Reading Yafi dare duhu by Umar Dalha Funtua Chapter 1 | TKNovels


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Downloaded From https://tknovels.com.ng Compiled By Umar Dalha Funtua.


Copied By Jamila Muh'd.




1



Yafi dare duhu



®zuwairat (ummumaryam)


0⃣1⃣



Alhamdullilah Allah yayi mani dawowa, before I thought it was over amma I can't do
without you angels. Before nace sirrin wasu gayu zanyi amma that have to wait.
Amma pls bawai zan dingayi always ba amma I will try my best to make it up to you.
So ko kunga ba post on time you should be patient Don commitments né da yawa.
Thanks.




Wata yarinya ce wacce bazata wuce 18 to 19 years of age ba zaune kusa da wani
magidancin mutum, sai dariya yake ita kuma Tana magana cikin kasaita, spoon ta daga
ta Kai fruit bakin mutum ya bude ya amsa yana lumshe idanuwa
"Baby wannan mixture is so sweet...bana gajiya da shanshi..." Mutumin ya fada
cikin muryan yan Hutu, dariya yarinyan tayi tace
"It's my pleasure daddy..." Wani spoon ta Kara kaiwa bakinshi ya bude yana sha,
after like five minutes sukaji shewa daga bakin gate, mutumin ya daga Kai ya kalli
masu shewan sai naga yanayin shi ya Chanza, kiss yarinyan tayi wa mutumin sannan ta
ajiye cup din kan wani cristal table Tana cewa
"Daddy I have to go..." Fuskanshi daure yace
"Wai baby bakiji?... I have warned you ki rabu da wayan nan...because we live in
USA does not make us Americans ....we are Africans and we will always be...." Ya
fada mata yana kallonta, marairacewa tayi kaman zatayi kuka Tana cewa
"Daddy am sorry...there are my only friends daddy..."
"Dole Inyi wani Abu kan wannan..." Ya fada yana daukan bowl of fruit salad da
kanshi do in sha,
"What did you say?.." Ta tambayeshi da alaman bata Jin hausan sosai, kauda kanshi
yayi bai Kara ce mata komai ba, yarinyan fita yi cikin long fitted gown dake
jikinta, kanta babu Dan kwali, gashintaya sha gyaran da babu bambaci Dana turawan
dake jiranta wajen gate dinsu, bayanta dad dinta yabi da kallo abubuwan da yawa
suna yawo cikin kanshi, he's feeling he's losing his only daughter ..only child
dinshi, ajiyan zuciya ya saki tare da lumshe eyes
"I have to do something..." Ya fadawa kanshi, ihun da aka karayi yasa ya kalli gate
din, hugging dinta suke ta koina suna
" rosey, rosey, rosey, " suke Chanting cikin ihu
"Stop...Dady is watching...." Ta fada masu, da sauri yan mata biyar din suka yi
shuru amma still wearing a smile da alaman wacce suke tare daita is so special to
them, mota Mara Kai suka shiga wasu suka zauna baya while wasu suna cikin motan,
Dayan daga cikin baturiya taja motan with loud music suka bar gidan. Wanna mutumin
ajiye cup din hannunshi yayi ya mike da hannunshi biyu cikin aljihunshi da gani
he's lost in thoughts, Dan ajiyan zuciya ya saki yana takawa ahankali, kallon
makeken gidan yayi kaman Mai tunani sai ya girgiza Kai ya cigaba da taka grass
carpet da ke koina da gidan Wanda fadin kyau da tsaruwanta daga waje is a waste of
time,
"Ko kadan banason loosing dinki...I lost your mom and I don't want to loose
you...dole wannan rayuwan Wanda ba namu ba ki daina...Don harkoki ya kawo ni nan
doesn't mean Inyi loosing only child Dina to the westerns...no way..." Ya fadawa
kanshi, Dan takawa ya din gayi yana tsayawa after like each 5 to 7 minutes.
"What am I going to do...." Ya sake tambayan kanshi sounding so restless.
"Should I take her to Nigeria?..." Ya tambayi kanshi da sauri kuma ya girgiza Kai
"Sam...hakan ba Mai yuwa bane...bank da kowa da zan bawa amanar yata guda daya tilo
da Allah ya bani..." Ya fadawa kanshi again,
"I wish now Ina da good siblings..da wajensu zan Kai Maryam har ta koyi aladan mu
har Allah ya kawo miji tayi aure sannan tayi taking over companies Dina....amma ko
ganina basu sonyi...all because am rich...despite duk taimakon da nake masu ..amma
am still the bad one...the greedy one...the stingy one...the selfish one...the
arrogant one...oh Allah..." Ya fada sounding very bitter, gani nayi eyes dinshi sun
Chanza kala kaman bashi ba, kaman he's remembering something, something that makes
him so sad,
"Wai mutum ke bawa kanshi arziki?... Then why is Mine different?... Me yasa nawa
arzikin ya zama source of my sadness?... I don't have love ones...no trusted
friends...and now the only companion and friend I have is trying to go astray..."
Ya fada yana tuna yanda yayanturawa basu respecting iyayensu, yana ganin cases din
da yara ke Kai iyayensu court ko wani law enforcement organizations in har wani Abu
na bacin rai ya shiga tsakanin su, Sam bayason only daughter dinshi ta koma haka,
yana son ta zama shoulder that he can cry on, not the other way round.
"Ya Allah what am I going to do?.." Ya sake fada kaman Wanda ke Neman urgent
solution to a horrible problem. Agogon hannunshi ya duba yaga 5pm. Hanyan Kofan
dake nan waje yabi ya sadashi da main falo Wanda girma ta ya wuce misali,falon bai
da tarkacen Kaya da yawa amma its so beautiful. Kan wani resting Chair ya kwanta
tare da lumshe idanuwa kaman Mai bacci. Wannan shine alhaj Mahmoud owner often
maryama group of companies. Babban business tycoon me Wanda he's known all over the
world, yana da companies a wurare daban2 Amman harkokin shi sun fi yawa a kasancen
waje Wanda shiyasa yake zaune London. Alhaj Mahmoud is a nice person but a non
nonsense person Don baya tolerating rubbish. He only tolerate his only daughter
Don duk abinda ta gan dama takeyi duk da she don't do something bad except yawo da
friends dinta which he don't like kuma daya yi kokarin gabanta dai tace she's
lonely and bored. Abinda ke tada mashi hankali most shine yanda yarinyan bata da
wani behavior da zaisa a gane she's from Nigeria , a nigeria maa arewa, komai nata
kaman na turawan, alhaj Mahmoud na iya kokarin shi Don ta Dan gane aladansu amma
its not working, kullum yana wishing he has good siblings da zai turata ta zauna
wajensu a Nigeria Don ta koyi yanayin rayuwa amma ko kadan basu son ganinshi balle
abinda ya Haifa Don last time da sukaje Nigeria saida suka kusa kasheta in the name
of accident. Dan gyara kwanciyan shi yayi still with his eyes closed,
"Ya Allah...." Ya furta under his breath,saya daga cikin wayoyinshi yayi ringing,
wani ya fito daga Dan corridor dake gefen inda alhaj Mahmoud ke zaune ya dauko
wayan ya mika mashi, Dan murmushi ya saki gani Mai kiran, manager din company
dinshi na Nigeria né, kuma ya fi ganin loyalty dinshi in sauran maaikantan shi.
Picking yayi tare da sallama, daga chan bangaren aka amsa mashi, gaisawa sukayi
cikin girma da arziki tare da tambayan family dinshi,
"Sir what's wrong with you?.." Wanda ya Kira ya tambayi alhaj Mahmoud, Dan ajiyan
zuciya yayi tare dacewa
"Nothing..." Daga chan bangaren mutumin ya sake cewa
"Sir you sound worried...pls confide in me...nasan da akwai abinda ke damunka...pls
sir let me share your burden..." Mutumin ya fada mashi daga chan bangaren, idanuwa
alhaj Mahmoud ya lumshe tare da sakin ajiyan zuciya yana tuna irin halin Wanda suke
magana, yasan he's a friend, his loyal, he's nice and above all he's among he's
best workers, a kullum alhaj Ismail yana daukan damuwan alhaj Mahmoud so personal
saboda yasan yayi mashi halarci a rayuwa, ko kadan baya son abinda zai tab
lafiyarshi dukda ba a kasa daya suke ba, kaman Yanzu da suke waya yasan something
is wrong, Don he sound so dull,
"Pls sir tell me what's is wrong...ka tuna problem shared is problem solved..." Alh
Ismail ya sake fada mashi, wani ajiyan zuciyan alh Mahmoud ya saki before saying,
"It's something personal..."
"Ok.... I understand...but pls if you need my assistance in anyway...am
around...call me and I will be in London for you...."
"Nagode da kaunar ka agareni..." Alh Mahmoud ya fada mashi, sallama sukayi sanna
kowa ya katse wayan. Tunani alh Mahmoud ya cigaba da yayi inda yake tunanin ko yayi
involving alh Ismail ko he will give him a good advice since he's older than him,
"How can I tell people I can't control my own daughter...my only daughter...no
way..." Ya fada yana mikewa.




Wata gaggarumar liyafa ake a tahir palace dake cikin garin Kano, manyan mutane né
zaune on tables that is well decorated, duk Wanda ka gani wajen kasan masu ji da
kansu né Don wurin alone says it all. Amarya da angonta zaune kan kujeran da aka
tana da masu na alfarma, sai kidi ke tashi gayu suna rawa, kan wani table wasu guys
né zaune su huduko wanne looks so cute and hot, amma daya daga cikinsu ya dauke min
hankali Don I was like what the hell, Don duk cikin hall din banga Wanda haduwanshi
ya Kai da wannan saurayin Wanda bazai wuce 28 29 ba, yayi relaxing sai kallon
kawai yake while sauran guys dake zaune kan same tables dashi sai hayaniya su suke
shi kam he's not saying anything sai ya kalli wannan ya kalli wancan,
"Suhail...." Naji daya daga cikin guys din ya kirashi, idanuwan shi ya maida kanshi
tare da cewa
"What?.." Dariya Wanda ya kirashi yayi before saying
"What are you up to?... Don nasan shurunka means a lot...Kodai ka hango wacce ta
hadu né...." Ya fada mashi, kura mashi Ido suhail yayi yana mashi kallo Mai wuyan
fassara tare da squeezing goshinshi before saying
"Anan wurin dai babu..." Ya fada in a melodious voice, dariya sauran guys din
sukayi,
"Kai kullum babu wacce tayi maka..."
"Ai gaskiya na fadi...duk fadin hall din nan babu wacce ta Kai ni kyau...ban da
makeup...banyi kitso ba...and am like this.... Su kam a Kam ga kitso, kwalliya da
sauransu...so har yau am still on my point...women are the most ugly being on
earth..." Ya fada sounding very serious, dariya dukkansu sukayi wani yace
"Yanzu look at the amarya..yanda ta hadun nan in zaa Baka ita da gudu zaka amshe
ta...." Suhail kallon amarya ya yayi sosai sannan ya saki wata bazawaran dariya
yace
" wallahi ko da billion daya zaa hada min ban so...she ugly...." Ya fada masu
atakaice, dukkansu juyyawa sukayi suka kallo beautiful bride dake zaune kusa da
mijinta,
"Gaskiya suhail you need a doctor...Don am thinking idanuwankasuna da matsala..."
Inji daya daga cikin guys din dake zaune same table dashi da alaman friends dinshi

"Gani...am a doctor ai..." Inji another, suhail kallon shi yayi yana cewa
"In ba Don Nigeria ya lalace ba ya zaayi ka zama Doctor....alhalin you are the
dummest among four of us...." Yafada yana dariya, sauran ma dariya sukayi sai doc
yace
"Kai dai you're jealous...Don am successful than all of you..." Bai idaba suka
kwashe da dariya,
"Who are you succeful than?... Kilan su amma ban Dani..." Inji suhail, daya daga
cikinsu kallon suhail yayi yace
"Wallahi we are all successful than you...Kai dai ko aiki bakayi..always depending
on mommy and daddy to give you money...fine boy no money...." Dariya suka sakeyi
amma Banda suhail, yacigaba dacewa
"Ni am an engineer, aliyu is a lawyer and sadeeq is a doctor...you what are
you?...", Dan murmushi suhail ya saki ya kalli Yusuf da yayi mashi magana yace
"Who told you inason zaman doctor, engineer ko lawyer....you know nawa dream din is
bigger than na dukkan ku...da kuke takaman kuna aiki uban me kuka fini...motata
yafi naku tsada, nafiku saka Kaya masu tsada, inshort my account is fatter than na
dukkanku...so ni Ina kam zance na ..no body is successful than me..." Ya fada in I
don't care tune,
"Amman wannan suhail din banza né...how can you even compare yourself with us...."
Inji sadeeq,
"Dalla rabu dashi...let him defend his stupidity...daman haka yake...." Inji yusuf,
shoulders suhail u ya daga tare da mikewa, shaddandake jikinshi sai kyalli kawai
yake tamkar an zuba mata ruwa, glass zaro daga gaban rigan shi ya Doraa face
dinshi, duk inda ya wuce sai an kalleshi especially yan mata, tafiya yake cikin
kasaita, face dinshi daure, haka ya dinga ratsa ta cikin mutane dake zaune kan
round table har ya isa inda wasu mata ke zaune, daka gan mata Kaga yan Hutu, daya
daga cikin which is an halfcast, ta mike dauke da smile face dinta, da gani kasan
mahaifiyar shi ce, hannu ta mika mashi ya Kama yaso kaman zai fada jikinta yace
"Mommy I want to go..."
"Eyeballs this early?... The part is about to start..." Ta fada cikin slant,
marairace face yayi
"Mommy this noise is giving me headache,"
"Ok...just go home and rest....if your daddy ask about you I will tell him...."
"Ok mom..." Ya fada tare dayi mata kiss a goshi, mutane sai kallonsu kawai suke
with adoration , hannunta ya saki ya fara takawa ahankali yana Kama hanyan waje.
"Ya ya..." Wata budurwa rike da wata cute baby ta kirashi, ahankali ya juyo yana
kallon wacce ke tahowa,
"Ashe kin zo.."
"Yes mana...Ashe bikin cousin guda ban zo ba?... Dazun I was at the house
ai...mommy tace ka fita..." Dan murmushi yayi yana kallon yarinyan dake hannun
sister dinshi, she have their blood Don itama fara tas take,
"Ina gidan su Yusuf,..." Ya fada sannan ya daga hannu ya Dan Kama cheek din yarinya
tare dacewa
"Sweetie...kinyi kyau..." Ya fada wa yarinyan, hannuwanta ta miko da alaman
tanason ya dauketa amma sai cewa yayi
"Ke zauna hannun mom dinki...Nima mi daukata nake nema..." Dariya sis dinshi tayi
tare dacewa
"Yaya son jikinka yayi yawa...Yanzu Ina zaka?.."
"Gida...am exhausted..." Ya fada kaman Mai Jin bacci, dariya tayi
"Haba yaya...Yanzu fa aka fara...kuma you know dad will be angry in yasan ka
tafi..."
"Ke sai anjuma...ni na tafi...zaki komo family house?.."
"Aa...daga nan gidana nayi..."
"Ok masu gida...my regards to your husband..."
"Zai ji..." Ta amsa mashi, gani yayi wata cousin sis dinshi ta taho amma sai ya
juya kaman bai ganta ba, fita yayi daga conference hall din ya nufi parking lot,
yarinya n biye dashi Tana
"Yaya..." Amma ko juyowa baiyi ba har ya Kai inda motanshi ke tsaye, budewa yayi
lokacin yarinyan tazo daf dashi,
"Yaya...inawuni?.." Ta fada cikin sanyinmurya, juyowa yayi kaman bai taba dariya ba
tareda cewa
"Lafiya..." Ya fada yana shiga mota, kallon yarinyan yayi yace
"Ya dai?..."
"Ba...ko...Mai..." Ta amsa mashi voice dinta na cracking,
"Then move back..zan rufe mota...." Ya fada mata ahankali taja baya, nan take yayi
banging motan ya ja ya bar wajen.



One love😘😘😘
[10/26, 8:56 PM] Jamila Muh'd: 2❤
Wulankaci dodone.....





®Zuwairat(ummumaryam)

Da sunan novel din was yafi dare duhu amma an samu Mai irin sunan littafin, so na
Chanza wannan zuwa wulankaci dodone😀😀😀 pls don't worry about the name..you guys
know am not Hausa so choosing suna yana bani wahala amma hope you will enjoy the
novel. The name doesn't matter..it's what it contains.

Godiya nake gareku masoyana, thanks for the prayers, mijina ya samu sauki sosai but
still need your prayers.



0⃣2⃣




Wannan shine suhail first son din alhaji Ismail, he's rude, arrogant, stubborn
selfish and above all handsome Don tamkar shi ya hallici kanshi saboda komai nashi
is accurate from his skin color to his foot, gashin kanshi kwance yake Don da wuya
ka gane Dan bahaushe né saboda he looks exactly like his mother who is half
Nigerian half Arab, itama mom dinshi ba a ganewa ta hada komai da Hausa Don itama
tamkar uwarta take . Lips dinshi is pink sannan yana da thick eye lashes and
eyebrows , ta beautiful set of teeth, eye balls dinshi is something eyes Don in ya
zaro su Kaman papers suke, muryanshi kaman waka in yana magana, inshort ya fi
sibling dinshi kyau kuma he's the only boy, yana da kanne mata guda biyu wayanda
Yanzu sunyi aure suna gidajensu. A duniya mom dinshi bata hadashi da kowa ba haka
kuma bata hadashi da komai ba, she can do anything to make him he happy, she's a
professional doctor with a fat salary amma kusan suhail kadai ke cin kudin Don
duk abinda yake so akeyi. Yanzu ya hada masters dinshi amma Yaki aiki wai shi dole
Sai an samo mashi international job, ko ya zauna bai aiki wai he's too intelligent
to work in Nigeria, gani yake he's too big for every thing Don ba karamin wahala
masu aikin gidan su ke sha hannunshi ba, inshort you must be perfect to work in
their house.Horn yayi bakin wani katafaren gate, daga ciki masu gadi suka mike Don
sun San yanda yake horning, cos in yana horning tamkar an koroshi ko kuma Ana
binshi, sannan yasa dokan in zai shigo dole security men suyi tsaye a both side na
gate din, hakan yasan yana horn kome suke zasu dakatar dashi suje suyi tsaye suna
jiran shigowanshi, yau ma yana horn duk su hudu suka taso da gudu suka kame kaman
soldiers a both side na gate while daya daga cikinsu yayi ihanzarin bude gate, da
gudu ya shigo cikin gidan da mota, sauran kadan daya bi ta kadan yabi ta kan
maigadin daya bude mashi gate, yana huci ya tsaya ko parking baiyi da kyau ba ,
fitowa yayi ya kalle maigadin daya bude mashi kofa ya fara cewa
"You stupid old fool wato tsayawa kayi in buge ka ka jamIn Sharri kou?... To Bari
in fada maka in da buge ka na buge banza...cos you are all nothing...banzaye zero
behind decimal point..." Ya fada sannan ya juya still walking angrily yana cewa
"Someone should park my car...." Da sauri daya daga cikin su that looks younger ya
nufi motan, yana shigewa duk suka saki ajiyan zuciya tare da watsewa, maigadin ya
koma bakin gate looking carefree da alaman abinda suhail yayi masu bai dame shi ba
Don da gani sun Saba. Yana shiga main falo ya fara cewa
"Fall in!!!!!" Ya fada da karfi, da sauri masu aikin gidansu suka fito, yanmata né
guda biyu sai wata matured woman guda daya, kalle2 ya danyifor like 5 seconds
sannan yace
"Ina Dayan bitch din?" Ya tambaya yana kallonsu one after the other, cikin
cracking voice daya tace
"Tana...kewaye..." Wani irin yamutsa face suhail yayi before saying
"You..." Ya fada yana nuna daya daga cikin ya matan sannan yace
"Come and massage my leg...and you..." Ya sake nuna wata
"Go mix my fruit salad and come and feed me...and you old woman je ki hada min
intestine pepper soup...dashi zanyi dinner..." Ya fada yana komawa kan daya daga
cikin kujeran dake cikin katafaren palour. Wacce ya Kira tayi saurin zuwa tayi
kneeling gaban shi ta faracire mashi shoes while matured woman da Dayan budurwan
suka bar wajen. Tro pillow ya dauka ya jefa mata ta Kama ta ajiye kasa ta Kama
gorgeous feet dinshi ta Dora kan pillow kaman wani sarkita fara massaging
ahankali, relaxing yayi yana lumshe idanuwa ahankali, after like 7 minutes Dayan
yarinyan ta fito da bowl of fruit salad ta matso kusa ta debo fruit salad din ta
Kai bakinshi, kaman baiso ya bude baki ya amsa, a haka tayi feeding dinshi while
Dayan Tana massaging legs dinshi, ahankali ya daga hannunshi da alaman stop, da
sauri suka dakata, hannu ya karayi masu da su tafi, still cikin hanzari suka bar
wajen. Kitchen suka koma dukkansu, nan suka fara taya matar pounding pepper soup
spice Don yanason spices sosai,
"Allah yasa iyakar wahalal kenan yau...." Inji daya daga cikinsu,
"Ameen..." Dayan Ta amsa mata, matured woman din batace komai ba sai su yan matan
dake ta maganar yanda suhail ke treating dinsu,
"Ni wallahi da Ina da daman sake gidan aiki da na sake...na gaji wallahi..." Inji
wata Mai suna asabe
"Hmmm ni kuma wallahi ban Jin haushinshi....dama né ya samu...Sam ban ganin laifin
shi kaman hajiya...itace ke daure mashi gindin yin duk abinda ya gan dama...wata
rana sai labari..." Inji wata Mai suna murja,
"Ni wallahi yayi aure ya bar gidan nan...ko mun samu sauki..." Inji ta ukun Mai
suna
binto, hararanta mature woman din wacce suke Kira da baba rabi tayi Tana cewa
"Ke baki fatan Allah ya baki miji kiyi aure?... Ko kinason ki dauwama a haka?..."
Da sauri su uku suka girgiza mata Kai,
"To ku bar maganan shi, kuyi aduan Allah ya Baku mazanjen aure...sai ku bar mashi
gidansu..." Ta fada Tana kwashe cittadaga cikin turmin daka,
"In mun tafi kefa?" Asabe ta tambayeta cikin sanyinmurya, Don su hudu dake aiki
cikin gidan kansu hade, suna girmama baba rabi sosai saboda ta rike girmanta
"Ai nawa ba matsala bane...kawai ku Allah ya kawo mijin aure..." Ahankali suk amsa
da ameen.

Suhail mikewa yayi, tare dacewata
"Fall in..." Which is the general call da yake masu, da sauri dukkansu suka bayyana
"Follow me with my shoes...." Yayi commanding dinsu without pointing finger at
anyone of them, da sauri murja ta duka ta dauki shoes din Don duk dakikancin in har
kana tare da suhail you must hear English Don shi bai yarda da wannan aladan yin
Hausa zalla ba, infactmostly da turanci suke magana da mom dinshi kuma haka na
batawa dad dinshi rai matuka Don gani yake in har hakan ya cigaba har suhail yayi
aure to yaranshi bazasuji hausan ba and suhail is his only son so bayason legacy
dinshi ya mutu hakan yasan dad dinshi yake kokarin sanya shi on the right path amma
mom dinshi Tana warware mashi aiki tunda she's the one staying with him always.
Ahankali yake taka stairs while murja na biye dashi with his shoes. Daya daga cikin
dakunan dake upstairs ya nufa, gefen Kofan ya koma murja tayi saurin bude mashi,
nikam wondering nake wane irin sarauta suhail ke takama dashi Don ko yayan sarakuna
basu kaishi mulki ba, in fact gane yake nobody is above him. Tana bude mashi ta
koma gefe amma sai da ya bangajeta ya shiga ciki, dakin ya hadu matuka with foreign
furniture da sauransu, wata makeken pics né jikin bango Wanda suhail né da mom
dinshi, kallon dakin na yi Ina tunanin Anya dakinshi né? Because kan mirror dauke
yake da Kayan Shafa da cosmetic kala2 which seems obvious tun dashi namijine,
juyawa yayi ya Gallawa murja dake tsaye Tana kallonshi yayi, nan take tayi saurin
sadda Kai kasa tare da komawa baya ta jawo Kofan,
"Idiot..." Ya dada under his breath sannan ya nufi wata katuwa closet ya jawota,
wasu files né cikin closet din, Dan daga su sama yayi sai bundle din 100k kaman
guda 4, hannu yasa ya dauki bundle daya sanna ya fita, har lokacin murja Tana nan
waje Tana jiranshi still holding his shoes, downstairs ya nufa Tana biye dashi,
fita yayi ya nufi wata karamar flat dake cikin gidan. Daga Chan bakin gate Mai gadi
ya kura mashi Ido yana kallon yanda yake tafiya full of confidence
"Hmmm Allah ka shirya wannan yaron...ba Don halin uwarka ba...sai Don kirkin
ubanka..." Mai gadi ya fada under his breath.
Suhail na kaiwa bakin main door ya zaro key cikin aljihunshi ya mikawa murja, cikin
sauri Ta amsa ta buda mashi Kofan. Security men suna zaune suna kallo as always,
sai da ya shige sannan suka Dan saki dariya daya daga cikinsu which is younger and
handsome yace
"Ooohhh duniya...." Yafada yana dariya, sauran biyu suma dariya sukayi
"Amma gaskiya har da yarinta ke damunshi..." Inji daya daga cikinsu,
"Wallahi ba wani yarinta...kawai samun wuri né.....ya Salman ai shekarunsu
daya...meyesa shi bai haka?.." Da sauri,matanshin Mai kyau yace
"Ina ni Salman na samu daman behaving haka?... Ai shi Dan masu kudi né ni kuma Dan
talakawa..."
"Ai kudi ba hauka bane...kaman gidan nan farau arziki?... Mu bamu huta ba haka
yanmatan dake ciki basu huta ba...," Dan murmushi Salman yayi yana kallon Wanda ke
magana, saida ya Kai aya sannan yace
"Ai da sauki tunda abun daga wajenshi da hajiya né kawai...ai da alhaji ke da bakin
Hali da bamu iya zama gidan nan.. Jibi yanda yake kula da mu tamkar yayanshi...ya
daukemu a matsayin bodyguards amma da wuya ya fita damu...mostly muna gida kuma
wata na karewa zamuji alert...sannan bayan albashin da yake bamu yana kula da
lafiyan mu da cin mu da Shan mu...ni wallahi ko me suhail zaiyi min alkhairin
alhaji bai Barina inga laifin shi...." Inji Salman. Dan ajiyan zuciya duk suka saki
sannan wani babban cikinsu yace
"Wannan haka né...ai alhaji karshe né wajen adalci...Amman hakan bai hanani fatan
Allah ya hada wannan yaron da Wanda zaici ubanshi..." Ya fada yana dariya, duk suka
ce ameen amma Banda Salman.
Salman is kanuri by language amma shi da iyayenshi suna zaune a garin Kano, a Kano
aka haifeshi nan yayi school from primary to diploma. Alhaji Ismail na sonshi sosai
Don ya yarda dashi shiyasa duk important errand shi yake aika.


Har karfe biyu na dare Maryam bata dawo gida ba, suna Chan suna party kaman ba dare
ba, da dad dinta ya Kira sai ace leave a message. Alhaji Mahmoud ji yayi kaman
hauwan Jininshi zai tashi saboda tsoron wani Abu ya faru, yan sanda ya Kira ya fada
masu diyar shi ta fita bata dawoba suka tambayeshi tun yaushe ya fad masu sai cewa
sukayi bazasuyi declaring nata missing ba sai bayan 24 hours. Wurgarda wayan yayi
yana cewa
"Something have to be done..." Yqfada da karfi. Shuru yayi for more than an hour
yana tunanin, kaman Wanda ya tuna wani Abu sai yace
"Yesssss..." Ya fada on top of his voice. Komawa kwance yayi tare da relaxing yana
jiran gari ya waye ya Kira alhaji Ismail dukda ba time daya bane. Maryam bata dawo
gida ba sai wajen 15am. Tafiya take kaman Mai Jin bacci, da kyar ta Kai dakinta ta
wulla kanta kan gado, nan take bacci yayi gaba daita ko shoes dinta bata cire ba.
Karfe takwas driver ya maido alhaji Ismail da matar shi gida. Lokacin suhail yaci
intestines pepper soup ya koshi yayi sallah yabi lafiyar gado, ba bacci yake ba
kawai yana kwance cikin blanket yana chatting da su Yusuf cikin group din da suka
bude only for four of them wato suhail, Yusuf, sadiq sai aliyu. Kowanne na labarin
new babe amma Banda suhail da sunyi

Please Login or Register in order to submit comment