Reading Yafi dare duhu by Umar Dalha Funtua Chapter 41 | TKNovels


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

take tayi shuru kanta kasa,
"You won't understand the way am feeling now,...it seems my heart will jump out of
its rib cage..." Ya fada muryar shi na rawa,
"Sorry sir...but pls just be strong..." Ta fada mashi cikin sanyinmurya, ahankali
yayi nodding alaman ok, mikewa yayi yana cewa
"Am coming.." Ya fada Sannan ya fita, downstairs ya sauka ya samu mom dinshi a
kitchen sai hada Kayan abinda zata dafa take while masu aiki na taimaka mata, yana
shiga su murja suka durkusa suka gaisheshi, rungume hajiya yayi ta baya kaman yana
son ta goyashi yace
"Mom pls don't stress yourself..." Ya fada yana rungume da bayanta, Shafa kanshi
tayi tace
"Baby you won't understand how am feeling..." Kara rungume ta yayi yace
"Mommy Ina humaira zata zauna..."
"Son kaje upstairs..duk dakin da yayi maka ta zauna...kaji kou?.." Ta fada Tana
yayyafawa liver dayayi kankara ruwa,
"Ok mom...nasan part Dina yayi kura sosai..." Bai karasa ba hajiya ta katseshi da
cewa
"Haba baby Ina da rai zan bar part Dinka yayi kura?.. Ai after two two days nake
sawa a gyara...jiyama sai da akayi dusting wajen...so your place is ok..." Ta fada
mashi, dariya yayi tare dayi mata kiss Sannan ya bar wajen, fita yayi ya sake hawan
upstairs ya bude wata bedroom yaga it's nice and neat, dakin mom ya koma ya umarci
humaira ta biyoshi, bag dinta ta dauka ta biyo shi har dakin,
"This is your room during our stay...manage it..." Ya fada, da sauri ta shige Tana
cewa
"This is more than manage...thanks..." Ta fada mashi,
"Now freshen up..when we eat I will take you to see the person that disturbe my
peace of mind.." Ya fada wearing a smile, itama murmushi ta saki Sannan tace
"We will disturb hers too..I promise.." Dariya yayi yace
"I doubt that..." Ya amsa mata atakaice
"Then let's see.." Ta fada in confidence
"Ok then.." Ya fada sannan ya fice daga dakin, dakin hajiya ya shiga ya dauko bag
dinshi Sannan ya fice, yana fita compound ya Kama kallon part din salima yana
tafiya, ajiyan zuciya ya saki ya bude part dinshi ya shige, everything was as it is
when he left,
"Sweet mother...duk Wanda ya rasa uwa dole yayi kuka..." Ya fada yana wulla kanshi
kan kujera,
"Home sweet home.." Ya fada tareda relaxing, bayan kaman minti talatin ya mike ya
shiga ciki ya watsa ruwa ya fita ya tsaya gaban mirror yana kallon face dinshi,
murmushi ya saki tare da girgiza Kai, bag daya kawo ya bude ya Fiddo wasu beautiful
casual dress farare tas ya saka, wata bracelet na maza ya saka Sannan ya tsaya
gaban mirror ya dauki man gyaran gashi ya Shafa akai, Banda walkiya babu abinda
gashin kanshi yake, gyara face dinshi yayi ya murza hannunwanshi tare da cewa
"Rabbi ba bawan ka...have mercy on me.." Ya fada sannan ya fita, yana zuwa falo ya
tarda Ana jera abinci kan dining, falon sai kamshi kawai yake, hajiya dake tsaye
kusa da dining Tana ganinshi tayi saurin ware mashi hannu, cikin kasaita ya taka ya
fada jikinta, she can't just stop looking at him Don wani irin sonshi takeji cikin
heart dinta,
"Bari in kirawo humaira" ya fada sannan ya hau upstairs, sallama yayi dakin humaira
taba shi izinin shigowa, yana shiga ya tardata zaune Tana latsa waya, sanye take
cikin wasu Arabian fitted gown baki, gashin kanta zube har gadon bayanta sai kyalli
kawai gashin yake, tayi formal makeup, kallon shi kawai take, shima Dan kallon ta
yayi for a moment Sannan yace
"Food is ready...let's eat.."
"Ok sir..." Ta amsa mashi sannan ta mike ta biyo bayan shi, babu abinda take
tunanin she can't wait to see the lady that is rejecting this hot dude, hajiya zama
tayi Tana jiran zuwansu, sau kowa sukayi hajiya da kanta ta mike ta zuba masu liver
sauce da white rice, sai coslow da fruits, sai kuma pepper soup na kaza, humaira
sakewa tayi taci ta koshi kuma taji dadin abincin sosai, shi dai suhail bai wani ci
ba, abinda ke damunshi daban. Bayan masu aiki sun gyara inda sukaci abinci suhail
ya kalli humaira tare dacewa
"Let me show you my home..." Ya fada yana mikewa, itama mikewa tayi tare dacewa
"Ok sir.." Hajiya data kasa rufe baki saboda farin ciki tace
"Amma Dana kayi saa...har sir take ce maka..." Dariya suhail yayi yace
"Mom ba abinda kika tunani bane...kawai secretary dinace..." Wata bazawarar dariya
hajiya ta saki tace
"Zaka Raina min hankali kenan..." Ta fada Tana dariya, shima dariya yayi yana Kama
hanyar fita,
"Mommy I love this language..it's so melodious..." Humaira Ta fadawa hajiya,
"Don't worry sweetheart..I will teach you..." Hajiya ta fada cike da Jin dadi, fita
sukayi suhail na gaba humaira na biye dashi, sai da suka Kai bakin Kofar part din
salima suhail ya tsaya tare da dafa kirjinshi, humaira dafa shoulder dinshi tayi
for a second sannan ta Kama hannun shi cikin nata,
"Let's go in..." Ta fada mashi with confidence.

Ita kam Maryam Tana tsaye gaban mirror daure da towel, cleanser take shawa a face
dinta da alaman wanka ya fito,

Sallama suhail yayi Kofar falo salima dake kwance Ta amsa Tana mikewa zaune saboda
voice din dataji, Aikam sai suhail ya shigo hannunshi cikin na humaira, hannu
salima ta Dora kan hancinta ta fara gud'a da karfi,
"Tana cewa jamaa ku zo kuga abun alkhairi.." Ta fada da karfi, da gudu Maryam dake
daure da towel da kadan ya wuce bombom dinta ta nufo falo Don ita bata taba Jin
gud'a ba, kawai ita ihu taji, to her surprise Tana zuwa falo taga suhail tsaye da
hannunshi cikin na wata, da sauri ta dafa kirjinta
"Fatima zo ki gani..." Salima ta fad'a cikin Jan fada, suhail daga Kai yayi ya
kalleta from the sexy legs to her face, fuskarshi kaman bai Taba dariya ba, Maryam
ji tayi duk ilahirn saliva dake cikin bakinta ya kafe Sannan she was motionless Don
ji tayi komai nata ya tsaya amma Banda zuciyar ta that was beating as fast as it
can, Dan dukawa suhail yayi ya radawa humaira
"She's the one..." Ya fada yana dariya kaman wani love word yake fada mata,Dan
murmushi ta saki tare dacewa
"Wow.." Ta fada under her breath,
"Dan Allah koma ciki ki shiryo ki taimaka min ki basu abin sha" Salima ta fada
mata, ko kadan bata ji abinda tace ba, babu abinda take kallo sai hannun suhail
Dana humaira,
"Kinji Fatima.." Salima ta sake fada mata, da sauri ta daga Kai da idanuwanta da
suka sauya in an instant ta kalli salima, sai lokacin ta cire hannunta dake kan
kirjinta, kokarin daga kafa tayi taji kawai shi can't move it Don tamkar wani dutse
ya zame mata,
"Anty ga humaira...amma I call her maira..." Ya fada kaman yana waka saboda yanda
Maryam tayi still Tana kallon su ya bashi kwarin gwiwa magana dukda tunda ya
kalleta sau daya bai Kara kallon wajenta ba,
"Baby meet my daddy's second wife..." Suhail ya fadawa humaira, ahankali humaira ta
saki hannun suhail ta taka zuwa wajen salima suka rungumi juna Sannan humaira tayi
mata kiss kaman Wanda turawa keyi,
"Anty Ashe zan samu kani ko kanwa..gaskiya am happy.." Ya fada yana samun wajen
zama, dariya salima tayi Tana cewa
"Aikam dai..." , humaira komawa tayi wajen suhail ta zauna har lokacin Maryam na
tsaye inda take, she's so humiliated, salima takawa tayi zuwa wajen Maryam ta
riketa, nan ta sakar mata jiki, sauran kadan da su biyu faduwa zasu,
"Wai meye haka!.." Salima ta fada Tana rike dai ta, juyawa sukayi, ahankali take
daga kafa kaman Mai koyon tafiya, har ta kusa barin falon ta sake juyowa sai suka
hada Ido sa suhail dake kallon ta, sai da suka shige humaira tayi sauri. Cewa
"Is she the one?.." Humaira Ta tambayeshi cike da mamaki, ahankali suhail ya daga
mata Kai,
"And you're saying she don't love you?.." Ta sake tambayan shi, sake daga mata Kai
yayi Don ko kadan bai da bakin magana saboda ganinta kawai has finish him,
"But the lady I saw right now is madly, deeply crazy in love with you..." Ta fada
mashi cikin excitement, shuru yayi tare da rufe fuskarshi da hannunshi, after like
few seconds ya sauke hannun ya furza iska tare da sakin ajiyan zuciya not knowing
what so,
"She loves you...there's no doubt about that..." Ta sake fada mashi.
Suna shiga daki Salima ta zaunar da Maryam kan gado Tana cewa
"Wai me ya same ki?.." Salima ta tambayeta
"Shegiya kinaso kina kaiwa kasuwa gashi ajinya tsinke...nasan in za'a auna jininki
Yanzu ya hau sosai..wannan shine daidai da duk yarinyar da take zubda
damanta...Allah shi Kara...," Salima ta fada cikin ranta,
,"ba komai... " ta fada cikin karfin Hali,
"Tou Dan Allah ki saka Kaya ki taimaka min...kinsan baraka bata nan...Dan Allah
Ina jira..." Tafada mata Sannan ta fita, falo ta koma ta zauna fuskarta dauke da
murmushi.
Maryam kam rasa abinda ke mata dadi, she can't believe suhail né ta gani, duk ya
Chanza mata kaman ba shi ba, he looks so different, so calm, tunawa tayi da
hannunshi cikin na humaira
"He's always women...pretender..." Ta furta cikin tsananin bacin rai, gani take
yanda yake confessing love ba zai taba son wata ba Don dukda she believes abinda
Salman ya fada mata game dashi tayi tunanin he loves her more than all of them but
she was wrong, Don gani take wacce ya gani Yanzu is his soul mate, sake tunawa tayi
da sunan da ya Kira yarinyar
"Maira" Ta furta ahankali, hawaye né ya fara taruwa idonta amma sai tayi saurin
mikewa Tana cewa
"No way...Ina ruwana?... Why am I disturbed?... Mtwsss.." Ta fada Tana bawa kanta
hakuri, still komawa tayi ta zauna ta dafa kanta, kawai sai ta saki kuka, she
thought zata iya fighting zafin da takeji, sai nishi kawai take Tana rike da zanin
gado gam kaman her life depends on it, the more Tana kokarin controlling kanta the
more kukan na Kara cin karfinta,
"Go out there and show you don't fucking care..." Ta fadawa kanta, da sauri ta mike
ta shiga bathroom ta wanke face dinta amma still hawaye bai bar fita ba, tafi minti
biyar a ciki Tana barin hawaye suna fita freely sannan ta wanke fuskarta ta fito,
da sauri ta Shafa Mai tare da saka lip gloss, kallon idanuwanta tayi ta shaki io,
trying to look normal, cikin close taje ta dauko Riga da skirts ta saka Sannan ta
daure gashin ta a tsakiya ta nannadeshi ta fito, suhail dake hirar karfin Hali da
salima ya saga Kai ya kalleta yaga ta hada rai kaman bata taba dariya ba, shima
daurewa yayi ya ya sake rike hannun humaira cikin nashi ya cigaba da magana,
ahankali Maryam ta shiga kitchen ta jero drinks kan tray, ji tayi kaman heart dinta
zai fito saboda bugawa, ta saki ajiyan zuciya ya fi sau goma Sannan finally tayi
deciding fitowa rike da tray din, ahankali tazo inda suke zaune, ta ajiye drink,
idanuwa suhail basu sauka a koina ba sai a zoben dake walkiya a hannunta, haka nan
sai yaji gabanshi ya fadi, humaira kallon salima tayi tace
"Anty is she your sister?.." Ta tambayeta kaman ko kadan suhail bai taba maganar ta
ba,
"Yes.." Salima ta amsa mata kasancewan salima bata iya turanci sosai ba because
sakinta akayi kawai ta dire Wanda akecewa secondary kawai tayi,
"Hi..." Ta fadawa Maryam da kanta ke kasa Tana zuba drink cikin cup, banza tayi
daita kaman bata San tanayi ba, suhail dai shuru yayi yana kallon hannunta then
chest dinta, Don he's having a view,
"What's her name.." Humaira Ta tambayi salima,
"Fatima..." Ta amsa mata atakaice,
"Wow nice name...Fatima hi..." Humaira Ta fadawa Fatima, daga Kai Maryam tayi ta
watsa mata kallon haushi, da kishi ta tabe baki tare da kauda kanta, zuba masu tayi
ta mike, dariya suhail ya saki yace
"Baby pardon her...she's just a child..." Suhail ya fadawa humaira yana dariya,
Maryam ji tayi kaman ta shako suhail,
'" Nida yake kissing, licking, romancing ...duk ya gama rocking jikina...he even
almost disvirgin me...amma Yanzu he's calling me yarinya...a child wai..." Ta
fadawa kanta Tana zama, kallon ta salima tayi tace
"Fatima bamu da sauran snacks?.." Ta tambayeta,
"Ya kare.." Ta amsa mata,
"Wai kun gaisa da suhail?.. Ko kuna gaba né?.." Salima ta sake tambayan ta, suhail
dai shuru yayi yana kallonta kaman mirror Don shima yaga ta Chanza sosai, daga Kai
tayi tace
"Wai anty meye haka?.." Ta tambayeta cike da temper,
"Me nayi kuma?.." Salima ta tambayeta, afusace Maryam ta mike ta saka room slippers
dinta ta bar wajen, Tana shiga ta dauko dankwalinta tare da wayar data kashe tun
safe, kunna wayar tayi ta tsaya gaban mirror Tana Sauke ajiyan zuciya, dankwalin ta
maida ta dauko vail karami tayi rolling Sannan tayi dailing number Salman, kangawa
tayi a kunne ta fito falo Tana cewa
"Pls zo ka daukeni daga gidan nan...Ina waje Ina jiranka..." Ta fada zata wucesu,
suhail ji yayi kaman ya kamato ya rungumeta until she have nothing to worry bout,
"Wai Fatima in zaki?.." Salima ta tambayeta, banza tayi daita Tana sauraron Salman
dake cewa
"Wallahi baby am so busy..." Bata saurara taji abinda zai ce ba tace
"Ka aiko...Ina waje Ina jira..." Ta fada mashi Tana ficewa daga falon, bayanta
suhail da humaira tare da salima suka bi da kallo, kallon salima suhail yayi Sannan
yace
"Anty wai meke damunta né?.." Baki salima ta tabe tare dacewa
"Oho mata..." Dan ajiyan zuciya suhail ya saki, still humaira murmushi ta saki tare
dacewa
"She's dying...now you see our plan is working...lets make sure she confessed how
much she loves you before we go back..." Ta fada mashi cikin kunne, dariya yayi
Sannan yace
"And if that happens..I will give you promotion..." Suhail ya fada mata cike da Jin
dadi,
"She's so young....she can't even control her jealousy..." Inji humaira, salima dai
Tana zaune Tana kallon su cike da so da kauna, gani take maganar love suke saboda
yanda sukewa junansu rad'a a kunne.

Maryam Tana fita ta taka kaman taki ashirin Sannan ta samu gefen wani gida ta tsaya
Tana jiran zuwan yaron Salman.
bayan kaman minti talatin suhail ya mike sai itama humaira ta mike,
"Anty Bari inje Inyi sallah...in lokacin abinci yayi ki kira mu..." Ya fada mata,
"Ai wannan dole né...dole yau in dage in dafa abinda zan burge balarabiyar nan..."
Inji salima, bai Kara cewa komai ba ya fita humaira na biye dashi, suna fita waje
humaira tace
"Am so excited.." Ta fada cike da farin ciki, shuru suhail yayi yana tunani,
"But what ring is she wearing?.." Suhail ya fada kasan makoshinshi,
"I didn't see any ring.." Inji humaira,
"It's in her engagement finger.." Suhail ya fada cikin tashin hankali,
"Well we will find out...." Inji humaira, idanuwa suhail ya lumshe Sannan yac
"Her behavior gives me totally satisfaction..." Ya fada ciki da Jin dadi, dariya
humaira tayi tace
"Did you see how shocked she was?...she was motionless...she was just standing
staring at our hands..." Humaira Ta fada Tana dariya,
" did you think she's really jealous?.." Suhail ya tambayeta,
"Yes of course...she is..." Humaira Ta amsa mashi daidai lokacin da suka iso bakin
Kofar part din hajiya, tsayawa suhail yayi ya yana cewa
"But she never ssh e love me...she always reply with I hate you..."
"Am thinking it's because of the way you treated her in the first place..." Ajiyan
zuciya suhail ya saki Sannan yace
"I apologized like a zillion times..." Ya fada cikin sanyinmurya, murmushi ta saki
Sannan tace
"Some people don't easily let go...especially if they think they don't deserve what
you did to them...but I think the days of your apologies are over...she should
apologize for not showing concern..." Humaira Ta kwantar mashi da hankali, ajiyan
zuciya suhail ya saki Sannan yace
"Let me pray...make sure you does same..." Ya fada sannan ya juya,
"Yes sir.." Humaira Ta amsa mashi sannan itama ta shiga ciki, part dinshi ya koma
yadauro alwallah ya fito,

Ita kam Maryam har lokacin Tana tsaye inda take Tana jiran zuwan yaron Salman amma
shuru bai zo ba, ta Kira Salman yace yaron na hanya, Tana daga Kai taga Suhail ya
taho, shima yana daga Kai ya ganta, murmushi ya saki na second daya Sannan ya
daure fuska ya zo ya wuce kaman bai San Allah ya ajiye wata wajen ba, itama Maryam
fara latsa phone dinta tayi kaman bata ganshi ba, sai da ya wuce Sannan tabi bayan
shi da kallon haushi da tsana, number Salman sake dailing amma Don haushi bai daga
ba,miji tayi shima Salman din batason ganinshi, number Aisha islamiyya friend dinta
ta Kira, tunda take bata taba zuwa gidan su Aisha ba amma yau she need somewhere to
stay, she want to be far away from home, Aisha na piçking tace
"Pls ya sunan unguwar ku...I want to visit..." Ta fada voice dinta na rawa, Aisha
shewa tayi saboda murna Don sau biyu Tana zuwa gidansu Maryam amma ita bata taba
zuwa ba, address ta bata Maryam tace
"Ban ganewa..but zan tsaida Mai tricycle sai ki fada mashi.." Inji Maryam, Katse
wayar tayi ta taka zuwa bakin titi ta samu Mai adaidaita ta Kira Aisha Sannan ta
mika mashi waya sukayi magana.
Suhail na fitowa daga masjid yaga bata wajen alaman ta tafi, ajiyan zuciya ya saki
dukda deep down he's not happy,
"You're really trying...," ya fadawa kanshi,

Maryam Tana zuwa gidansu Aisha ta dake ta gaisa da iyayen Aisha sanna suka shiga
dakin Aisha, Aikam sai ta fashe da kuka, cikin tashin hankali Aisha ta fara
tambayan ta abinda ke damunta amma shuru sai kuka, Maryam tafi hour biyu Tana kuka
Aisha gajiya tayi da rarrashi ta koma gefe Tana kallon ikon rabbi, Aisha kallon
yanda idanuwanta suka kumbura tayi ta Dan mike ta taba goshinta taji zafi sosai.
"Haba sister Fatima...wai me yayi zafi haka?.. Ai kome adua zakiyi ba kuka
ba,..Sannan problem share is the problem solved...pls kukan ya isa haka nan..."
Aisha ta fada mata Kama zatayi kuka, ajiyan zuciya Maryam ta saki ta koma ta kwanta
Don tasan ko za'a shekara tambayan ta batasan abinda zata ce ba, sai bayan sallah
magrub ta mike ta shiga bathroom tayi alwallah ta fito tayi both asar da magrub
Sannan tace
"Zan tafi..." Ta fada cikin muryar da bai fita saboda dishewa, kallon mamaki Aisha
tayi mata Sannan tace
"Daman kuka ya kawo ki?.. Kawai dai kina néman inda zaki zauna kisha kuka...gaskiya
ni banji dadin wannan visit din ba..." Ta fada mata Kai tsaye, ajiyan zuciya Maryam
ta saki Sannan tace
"Kiyi hakuri...zan sake dawowa...am sorry today is just a very bad day for me..."
Ta fada kaman zata sake sabon kuka,
"Naji..it's ok...amma ki Dan ci abinci kafin ki tafi..." Ahankali ta girgiza Kai
tace
"I can't eat right now..some other time..." Ta fada Tana daukan vail dinta,
"Muje in rakaki..." Inji Aisha, fita sukayi ta dauki wayarta ta kunna', bayan kaman
minti daya Kiran salima ya fara shigowa, bata daga ba, few minutes later alhaji
shima ya kirata, ta so piçking amma sai ta rasa abinda zata ce,

A gida kam suhail sai kallon window yake ko zai ba shigowanta amma shuru har yayi
sallah magrub, Kiran salima yayi ya tambayeta If she's back Ta amsa mashi da aa,,
compound suhail ya dawo ya zauna tare da rafka tagumi shi duk tunanin shi suna tare
da Salman. Da taimakon humaira suka koma part din salima bayan sallah ishai, Don ce
mashi tayi ya nuna kaman bai San Tana existing ba balle abinda tayi ya dame shi,
suna zaune kan dining Wanda suhail ko spoon daya na abinci bai ci ba yana tunanin
halin da Maryam ke ciki yaji an bude kofa, dukkansu daga Kai sukayi, Maryam ce ta
shigo,kanta kasa, da sauri salima ta mike Tana cewa
," Fatima Ina kika shige haka...", daga inda suhail ke zaune yana kallon yanda
idanuwanta suka kumbura alaman ta sha kuka, ahankali ta wuce without saying a word
"Wai ke make damunki né hajiya maryama..." Ya tambayeta, da sauri ta juyo ta watsa
mashi kallon haushi Sannan tace
"Ba'a sani..." Dariya ya saki tare dacewa
"Wai me yayi zafi haka...ko fa gaisawa bamuyi ba...in ba fada me ya kawo gaba..."
Yafada sounding so calm, sake juyo wa tayi ta nuna shi da tsaya daga inda take
tsaye bakin hanyar shiga bedroom tace
"A...." Sai kuma tayi shuru,
"You say.." Suhail ya tambayeta hankalin shi kwance,
"Shafa kaji..." Ta fada sannan ta shige,

Don't read if you didn't pay.

💋
43❤️
Wulakanci dodone...
❤️




® zuwairat(ummumaryam)


4️⃣3️⃣




Don't read if you didn't pay.


Tana shigewa suhail ya hada Kai da dining table, he's feeling her pain, hannun
humaira yaji a bayanshi Tana massaging bayanshi, ahankali ya daga Kai yace
"Pls I think we should stop this,,.,I don't want her to hurt herself..." Da sauri
humaira tace
"No pls...not now...pls.. " Ta rokeshi, ajiyan zuciya ya saki Sannan yace
"I don't want her to suffer...I can't bare it..." Ya fada cikin sanyinmurya, Kai
humaira ta girgiza mashi tace
"Not as you have...just be patient...let her confess her love this time
around...don't tell her you love her until she did first...that's when she will
know how valuable you're...so pls sir don't mess this up..." Ta fada mashi, idanuwa
ya lumshe Sannan ya maida kanshi kan dining yana tunanin Maryam, he just wish she
will say I love you tomorrow then zai aureta jibi and take her back to Dubai, kawai
sai ya saki murmushi,
"Am loved..." Ya fadawa kanshi yana dariya,
"Yes you're..." Humaira Ta amsa mashi. Sake daga Kai yayi yace
"Ain't you done eating?..." Ya tambayeta,
"Not yet.... " Dariya ya saki yana kallon yanda take fama da abincin dake gabanta,
"National food taster...you have tasted over 10 countries cuisine..." Ya fada cikin
zolaya, dariya ta saki tace
"It's really fun...I love food..." Ta fada mashi Tana cin abincin, shuru yayi for a
moment Sannan yace
"Food is not my problem...I feel as if it's a burden...except if am so hungry...,"
" I have noticed that..." Ta amsa mashi, spoon din taushe ta Kai bakinta Sannan
tace
"Pls I would really love to browse this town, I want to see everywhere..." Ta fada
mashi,
"Don't worry...I will not be going out much but my friends will definitely love
taking you out...I even forget to tell them am back..." Ya fada yana dauko
wayarshi, .
"Can't wait to me your friends...hope they're as hot as you are..." Ta fada Tana
kallon gefen kumnenshi, murmushi ya saki Sannan ya kalleta Sannan yace
"Can you date another man besides your boyfriend?.." Ya tambayeta, idanuwa tayi
rolling tare da biting bottom lip dinta tace
" it depends..." Ta amsa mashi.
"On what?.." Ya sake tambayan ta yana sauraron wayarshi dake ringing yana jiran
aliyu ya dauka,
"On how hurt and nice the guy is..." Ta amsa mashi atakaice, gira daya ya daga yana
kallon ta,
"So you will cheat on your boyfriend?.." Ya sake tambayan ta,
"He's cheating on me too... " Ta amsa mashi hankalinta kwance, dariya yayi yace
"How do you know he's cheating?.."
"Well I do check his phone sometimes..." Idanuwa suhail ya zaro yana kallon yanda
take magana kaman bi saketa ba,
"You're kind of funny..." Zata bude baki tayi magana suhail ya fara magana da
aliyu.

Maryam na shiga dakinta ta wuce bathroom without looking at salima dake biye daita,
Kayan jikinta ta cire ta sakarwa kanta shower, Tana wanka Tana hawaye, zuciyar ta
is boiling, the feeling she's having is so weird, kawai tafasa take for no good
reason, kukan datayi gidansu Aisha yayi relieving dinta amma dawowa gida ya Kara
tado mata abinda take ji,
"Why do you come back".. Ta fada Tana kuka,
"Why?.." Ta sake fada Tana kuka, takusa minti talatin nan ciki Sannan ta fito da
alwallah, duk lokacin salima na zaune bakin gado Tana jiran fitowanta, ahankali ta
fito daure da towel, salima daga Kai tayi ta kalleta Tana cewa
"Wai Fatima Dan Allah Dan Annabi meke damunki?.. Ki fada min Don son da kikewa
Annabin rahama...," Salima ta fada mata cikin rarrashi, ahankali ta nufi closet ta
bude Sannan tace
"Ba komai..." Ta amsa mata Tana dauko long gown Mara nauyi, shuru salima tayi ta
gyara zama Tana jiranta ta zauna Sannan suyi magana, saka kayan tayi ta Zare towel
din ta wurgar kasa Sannan ta saka hijab dinta tayi sallah, duk salima na zaune Tana
jiranta, kafin ta idar alhaji ya kirata a waya Don ya tabbatar in ya dawo salima Ta
fada mashi ta dawo, bayan kaman minti shabiyar ta cire hijab dinta alaman ta idar,
"Dan Allah Fatima ki fadamin abinda ke damunki...kinga yanayi na...Doctor ya hanani
tada hankalina amma ke kina néman saka cikin damuwa...meyasa baki dauka ta
amatsayin yar uwa?.." Salima ta fada cikin bacin rai, ahankali Maryam ta daga Kai
ta kalleta tare dacewa
"Anty ba haka bane..." Bata karasa ba Salima ta katse ta dacewa
"Aa Wallahi haka né...baki dauke bakin komai ba...Don kinsan ni ba yaruwar
bace...in da kin daukeni da muhimmanci da bazaki dinga yi min haka ba...haka nan
sai in shiga damuwa saboda ke amma ke baki damuwa da halin da nake shiga duk sanda
kika koma haka..." Salima ta fada mata, Maryam shuru tayi ta rasa ta ya da zata
fada mata cewa she's not use to talking to female companion,
"Dazun haka kika fice daga gidan nan Ina tambayanki Inda zaki amma ko kallo ba.
Isheki balle ki amsa min...nidai na lura ban Isa dake ba...Sannan bani da wani
daraja wajenki...daga yau bazan Kara saka baki cikin lamuranki ba..." Ta fada Tana
mikewa, da sauri Maryam ta mike Tana cewa
"Anty kiyi hakuri..." Ta fada cikin sanyinmurya, banza Salima tayi daita ta fita,
da sauri ta bita Tana cewa
"Pls anty kiyi hakuri, ..bazan Kara ba..." Ta fada cikin kuka Tana biye da ita har
falo, suhail dake waya ya juyo yana kallon yanda take biye da salima Tana bata
hakuri, salima wajen su suhail taje tare dacewa
"Zanje in kwanta...sai da safe ku..." Ta fada masu ta juya, Maryam dake tsaye kanta
kasa Ta sake juyawa tabi bayanta Tana cewa
"Anty kiyi hakuri..." Still salima bata amsa mata

Please Login or Register in order to submit comment