Reading Yafi dare duhu by Umar Dalha Funtua Chapter 22 | TKNovels

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

ta boye number dinta taji voice dinshi
yana hello hello over and over again, da akwai ranar dayace Fatima it's you?.. Amma
batayi responding ba. Suhail kam sai da ya sha kuka as usual ya koshi sanna ya
wanke face dinshi ya koma bedroom ya kan wata makeken designer cushion, babu abinda
yake sai sauke ajiyan zuciya, he feels so helpless, remote dake kan tabe dake kusa
dashi ya dauko ya kunna power button, yaga music channel yake, relaxing yayi yana
kallo then yana sauke ajiyan zuciya, hannu yasa cikin aljihunshi ya Fiddo wayar
shi, he wanted to make a call amma bai ha network kan wayar, ji yayi he's feeling
cool saboda yanayin sanyin dakin amma the most annoying thing shine baisan daga
inda sanyin yake ba din bai ga wata ac ba balle ya kashe. Yana nan zaune har wajen
hour gud'a, ji yayi Ana knocking bakin Kofa, ahankali ya mike yaja ya bude kofa,
wasu turawa ya gani da manyan boxes kaman gud'a hudu,
"Sir your order just arrived..." Kallon su suhail yayi one after the other Sannan
yace
"What order?..."
"Oh sorry...maryama group of companies called for a new wardrobe..for you...so can
we come in so that you can select?.. We don't have all day..." Inji na gaban su,
ahankali suhail ya koma gefe suka shigo da manyan bags din, suhail sai tunani yake
wai shi yau ake siyawa Kaya, shida duk inda ya shiga cikin friends sai an kyasa da
suturarshi' dukkan su shigowa sukayi har dawasu guys masu kyau da great body build,
nan suka shaida mashi wannan guys din zasu saka Kaya sai shi ya zabi Wanda yayi
mashi, ahankali suhail ya koma baya ya zauna tare da Dora Kafa daya kan daya tare
dacewa
"Ikon Allah...", first bag aka bude yaga jerin perfumes né kala2, sunfi kala dari
cikin bag din,
"Sir you're to select 15...that's the what the boss said..." Wanda ya bude bag din
ya shaidawa suhail, bottles din turaren kawai abun kallo né, bai wani tsaya bata
lokaci ba ya dauki 15 vatare dayaji kamshin su ba, amsa sukayi suka ajiyesu waje
daban, wata katuwar bag aka sake daukowa suka bude, wasu soap da after shave na
maza ya gani, gira daya ya daga yana kallon kayan wanka da creams, shuru yayi baice
komai ba for a moment, ahankali daya daga cikin su yace
"I think this will suit your skin color..." Injishi Don ya ga confusion a face
dinshi, suhail bai ce komai ba ya amshi Wanda aka nuna mashi, daga nan suka sake
bude wani bag aka Fiddo expensive and elegant shoes, a Ido kaman basu sa tsada amma
duk Mai class yasan they're êxpensive,
"Select 15..." Ogansu ya fadawa suhail,
"Am taking 5... " Inji suhail,
"The boss said you should take 15..." Ya shaidawa suhail, shuru suhail yayi yana
kallon Palm sandals dake cikin shoes din, kafa yasa cikin daya yayi mashi Kyau
Sosai, daman he hardly wear cover shoes sai Palm sandals. Nan ma ya gama selecting
Sannan suka sauke sauran. Tattare Kayan sukayi tare dacewa
"Pls we need a room..." Ogansu ya fada mashi, cikin kasala suy a nuna mashi hanyar
bedroom, gani yayi sun kwaci sauran bags duk sunyi dakin bayansu yabi da harara din
duk basu iya gane halin dayake ciki, he just which he's pain will go away in a
blink of an eye, ya tsani kanshi sosai, kallon Kayan da yayi selecting yayi tare da
sakin ajiyan zuciya, yana daga Kai yaga daya saga cikin model dinsu ya fito sanye
da wasu arnayen black Jean sa riga, da sauri yace
"I want this one..." Nan Wanda ke tsaye yasa aka cirosu. Atakaice anfi Hours biyu
ana abu guda, sai da ya gama selecting guda 25 as ordered by alhaji Mahmoud Sannan
suka tafi. Agogo ya kalla yaga six, rabonshi da sallah tun na asuba Sannan yasan
Yanzu a Nigeria its night, ahankali y mike ya fita not minding Kayan dake gidan,
gani yayi tare na duhu kadan amma duk koina haske ce tamkar rana, hannunshi biyu
cikin aljihunshi ya dinga takawa har ya isa main part, yana shiga ya tsaya yana
kallon falon for the first time Don dazun bai kalla ba because alhaji Mahmoud na
nan, amma Yanzu he's looking at the aljannar duniya, Sam bai San Maryam na zaune
gefe da da laptop gabanta Tana kallon shi ba, giant electric piano dake gefe daya
ya kurawa ido
"Dan kauye a birni...." Yaji muryt a daga gefe daya da sauri ya juya Don ya Dan
tsorata, Dan murmushi yayi tare dacewa
"Haka né"..pls hajiya Ina kiblar ku yake I miss a lot of prayer.." Ya fada sounding
care free, kaman bataso ta daga yatsa ta nuna mashi, Dan juyawa yayi kaman zai tafi
sai ya sake juyowa tare dacewa
"And I need a phone to make call,,,kinsan ke kika kawoni nan..so komai ke zan
tambaya..." Fashewa tayi da dariyar rainin hankali before saying
"I know someone wants to call mommy and say...mommy Fatima is Maryam Mahmoud
shugaba..." Ta fada Tana tale baki Sannan ta Kara dacewa
"And pls while you're telling her that..don't cry...because your eyes just showed
you have been crying..." Ta fada mashi, suhail ji yayi kunya ya mugun kamashi Don
he can't believe she knows he cried, dariyar karfin Hali ya saki tare dacewa
"Kuka zanyi mata sosai..kaman yanda kema zakiyi nan gaba...just show me the
phone.." Ya fada mata wearing a killer smile, bataji word dinshi na middle ba,
ahankali ta daga hannu ta nuna mashi wata phone dake jikin bango Sannan tace
"If you don't want me to hear da akwai daya a bakin gate...mommys doll..." Ta fada
Tana watsa mashi kallon banza, dariya yayi Sannan yace
"Thank you....happiness..." Ya fada sannan ya juya da niyyar barin wurin.

It's short, manage it dearies.
Pls really need your prayers, am suffering from uncontrollable headache, it doesn't
give me a break, I might go for Hutu, kunsan typing na saka ciwon Kai because it
need lots of thinking. Ina godiya for the love and affections.

Sent from App for Gmail23❤️
Wulakanci dodone....
❤️

® zuwairat (ummumaryam)

2️⃣3️⃣

If you didn't pay don't read because it's strictly for sale.

Suhail ji yayi duk wata saliva dake cikin bakinshi ya kame he was gasping for air
kaman wani asthmatic patient, ba maganar ya tabbatar mata she's Fatima ba illa
voice dinta Don the moment ta bude baki ya gane Itace, kallon ta yayi from head to
toe sai lokacin yaga hannunta sake gabanshi alaman gaisawa zasuyi, ji yayi tace
"Why are you looking at me kaman Baka da manners...ko dai ka Saba da bin Matan
banza né da kake kallon mutum ba blinking..." Ta tambayeshi Kai tsaye idanuwanta
cikin nashi, sai lokacin ya danyi blinking Jin abinda tace, he remembered perfectly
yanda yayi mata magana the first time he saw looking at him without blinking, she
repeated the same thing to him, nan take ya gane its all about revenge, that's why
he's here, hannu ta sake maki mashi Tana cewa
"And who are you?... Introduce yourself.." Ta sake fada mashi sounding like a
princess, ahankali ya daga hannu ya Dora cikin nata yana cewa
"Nice meeting you...." Ya fada sounding out of words, yana Kama hannunta yaji kaman
an jona mashi electricity from head to toe saboda yanda yaji, itama taji same thing
hakan yasan tayi saurin zame hannunta Sannan face dinta dauke da kallon tsana da
irritation,
"Nace introduce yourself..." Ta sake fada mashi a tsanake Tana kallon shi daga kasa
zuwa sama kallon dake nuna mutum kazami né
"Am suhail Ismail..." Ya fada mata deep down he's breaking amma ko kadan face
dinshi bai nuna hakan ba, he have a formal look a face dinshi tamkar he's not
having a shock of a lifetime, Dan juyawa tayi ahankali Tana kallon falon Don
batasan an gyara part din haka ba, hakan ya bawa suhail daman kallon bayan ta da
tiny Waist dinta, ji yake tamkar ya nutse saboda kunya da takaici, he can't just
believe Maryam ce gidansu all this while amma he never noticed, ba komai yake
tunawa ba sai yanda yake treating dinta, she washed his toilet and his inners, wani
irin kunya yake ji, now he knows why dad dinshi baison wani Abu ya sameta, why he
cherished her sosai, Ashe she's the boss,
"Ka taba ganin komai haka?.." Ta fada Tana nuna dakin?, idanuwa suhail ya lumshe
tare dacewa
"Am so..sorry...," ya fada voice dinshi na rawa, dariya Maryam tayi tare dacewa
"Sorry for?..." Ta tambayeshi kaman batasan abinda yake nufi ba, da sauri suhail ya
taka zuwa gabanta yayi kneeling tare dacewa
"Am sorry for the way I treated you..." Bai idaba ta daga mashi hannu
"It's too early to say sorry...nace have you ever seen anything like this?..." Ta
sake tambayan shi Tana nuna Kayan dake cikin dakin, ahankali suhail ya daga Kai
shima ya kalli environment dinshi tare da sadda Kai kasa,
"Now tell me...da nan da falon Dana momcy ka da kuke takama dashi which one is
better?.." Ta tambayeshi, suhail daga Kai yayi ya kalleta yaga yanda take magana no
feelings no remorse, idanuwa suhail ya sake lumshe yana tunanin in da yasan Itace
da ya tarairayeta the way he will be stuck to her brain for ever, but now she's
stuck in his and don't know if he can ever opens his mouth to tell her he loves
her, sai Yanzu ya gane maganar hausawa da suke cewa, Dana sani keyace,
"If I talk you should respond without hesitation...ko kuMa wallahi ranka zai
bace..." Ta fada sounding so harsh, kawai sai suhail ya saki murmushi, Yana nan kan
knees dinshi yayi crawling zuwa inda take zaune kaman sarauniya yace
"If i didn't not respond zaki doke ni?.." Ya tambayeta yana dariya, Kara daure
fuska Maryam tayi Sannan tace
"Duka is a small thing compared to what I will be doing to you..." Ta fada Tana
mikewa, dariya suhail ya karayi Wanda yasa Maryam Jin haushi kaman ta fashe, ita
gurin ta taga suhail yana crumbling saboda tsoro amma Sam bata ga haka a face
dinshi ba, gani take kaman yasan who she is from the beginning, din fuskar shi babu
alaman tsoro ko fargaba, Kara matsawa kusa da inda take zaune yayi still kneeling
yace
"Kill me tou..." Ya fada sounding naughty, daure fuska tayi tace
"I will make sure you beg for your life..." Suhail ji yayi gabanshi ya sake faduwa
amma sai yace
"Kawai kill me sai ki huce..." Ya fada yana Dora Palm dinshi kan kafarta, da sauri
ta Nike tare da buge mashi hannu kaman an Dora excretion a jikinta Tana
"You have got some nerves...don't ever in your miserable life touch me with your
filthy hands....kaji kou..." Ta daka mashi tsawa, gani yayi ya fashe da dariya
Sannan yace
"Yes ma'am..." Ya fada wearing a smile sai kuma yayi sauri cewa
"Oh sorry hajiya Maryam..." Ya fada yana mikewa, bata Kara kallon shi ba ta nufi
kan dining Tana tafiya cikin kasaita sai binta kawai yake da kallo babu abinda yake
sai danasani, kan dining ta zauna ta Dora Kafa saya kan daya Sannan tace
"Serve me..." Ta fada atakaice face dinta kaman bata taba dariya ba,
"Ai hajiya Kin mance ba ranar da kika zo gidan mu na fara saki aiki ba...sai da
kika kwana...so ni ma ki Bari in kwana a gidan ku sai ki fara sani aiki..." Ya fada
atakaice wearing a smile, afusace ta kalleshi,
"Kai am I playing with you?.." Ta daka mashi tsawa, shima daure fuska yayi Sannan
yace
"And who is playing with you..ai gaskiya na fadi..." Ya fada sounding like the
arrogant person he used to be, kallon shi tayi from head to toe Sannan tace
"Wallahi if you don't do as I say... I will tell my daddy exactly the way you and
your mother treated me...then zaka abunda zai faru..." Bata idaba suhail ya Kama
cheeks dinshi alaman tsoro Sannan yace
"Oh my gosh..am so scared...pls baby don't tell him..." Ya fada kaman mace Sannan
ya Dora dacewa
"Ai ba dad Dina na fadawa yayi maltreating dinki ba..I handle you myself so be a
boss and handle me yourself..." Ya fada mata yana kifkifta idanuwa, buga Kafa tayi
kasa saboda bakin ciki tare dacewa
"I said serve me!!!..." Ta fada kaman zatayi hauka, da sauri yazo inda take zaune
ya dafa shoulder dinta tayi saurin buge mashi hannu
"Pls don't get tensed...it's not good for bosses..." Ya fada yana danne kan kujerar
dining,
"I said don't touch me with your stinking hands..." Tafada kaman zatayi kuka Sannan
Tana goge inda ya taba ta,
"Sorry hajiya....I won't again..." Ya fada yana zagayowa, kujerar sake opposite to
nata ya jawo ya zauna yana kallon abubuwan dake gabanshi, in za'a kashe shi babu
abinda ya iya ci cikinsu, they look disgusting to him, da sauri ya mike yana cewa
"Oh...na mance..Ashe ni zanyi serving dinki kou..." Ya fada yana dauka plate ya
ajiye gabanta, tsaya kallon abubuwan yayi ya rasa Wanda zai fara sawa, yafi minti
biyu yana tunani ita kuma Maryam ta zaune fuskar ta daure amma Tana tunanin what
happened to him da ya rame haka, sai da ya gama ya fara yagba abubuwan cikin plated
dinta, sai da ya loda tsaf Sannan yace
"Done...eat hajiya Maryam..." Ya fada yana komawa zaune fuskar shi dauke da shuumin
murmushi, Maryam mikewa tayi tare da wurgar da plate of food daya hada sannan tace
"Hope you want to play...let's see how long you will last in this country without
your mommy..." Ta fada Tana kokarin barin daki, bayanta suhail yabi da kallo Sannan
yace
"Don't worry...I have you...you're my new mommy..." Ya fada yana dariyar karfin
hali, juyowa tayi ta watsa mashi wani irin kallo Mara fassara sannan ta fice daga
dakin, Tana fita suhail ya hada Kai da gwaiwa yana cewa
"Inna lillahi waina ilaihi rajuun!.." Ya fada yana mikewa tsaye, duk Wanda ya
ganshi yasan cikin tashi. Hankali yake,
"Way yo Allah na jawa Kaina....Wulakanci na ya jamin....na shiga uku...na shiga
uku...kaico na..." Ya fada zufa na keto mashi,
"Wayoo my Fatima is Maryam..." Ya fada yana dafa chest dinshi saboda yanda take
bugawa da karfi tamkar zai fito daga cikin rib cage dinshi, da sauri ya koma bakin
Windows yana kallon yanda take tafiya cikin kasaita,
"She will never except me...she will not accept me...daddy you would have told
me....ko sau daya né....da ka fadamin don't mess with the boss's daughter...amma
kayi shuru ka kyale ni..." Yafada kaman zai fashe da kuka,
"Mommy come and see..." Ya fada yana bude button din gaban rigar shi, kasa ya koma
ya zauna yana sauke ajiyan zuciya kaman Wanda yayi race, babu abinda ke yawo cikin
kanshi sai tsoro, he can see the look on her face, yaga kallon tsana da haushi da
taje mashi, sannan ko a Yanzu yaga wannan yarinyar ba class dinshi bace she's way
out of his league, Don jikinta alone says it all, Kayan jikinta ma abun kallo né
Don bai taba ganin yarinya tayi kwalliya tayi mashi kyau ba amma wannan babu
kwalliya but she looks gorgeous, mikewa yayi ya shiga bedroom daya shiga da farko
ya bude wata kofa dake gurin yaga wata katuwar bathroom da bathtub Mai daukar
akalla mutum kusan biyar, gaban wata madubi ya tsaya yana sauke ajiyan zuciya
saboda ganinta yau yasa shi falling for her all over again,
"My Fatima is Maryam..." Ya sake fada cikin rawar jiki, ji yayi kaman zaiyi amai ya
saki kakari amma nothing comes out, juyawa yayi ya nemi wani Abu cikin bathroom din
ya zauna,
"Dad ka cuceni for not telling me who she is...mommy kin cuceni for not putting me
on the right path..." Ya fada yana fashewa da kuka, ko kadan yasan ba zai ji zafin
duk abinda Maryam zata yi mashi ba kawai yana bakin cikin he might not have her,
not after everything, inshort gani yake Yanzu bazai iya tsayawa gabanta yace mata I
love you ba Don wani irin kwarjini tayi mashi.
Maryam kam Tana tafiya Tana magana Wanda ita kadai tasan abinda take cewa, da
ganinta ranta bace yake Don ita da a tunanin ta he will be crying for forgiveness
amma sai ta zama abun dariya da zolaya Don ko kadan babu alaman Dana sani tattare
dashi,
"Wallahi you will pay....even though it the last thing I do..." Ta fada Tana
tafiya, wasu turawa biyu suka zo wuce suka gaisheta Ta amsa wearing a smile kaman
babu abinda ke damunta, kitchen ta wuce face dinta dauke da murmushi, kallon chief
chef din tayi tare dacewa
"When is my father eating tonight ?..." Ta tambayeshi,
"6:00pm.." Ya amsa mata,
"Ok...then me and the visitor eat at 7:30..." Ta fada mashi,
"Ok ma'am..." Ya amsa mata,
"Pls I need something special...something from China..." Ta fada Tana dariya,
dariya chefs din sukayi Sannan wata tace
"It seems the visitor is special....should we wait for wedding bells?..." Ta
tambayeta with excitement,
"Hahhhh..." Maryam ta fada but face dinta bai nuna alaman dariya ba, falo ta koma
ta zauna gefe dad dinta dake waya da yan Calvin Klein, sai da ya gama waya ya
kalleta tare dacewa
"Baby har kin gaidoshi?.. " ya tambayeta, ahankali ta daga mashi Kai tare dacewa
"Yes daddy...I heard you talking to ck...zakayi min more shopping né!.." Ta
tambayeshi Tana Dora kan ta kan shoulder dinshi, Dan murmushi ya saki Sannan yace
"Nope..nace a kawo wa bakonmu new wardrobe...." Ya amsa mata yana Shafa janta dake
kan shoulder dinshi, da sauri ta daga kanta tare da daure face
"Dad is that necessary?..." Ta tambayeshi sounding sad,
"Yes mana...he has to fit in ai...."
"Pls daddy ba sai ka saya mashi ba...he have his own clothes...ya sa su..." Bata
idaba alhaji ya kalleta tare dacewa
"Baby its not good to block others goodness...in ka toshe hanyar samun wani ko
alkhairi wani Kaima Allah zai toshe hanyar samun naka...kinji kou?.." Ya fada mata
calmly, shuru tayi bata ce komai ba,
"Baby zan Dan fita...I have a meeting by four..." Ya fada yana mikewa, itama mikewa
tayi Tana cewa
"Dad zanje..."
"Nope...stay at home..."
"Daddy am bored...pls zanje..." Ta fada kaman zatayi kuka, juyowa yayi yana cewa
"Remember you promised bazaki fita ba...just stay at home...I will be back before
dinner.." Ya fada sannan ya fita, Tana biye dashi har shi da wasu guys suka shiga
mota suka tafi. Ciki Maryam ta koma thinking of what to do with suhail. Wayanta ta
dauka tayi dailing number mr I love you amma its not going, sai taji duk batajin
dadi, daman almost kullum Tana kiran shi ta boye number dinta taji voice dinshi
yana hello hello over and over again, da akwai ranar dayace Fatima it's you?.. Amma
batayi responding ba. Suhail kam sai da ya sha kuka as usual ya koshi sanna ya
wanke face dinshi ya koma bedroom ya kan wata makeken designer cushion, babu abinda
yake sai sauke ajiyan zuciya, he feels so helpless, remote dake kan tabe dake kusa
dashi ya dauko ya kunna power button, yaga music channel yake, relaxing yayi yana
kallo then yana sauke ajiyan zuciya, hannu yasa cikin aljihunshi ya Fiddo wayar
shi, he wanted to make a call amma bai ha network kan wayar, ji yayi he's feeling
cool saboda yanayin sanyin dakin amma the most annoying thing shine baisan daga
inda sanyin yake ba din bai ga wata ac ba balle ya kashe. Yana nan zaune har wajen
hour gud'a, ji yayi Ana knocking bakin Kofa, ahankali ya mike yaja ya bude kofa,
wasu turawa ya gani da manyan boxes kaman gud'a hudu,
"Sir your order just arrived..." Kallon su suhail yayi one after the other Sannan
yace
"What order?..."
"Oh sorry...maryama group of companies called for a new wardrobe..for you...so can
we come in so that you can select?.. We don't have all day..." Inji na gaban su,
ahankali suhail ya koma gefe suka shigo da manyan bags din, suhail sai tunani yake
wai shi yau ake siyawa Kaya, shida duk inda ya shiga cikin friends sai an kyasa da
suturarshi' dukkan su shigowa sukayi har dawasu guys masu kyau da great body build,
nan suka shaida mashi wannan guys din zasu saka Kaya sai shi ya zabi Wanda yayi
mashi, ahankali suhail ya koma baya ya zauna tare da Dora Kafa daya kan daya tare
dacewa
"Ikon Allah...", first bag aka bude yaga jerin perfumes né kala2, sunfi kala dari
cikin bag din,
"Sir you're to select 15...that's the what the boss said..." Wanda ya bude bag din
ya shaidawa suhail, bottles din turaren kawai abun kallo né, bai wani tsaya bata
lokaci ba ya dauki 15 vatare dayaji kamshin su ba, amsa sukayi suka ajiyesu waje
daban, wata katuwar bag aka sake daukowa suka bude, wasu soap da after shave na
maza ya gani, gira daya ya daga yana kallon kayan wanka da creams, shuru yayi baice
komai ba for a moment, ahankali daya daga cikin su yace
"I think this will suit your skin color..." Injishi Don ya ga confusion a face
dinshi, suhail bai ce komai ba ya amshi Wanda aka nuna mashi, daga nan suka sake
bude wani bag aka Fiddo expensive and elegant shoes, a Ido kaman basu sa tsada amma
duk Mai class yasan they're êxpensive,
"Select 15..." Ogansu ya fadawa suhail,
"Am taking 5... " Inji suhail,
"The boss said you should take 15..." Ya shaidawa suhail, shuru suhail yayi yana
kallon Palm sandals dake cikin shoes din, kafa yasa cikin daya yayi mashi Kyau
Sosai, daman he hardly wear cover shoes sai Palm sandals. Nan ma ya gama selecting
Sannan suka sauke sauran. Tattare Kayan sukayi tare dacewa
"Pls we need a room..." Ogansu ya fada mashi, cikin kasala suy a nuna mashi hanyar
bedroom, gani yayi sun kwaci sauran bags duk sunyi dakin bayansu yabi da harara din
duk basu iya gane halin dayake ciki, he just which he's pain will go away in a
blink of an eye, ya tsani kanshi sosai, kallon Kayan da yayi selecting yayi tare da
sakin ajiyan zuciya, yana daga Kai yaga daya saga cikin model dinsu ya fito sanye
da wasu arnayen black Jean sa riga, da sauri yace
"I want this one..." Nan Wanda ke tsaye yasa aka cirosu. Atakaice anfi Hours biyu
ana abu guda, sai da ya gama selecting guda 25 as ordered by alhaji Mahmoud Sannan
suka tafi. Agogo ya kalla yaga six, rabonshi da sallah tun na asuba Sannan yasan
Yanzu a Nigeria its night, ahankali y mike ya fita not minding Kayan dake gidan,
gani yayi tare na duhu kadan amma duk koina haske ce tamkar rana, hannunshi biyu
cikin aljihunshi ya dinga takawa har ya isa main part, yana shiga ya tsaya yana
kallon falon for the first time Don dazun bai kalla ba because alhaji Mahmoud na
nan, amma Yanzu he's looking at the aljannar duniya, Sam bai San Maryam na zaune
gefe da da laptop gabanta Tana kallon shi ba, giant electric piano dake gefe daya
ya kurawa ido
"Dan kauye a birni...." Yaji muryt a daga gefe daya da sauri ya juya Don ya Dan
tsorata, Dan murmushi yayi tare dacewa
"Haka né"..pls hajiya Ina kiblar ku yake I miss a lot of prayer.." Ya fada sounding
care free, kaman bataso ta daga yatsa ta nuna mashi, Dan juyawa yayi kaman zai tafi
sai ya sake juyowa tare dacewa
"And I need a phone to make call,,,kinsan ke kika kawoni nan..so komai ke zan
tambaya..." Fashewa tayi da dariyar rainin hankali before saying
"I know someone wants to call mommy and say...mommy Fatima is Maryam Mahmoud
shugaba..." Ta fada Tana tale baki Sannan ta Kara dacewa
"And pls while you're telling her that..don't cry...because your eyes just showed
you have been crying..." Ta fada mashi, suhail ji yayi kunya ya mugun kamashi Don
he can't believe she knows he cried, dariyar karfin Hali ya saki tare dacewa
"Kuka zanyi mata sosai..kaman yanda kema zakiyi nan gaba...just show me the
phone.." Ya fada mata wearing a killer smile, bataji word dinshi na middle ba,
ahankali ta daga hannu ta nuna mashi wata phone dake jikin bango Sannan tace
"If you don't want me to hear da akwai daya a bakin gate...mommys doll..." Ta fada
Tana watsa mashi kallon banza, dariya yayi Sannan yace
"Thank you....happiness..." Ya fada sannan ya juya da niyyar barin wurin.

It's short, manage it dearies.
Pls really need your prayers, am suffering from uncontrollable headache, it doesn't
give me a break, I might go for Hutu, kunsan typing na saka ciwon Kai because it
need lots of thinking. Ina godiya for the love and affections.

Sent from App for Gmail💋💋💋💋💋💋💋
[12/20, 7:57 PM] 0mmr Farouk: 24❤️
Wulakanci dodone....
❤️
® zuwairat (ummumaryam)

22️⃣
2️⃣
4️⃣44️⃣

Strictly for sale, if you didn't pay don't read.

Wasu are so funny, ni kam abun Allah yaisa ko kallo bai isheni ba balle in karanta
amma wasu kaman kansu farau tsiya saboda 200 zuke daukar wa kansu balain suna ganin
it won't work saboda nasu dalilin suna cewa ba zai kamu ba😂😂😂, for your
information duk wacce ta shiga group dina tasan da akwai yarjejeniya Wanda ke nuna
book ba nasu bane kawai zasu karanta su barshi inda yake, so in sun dauko sun baku
Kayan Allah yaisa suka Baku kuma ban yafe ba, am still on my words so ku bar kirana
kuna néman yafiya. Da akwai ranar kin dinlanci and I pity you petty peasants.
Abun dariya ma sai wasu sun nemi fada masu gaskiya sai ayi removing dinsu ko kuma a
hau zagi, Dan Allah masu zagi kar su daina Don I have lots of sins da nakeso ku
cigaba da kwashemin kunsan rubutu da kanta ma wasu malaman sunce haramun né, so pls
keep insulting.

Gabanta né yayi muguwar faduwa Jin abinda yake da kuma yanayin da ya fadeta,
"What did say?.." Ta fada muryar ta na cracking, juyowa yayi ya daure face tare
dacewa
"What did you hear?..." Ya tambayeta atakaice, da sauri

Please Login or Register in order to submit comment