Reading Umarnin Saurayi Complete by Gaskiya Writers Chapter 1 | TKNovels


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Downloaded From https://tknovels.com.ng "[4/17, 22:06] Summy Nah 1: * UMARNIN SAURAYI *"

*1441H/2020M.*

*JUMADA I/JAN.*

&

*GASKIYA WRITERS ASSOCIATION *

"_{Gaskiya Waya ce daga inta sai Sata,Burinmu mu faWakar da Al'umma Domin Ribantar Duniya Da Kuma"

Lahira.}_

``` G" W" A ```

*_GASKIYA DOKIN ARFE" _*

*NA MARUBUCIYA:-*

*SUMY M NA'IGGE " *

*SADAUKARWA GA:-*

*SHEMA'U M NAIGGE*

~Wattpad @GaskiyaWritersAsso.~

*SHAFI NA 1 *

"* * Wayar tace ke rura tana son ta tashi ta Wauka amma ta kasa,saboda irin yadda ya"

manne ta ajikin sa.

"Sosai wayar ke rura,aalla anfi yin miss call goma amma tana ji ta kasa tashi ta Wauka."

"Ba dan komai ta kasa tashi ba sai dan kada ta Wan mutsa ta ta dashi,abinda bata so ita kam."

"Wayar ce tai daina ara,kuma gashi bata son arar data ke, dan bata son arar ta dame shi yana baccin"

"sa,dan haka ta fara tafiyar da hannuta slow-slow har ya kai kan wayar."

auku wayar tayi lokacin kuma wayar ta sanya wata ara.

"Da sauri ta sanya ta silent, duba miss call Win tayi taga wake kiran ta."

Fara dubawa tayi aikuwa gaban ta ne yayi munmunar faWuwa da taga wanda ya kira ta.

"Tana cikin wannan farga bar sai ya fara mutsi alamun zai tashi,jikinsa ya ara jawuta kana ya SuWe idonsa"

waWan da bacci basu gama sakin shi ba.

"Ahankali ya fara mata magana akunne yace, ""My Sweet nah,ki tashi ki haWemun abunda zan karya"

"saboda yanzu na keson tafita office dan jirana akeyi""."

"Ba musu tace, ""yanzu kuwa Hayateena""."

"Kumatunta ya shafa haWe da kai ma kiss kana yace, ""shiyasa nake ara sonki""."

Murmushi tayi mai Wan sauti kana ta tashi taje kitchen ta haWa masa abunda yake buk'ata.

"Har takusa kammalawa wayar ta tasake ara,da sauri ta Wauku waya tana mai duba sunan dake yawo"

saman screen Win wayar.

Gabanta ne yaba da dummm hannuta na karkarwa ta kara akunninta.

Kafin tayi wata magana har anfara magana cikin faWa-faWa.

"""Hafsa ina kikaje?ina kika kwana?miyasa kikeso kijamin abun magana da mahaifinki, ehh!""."

"Muryar ta narawa tace, ""Mama wallahi karutune yayimin yawa kuma kinsan munkusa Fara exams kuma"

"wannan karun mai zafice zamuyi shiyasa nayi bacci na a hostel,amma ki bashi hak'uri anjima kaWan zan dawo""."

"Sai Mama tace, ""to naji amma kirina faWamin idan zaki kwana saboda nasamu natsowa kinji Wiya ta""."

"Tace, ""tau Mama sai nazu anjima""."

"Bayan sunyi sallama da Mamar ta,tashi tayi ta haWe masa komai na breakfast,bayan ta kammala taje"

"toilet ta haWa masa ruwan wanka,bayan ta gama haWe masa taje ta faWa masa yazo yayi wanka."

"Bayan yayi wanka ya fito,da kanta ta shirya sa ta fesheshi da turare mai amshi kana ta kaishi dining Yayi"

bearkfast.

"Bayan ya kammala ya tashi zai fita office,jikin sa ya jawota kana ya kai mata kiss a baki,ido cikin ido ta"

"dubeshi ciki da shagwaSa tace,""Hayatee nah, anjima zanje gida dan Mama takirani tana faWa dan ma"

"nace mata ina hostel ne ta yaleni""."

Tunda ta fara Magana ya heWi fuska har ta kai karshe.

"Yace,""bawani Mama ta kiraki kina dai son kitafi dan yanzu naga alamun kin daina sona""."

"Kamar tayi kuka tace, ""kadaina faWin haka wallahi inasonka sosai,amma tunda bakaso naji na fasa zan"

san me nace mata.

"Aikuwa tana faWin haka wani murmushi ya bayyana afuskar sa,lokaci Waya ya fara kiss Winta."

Abun ne yaga zaifi arfinshi kuma anajiran sa a office dan haka yasake ta ya Wau jikar sa ya fice batari da

ya saki waiwayo wa ya dube taba......

_*Idan kunji daWi mucigaba idan ko bakujiba na aje na huta* _

*#Vote*

*Comment*

*Shere*

"[4/17, 22:06] Summy Nah 1: * UMARNIN SAURAYI *"

*1441H/2020M.*

&

*GASKIYA WRITERS ASSOCIATION *

"_{Gaskiya Waya ce daga inta sai Sata,Burinmu mu faWakar da Al'umma Domin Ribantar Duniya Da Kuma"

Lahira.}_

``` G" W" A ```

*_GASKIYA DOKIN ARFE" _*

*NA MARUBUCIYA:-*

*SUMY M NA'IGGE " *

*SADAUKARWA GA:-*

*GASKIYA WRITER'S ASSCIATION.*

~Wattpad @GaskiyaWritersAsso.~

"*_INNALILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN, YA ALLAH MUNA ROONKA DA SUNAYENKA TSARKAKA, YA"

"ALLAH KA BAYYANA MANA FAREESA CIKIN AMINCINKA, YA ALLAH KA KARETA DA KARIYAR KA A DUK INDA TAKE, YA ALLAH KA TSARE MANA ITA DA TSAREWARKA,YA ALLAH KASA TANA CIKIN YANAYI MAI KYAU KASA TA FAA HANNU NA GARI, YA ALLAH KA DAWO DA ITA HANNUN MAHAIFANTA LAFIYA,"

AMMEEN YA RAHMAN._*

"_an'uwa Muna Baran Adu'arku Akan atan iyar aya Daga Cikin Marubutanmu Wato Rahma Ladingo,"

"Allah Ya Bayyana Mana Yarinyar Cikin Aminsa Yasa Kuma Tana oshin Lafiya,Ameen Ya Hayyu Ya ayyum._"

*SHAFI NA 2 *

"* * Saman kujerar parlour ta faWi tana maida numfashin ta ,dan sosai ya taso mata da"

"sha'awar ta, dan ita bata masu yafita ba, taso ya tsaya ya cikaga ba da abunda sukeyi ko ba komai zata samu natsuwa."

"Ta jima kwance saman kujera kafin ta tashi, kushi lokaci taga yatafi kuma bata son ya dawo bata gama"

"aiki ba dan haka ta tashi ta fara aiki, cikin an-kanin lokaci ta gama gyaran gida da abunda zai ci idan ya dawo."

"Bayan ta kammala komai tayi wanka ta shirya cikin shigar da tasan yana so, dressing Win english wears"

kenan .

Jikin ta ta feshe da turarukka masu masifar amashi bayan tagama shafe jikin ta da humra ta an sokoto

wanda akayi ma haWi na musamman.

Tayi kyau sosai dan idan ka ganta bazaka ce ita ba haushiya ce ba.

"Bayan ta kammala gyara jikin ta,zama tayi saman kujera haWi da Wauko wayar ta ta kunna kana ta kira"

Mamar ta dan tagaya mata yau ma ba zata samu damar zuwaba sai gobe.

Ringing aya Mama tayi picking call in iyar ta.

"Kafin tayi magana sai Mama tace, ""kina kan hanya ne?""."

"Hafsa tace,""aa Mama yau ma bazan dawo ba sai gobe dan munada Lectura da safe kuma Babane damu"

"kin san tsohon ba dai fitina ba,amma da mungama zan dawo""."

"""Tau ba komai amma naso ki dawo gida,amma gobe da kun gama ki dawo""."

"Tace, ""tau Mama ki gaida Abbana""."

"Sallama sukayi ta aje wayar,sai jin tayi ana mata knocking,tashi tayi taje ta buWe masa ofa."

"Tunda ta buWe ofa ya kifeta da ido dan ba karamin kyau ta masa ba,lokaci Waya ya jawota jikin sa,haWi"

da kai mata kiss a goshe.

Kallon dressing Win da ta masa ya shigayi dan tunda yake da ita bata taSa yimasa irin wannan shagar ba

kuma sosai yake son irin wannan shigar.

"English wears Win data ke sanye da su ya bi da kallo,jan riga ce da wani matsatsin wando wanda ya"

"kamata sosai,ahankali ya kai hannusa ya fara shafar jikin ta yana shaar amshin dake fita ajikin ta."

Tunda ya fara shafar jikin ta tafara jin yarrrr. sosai ta ara manne jikin ta da nashi.

Tsayuwar ce ta gagaresu dan haka cak ya Wauke ta ya arasa bedroom insa da ita.

Sosai yayi romances inta kafin ya yaleta.

Itako haka tabiye masa yayi duk yadda ya keso da ita duk da bawani son abun take ba amma bazata iya

nuna masa bata soba saboda bata son ransa ya Saci.

"Bayan ya gama abunda ya keso kana ya dube ta yace,""kije ki haWe man ruwan wanka dan fita nake son"

"yi""."

"Ba musu taje tayi yadda yace,bayan yayi wanka ya ci abinci kana ta dubeshi cikin kwantar da murya"

"tace,""Hayatee nah""."

"Idonsa ya Wago ya kalleta kana yace, ""ya dai sweet nah""."

"Sai da ta kwantar da kanta ajikinsa kana tace, ""dama-dama amma kayi hauri ba dan na Satama zanje ba"

"please Hayatee ka fahince ni""...tana faWa kamar zatayi kuka."

"Kallon ta yayi kana yace, ""inajiki ki faWa zan fahinceki."

"Murmushi tayi haWe da kai masa kiss agoshi kana tace, ""ina son naje gida na faWama Iyayena zan kuma"

"hostel da zama kaga sai na dawo nacigaba da zamana anan hankali kwance,amma fah acan zanyi weekend,amma sai ina ka yarda""...tafaWa haka kamar da tsoro aciki."

"Sai da akayi an seconds kana yace, ""banyarda har kiyi weekind ba sai dai kije da safe da yamma ki"

"dawo amma ban amince kije har kiyi kwana biyu acan ba""."

"Hauri ta fara bashi haWe da masa alawar idan zaije Plateau zata rakashi ,dan kwannan zaiyi tafiyar dan"

"awajan akinsa aka turashi can dan yayi wani bin cike,kodama yace zai je da ita amma bata amuntaba saboda alokacin ne zasu fara exmas amma yanzu ta amince masa. to kuma bansan wani za'ayiba"

tsakanin exmas da tafiya.

"Da safe da zai fita aiki ya ajeta kan hanyar gidan su,itako ta arasa da afa dan banisa da wurin da ya aje"

ta.

"Da sallama ta shiga aikuwa anninta najin muryar ta suka fara mata oyoyo,sosai suka ji daWin gani Yayar"

tasu.

Bayan sun gama gaisawa da anninta kana ta arasa wajan iyayinta wanWanda tunda ta shigo gidan

fara'arsu ta bayyana musamman Abbanta.

Gaishesu ta farayi suka amsa ciki da kulawa da son ar tasu waya Waya mace.

Bayan sun gama gaisawa suka shiga firar yaushe gamu haWi da basu labarin karatunta.

Sai da fira tayi daWi take gaya musu zata koma hostel da zama saboda yanzu karatunsu ya Wau zafi kuma

tana buatar tana tsu tayi karatu.

Sosai iyayinta suka gamsu da abunda tace kuma suka amince mata da haka.

"Dan haka tace musu zatayi weekind anan sai Monday ta tafi ,amma data tafi sai bayan exmas zata dawo."

Ba abunda suka ce da ita sai fatan alhairi.

Bayan sungama fira da ita tashi tayi taje Wakin da ya ke mallakin tane dan tana son ta Wan huta dan jiya

"bawani barci yabar ta tayi ba,dan iya wuya yabata."

"Tana shiga tayi kwanciyar ta dan Wakin ko da yaushe Mama sai ta gyarashi sosai,dan haka bashi da wani"

datti.

"Bata jima da kwanciya ba, bacci yayi awun gaba da ita."

Tajima tana bacci dan ko sallah bawace tayi tsaka nin azahar da la'asar dan ita Mama ta Wauka Wiyar ta ta

na fashin sallah shiyasa bata tashe taba.

"Aikuwa ba ita ta farkaba sai biyar saura,lokaci taga yatafi dan haka da sauri ta tashi taje tayi sallah."

"Da dare har ta kwanta dan tana son tayi bacci da wurin dan ta tashi da wuri,sai ga wayar ta tafara"

"ara,Wan tsai ta ja kana ta Wauko wayar daniyar ta kashe,sunan da taga yana yawo saman screen Win wayar ne yasa da sauri tayi picking in call in haWi da faWin, ""Hayateenah""."

Ba abunda yace da ita sai ki fito gani aofar gidan ku.

"Lokaci Waya jikin ta ya Wau karkarwa muryar ta na rawa tace,""kayi hauri yanzu Abbana yana gida kuma"

"bazai barni ba""."

"Tsawa ya daka mata yace, ""minti biyu nabaki kifito dan bana son yawan magana""."

Hauri ta fara bashi kafin ma ta ida faWa har ya kashe waya sa.

Jikinta na karkarwa ta Wau hijab tasaka kana tayi Wakin Mamar ta.

Da sallama ta shiga tace Mama zanje gidan su Safiya na karSo wani book Wina ina son karatun shi a

"daren nan""."

"Mama tace, ""a'a ba zaki jeba kibari nasa aninki yaje ya karSo, amma bake ba""."

Mama tana ce baza taje ba ita ko Hafsa tana ce sai taje dan har kuka sai da tawa Mama.

"Itako Mama tace taje amma da aninta zasuje,ban dan taso ba haka ta aminta tace tayar da suka fita ita"

da aninta Marwan.

"Har zasu fita tace, ""Marwan kaje Wakin ku ka kwanta dan naga bacci kakeji""."

da yake Wakin nasu asoron gida yake.

"Yace, ""eh Aunty bacci nakeji""."

Sai da tabari ya shiga Wakin su kana ta fito ta sameshi amota.

"Ahankali ta buWe marfin motar ta shiga,haura ta bashi na jimawar da tayi bata fito ba."

Komai bai ce mata ba yaja wota jikinsa ya fara kissing Winta haWe da sanya hannusa cikin rigar ta yana

"shafar dukiyar fulanin ta,sosai yayi romance Winta acikin motar kan ya yaleta."

Wayar sa ya Wauko ya shiga gallery ya kamu wani videos yayi playing in Waya yaba ta yace ta kalla yadda

sukeyi haka zata mishi yanzu.

"Jikinta na karkarwa ta karSa ta fara kallo,dan har tasu tayi masa magana taga ba fuskar yin haka Win."

"Bayan ta gama kallon abunda ya bata itama tamishi yadda taga sunayi,sosai yake jin daWin abunda take"

masa dan sun kusan kai sha biyu bai tafiba.

Kuka ta fara yi masa kana ya yarda ya yaleta amma bandan ya gajiba.

Abunda yasu mata ya bata yace kafin ta kwanta tashi zata ji daWin bacci.

Amsa tayi jiki na rawa tayi masa sallama ta shige gida.

Koda tashiga gidan Mama batayi bacci ba tana nan tana safa da marwa atsa kar gida.

"Kallonta Mama tayi da kyau kana tace, ""me ya tsaidaki?ina kuma Marwan yake?""."

"Alamun rashin gaskiya suka bayyana afuskarta amma sai ta wayen ce tace,""Marwan ya shige Wakin su"

"yanzu,dan bacci ya fara shiyasa na kaishi Wakin su."

"Mama tace, ""tau ina book Win da kika karSo?""."

"Jikin tane ya fara karkarwa sai kuma ta nuna mata ledar da ya bata tace, ""gashi""."

Har Mama zata karSa sai sukaji mutsin Abban Hafsa dan haka da sauri Mama tace ta wuce Waki dan bai

masan ta fitaba.

Koda ta shiga Waki zama tayi tana mai dafe gaban ta saboda ta tsallake rijiya da baya.

"Ledar da ya bata ta buWe,kaza ce da wasu wayoyi,kazar kawa tace ta aje wayoyin dan tunda yake ba"

"tasu bata taSa shaba sai indai tana gabansa take sha,koshi dan bata son gani Sacin ransa."

Da safe wajan arfe goma bayan ta tashi daga bacci tayi wanka tana zaune tana shafe jikin ta da

"Vaselin,sai jin tayi ana mata sallama abakin ofar Wakin ta."

Kanta ta Wago dan taga wake mata sallama.

"Aikuwa suna haWa ido tace, ""shin wai kece bangane muryar kiba?waya cemiki nazo hala ?""."

"Tace, ""amma kya bari ko gaisuwa muyi kafin ki fara jerumin wannan tambaya."

"Kallon ta safiya tayi tace,""yaushe kika dawo gida ai na Wauka kin tare ne gabaki Waya a gidansa""."

"Sai da Hafsa tama ta kallon sama da asa kana tace, ""zan dai tare dan ko yanzu weekind ne nazu nayi"

natafi sai wanda yagani bari ya yaSamin magana.

"Safiya tace, ""har yanzu bazan gaji da baki shawara ba,kice inda gaske yake yana sonki ya fito kuyi aure"

abunda yafi kenan dan wallahi ni ke nake tausayi nan gaba.

Aikuw rigama sukayi sosai dan duk lokacin da zasu haWu da Safiya haka ne dan ita Safiya ba abunda ta

tsana kamar yadda awar ta kebin *UMARNIN SAURAYI*.....

*#Vote*

*Comment*

*Shere*

* SUMY NA'IGE.*

"[4/17, 22:06] Summy Nah 1: * UMARNIN SAURAYI *"

*1441H/2020M.*

&

*GASKIYA WRITERS ASSOCIATION *

"_{Gaskiya Waya ce daga inta sai Sata,Burinmu mu faWakar da Al'umma Domin Ribantar Duniya Da Kuma"

Lahira.}_

``` G" W" A ```

*_GASKIYA DOKIN ARFE" _*

*NA MARUBUCIYA:-*

*SUMY M NA'IGGE " *

*SADAUKARWA GA:-*

*GASKIYA WRITER'S ASSCIATION.*

~Wattpad @GaskiyaWritersAsso.~

_AR'UWA SHIN KIN FARA KARANTA LITTAFIN *AIKI DA ILIMI YAFI AIKI DA TUNANI?* Littafi ne had'akar

'Kungiyar *GASKIYA WRITERS ASSOCIATION* Tabbas GASKIYA d'aya ce daga 'kinta kuma sai 'bata._

"_Juwairiyya shahararriyar marubuciya ce wacce ta shahara a rubutun published novels, a kwana a tashi"

"har waya ta bayyana wadda neman 'karin d'aukaka ya sanyata aikata abinda zata dad'e a rayuwarta tana dana sani, ta haifarwa kanta illar da har 'karshen rayuwarta zaiyi ta bibiyarta, menene wannan abu da ya faru da *JUWAIRIYYA?* , *KHALID da FAREEDA*, *AN MATAN ZAMANI*, *ILHAM and her husband JABIR* all Find out in *AIKI DA ILIMI*. .._"

"_Littafi ne da yake magana akan rayuwarmu ta yau, ya ta'bo writers har ma da readers na online"

BAMUYI WANNAN RUBUTU DAN CIN ZARAFI BA KUMA MU DANGANTASHI DA WANI KO WATA BA SAI

"DOMIN TUNATARWA, QAGAGGEN LABARI NE, sauran kuma sai kin nema, I recommend this book to you"

"Readers and Writers, domin ya ta'bo mu dukkammu, ya ta'ba rayuwar da take gudana a yanzu, Kar dai na cika ku da surutu, Kar dai ku manta. .._"

*AIKI DA ILIMI YAFI AIKI DA TUNANI.* roamng on your screens

*SHAFI NA 4 *

* * Shigar da Hajara tayi Hafsat tabi da kallo har ta buWe baki zata yi magana sai Hajara

"tace, ""zo muarasa daga ciki kina tawani kallona sai kace yau kika fara ganina""."

"Sai Hafsat tace, ""ni kawai kibani abunda nice dan bazan iya shaga wannan wajanba""."

"Wani kallo Hajara tabita dashi kana tace, ""abunda kike nemane bai dame kiba dan haka kinga tafiya ta"""

tana faWar haka takama hanyar zuwa inda tafito.

Da sauri Hafsat tabita tana kiran sunan ta amma sai tayi kamar bata san da ita.

"akin da taga Hajara tashiga nan ta fara uarin shiga,warin wiwi da sigari ne suka bige hancin"

"ta,aikuwa lokaci Waya taje da baya,dan bazata iya shaga Wakin ba."

"Wayar ta ta Wauko ta sake kiran Hajara tace,"

"""Hajara gani ofar Wakin da kika shiga, dan Allah kifito ki bani""."

"Wata tsawa Hajara ta daka mata kana tace,"

"""Idan bazaki shigo ba kina iya tafiyarki""."

Wani maai ya rufe mata zuciya har taso ta tafi sai kuma wani abu ya taso mata wanda ita kanta bata

san ko nameye ba.

Sai da ta Wauke sheWar ta kana ta buWe labulen Wakin ta shiga.

Abunda tagani ne yayi matuar bata tsoro da mamaki.

"Dan gabaki Waya Wakin maza da mata ne,kuma ba mai shigar kirki a cikin su."

Sosai abun yaba Hafsat tsoro dan kowane namiji rungume yake da mace.

Dan ko Hajara kwance take ajikin wani sugar boy daga ita sai wata vest mai haWe da brazier wadda ta

bayanar da surar jikin ta sosai.

"Wani kallo tabi Hafsat dashi kana tace, ""kin tsaya ma mutane akai, in bazaki shigo ba saiki tafi""."

"Hafsat tace, ""Hajara dan Allah kibani wallahi sauri nakeyi""."

"Batari da ta kalle taba tace ""gashinan zuwa yace ki jirashi""."

aikuwa tana cewa haka sai wannan sugar boy yayi sauri yace ashe itama ar hannuce to abamu

"muWana"" yana faWa yana kallon Hafsat wadda ta haWe fuska sai kace akwai wanda ya tilasttamata zuwa wurin"

Hajara hara zata buWe baki tayi magana sai wayar ta tafara rura.

"auka tayi haWe da faWin ""ka arasu?""."

banji me akace ba a Wayan Sangarin iya dai tace gatanan zuwa.

"Kallon Hafsat tayi dake durushe a asa tace, ""kizo muje""daga haka bata sake magana ba ta fice warta."

Itama Hafsat da sauri tabi bayan ta.

Wajan wata mota tanufa itama Hafsat tabi bayan ta.

"Aikuwa suna arasuwa wajan motar sai sukayi ido biyu da Jawad, lokaci Waya wani sanyi ya ziyar ci"

zuciyar ta ai bata san sanda ta faWa jikin saba tana sauke wata sassanyar ajiyar zuciya.

Jikin sa ya matse ta yanajin wani abu a zuciyar sa.

Gaba Waya ya manta da wata Hajara dake tsaye sai datayi gyaran murya kana ya Wago da idanun sa

waWan da suka fara sauyawa zuwa launin ja.

"Tace, ""kizo muyi magana dan sauri nakeyi jirana ake""."

"Raba jikin sa da Hafsat yayi kana ya dube ta yace, ""tabari na zo""."

"Nesa kaWan da ita suka yi kana Hajara ta dube shi tace,"

"""Nagama aikina dan haka kabani abunda kace""."

"Tun bata rufe baki ba ya Wauko wasu kuWi masu yawan gaske ya bata,aikuwa tana gani yawan kuWin da"

"yabata bakin ta ya kasa rufuwa sai godiya take zuba masa dan har jikin sa tasu tafaWa ya Waga mata hannu alamar kada ta soma,sosai tayi masa godiya kana ta buWa baki tace,"

""" duk akan Hafsat zaka bani wannan kuWe,sai yanzu na tabbar da son da kayi mata mai yawan gaske"

"ne,amma bari gaji yadda nayi nasamu kanta""."

Karasuwa tayi gab da kunnin sa kana ta faWa masa wata magana.

"aikuwa tana gama faWa masa ya bita da wani kallon mamaki kana yace,"

"""Amma gaskiya banji daWin haka dakika yimin ba"" har ya buWa baki zai sake wata magana sai ga Hafsat ta"

arasu wajan da suke jikin ta na karkarwa tace musu gida zata koma dan Mamar ta har takirata a waya.

"Sallama yayi da Hajara kan sai yakira ta,kana ya dau Hafsat ya kaita gida."

"To tun daga wannan lokacin duk abunda yace da Hafsat bazatayi masa musuba,sai wani sonshi da"

kaunar sa da suka addabe ta wanda yasa takejin zata iya rabuwa da kowa akan sa.

"Wanda a halin yanzu ta koma kamar matar sa, dan sai yadda yace da ita...."

*Cigaban labari*

Bayan Safiyya ta fita taci gaba da shirin ta bayan ta kammala tafito domin ta gaida iyayanta.

"Bayan ta gaishe su kana tayi beark bayan ta kammala Mama ta dube ta tace,"

"""Hafsat anjima zan aikeki gidan Hajiya tah ki arSomin sao daga can ki gaya mata zaki koma makaranta"

"sai kun gama jarabawa""."

"Tace, ""tau Mama Allah ya kaimu ajima lafiya""nan suka cigaba da firar su."

"Suna cikin fira wayar ta tafara rura,sunan da taga ya baiyana saman screen Win yasa da sauri ta saka"

"wayar slient,sai da ta tsinke kana tayi sauri ta mike taje Wakin ta haWe da cema Mama tabari tazo Safiyya ce zata gayama sunan wani book wanda zata nemu mata shine zata je Waki ta dubu dan yana cikin jikar"

ta kuma ta manta sunan shi.

Komai Mama bata ce da itaba har ta fice.

"Tana shiga Wakin ta ya koma kira,da sauri ta Wauka haWe da faWin ""Hayateey kayi hauri wallahi muna"

"tare da Mama ne shiyasa ban Wauka ba"" yadda ta ke maganar kamar tana gaban sa."

"Yace, ""naji amma anjima zaki dawo ko?""."

"Cikin muryar rarrashi tace, ""kayi haura zuwa Monday na dawo, dan anjima Mama tace zata aikeni shine"

"ma nake sun nakiraka na faWama kayar da naje?""."

"Ata ayce yace, ""ban aminta ba kuma anjima nake son ki dawo dan ina buatar ki"" yana kai arshin"

zancin ya datse kiran bata ri da yaji me zata ceba.

Wayar dake hannuta ta fara kallo dan ita bata ma san me zata cewa Mama ba.

Dabara ce ta faWu mata dan haka ta hau gado tayi kwanciyar ta har lokacin da za'a aikin ta yayi.

Kiran ta Mama ta farayi amma tanaji taki ta karSa har Mama tagaji ta shigo Waki.

"Tasheta Mama ta farayi dan a tunanin ta bacci take bata san ko idon ta biyu ba,tayi hakan ne dan kada"

taje aikin da za'ayi mata.

"Kanta ta Wago kamar mai bacci gaske Mama tace,""Hafsat ki tashi kije rana tafito sosai kinji""."

"Magana tayi mata cikin muryar marasa lafiya tace, ""Mama kiyi hakuri ki aike su Marwan wallahi kaina ke"

"ciyo"" ta faWa haka kamar tayi kuka."

Sannu Mama ta fara jeramata haWi da kawu mata magani dan tasha.

Aken da bata zoba kenan sai da Mama takira Abban su Hafsat tace masa yayi mata izine taje wurin

Hajiyar ta karSu sao.

Aikuwa Mama nafita Hafsat tamie kamar ba itace ke sheWa Waya-Waya ba.

Koda Mama ta dawo Hafsat tace taji sauki dan kan ya daina ciyo.

Dare nayi ta fara tunanin yadda zata cewa Mama zata tafi makaranta.

Dan ya da meta da kira kuma ta rasa yazata cewa Mama.

Wanka tayi ta shirya ta kama hanyar Wakin Mama dan ta gaya mata zata koma makaranta.....

*#Vote*

*Comment*

*Shere*

*SUMY NA'IGE*

"[4/17, 22:06] Summy Nah 1: * UMARNIN SAURAYI *"

*1441H/2020M.*

&

*GASKIYA WRITERS ASSOCIATION *

"_{Gaskiya Waya ce daga inta sai Sata,Burinmu mu faWakar da Al'umma Domin Ribantar Duniya Da Kuma"

Lahira.}_

``` G" W" A ```

*_GASKIYA DOKIN ARFE" _*

*NA MARUBUCIYA:-*

*SUMY M NA'IGGE " *

*SADAUKARWA GA:-*

*GASKIYA WRITER'S ASSCIATION.*

*TUKWICI GA:*

*Aysherudahmad*

~Wattpad @GaskiyaWritersAsso.~

*SHAFI NA 3 *

* * Wacece Hafsat?.

"Alhaji Usuman haifaffin Wan garin sokoto ne shi ne mahaifin Hafsat, matar shi Waya Hajiya Fatima"

"mutanene musu hauri da jama'a dan tunda suke ba'ataSa jin su ba,bare da mautan su, kowa lafiya"

suke dashi sai wanda ba'arasa ba.

Suna da yara shidda maza biyar mace Waya.

"Hafsat itace arsu ta fari kuma ita kadai ce mace,ta taso cikin gata da tarbiya mai kyau, yarinya ce mai"

"natsuwa da kamun kai,sosai takeba mutane girman su,bata damu da kowa ba dan ko tarin awaye"

"batayi sosai mutane ke ganin girman ta,tana da ilimin addini dana zamani dai-dai gwar-gwado."

"Tuntashin ta warta waya Waya ce ita ce Safiyya, koshi abunda ya ara arfafa awan cin su saboda"

school in su aya da Safiyya.

"Sunyi primary school da secondary school duk atare kuma class aya islamiya ma haka,dan shi suka"

"shau sosai dan idan ka gansu zakace an gida Waya ne,ko kayan sawa iri Waya ake musu sosai suke son junansu."

Lokacin da suka gama secondary school gidan su safiyya ba'abarin yaro ya ara gaba sai yayi aure amma

saboda Hafsat zata ciki gaba Baban Safiyya yace ya barta itama sutafi tare.

"Ba'a Wau wani lokaci ba aka samar musu admission a Usumanu Wan Fodiyo Unversity,sokoto."

"Inda kowa ce burinta ta zama doctor ta mata, dan ta taimakama an wunta mata,kowa ce shine burin ta."

Haka suka ci gaba da karatu cikin kwanciyar hankali ko wace na karatu dai-dai gwargwado.

"Bawata matsala akaratun su har suka kai UG 3 going to 4 Hasfat ta haWu da Jawad,sosai ya nuna so"

"gareta amma tai kulashi,ya sha wahala kafin ta kulashi dan yana nuna mata so bana wasa ba har ita"

Safiyya takan mata faWa akan ta daina masa haka ta kulashi ko kaWan ne.

haka dai aka samu ta fara sake masa fuska har soyayya ta kullu tsakanin su mai tsanani.

Abun har mamaki ya dawo ba Safiyya dan yanzu yadda Hafsat ke nuna ma Jawad so abun yana bata

tsoro.

ana cikin haka ya kwanta ciyo sosai yake jin jiki dan haka Hafsat tagaya ma Safiyya tace ta raka ta su

dubashi gidan sa.

Da yar Safiyya ta yarda zata je duba sa.

Bayan Safiyya ta amince Hafsat takira shi tace za su zo duba shi.

Address Win gidan ya basu yace sai sun zo.

Bayan sun zo school sun gama lecture safe suka kama hanyar gidan sa dake arilla.

"Basu sha wuya ba wajan gane gidan,dan maocin sa sanan nene agarin sokoto."

Tunkafin

Please Login or Register in order to submit comment