da idonsa da sukayi ja yace, ""Aunty waye wannan?""."

"""Anwar ™anin Baban Affan ne, da Babanshi da Babanshi uwa Waya Uba Waya""."

"Yace, ""tun yaushe yazo nan?""."

"""Iya karsa awa Waya"" tace dashi."

"Har ya buWe baki yayi magana sai ga Hafsat ta fito ri™i da ciki tana faWin, ""Aunty ki kaini hospital zan"

"mutu""."

"Tana faWa tana tangaWi alamun zata faWi, saura ™iris ta faWi Saulaiman dake zaune yayi sauri ya tare ta"

tafaWa jikinsa.

Bawani Sata lokaci suka wuce da ita hospital.

"Wata hospital ce ta mata wadda yataSa aiki a can suka wuce da ita, suna isa da ita likitoci suka karSeta"

"suka wuce da ita ciki Wakin bincike, sai da suka kammala komai sannan suka fito sukace yasamesu office."

"Suna isa office Win nasu bayan sun gaisa da yake sun sanshi sose, sabida wancan lokacin yayi aiki a"

hospital Win kuma sose suka ji daWin zama dashi dan ba yadda basuyi ya zauna yaci gaba da aiki dasu ba

yace a'a shima zaije ya taimakawa ™asarshi.

"Duban doctor yayi yace, ""ya mai jikin ina fatar tasamu sauki""."

"Sai da doctor ya gyara zaman sa yace, ""eh ta samu sau™i sose kuma idan takiyaye dukukin da zamu bata"

"kuma ta kiyaye shan magani to zata sauma sau™i dan haka sai ankula sose""."

"Aunty ta dube doctor tace, ""mike damunt?""."

"Sulaiman yace, ""a'a Aunty ai ba sai munji ba kawai mu barsu suyi aikinsu""."

"Aunty tace, ""a'a gwara muji inyaso akiyaye gaba""."

"Tace, ""Doctor inajinka""."

"Doctor yace, ""dama bawani abu babba bane lokacin dai datayi miscarriage ba awani bata kula sose ba,"

kuma gashi tana bu™atar haka dan yanzu idan ba kulaba aka aji wannan abun da ya tushe mata mahaifa

"yakan iya zama sanadiyar haka bazata sake Waukar ciki ba""."

"Wata ajiyar zuciya Aunty ta sauke mai ™arfi kana tace, ""ayi mata duk abinda yakama doctor""."

Tana faWar haka bata tsaya komai ba ta fito daga office Win ranta aSace.

Irin yadda Sulaiman yaga ta fito jikinsa duk sai yayi sanyi dan shi bai so doctor yayi bayani akan matsalar

"Hafsat ba, da yasan zatace ayi mata bayani wallahi da bai bari ta shigo office Win ba, tunanin yaga bazai"

"™areba, dan haka ya tashi yabita yaji mi zata ce."

Tunda Anwar ya bar gidan gabansa ke famar faWuwa har inda yazo masaukin sa ya haWa duk wani abun

bu™atar shi yayi sallama da abukinsa sannan yarakashi filin jirigi.

Shidda na yamma Anwar yabar ™asar india zuwa ™asar sa ta haihuwa wato nigeria.

"Koda yaje har tashiga mota shi kadai take jira, dan da ace makulin motar na hannuta da tuni tajima da"

bari hospital Win.

"Yana ™arasowa yashiga motar yaja suka tafi gida, har suka isa ba wanda yayiwa Wan uwansa magana."

Yana yin parking ta buWe mota tafito zuciyar ta na ™una sabida wani ba™inciki da ya rufe ta.

"Bayan ya kashe motar ya bi bayan

Please Login or Register in order to submit comment