Reading Yafi dare duhu by Umar Dalha Funtua Chapter 4 | TKNovels


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

alfarma. Alhaji
na fitowa ya gan motocinsu, wayan suhail ya Kira tare da fada mashi yazo shi da
friends dinshi. Nan dukkan su sukaje falon alhaji, kallon su yayi daya bayan daya
sanna yace
"Wai Dan Allah meyasa Baku bawa friend dinku shawara?.." Ya tambayesu, suhail daure
fuska yayi da ya gane the meeting is about him, sauran sadda Kai kasa sukayi,
"Pls tell him tobe responsible ko kuma zanyi mashi aure this days...sai ya zaba..."
Ya fada masu,
"Wai dad why did you hate me this much...me nayi na irresponsible?..." Ya fada
kaman zai yi kuka,
"Salla malam keep quiet...." Inji sadeeq
"Ashe bakasan you are not responsible ba...." Yusuf yayi adding
"Na dai fada maka..ko ka fara zuwa office ko kayi aure...you can go..." Ya fada
masu, afusace suhail ya bar wajen, su sadeeq suna baya sai dariya suke mashi,
"Ango ka sha kamshi...." Inji aliyu, juyawa suhail yayi yabishi da Palm sandals
dinshi.

9:40am alhaji ya bar gidan in the name of zashi katsina, suna fita ya fadawa Salman
ya kaishi office sannan ya aikeshi yaje chan agidan ya fadawa Fatima ta shirya
anjuma zai zo daukanta.
Bayan Salman ya shaidawa baba rabi ita kuma ta fadawa Maryam abinda sukace, ko
kadan Maryam bataji dadi ba saboda gani take rabuwa zatayi da baba rabi. Shirya
kayanta baba rabi tayi sannan tayi wanka, kafin karfe biyu ta shirya amma alhaji
bai zo ba sai karfe biyar na yamma, tare sukazo da Salman. Kafin ya fito sai da
yace wa
"Salman do you know why nake aiko ka nan gidan?.." Ahankali Salman dake zaune
drivers seat ya girgiza mashi Kai
"Saboda na yarda da Kai...kuma banason kayi disappointing Dina waien yada abinda ka
kani..duk da nasan bakasan komai game da abunda ke wakana ba...amma don't say
anything to anyone.."
"Sir you have no problem..." Ya fada mashi, fita yayi ya shiga cikin gidan Salman
ya jira shi a mota.
Kallon Maryam dake zaune wearing a dull look yayi sannan yace
"Daughter how are you...."
"Lafiya ..." Ta amsa mashi cikin sanyinmurya, Dan murmushi yayi sannan ya sake cewa
"Hope kin shirya..." Kai ta gyada mashi, kallon baba rabi yayi yace
"Mu zamu wuce...ki Bari sai gobe ki dawo gidan...in kuma kinga baki iya kwana ke
kadai ki dawo zuwa anjuma...amma pls ki tuna sirrin mu..." Maryam kura mashi Ido
tayi, yana kaiwa aya tayi saurin cewa
"Nida...baba....gida daya?"" Ta fada sounding excited, dariya alhaji yayi sannan
yace
"Eh...gida daya zaku zauna..." Bai idaba ta daka tsalle Tana nuna murnan ta a fili.
Dariya baba rabi ta dingayi cikin ranta Tana farin cikin Fatima likes her.

Tare suka Kama bag dinta da baba rabi suka saka cikin mota, gidan baba alhaji ya
shiga ita kuma ta koma baya. Waving baba rabi kawai take kaman wata yar yarinya,
alhaji kallon ta yayi ta mirror yaga ta Chanza dukda kyauwunta na nan wannan hasken
da sheken ya ragu sosai,
"Daughter..." Ya kirata yana kallon ta ta mirror, daga Kai tayi ta kalleshi cikin
mirror
"In mun je gida,...duk abinda kikeso don't hesitate to ask kinji kou?.."
"Ok..." Ta amsa mashi kanta kasa. Wannan kalman na daughter ya sa Salman daina
tunanin matar shi ce, amma har Yanzu bai bar tambayan kanshi
"Who is she " ba, sannan why alhaji ya kebe ta for a while before taking her to the
family house,
"Da akwai wata kasa...amma it's not my business..." Tadata cikin ranshi, in silence
suka is a gida, yaga yanda alhaji ya saki ajiyan zuciya kafin ya fita daga cikin
motan bayan yayi parking a lot, Maryam dake zaune bayan sai kallon compound din da
suka zo take, she's thinking tazo Sabon gidan ta,
"It's beautiful..." Ta fada Tana kallon the two mansions sai kuma one small one, da
sauri ta Kara maida dubanta ga small one din Don wasu guys ta gani zaune su hudu,
sai dariya suke amma Banda daya, Dayan Wanda yafi da komai Don tun Tana nesa ta
gama ganewa he's handsome and cute
"We're home..." Taji an fada, da sauri ta dawo hankalinta tare da kallon alhaji
dake tsaye bakin Kofan, ahankali ta bude kofa ta fito sai taga guys din suma sun
nufo inda suke, Salman bude booth yayi ya Fiddo bag dinta, Kara kallon guys din
tayi tare da kallon suhail daya daure fuska, suma sauran guys din Dan kallon ta
sukayi lokacin da suka karasa wajen alhaji, dukkansu durkusawa sukayi suka gaida
shi amma hankalinsu wajenta amma Banda suhail dake cikin fushi Don tunda alhaji
yayiwa su sadeeq magana suke yabbing dinshi hakan yasa ko kadan baiji dadin zuwan
su na yau ba Don har koransu yayi amma sun San hali, mikewa sukayi alhaji yace
"Hope kunyiwa abokin ku magana?.."
"Yes dad..." Suka amsa in chorus, suhail kadai né baice komai ba, sai Kara daure
face yake, Maryam ta kasa dauke Ido daga kanshi dukda ta lura bai San Tana wajen ba
Don Sam babu alaman ya ganta,
"Very good..." Ya fada Sannan ya kalli Maryam yace
"Let's go daughter..." Sai lokacin suhail ya daga Kai ya kalleta, kura mata Ido
yayi without blinking kaman yanda sauran abokan shi sukayi,
"Wacece?.." Aliyu ya radawa suhail cikin kunne bayan alhaji da Maryam sun juya sun
bar wajen, Dan baki suhail ya tabe before saying
"Kilan new house help ce..." Ya fada yana kallon yanda take tafiya kaman gimbiya,
dukkansu kallon ta kawai suke kowa da tunanin da yake, Yusuf na Shafa beard dinshi
yace
"Kai I doubt that...wannan ba house gal bace...besides naji dad ya kirata da
daughter..." Suhail da ko blinking baiyi saboda yanda Maryam ke tafiya yace
"Koma wacece to me she's an house gal...indai nan zata zaune she will be among my
bitches..." Ya fada yana wani shuumin murmushi, hannu aliyu ya luka mashi ga baya
har sai da suhail ya saki Kara cikin shagwaba
"Da ganin wannan yarinyan she's classy..so babu wani zancen making her your
bitch..." Aliyu ya fada mashi, baki ya tabe
"Sai in dai ba anan gidan zata zauna ba..." Dukkansu kallon yanda yake magana bai
ko kifta Ido sukayi, wuri daya kawai ya kurawa Ido which is bayan Maryam da suke
daf da shiga falon hajiya, sai da suka shige da alhaji sannan yayi blinking, dariya
suka kwace dashi Yusuf yace
"guy kaman zaka daidaita da wannan Don ban taba ganin ka kurawa yarinya Ido for
this long ba..." Bai idaba suhail ya saki tsoki,
"Wannan da face dinta ke da rashes kaman na masu karanbau?... Allah forbid..." Ya
fada yana komawa part dinshi hannunshi biyu cikin aljihunshi while su sadeeq na
biye dashi sai dariya suke aliyu na cewa
"Ko me wannan banzan ya dauki kanshi?... Nidai kilan na samu matar aure...she looks
cute and adorable to me..." Yafada sounding serious' tsoki suhail ya Kara ja tare
dacewa
"Your problem..."

Suna shiga falo Salman ya ajiye bag ya juya tare da satan kallon Maryam sannan ya
bar falon. Su murja suna kin sallaman alhaji suka fito tare da durkusawa suka gaida
shi, kallon su Maryam ta tsaya yi cikin ranta Tana murna
"Am not going to be lonely after all..." Ta fada cikin ranta while Tana kallon
yanmata dake age mate dinta. Bayan sun gama gaisawa da alhaji suka maida duban su
ga Maryam dake kallon su Tana murmushi, gaidata sukayi itama ta gaishesu, alhaji
kallon murja da asabe yayi sannan yace
"Ku Kama wannan jakan ku biyoni dashi...." Sanna ya juya ya Maryam yace
"Daughter ki zauna and feel at home...Bari in kirawo new mom dinki..." Ya fada mata
sanna ya kama hanyan upstairs su asabe na biye dashi. Falon Maryam ta kurawa Ido
taga babu laifi dukda it can never be compared to her personal falo a gidan su na
USA, kan wata two sitter ta zauna Tana Kara karewa gidan kallo. Bakin wata kofa
alhaji ya nufa ya bude ya umarce su da su ajiye bag din sanna ya koma ya Kama
hanyan dakin hajiya, yana bude Kofan kamshin perfumes dinta ya bugi hancin shi,
idanuwa ya lumshe tare da ware mata hannu, ahankali ta mike daga bakin gado Ta fada
jikinshi




One love ❤
[10/26, 9:25 PM] Jamila Muh'd: 6❤
Wulankaci dodone.....





® zuwairat (ummumaryam)




0⃣6⃣




Gaisawa sukayi cikin so da Kauna kaman yanda suka Saba Don kurawa da taje bashi at
all times yasa duk yanda take misbehaving yake tolerating Don in suna tare she
gives him all her time,
"My alhaji muje kayi wanka ka I abinci..I prepare your favorites..kuma da Kaina
nayi maka tuwon da miyan..." Ta fada Tana Shafa beard dinshi kaman yau ta fara
ganinshi, Dan murmushi yayi sannan ya Kama hannunta yace
"My hajiya ki zauna zamuyi wata magana..." Ba musu ta zauna Tana kallon shi,
ahankali yace
"My hajiya nayi maki laifi amma saidai ki yafe min..." Gabanta né yayi mugun faduwa
Don hankalinta wajen kishiya ya tafi, yanda ta zaro idanuwa yasa alhaji yin shuru
for just one to three seconds before saying
"Danaje gida naga wata yar cousin Dina..."
Bai idaba hajiya tafara
"Inna lillahi waina ilaihi rajuun!!! Na shiga uku..." Da sauri alhaji ya rike ta
Don yini ta fashe da kuka Tana salati,
"Stop kiji abinda zan ce mana...ba kishiya bace..." Ya fada mata Don yasan inda ta
dosa, da sauri ta kura mashi Ido Don gano gaskiyar shi
"Yar cousin Dina na kawo Dan ta zauna damu for a while..." Nan take hajiya ta saki
ajiyan zuciya tare da goge hawayenta
"Amma alhaji ka shiga hakkina..." Dariya yayi tare dacewa
"Kin dai shiga hakkin kanki..." Itam dariya tayi sannan tace
"Ina yarinyan take,..."
"Down stairs..."
"Shekarunta nawa?" Ta tambayeshi, shuru yayi kaman Mai tunani sannan yace
"I think bata wuce 18"" idanuwa hajiya ta sake zarowa
"18 fa kace alhaji..ai ta Isa aure...why not a aurar da ita?... Haba alhaji yanda
yaran Yanzu basu tsoron su aure tsoho?. Nidai I smell something fishy..." Ta fada
cikin jelousy, dariya alhaji yayi tare dacewa
"Hana my hajiya...don't you trust your Alhaji again?... Kin San ni ba irin wannan
mutumin bane...kawai relax..abinda nake son kiyi min shine ki kula daita kaman I
Ke kika haifeta pls..." Ya roke ta, Dan tabe baki tayi tare dacewa
"Let's see the gal in question...Don ni Ina tsoron yarinyan Yanzu...wai wait a
minute..Ina iyayenta?.." Ta tambayeshi, daman yasan zaayi haka Don yasan halin
matanshi da kyau and he's ready,
"Ai cousin din nawa ya rasu tun kusan 8 years back...sai yarinyan Tana zaune wurin
mom dinta dake jos...so na samu labarin mom dinta Tana son aurar daita ga wani
christain a chan jos... Sai nasa a kawota katsina..." Bai idaba tace
"Daman kayi plans tuntuni zaka kawota shine ko ka fadamin kou?.."
"Sorry my hajiya...I thought bazaki yarda ba..." Da sauri tace
"Why not...abinda ga dakinta wasu ba baa taba kwana cikinshi ba?... And kasan ko
masu aiki goma gare ba yawa sukayi ba...so more hands are always welcome..." Ta
fada mashi, ya gane inda ta dosa, wato wata yar aiki aka kawo mata, bata San in
future indai yarinyan ta rike business kaman ubanta sai sunanta ya fito cikin
successful business women a duniya ba, amma Don kar tayi suspecting wani Abu bai ce
komai ba kawai murmushi ya saki yana cewa
"Tou ki Kara goge face din kar a gane kinyi kuka..." Ya fada mata yana dariya.
Mikewa tayi taje gaban mirror ta dauki tissue ya goge face dinta very neat sannan
suka sauko downstairs, suna sauka Maryam dake zaune ta daga kanta, kallo daya
rayiwa matan ta gane itace mahaifiyar wannan saurayin data gani dazun, mikewa tayi
cikin respect sannan ta durkusa kaman yanda taga su asabe sukayiwa alhaji sannan ta
gaidata, surprise look hajiya tayi mata sannan ta maida dubanta ta alhaji tace
"Why take Hausa haka?.." Ta fada sounding irritating
"Ai I told you a Jos aka raineta..." Sai lokacin ta maida kanta Kaga Maryam tace
"Lafiya...." Ta fada Tana mata wani irin kallon kazanta, Maryam ta gane irin kallon
amma sai ta sadda kanta kasa, hajiya bata Kara cewa komai ba sai ta Kama hanyan
upstairs, alhaji kallon Maryam yayi yace
"Relax kinji kou?" Ahankali ta daga mashi Kai,
"Taso muje in nuna maki dakinki..." Ahankali ta mike ta bi bayanshi, suna yawa
upstairs hajiya da ta kusa Kai karshen stairs din ta juyo ta kallesu tare dacewa
"Ina zaka kaita kuma?..." Ta tambayeshi Tana kallon shi,
"Dakinta...." Ya amsa mata, Dan bata fuska tayi before saying
"Haba alhaji...we have many rooms a downstairs....why zaka kawota har upstairs..you
know it's all mine..." Ta fada Tana saukowa, ran alhaji ya bace amma ko kadan
bayason rigiman ta sannan if he insist sai ta zauna upstairs Don yasan she may
understand,
"Ke ki biyoni...." Hajiya ta fadawa Maryam Tana saukowa, Maryam kallon alhaji tayi
tare da sakin murmushi sannan ta bi bayan hajiya datayi hanyan dakin su murja,
dakin ta bude tace
"Kina iya zama dasu or kuma..." Ta rufe Kofan ta bude Kofan dake kusa dashi Sannan
tacigaba dacewa
"You can stay here..." Ta fada mata ataikace Tana kallon innocent face dinta, Dan
murmushi Maryam ta saki sannan tace
"Zan zauna....chan...." Ta nuna dakin su murja, duk alhaji na tsaye yana kallon
su,ka fada hajiya ta daga tare dacewa
"Your choice..." Tana kaiwa nan ta juya, shima alhaji juyawa yayi ya Kama hanyan
waje da alaman part dinshi zai koma, ahankali hajiya ta taka ta bi bayanshi. Bayan
sun isa part dinshi ya juya yana kallon ta fuskan shi daure yace
"Wai me yasa kike nunawa duniya ban isa da ke ba?... Meyesa kike nunawa duniya ban
isa da gidana ba?..." Ya fada sounding very bitter, cikin surprise hajiya tace
"Yanzu my alhaji Don wannan yarinyan kake wannan maganan cikin bacin rai?.."
Hannun ya daga mata tare dacewa
"Stop that...ba Don yarinyan ba amma ko na waye bai kamata ki nuna ban Ida dake
ba...Yanzu yarinyan tan iya fadawa family ke ce kike controlling gidan...what sort
of thing is that?.." Ya fada yana juya mata baya, rungume shi tayi ta baya tare
dacewa
"Am sorry my alhaji...amma ya kamata ta zauna da mate dinta...da kuma class
dinta...." Ta karasa maganar in a low voice, baki alhaji ya tabe yana tunanin
"Wannan yarinyan is more expensive fiye da tunanin ki..." Ya fada cikin ranshi,
sannan yace
"Ke always matsalan ki class...bakisan talaka na iya zama Mai kudi ba shi kuma Mai
kudi talaka ba...what goes up will surely come down...kullum Ina cikin fada maki
Mai kudi baifi talaka da komai ba muddin bai tsoron Allah..." Bai idaba ta Dan tabe
baki
"My alhaji naji..Yanzu dai muje Inyi fixing ruwan wankan ka...." Ta fada Tana wuce
shi Don shiga bathroom Don ta San in zata tsaya bai daina maganar. Bayanta yabi da
kallon tare da zama kan sofa yana aduan Allah yasa kar hajiya tayi abinda zaisa
Maryam taga bakinta.

Maryam kallon dakin tayi Don lokacin su murja suna kitchen suna hadawa suhail da
abokan shi dinner Don kaidarsu sai sunyi dinner sunyi sallan ishai sannan suke
tafiya. Four student foam dake kasa ta kalla Tana tunanin Yanzu itama kan student
foam zata dinga kwana, Dan murmushi ta saki before saying
"Anything for my life to be save..." Ta fada kasan makoshinta, tsaya kallon bags
dinsu tayi for a while sannan ta shiga dakin, direct bathroom ta shiga taga ba
laifi it's neat, fitowa tayi ta Kara kallon dakin for few more seconds sannan ta
fice ta koma falo.
Tana fita falo suhail na shiga falon, har yayi hanyan shiga kitchen ya ji kaman Ana
kallon shi, ita kam Maryam gani take tunda take bata taba ganin cute guy kaman
suhail ba, Tana ganin mutane daban daban amma suhail is so cute, abinka da rainon
turawa bata ko kauda Kai ba lokacin daya juyo yana kallon ta, suhail ganin yanda
take kallon shi yasa ya juya ya nufi I da take tsaye, har lokacin ko blinking
batayi ba, sai da yazo daf daita sannan ya tsaya ita kuma ta daga eyes dinta ta
zuba cikin nashi
"Kan uban nan!!!..." Ya fada cikin tsawa Wanda yasa Maryam firgita
"Ke karuwar inace kina kallon mutum baki kauda Ido?..." Ya fada yana kallon ta from
head to toe sannan ya Dan jingina Kai yana kallon bayanta, Maryam sadda Kai kasa
tayi cikin ranta Tana Maimaita karuwa, bata taba Jin word din ba but it doesn't
sound right,
"Da kinkara kallona da wannan idanuwa sai na cire su..." Ya fada sounding very
harsh, Maryam dai couldn't believe her ears Don sun Saba ita da friends dinta suga
cute guys su ce mashi
"You're cute..." Shi kuma ya amsa da
Thanks ladies and you look lovely too..." Ya fada masu haka ya wucewan shi babu
wata matsala amma shine because ta kalleshi yake kiranta da sunan da bata sani ba,
"Stinky fellow..." Ya fada mata, da sauri ta daga Kai ta kalleshi Don kaman ta
nutse take ji, yau itace stinky fellow, ita dake amfani da designer perfumes, yanda
ta kalleshi yasa yaga kaman taji abinda yace Don kallon irin yanmatan nan da ga
kyau amma ba ilimin kirki yake mata
"What!.. Ko kinji abinda nace né." Ya tambayeta yana yi aya irritating look,
ahankali ta sadda Kai kasa Don sai taga bata taba ganin mutum Wanda ta tsana lokaci
guda kaman shi ba, nan take tayiwa kanta alkawarin ko kallon inda yake bazata
karayi ba. Barin inda take tsaye yayi ya Dan taka zuwa kusa da kitchen ya juya yaga
kanta kasa amma he can see yanda eyes dinta suka chanza, baki ya tabe sannan yace
"Fall in!!!..." Ya fada as usual, kan Maryam kasa amma she couldn't believe abinda
take gani, Don su murja ta gani sun fito da gudu har jikinsu na rawa, kallon yanda
each and everyone ke shaking tayi sannan ta kalli yanda yake kallon su Fuskanshi
kaman bai taba dariya ba
"Is our food ready?..." Ya fada cikin matsanacin fada, cikin rawan murya asabe
tace
"Sauran kadan...." Disgusting look yayi mata sannan yace
"Filthy bitches...." Idanuwa Maryam ta zaro saboda word dataji ya Kira su daita
"If I come back here for the third time abincin bai dahu ba sai na sa ku gaba kun
cinye tas...kuma da zafi...so kuyi sauri ku kawo abincin...." Yana kaiwa nan ya
juya da niyyan barin falon, Maryam that's stoned da attitude din angel din data
gani taji Ana cewa
"Next time da kinji fall in make sure kin shiga...or you will get what's coming to
you...." Yayi directing maganan shi to Maryam sannan ya bar wajen, da gudu su murja
suka koma kitchen Don sun San da gaske yake yana iya sa su cinye abincin duk
zafintakuma babu Mai Hanawa tunda alhaji dake Hanawa ba kullum yake ganin
abinda akeyi a part din hajiya ba, inshort mostly bai sanin abinda ke faruwa kuma
hajiya da shi suhail sun gargadesu kan dauka wata maganan gidan daga inda kayi ta.
Maryam kallon Kofan da suhail yabi ya fita ta tsaya yi, she couldn't just believe
it, ahankali take takawa ta shiga kitchen din su murja juyawa sukayi sauka kalleta
tare da sakar mata murmushi Wanda she couldn't smile back, sannan suka maida
hankalin su kan abinda suke, karasawa tayi cikin kitchen sannan tace
"Pls...me..ne...ne...karuwa?..." Ta tambayesu cikin slant Hausa language dinta
Wanda yasa su murja kallon junansu, ahankali binto tace
"Yana nufin Mai bin maza..." Ta fada mata Kai tsaye, Maryam ji tayi her body is
shaking Don at that moment ji tayi kaman ta Kira dad dinta ya nema mata wani wajen
zama amma sai ta tuna da warning din shi sanna sai ta tuna da niceness na alhaji
Ismail Don gani take fadawa dad dinta will make him hate alhaji Ismail, hakan yasa
ta janye zancen fadawa dad dinta amma one thing she promised herself shine babu
abinda zaisa ta shiga harkan shi, she will stay far away daga gareshi, sannan
tayiwa kanta alkawarin ko word daya bazai taba hadata dashi ba. And one thing about
Maryam shine she mostly keep to her words.
"Kiyi hakuri...duk abinda yake ce mana kenan....amma babu abinda ya rage mana..."
Inji asabe, hankali Maryam ta daga red eyes dinta ta kalleta tare da sakin murmushi
karfi Hali. Gefe daya ta koma ta zauna Tana kallon yanda suke hada abincin cikin
sauri, after kaman minti 15 suka gama suka Kai masu a part din suhail, lokaci Ana
kiran sallan magrib, zagi suhail yabi su dashi Wanda yasa su sadeeq Jin haushinshi
amma koma jikinshi.

Bayan sallan ishai abokan shi suka tafi, zama yayi kafan shi daya kan daya yana
maida numfashi ahankali tare da lumshe eyes, ahankali ya daga Ido yana kalli wani
latest American movie Mai suna the rich Italians, ganin yanda ake da kudi cikin
film din yasa ya fara tunanin yar boss din baban shi, abinda ke bashi mamaki shine
yanda ko sau daya bai taba ganinta ba amma he always think about her, at times in
ya zauna sai yace in ba Don kar a ce ya fara hauka ba da sai yace in ba Maryam ba
bai taba yin aure amma yasan hakan ba karamin zagi zai janyo mashi wajen dad dinshi
ba sannan dariya wajen abokan shi, remote ya dauka ya kashe kallon tare da sakin
short tsoki ya juya Kai one side, yarinyan main palour din su ta fado mashi a rai,
tsoki ya sake ja tare dacewa
"Mayya sai dai kici kanki...." Ya fada yana mikewa, kallon plates da food warmers
dake kan dining dinshi yayi yana fita daga part dinshi. Hasken compound din kaman
rana, cikin kasaita ya taka ya shiga falon mom dinshi, gani yayi ba kowa falo, ko
wasting of time baiyi ba ya nufi dakin masu aiki, ba knocking ya bude kaman yanda
ya sabayi at times, asabe dake daure da towel tayi saurin durkusawa kasa while
Maryam dake kwance kan katifan da murja tace suyi sharing tayi saurin duba Kofan
saboda yanda aka budeta da karfi, kallon asabe data durkusa kasa yayi tare da
tsakin tsoki before saying
"Ko uban me zan kalla da har kike wani nonnoke Kai?... Oho...." Ya fada face dinshi
yamutse kaman Mai kyaman wani abu, ya Kara dacewa
"Ni kukeson in kwace plates kou?..." Ya daka masu tsawa, da sauri suka amsa mashi
da
"Aa..." Amma Banda Maryam da tunda ya bude kofa ta ya shine ta juya kwanciyan ta
tare da bawa Kofan baya, kallon Maryam yayi kaman zai wata magana amma sai yayi
shuru
"It's too early for that..." Ya fada kasan makoshinshi, sannan yayi banging Kofan
ya bar wajen murja tayi saurin mikewa taje part dinshi ta dauko plates din sannan
ta dawo ta kwanta, Maryam kam kasa bacci tayi Tana tunanin wannan awful guy din Don
tamkar dodo take ganinshi. Upstairs suhail ya hau ya tarda mom dinshi ta shirya
cikin Kayan bacci amma ta daura wrapper sama, kallon shi tayi lokacin da yake zama
in doguwar kujera tare dacewa
"Eyeballs bakayi bacci ba?..."
"Yes mom..just tired..." Ya fada yana hamma tare da Dora legs dinshi kan kujeran,
Dan dariya hajiya tayi cikin son da kaunar danta tace
"Eyeballs kaman wasa dai you're lazy..,duk yau ko fita bakayi ba amma sai kukan
gajiya kake...." Dan dariya shima yayi yana Shafa gashin kanshi tare dacewa
"Ai momcy ko zama cikin su sadeeq is tiring...su sa mutum magana..." Ya fada yana
relaxing kan kujeran tare da rufe eyes kaman Mai Jin bacci,
"Sun tafi kou?.." Hajiya ta tambayeshi
"Yes mommy..."
"Hope sun ci abinci kafin su tafi?"
"Yes .." Ya sake amsa mata idanwanshi biyu lumshe sai hand dinshi daya kan
goshinshi, agogon dake hannunshi sai walkiya kawai take,
"Mommy am so tired da abinda dad yake min gidan nan...he hates me so much..."
Suhail ya fada yana tunanin yanda dad yayi downgrading dinshi gaban su sadeeq,
"What did he do again?..." Ta tambayeshi Tana kallon shi tare da maida dukkan
hankalinta kanshi
"Wai he's Insisting ko in fara aiki kaman friends Dina ko kuma yayi min aure...ni
wallahi mom banga yarinyan data yi min ba kuma am not ready to work now..." Ya fada
cikin shagwaba kaman Dan three years, hajiya sai kallon shi take cikin Kauna Don
tamkar ta maida danta cikin ciki take ji saboda so, at times Tana Jin son da takewa
suhail yafi son da takewa kanta, gani take she can't survive without him, kwantar
da murya tayi sannan tace
"Eyeballs gaskiya I will not hide this from you...Nima I want you to start
working..." Da sauri suhail ya kalleta,
"Yes...am serious..." Ta fada calmly,
"Yanzu mom ke da dad zamuyi teaming against ni kadai?..." Ya fada kaman zaiyi kuka,
da sauri hajiya ta Baro inda take zaune ta dawo kusa dashi legs dinshi dake kan
kujeran ta cire ta maida kan laps dinta sannan tace
"Baby am not teaming against you...banason baki na tabamin Kai...so pls ka fara
aiki kafin ka samu Wanda kake so...pls sweetest..." Ta fada Tana rike da Palm
dinshi biyu cikin hannunta, suhail sai turo baki yake,
"Mom pls I don't want to work in Nigeria...ni nafison aiki abroad...na fadawa dad
ya fadawa boss dinshi ya nema min aiki a abroad amma Yaki fada mashi...indai in na
fara aiki dariya friends Dina zasuyi min...." Ya fada Kaman zaiyi kuka, mom dinshi
shuru tayi Tana kallon shi bata ce komai ba,
"Ni dai help me talk to dad...pls momcy...." Ya fada kaman zaiyi kuka, nan take ya
juyawa mom dinshi raayinta
"Ok son....naji...I will talk to him again...dukda nasan it's a lost cause I will
still try it for you my love..." Tayi assuring dinshi, Dan murmushi ya saki tare da
mikewa zaune,
"Thanks momcy..." Ya fada yana mikewa tsaye, kaman zai tafi sai kuma yace
"Momcy wai wacece dazun dad ya zo daita?..." Ya tambayeta, nan hajiya ta fada mashi
exactly abinda alhaji ya fada mata, baki ya tabe yana cewa
"Ashe rainon jos ce...shiyasa dazun ta kura min Ido babu ko kiftawa....kaman wata
mayya "
"What!!!.. To duk ranar da ta Kara ka kifa mata Mari...banason a shanye mani
Kai..." Ta fada babu wasa
"Trust me mom...ai ban daukan raini...." Ya fada ya Kara dacewa
"Good night momcy..."
"Good night my eyeballs...." Fita yayi daga dakin ya Kama hanyan part dinshi.




❤one love.....
7❤❤
Wulakanci dodone...





® zuwairat (ummumaryam)




0⃣7⃣




Cikin kasaita

Please Login or Register in order to submit comment