Reading DOCTOR MATA by RAYUWAR AURE Chapter 1 | TKNovels


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Downloaded From https://tknovels.com.ng 🇪🇬 *DOCTOR MATA* 🇪🇬


🉐 *muna saida magungunan gargajiya kala da kala* 🉐

*GIDAN SAI DA KAMSHI*
*FARAR HUMRA*
*BAKAR HUMRA*

*WhatsApp*
💻 *08080468731*
*RAYUWAR AURE*

💻 *Instagram username*
Doctor_mata_egypt


🎺 *SABULUN GYARAN JIKI*
🎺 *GYARAN NONO*
🎺 *TURAREN KAYA/DAKI/JIKI*

*KI GYARA JIKINKI UWARGIDA TURAREN GAF-GAF NA TSUGUNO TURAREN JIKI DA KAYA*

kisani uwargida ba wai sai maigida yana da wadata ne zakiyi tinanin neman
ababen da zasu gyara maki jikiba domin kina tinanin duk wani abu na gyaran
jiki tsada ne dashi.

sai dai *matan albarka* na mai tabatar maki ba haka bane, domin zaki
iya gyaran jikinki cikin sauki da kudi kankane.

1⃣ sabulun salo zaki hada da sabulun ditol sai zuma matuka zai gyara maki fata, sai dai yana da mahimmanci ki san yanayin fatarki.
In har mai saurin daukan zafi ce sabulun salo kar ya yi yawa.

2⃣ sabulun dove nevea, garin zaitun, habbattu sauda, jar dilka kurkur, sabulun
gana, sabulun dudu osun, lemun tsami, zuma mai kyau, madaran tira
mai matukar kamshi madara gari duk zaki goge sabulun sai ki hadasu guri
daya ki dama zasu hade ki sanya su a fridge ko guri mai sanyi.

3⃣ bushashen zogale,curry, alovera, da na'ana'a zaki hadasu ki dan sanya man
zaitun amma ki tabbata kadanne zaki dinga shafawa fatanki zatafi kyau da
kyalli.

4⃣ yawaita shan kayan itace mai sanya fatarki kyau

5⃣ yalo/data (garden egg) na matukar boye shekaru domin yana sanya fatanki
tatsaya danya shar tana nuna kasa da shaikarunki..

6⃣ cin nama da zuma ko nama da nono na gyara fata kuma yana taikamakawa
maza gurin mazakuta

✔ *TURAREN GAF-GAF NA TSUGUNO*

💻 *Instagram username*
Doctor_mata_Egypt

🎺itacen gaf-gaf
🎺sukari
🎺 jawul
🎺lemon tsami
🎺misik
🎺farce
🎺hawi
🎺garin sondol
🎺gallo
🎺madarar turaren zuzan
🎺madarar turaren sondol rose
🎺madarar turaren binta sudan
🎺madarar turaren sondol
🎺garin sondol
🎺madarar turaren mena

kamar yadda zaki yi turaren al'ud wanda na koya yanzu zaki yi,sai dai farcan bayan kin kona daka shi zakiyi yayi laushi, shi kuma itace gaf-gaf din idan kika siyo zaki ganshi kamar kashi, sai kin jika kin wanke, sannan ki baza ya bushe, sannan ki farfasa aturmi, sannan kiyi kamar yin turaren al'ud sai ki dinga
turara gabanki da shi ana turaren jiki madashi, amma gollon da hawi ma
dakawa zakiyi yayi gari ki zuba wani a gun soya ruwansukarin ki juya wani
bayan kin gama dai al'ud.

✔ *TURAREN JIKI DA KAYA*
💻 *08080468731*

🔫 itacen hawi da inik

yan sirara ne kamar saiwa, amma wasu suna da kauri, dukkan kayan hadin
turaren al'ud da shi zaki yi amfani, kamar yadda aka yi turaren wuta na al'ud haka zakiyi, sai dai zaki iya canja kalolin madararon tuaren da kike so, zaki dinga turara jikinki da shi da kayan sawarki.

✔ *GIRMAN NONO*
💻 *08080468731*
🎺 ganyen mai da tsohuwa yarinya
🎺 saiwar sabara
🎺ganyen sabara
🎺 gadali wanda ya fidda da a jikinsa, to dan da ya fito za'a dauka & dawa ko alkama.

a hada wannan ganyen da saiwoyin a dake su yi laushi, sannan a sami garin
alkama ko dawa, a zuba ruwa kofi daya a tukunya a sa garin maganin cokali
daya a ruwa idan ya tafasa sai a dama kunu, wato (salala) da wannan garin
dawa ko na alkama, a dinga sha.

*GYARAN KAFA TUNDA SANYI*
💻 *08080468731*
🔫 maganin kaushin kafa yana hana ni'ima
🉐man kadanya
🉐man zaitun
🉐safa
🉐leda

ki hada man kadanya da man zaitun gurin guda ki kwaba guri guda, idan zaki
kwanta sai ki shafe tafin kafar ki dashi, sannan ki zira kafar a leda ki daure ki
saka a safa dan kar ledar ta kwance yayin da kike bacci, da safe idan kin tashi sai ki wanke kafar da sabulun ki sa dutsen wanke kafa ki goge kafarki sosai,
idan kina haka kullum ko kin dinga fashin kwana daidai, zaki gyara miki kafa, kaushi ya fita kafar tayi kyau, ta yi taushi.

✔*MAGANI WARIN*
*JIKI*
*KASHI*
*BAKI*

💻 *instagram username*
Doctor_mata_egypt

⚽ lemon tsami
⚽ farar kanwa
ki matse lemon tsaminki kamar guda a
uku masu ruwa sannan ki zuba garin
farar kanwarki akai, kikwaba tayi kauri, sannan ki shafa a hammatarki, idan
kuma duk jikinki ne yake wari, sai ki shafe jikinki, idan yayi kamar minti uku
sai ki je ki yi wanka ki wanke jikinki sosai amma fa kar ki barshi ya dade a
jikinki, minti biyu zuwa uku za ki wanke

2⃣lemon tsami
ki goge a hammatarki ki barshi zuwa rabin awa, sai kije ki yi wanka( abinda
yasa kuka ji ina fadin a goga a hammata, dan duk wani warin jiki daga
hammata yake fita ko dakua ba ta hammatar aka same shi ba).

3⃣ alimun
ki daka alimun ki tankade yayi laushi ki dinga shafawa a hammatarki, kamar
hoda, idan kina shigarana ko kinyi gumi baza a dinga jin warin jikin ba.

4⃣ sabulu
🎺 lemon tsami
🎺 zuma
🎺 alim
"ki sami kalar sabulun da kike wanka da shi ki goga ki daka alimun ki tankade ki zuba a kai ki matse lemon tsami kadan, ki sa zuma cokali biyar, ki
hada ki kwaba ki dinga wanka da shi, dukkan jikinki.

5⃣ turare madara me kamshi sosai kamar kala uku

dakakken alim dinki wanda yayi laushi sosai
ki kwabe su sosai, ki dinga shafawa a hammarki, duk sanda zaki shafa ki sa
danyatsanki ki juya sosai, garin alim din ya hadu da madarar turaren sannan ki
shafa bayan warin jikin har kamshin jiki yake sakawa

*MALLAKAR MIJI CIKIN SAUKI*
💻 *08080468731*

*YADDA AKE HADA HUMRA FARA, BAKA, CULUCTURE, TURAREN WUTA. NA KAYA DA NA TSUGUNO*

✔ *BAKAR HUMRA*
'yan'uwa mata in a yi muku tuni da ku rike turare da kyau, dan turare maganadisu ne na jan hankali, amfanin da turare a jikinki, sutturarki, gidanki
yana sa megida ya kara samun nutsuwar zama da ke, kuma ko yaushe zai
dinga son kasancewa da ke
✔ *BAKAR HUMRA*
⚽ mahala
⚽ hawi
⚽ farce
⚽ turaren marakana
⚽ turaren sondol na ruwa dan awo
⚽ turaren amarya
⚽ madarar turaren abaraidadi
⚽ madarar turaren suzan
⚽ turaren me sanyin ruwa kalar da kike so mara mai ko

🔫 yadda zaki yi ki dake mahala dinki, bayan kin soya sama-sama sai ki dake
ta ta yi laushi, shi ma hawi ki dake ki tankade ,ki jika farcenki a ruwan omo
ko clean, idan yayi kamar awa biyu da jikawa, sai ki dora farce da kika jika da
ruwan clean ya yi ta dahuwa, har sai yayi kamar awa biyu ko uku ruwan na
tafasa da farcen a ciki, sannan ki sauke ya huce, sai ki sami reza ko brush din
goge baki ki dinga kankare farcen da rezar ko brush din, daya bayan daya,
wannan nama-naman da ya taso na jikin farcen sai ya fita gaba daya, idan kin
gama kankarewa sai ki shanya farcen ya huce, sannan ki zuba farcen a kasko
kiyi ta juyawa a kan wuta har sai farcen ya kone yayi baki, sannan ki dake
yayi laushi sosai yadda zaki hada shi ne ki zuba ruwan turarenki na marakana kwaiba daya ta
awon mankuli, sannan ki zuba turaren sandol na ruwa gwangwanin madarar
ruwa guda daya, turaren amarya ma gwangani daya, turare me sanyi ruwa mara maiko kalar da kike so gwangwani daya, ki sa madarar turaren aborai dadi
cikin kwaibar fiya-fiya ta madarar suya ma cikin kwalbar fiya-fiya ki sa garin
mahala cokali biyu na abinci garin hawi cokali biyu garin farce ma cokali biyu
ki juya sosai, bayan kin gama hadawa sai ki rufe humrar ki barta ta tsumu a
gun mai zafi ko ki dora kaya a kanta inda ba zata sha iska ba har zuwa sati
daya ko biyu ko sama da haka, idan ta tsumu sosai ta yi kamshi zaki iya yin humra da ruwan turaren amarya wato ya fi yawa turaren marakana kuwa sai ki sa gwangwani daya yadda dai kike so, wannan dakakken su farcen zaki ga in kin zuba kwalba suna yin kasa, amma zai saka humrar ta dinga kara tsumuwa tana kara kamshi

✔ *FARAR HUMRA*
turaren alajin na ruwa ko na marakana ko na matan arewa
🉐 jan ambur
🉐 farin ambur
🉐 misik
🉐 madarar turaren kwamando
🉐 madarar turaren suzan
🉐 madarar turaren sarkin turare
🉐 madarar turaren sandol
🉐 madarar turaren ismiyaki

zaki yi ki daka farin ambar dinki wanda ake sayarwa a kasuwa guda uku,
sannan ki daka jan dan kanti guda uku, sai ki zuba a kan ruwan turaren alajin
ko marajana ko matan arewa roba daya, ki sami misik dinki guda hudu ki
zuba a kofin silver ko a tukunyar silver ki dora a kan garwashi zai narke, idan
ya narke sai ki yi sauri ki juye a cikin ruwan turaren da kika zuba garin
abubuwan, sannan ki daka misik din ki sa cokali uku sannan ki zuba madarorin turaranki ko wanne cikin kwalbar fiya-fiya ki jua sosai ki rufe ya tsumu, wannan garin misik dinda ambar din shi zai dinga kara tsuma humra ta
dinga kara kamshi za ki iya rufewa kwana bakwai ko zuwa sati biyu ta tsumu

✔ *TURAREN WUTA NA DAKI*
💻 *08080468731*
amma shi wannan yadda ake hada shi dabban ba da kyau kuma da irin
kamshinsa duk da itacen irin daya ne , abin bukata sune:

🎺farce
🎺sukari
🎺lemon tsami
🎺jawul fari
🎺misik
🎺garin sandol
🎺madarar turaren jamila
🎺madarar turaren wanis
🎺madarar turaren sabon yayi
🎺madarar turaren binta sudan
🎺madarar turaren kamfani
🎺madarar turaren naludu
🎺madarar turaren dan duwala
🎺madarar turaren kafin kafi
🎺madarar turaren sandol
🎺madarar turaren abarai dadi
🎺turaren ruwa mai maiko

yadda zaki yi ki sami itace al'ud dinki daya, ko biyu sai ki jika shi da madarar
turaren jamila da madarar turaren wanis, da madarar turaren sabon yayi, sannan
ki sa turarenki mai maiko na ruwa irin wanda ake aunawa a dogwayen kwalabe
sai ki jika da wadannan turaruka ki rufe ki bar shi ya jiku har yayi kwana, bakwai bayan sati daya sai ki bude itacen alud din da kika jika da turare, idan kuma kilo daya ne sai ki sa gwangwani daya, idan sukarin gwangwani biyu ne sai ki zuba ruwa cikin karamin kofi ki matsa lemon tsami hudu a kai, ruwan sukari, idan kuma gwangwani daya ne sai ki zuba ruwa rabin karamin kofi ki matsa lemon tsami biyu a kai sannan ki saka garin jawul cokali daya da ruwan lemon tsami da sukarin ki sa misik kwaya uku a ciki, sannan ki debi garin farcen da kika barza ki zuba kadan a kai amma shi ma farcen zaki gyara shi
kamar irin gyaran da aka ce za'a yi masa a hadin humra, sai dai shi bayan an
soye barje shi ba daka shi lukwi ake yi ba idan kin zuba sai ki bar shi yayi ta
dahuwa har sai ruwan sukarin ya fara ja,sannan ki zuba itacen al'aud din naki
a kai kiyi ta juyawa idan ya dahu sosai sai ki sauke ki juye a faranti ki baza
sannan ki zuba garin sandol dinki a kai da garin dakakken misik da garin
dakakken jawul
✔ *YADDA AKE HADA TURARE.*
💻 *08080468731*
Turare mai kamshin dadi.maisuna.ruda maigida
Kayan hadi
🉐halud kg3 sendal kg 1
🉐hawi kg half
🉐farcen gwangwanin tumatir
🉐miski cokali 4
🉐sarki turaren babba 1
🉐binta saddan babba 1
🉐hafsa 1
🉐bokur 1
🉐kafi kafi
🉐assasarubiya 1
🉐oassion 1
🉐massarubiya 1
🉐ledus sahi 1
🉐Onte man shw 1
🉐sanyin turaren cheri 1

karamin sandal 1 madarar turaren ambar
da farko zaki dora farce a wuta da ruwa.idan ya tafasa na tsawon minti 30
saiki wanke da omo da soson waya idan ya wanku saiki baza ya bushe saiki
dakashi sama sama sannan ki dora tukunya awuta ki zuba suga gwangwani 2

da ruwa cokali 8 idan ya narke yayi ja ya tsinke yayi tsululu saiki zuba halud
da hawi da sandal kici gaba da jujjuyashi sosai.idan yasoyu da ruwan suga
saiki juye acikin babbar kwano.kibari yayi minti 20 sannan ki daka miski kar
yayi danshi sosai ki zuba ki daka jawi shima kar yayi danshi sosai.ki zuba
saiki zuba madarar turaren duka ki zuba farce shimaki jajjagashi ki rufe tsawon awa 48 sannan kizuba a kwalba ko roba.

Duk inda kinka wuce ko kinka zauna saikin bar kamshi.koda yaushe dakinki
cikin kamshi.duk wayannan abubuwan dana lisafa za'a iya samun su.duk inda
ake sayar da magungunan musulunci.


✔ *HUMRA*
💻 *08080468731*
Humra turare ne wanda aka samo asalinsa daga Arabs (Larabawa)

kuma Bare-bari suka dauka a matsayin kwaikwayon,al’aadar.

sannan ta yadu a kasar Hausa, kusan duk mata sun,karbe shi sakamakon irin ingancinsa tare da cikakken muhimmmancinsa.

Turaren Humra na dauke da sinadarai masu
kamshi, ana kuma hada shi ne da saiwoyi da nau’oin turarruka daban-daban, kuma ta kan zo a nau’in bakar humra ko fara har ma da koriya.

Abubuwan da ake hada bakar Humra da su
🎺Ruwan turare (Alchohol) litre 1
🎺Madarar turare 1/6 litre
🎺Ambir 4 (gwayar shi)
🎺Garin sandal cb 2
🎺Garin Humra cb 3
🎺Garin soyayyen kaninfari ck1
🎺Mahalan (gari) ck 1/2
✔ *Yadda ake hada bakar Humra*
1⃣Za’a sami ruwan turare a zuba masa nikakken ambir
2⃣Sai a kawo garin nikakken

tankadadden sandal da garin Humra da soyayyen garin kaninfari, da garin mahalan, a zuba a hada su a girgiza, a kawo madarar turare irin nau’in da ake
bukata a zuba, zai iya kasancewa fiye da daya ko fiye idan sun hadu sai a zuba a cikin kwalabar turare a rufe.

✔ *Farar Humra da Koriya*
Ita ba’a sa mata garin Humra, shi ne kadai babu, a cikin koriyar Humra kuma kala ake sa wa koriya, ita ma din kadan, kuma babu garin Humra a cikinsa.
Wannan kawai shi ne bambanci tsakaninsu.

✔ *BAKAR HUMRA*
💻 *08080468731*
⚽ Mahala
⚽ Farcen,hawi
⚽ Turaren sandal
⚽ Madarar turare kamar kala ukku
Turaren bahur ko aladin

Ki dake mahala ko aladi, ki dauko mahala da hawi da farco ki tankade su ki hade su guri guda sai ki dauko wadannan turarukan ki hada wuri guda sai ki kawo dakakkun kayan ki xuba a kansu xaki ga sunyi kasa, shine yake sasu tsamuwa amma farcon sai kin wanke kin soya, idan ba dakakke bane kika samu

✔ *FARAR HUMRA*
💻 *08080468731*
🎺 Hawi
🎺 Madarar matan arewa
🎺 Ambar
🎺 Miski cokali hudu
🎺 Ruwan turaren matan arewa

Da farko xaki daka hawi ya daku sosai sannan sai ki dauko kasko ko ki soya sama- sama kar ki barshi ya kone idan kuma bai soyu ba wari yake, sannan sai kuma ki cika amur da miski su daku sai ki xuba a cikin maxubi sai ki xuba madarar turaren matan arewa sai ki xuba sauran kalolinmadarar turaren

🇪🇬DOCTOR MATA🇪🇬
💻 *08080468731*

📲 *call*
*07034792569*

*Instagram username*
Doctor_mata_egypt




🇪🇬 *ĐØĆŦØŘ ΜΔŦΔ* 🇪🇬
*MATAN ALBARKA*
*GROUP*

🉐 *MATSE GA MATAR DATA HAIHU*

🚑 *ɖօċtօʀ ʍata ɨsʟaʍɨċ ʍɛɖɨċɨռɛ ċɛռtɛʀ ʏօʟa* 🚑

*íղՏԵɑցɾɑʍ մՏҽɾղɑʍҽ*
Doctor_mata_Egypt

*💻 WhatsApp*
*08080468731*

*📲 call*
*07034792569

🇪🇬musamman haihuwar fari yawanci mata suna samun kari da yawa suna tsoron dinki idan har ki kayi sakaci jikin ki bai koma dai dai ba kin cuci kanki kullum namiji so yake ya jiki dai-dai zama zama in kuwa ya samu bambanci ko yaya zaki rasa suka haihu sun rasa kan mijinsu tunda suka haihi to yawanci wannan matsalar ce.

✔ *DON MATSALAR JIKI*
💻 *08080468731*

✔ *MATSI DOMIN FARJI*

1⃣ *BAGARUWAR JIMA:*
alimun amma karta cika alimun din da yawa saboda yana kafar da ni'imar jikin mace zata tafasa ta dinga shiga ciki safe da yamma in Allah ya yarda ko karuwa tayi ba ai mata dinki ba zata hade cif cif zam zam

2⃣ *SASSAKEN BAGARUWA:*
lemon tsami zata samu sassaken bagaruwa ta matse lemon tsami ta tafasashi shima ta dinga shiga jikin ta zai koma dai dai

3⃣ *BAGARUWAR JIMA:*
lemon tsami zata samu bagaruwa ta matse lemon tsami a ciki ta tafasa ta dinga kama ruwa dashi in sha Allah zata hade wannan ko ba mai jego ba zata iya.

4⃣ *CITTA MAI KWANSO:*
uwargida zata samu bawon citta ta cire 'ya'yan ta daka ta dinga turarashi a wuta a kwanakin farkon haihuwa insha Allah zata hade.

5⃣ *ANGURYA:*
uwargida zata samu angurya wadda ake cire ta a jikin audiga in an kade ta kada da bawon citta kwanso ta dinga turarawa bayan ta haihu insha Allah shima zata yi mamaki yadda jikinta zai hade.

6⃣ *HANYAR TURARA JIKI:*
zaki samu kara, min kaskon wuta na turaren wuta ki zuba garwashi ki samu bokiti ki sa ka kaskon a ciki sai ki zauna akan bokitin ki saki zanin ki har sai kin gama sai ki tashi.

🇪🇬 *ĐØĆŦØŘ ΜΔŦΔ* 🇪🇬
💻 *08080468731*

✔ *GYARAN NONO*
nono in zata sha ta zuba man tafarnuwa cokalin shan shayi insha Allah.

✔ *ALKAMA*
uwargida zata samu alkama ta surfa a niko mata garin zata soya shi a janyewa zata dimamashi kamar salala ta zuba nono mai kyau da zata tasha zata yi kamar sau uku.

✔ *NI'IMA GA MATA*
✔ *KARIN NI'IMA GA MATA*
tabbas mace komai kyaunta idan bata da ni'imar jiki ta bata iya gamsar da mijinta, dole a mata KISHIYA to amma ni'imar mace ya dangata da irin nau'in abincin datake ci amma matsalar itace basa tuntubar masana SIRRIN dan basu haske saidai kawai suyi ta sayan magunguna wanda basa dadewa jikinsu wasuma basa aiki ga duk macen dakesan samun ni'ima a jikinta tota liqewa wannan sinadarin.

✔ *KOKONBA(GURJI)*
uwargida zata samu cocomber ta feraye ta yanka tumatir da albasa ta yanka dafaffen kwai guda uku shima zata samu ni'ima sosai.

✔ *ZUMA DA GARIN HABBATUSSAUDA*
uwargida zata samu zuma mai kyau ta zuba garin habba da man zaitun ta juyashi zata dinga shan babban cokali biyu safe da yamma.

💻 *whatsapp*
*08080468731*

✔ *MADARA PEAK*
uwargida zata samu madara peak gwangwani daya ta fasa danyan kwai ta buga da cokali har sai ya daina kumfa zata samu ni'ima sosai ana sha da sanyayyar la'asar.

✔ *RUWAN RAKE*
sannan uwargida zata samu ruwan rake ta kirba rake a turmi ta samu abin tata mai kyau ta matse ruwan ta saka zuma cokali biyu zata samu ni'ima sosai.

*AYA*
-haka kuma uwargida zata samu AYA ta wanke ta nike ta soya sama sama ta cire jan bawon zata samu cokali da dabino ta hada su gaba daya ta dake ta dinga sha da nono ko madara

✔ *YA'YAN ZOGALE*
uwargida zata samu 'ya'yan zogale ta dakashi ta dinga sha da nono ko madara

✔ *MAZA DOMIN INZALI KO(RELEASING)*
watau daya fara saduwa da mace ba zai dauki dogon lokaci ba yana harka sai ya kawo ba tare da ita macen ta gamsu ba, uwargida sai ki nemi

*cucumba gurji*
*zuma*
zaki markada cucumbar ba tare da kin fere ba saiki ki zuba zuma a ciki zaki iya sakawa a cikin firji, domin sanyi saboda maigida yaji dadin sha


*MAZA KO MATA INFECTION*
fitar kuraje a gaban
fitar farin ruwa a gaba
rashin karfinsa na mazakuta
jin zafi lokacin saduwa maimakon taji dadi

✔ *MAGANCE WANNAN CUTAR*
saiwar lalle
saiwai cidazugu
ciyawar wutsiyar kadangaru
jar kanwa
tafasa masar

zaki hade su guri daya sai a tafasa a sa kar dawa ayi kunu sai mai fama da wannan lalurar yayi amfani da shi amma kuma hadin mace da namiji zasu iya amfani da shi, macen da take da karamin ciki ba zata yi amfani da shi ba haka wanda ke fama da matsananciyar(alsa) ulcer bazai yi amfani dashi ba.

*KARIN NI'IMA A AL'ADANCE A SAUWAKE ABIN DA YA KAMATA KINA YI TUN KAFIN AURE DA BAYAN AURE*

🇪🇬 *ĐØĆŦØŘ ΜΔŦΔ* 🇪🇬
💻 *08080468731*

*ana so mace ta ringa gyara kanta tun tana gidan iyayenta ba sai tayi aure ko kuma ta zo yin aure kafin ta Fara gyara kanta ba.*

*wasu da yawan yan'mata sai kaga suna yin abin har yana gona da iri*

✔ *TSARKI DA RUWAN DUMI :*
*tsarki da ruwan dumi ba karamin taimakawa yake yi ba wajen gyaran ( farji )*

*Mata Ku kiyaye tsarki da ruwan sanyi saboda ba karamin illa yake yi ma mace ba.*

✔ *GANYEN MAGARYA:*
*ana so mace ta dinga yin tsarki da ganyen magarya idan da so Samu ne ya zama shine permanent ruwan tsarkin ki shi ma ba karamin gyara ( farji ) yake yi ba.*

✔ *ZUMA:*
*ana so mace ta ringa shan Zuma cokali daya (1) da safe daya (1) da daddare 1 wannan yana taimakawa wajen dawo miki da ni'iman ki da ya tafi yayin da kike jinin al'ada.*

✔ *SHAN ZUMA*
*ana so macen da take cikin jinin al'ada ta rinka shan zuma cokali uku (3) kullum da safe har tsawon kwanaki da zata gama al'ada.*

✔ *MAN HABBATUSSAUDA :*
*zaki sami man habbatussauda shima ki rinka sha kina shafawa a ( farji)*

✔ *KANKANA DA MADARA :*
*Ana so mace ta rinka shan kankana da madara a ko wane lokaci da ta gama al'adarta.*

✔ *KANKANA DA CUCUMBER:*
*zaki yanka kankana da cucumber sai ki hade su kiyi blanding ki rinka sha a duk lokacin da kika sami Hali.*

⚽ *AL'MISKI*
*ana so mace ta sami miski ki rinka sa kadan a ( farji ) dinki.*

*Ko da kin wanke pants dinki wannan kamshi yana jikinki.*

⚽ *IYAYE*
*wadannan abubuwan Dana lissafa irin wadanda ya kamata mace ta rinka yi kenan tun tana gaban iyayenta.*

🎺 *mata a daina yawan cushe-cushe a ( farji ) yawan yin hakan ba karamin matsala yake jawo wa ba.*


✔ *TURAREN ( FARJI )*
*wannan hadin shi zai sa farji ya dinga kamshi a duk lokacin gabatar da jima'i:*
🎺 *anbar.*
🎺 *miski.*
🎺 *ganyen magarya.*
🎺 *rihatul-hubbi.*
🎺 *ma'ul miyami.*

*Sai ki hade su waje daya ki tafasa su ki juye a roba ki Kara ruwa ki zauna a ciki kamar (30) min*

*Lilacin da zaki kwanta ki Kama ruwa da shi ki shafa ruwa a gefen ( farji ) wannan shi zai Hana mijinki ya guje ki*

*muna saida magungunan gargajiya kala da kala*

🇪🇬 *DOCTOR MATA* 🇪🇬
💻 *08080468731*

📲 *call*
*07034792569*

*Instagram username*
Doctor_mata_Eegyp

🇪🇬 *ĐØĆŦØŘ ΜΔŦΔ* 🇪🇬
💻 *08080468731*

🔫 *MUNA SAIDA KAYAN MATA KAMAR HAKA*

✔ *Maganin girman breast nono wasu mata sunyi magunguna har sun gaji amma basu dace b allah sarki*

✔ *Girman hips duwawu ku gwada magungunanmu domin kuga yanda duwawunku zasu koma*

✔ *Maganin Infection ciwon sanyi, kaikayi, kuraje da fitar farin ruwa Akwai matan da zasu magani ya dauke yadawo karfinsu har ya kare*

🇪🇬 *ɖơĆŧơř mąŧa* 🇪🇬
💻 *08080468731*

✔ *MALLAKA*
Akwai mallakar miji ko mallakar saurayi sannan akwai na farin jini

✔ *akwai maganin da zaisaki kiba sosai kiyi jiki sannan*

✔ *akwai na sliming wanda zaki rage tunbi da jiki*

✔ *Akwai maganin gashi da na gyaran jiki*

✔ *akwai sabulayya d turarukka humra da sauransu*

✔ *akwai hadin gyaran HQ*

✔ *Akwai ingantaccen matsi wanda zaisa gabanki ya matse sosai kamar baki taba sanin namiji ba a rayuwarki*

✔ *akwai magungunan karfin maza d rashin saurin release akwai na karfin azzakari*

✔ *Akwai matan da basa sha'awar saduwa sannan sunajin zafi lokacin jima'i*
*Kuzo mu taimaka maku insha allahu zakuga amfanin magungunan mu*

✔ *Muna gyaran amarya complete settings ango ya dingi ihu a daren farko yana fadin nabaki babata*

✔ *Muna yiwa matar d ta haihu hadi domin gyaran jikinta da kuma dawo d ni'imar ta kamar bata haihu ba*
*@*

🚑 *ɖơĆŧơř mąŧą ıŞٳąmıĆ mɛɖıĆıŋɛ Ćɛŋŧɛř ყơٳą*🚑



Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2

Please Login or Register in order to submit comment