Reading FURUCI Book 2 - 2005 Chapter 1 | TKNovels


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

FURUCI
2
AINAB LAWAN BRIGADE
dan lawan ku azn hazqure
Copyright Zainab Lawan Birged HakKin Mallaka (m) Zainab Lawan Birged
SHEKARAR BUGU: 2005
SADAUKARWA
yayyema
ania baki. ya an -masoy.ana masu-Kaunata
TUKWIC
Iyalaina mijina uben 'ye'yana da kuma 'ya'yana dayansu.
awLewan
KYAUTARWA
AbideNyEE Denzaki ~~ Asiye.Lawen Barista. Zahre Yaron"Vielen
ii
po
FURUCI
"Yan sandan suka tsaya lokaci guda kuma
ai Kai!! Kai!! Mene ne haka?" Alhaji Gambo ya
cikin tsawa kuma da mamaki fuskarsa
suka juyo da kallonsu ga Alhaji Gambon. Mene ne na tsayawa ofisa!" Alhaji Masa'ud-shima ce
da 'yansandan da tawa "Ku tafi da shi mana. Cikin bin umarnin Alhaji Masa'ud sai suka'kuma juyawa
da Aminu suka nufi motarsu da shi. Yana turjewa haka suka cusa shi mota. Mahaifinsa na magana amma'basu-sauraréshi ba, sai lokacin-da motarsu ta
soma motsawa ne, dayadaga cikin 'yansandan-ya-ce-dashi. "Yanzu babu halin yi ma-wani.jawabi,' Ydan*kuma kana bufater hakan'to ka same mu ofis." Alhaji: Gambo'ya bi motar da kallo har'ta Kule, sannan yajuya cikin shige
gida. &ee bakin fofar shiga falo suka yi
-karo da--matarsa
Sa'adatu kallo-daya ta yi masa ta tabbatar'akwai"abin-dake
antsaba'ya Kia faion.
vos,
taka?"
Ta bi shits menene'kefaruwa?
fushi kama
ye suka
ya
Ya bata amsa. Ta isa gareshi da sauri ta zauna kusa da shi. "Alhaji, su wa ya sa suka kama shi?"
""Yansanda mana...." "Na shiga uku!" Ta kuma dafe Kirji "To me ya yi masa?" Ya jingina bayansa da jikin kujerar. "Wai
'yarsa ya sace." Ta yi tsaki "Ni na dauka ma wani babban laifi ya yi. Yanzu akan wannan 'yar tasa zai sa kama mana da? Wallahi ya yi kadan....idan ban da ma Kaddara kuma yaron zamani basa
jin magana ina Aminu ina wannan yarinyar 'yar marasa mutunci..." "A to, ke ma dai kya fada....Babu yadda ban yi ba da yaron nan ya rabu da ita amma da yake ba mai jin magana bane kin gani." Ya yi shira "Wallahi da ni ba ma zan bi sahunsu ba,
-« amma da ya ke da Masa'udu ne zan bi sahunsu don in nuna Masa ya yi kadan ya ja da ni." "Kwarai kuwa, wane Masa'udu ya ja damu sai mun nuna masa ya yi kadan. Tashi maza don Allah bi bayansu kar ma ya
8a cewa mun kasa yin komai." Alhaji Gambo ya mike da sauri "Dauko mm mukiullin motar nan yana kan sif, yi sauri!"
gama sauraron jawabansu.
Ta mike da sauri ta shige cikin dakin. Jim kadan ta fito
da mukullin rike hannunta. "Alhaji
idan ka je kar ka kuskura ka saurara masa idan ba haka ba zai ga cewa kai sa'ansa ne. Dole sai ka nuna masa ba Sani-ba-sabo." Ta mi€a masa mukullin. Bai ce da ita komai ba ya juya ya fice da sauri. eke Sifeto Yakubu ya cira kai ya dubi Alhazan biyu bayan ya
"Ku saurara. Ya ce, ganin suna neman yin zage-zage
tsakaninsu "Kai ALhaji Masa'ud." Sifeto Yakubu ya nuna shi
da hannu "Ka tabbatar 'yar ka ba ta gida?"
"Wanne irin na tabbatar...." Ya fada da fushi "Da bantabbatar ba zan kawo abin gabanku ne. yallabai kawai abin da nake so da ku, ku ba shi umarni ya je ya fito min da ya ta duk
inda take... "Kai saurara! Alhaji Gambo ya katse shi, rai Bace "Nafi Karfin ace dana yana sauraron 'yarka idan ban da Kaddara..." "E, dole ka ce Kaddara mana, tunda an sace min 'ya." "Ku saurara.SifetoYakubu ya katse su. "Yanzu kai Alhaji saboda Allah ina wannan yarinyar
take?"Alhaji Gambo ya gyara tsayuwa "Na rantse da Allah bansan mda take ba...
"Karya kake!" Alhaji Masa'ud ya katseshi.
"Dakata Alhaji!" Shima sifeton ya katseshi. Sannan mayar da kallonsa ga Alhaji Gambo.
"Alhaji tunda na fuskangi abin naku akwai matsala kuma gaskiya ta ki bayyana ni zan mika ku kotu kawai,
idan kun J. can gaskiya ta bayyana.
"Ya ya ka gani kai Alhaji?" Sifeto ya juya ga Alhaji Gambo.
"Kawai! Haka ya fi." Cewar Alhaji Masa'ud "Don ni gaskiya ba zan laminta ba."
Ya nisa "A je kotun yallaBai, don ni ina da yakininAminu ba zai dauki yar wannan matsiyatan ya Boye ba."
"Mun fi Karfin tsiya wallahi, tsiya na gindinku!" Alhaji Masa'ud ya mayar da martani. eee
Zaune suke jigum kamar masu yin zaman makoki. Akalla sun kai kusan mintina goma sha biyar haka tun sanda Alhaji Gambo ya baro police station din ba wanda ya ce da dan
uwansa uffan sai daj sa'i-sa'i sukan nisa bisa abin da ya
damesu. Matar Sa'ade ta.cire hanmnu tdaga tagumin-da ta yi ta dubi matgidan nata.
"Alhaji, to yanzu mene ne abin yi?"
"Dangane da me fa?" Ya bukata bayan ya-dubeta. Danganeda wannan Jamarm mana, ka:ga dai na tabbatar dan nan bai-san inda yarinyarnantakeba, kyumayanzu.an kai shi.an kull vbanzefin.....yanzubabu yadda Za
¥1 ya fito?" Athan:Gembo-ya misa "E ai batun ya fito da zai yiwu da tuni anyi.donnanemi hakan. Matsalar.daaka samu ita
ce-sun Tikeshime madadin waccantsimamniyar yarinyar. Tab!" Ta gyada MI "Yanzu suma so kenan su ada
"wutstyar mesa da Kasa,wane-su!"
kai Haba!
-kuButa."
"A, to dama ai sama sun 'sani. yanzu Kokari na daya da-zan yi shine, na-samu gogaggen lanyan-da zai kare shi, ya
tt"Ka-ga daace lsoyanka yana Kasar nan ya tsaya
tratsa tsakaninsu.Can Amina ta nisa.
AlhajiGamboya kaiwarekuwa,amma yanzu
din ma-ba zacetasa wanda teape-dm bedonna tuno wan
dauyadangidanwani-abokina-zanjene-sameshi. "Shi-kenan ma...don Atlan SE ka hanzarta don ko
sa bana so mutanen nan.SugegaZawarNW... Ya mike "Bari ma-ki-gani in-jemmnemeshi.
Itama tamike Yauwa, hanzarta Alhaji." Ta bi shi baya har Kofar fita wajen.gidan.
Ki-kwantardahankalinki Hadigza, Asama'u kamar ma ta
fito ne.... king tsammaninzanamince Alhaji Masa'ud ne ke
CS Ban
rarrashin matarsa cikin taushin murya. Tun da ya dawo shima daga police
station ya sanar dy
"To yanzu Alhaji
ina kake tunanin za sameta tunda hay yanzu ba wani laban, kuma" Haba Hajiya." Ya katseta "Ba dai na sa an kama yaron ba, to a} dole ta fito tunda yana hannu. Ni idan kina kukan nan dada tayar min da hankalikike yi da wanne zan ji?" Ya dafe
matarsa cewar har zuwa lokacin ba ga 'yar
tasu ba ta rikicg
take ta faman kuka kamar ranta zai fita, shi ne shi kuma yake ty bata hakuri
kansa.Sun jima haka. Ita tana kuka shi kuma kansa dafe, haka Yusif ya yi sallama ya shigo falon. Da sauri suka wayence kamar ba su ba. "Yusif kaine gidan namu?" Hadiza ta 'ce: tant murmushin Karfin hali. Ya durKusa cikin ladabi.
"Ina kwana?"
"Tashi-tashi Yusif hau kan kujera. Alhaji Masa''ud ya umarceshi. Yusif ya hau kan kyjera ya zauna.
"Ina kwana?" Ya maimaita gaisuwarsa.
"Lafiya kalau! Suka amsa tare.
"Ya baban naka!qe Cewar Hadiza
"Lafiya sumul. Ya kuma amsawa.
"Baba na ami labarin wai ba ga Asma'u ba?" Yusif ya To madallah. Suka kuma fada tare.
bukata ladafce. Wallahi Yusif." Alhaji ya msa masa "Ashe ka sami}
labari?""yanzu ne na shiga gida momitake sanar da ni,...da yake
ba gidan
na kwana ba."
Alhaji ya yi murmushi "Ai yau ne ma da gafen nan abir.
ya
faru..."
"Kaj kuwa ina ka kwana?" Hadiza ta bukata.
"Wallahi mun kwana Royal Tropicana
ne wajen bikin
cikar shekarun wani abokina." Ta yi murmushi "An dai tashi lafiya ko?"
"A'a Kalau." Jin sun yi shiru sai Yusif ya
ce "To, Baba
yanzu ya ya ake ciki?" Ya ce da ladabi kuma cikin damuwa.
"Kar ka damu Yusif ai an gama
tunda inda muke tunanin
tana nan an yi maganin abin. Ka ga yanzu
dan iskan yaron
da
take nacin so yana hannun 'yansanda, kuma suna nan suné
tuhumarsa. halin yanzu ma sun ce kotu za su tura mu... Yusif ya yi ajiyar zuciya cikin jin dadi. Koda yake
ita ma
Asama'un ba wani son zo gani yake mata ba kawai don mahaifinsa ya dage ne akan al'amarin, shi kuma yana dan
shayin uban, shi ya sa yake dan nuna yana so, ya san ko ba
komai dai idan ya bi umarnin Baban nasa zai kara sakar masa
naira ya yi ta bushashar barikinsa. Ya nisa "To yanzu Baba yaushe ne za je kotun." Alhaji Masa'ud ya kada kai. Kamar yadda sajen Yakubu ya sanar da mu ina ga
ranar
Litinin zamu shiga, ka ga jibi kenan."
"To Baba an samu lauyan ne?" Ya girgiza kai "Ka ga ni ko wannan tunanin ma ban y=ba. "Ai kuwa dole ne sai an samu lauya, tunda case di==amammmbabba.ne..." Yusif ya ce tausashe.
"Gaskiya ne wannan. To yanzu ina...."
"Akwai wani yayan abokina da muka yi karatu dashi
Yusif ya sosa kai cikin kunya.
waje,ana ce masa Dauda babban lauya ne shima Kwararre
zan je na sameshi." Yusif ya katse shi.
"Da kyau Yusif\ sai ka hanzarta ka ji?"
"To Baba." Ya yunkura ya mike "Bari ma na je na binciko shi yanzu." Ya ce yana daga tsayen. "A sauka lativa....Allah ya taimaka." Hadiza ta raka shi da addu'a Saar da yake RoKarin ficewa daga falon.
inda zata dosa ba. sai ma da ta isa tasha ne, ta yi tunanin me zai hana ta bi kakarta Hajiya Yalwa can garin Sokoto,
in ya so ta kai kukanta, me yiwa ta goya mata baya. Tun watannin baya ne, Hajiya Yalwa wacce aka fi sani da Goggo, ta tafi garin
Sokoto zaman jinyar Kanwarta, Kauyen Shaaee. Hajiya Yalwa kakarta ce, wacce ta haifi ubanta, tana da saukin kai Kwarai, sam ita bata dauki duniya da zafi ba, don tun farko ma
fada take wa dan nata, akan ya janye gabar dake tsakaninsa da makwabcin nashi tunda 'ya'ya sun hade kansu, su daure-su yi musu aure, amma fur ya sa Kafa ya shure maganar mahaifiyar
tasa, don ganin ba garin take ba, to yanzu tunda haka ta faruai dole ta je gareta. Ita kadai ce take ganin za ta yi wani abu akai, tunanin hakan te ya sa ta gaggauta shiga cikin tashar, dan gani take da ta shiga garin Sokoto, matsalartatarigatakau. "Yan kamasho ne suka fara taryenta "Ya 'yanmata ina
zuwa ne?* Ta dada sa6a jakarta kafada "Ina neman motar Sokoto ne." Ta ce dasu, yayin da daya daga cikin 'yan kamashon, ya yi mata nuni da inda motoci masu zuwa, Sokoton suke yin layi. Da saurinta ta isa garesu, cikin sa'akuwa ta iske motarta kusan
cika mutum biyu ake nema ciko,
ita aniyarta
zata iya biyan
kudin daya kiujerar, domin Allah-allah take motar ta daga, su bar tashar, kai su ma bar garin gaba daya, gani take idan motar
ta yi jinkirin tashi kamar za biyo sawunta daga gida cirota daga cikin motar maida ita gida, daura mata aure da Yusuf.
Inda Allah ya taimaketa, zamanta ke da wuya sai ga wani
Tun fitarta, daga gida bata yanke takamaiman shawarar
10
dattiyon fasinja, ya shiga ya zama cikon karshe.
13a tare da bata lokaci ba, motar ta daga, ta fice daga
cikin tashar, nan take ta yi wata wawiyar ajtyar muciya, gami da hamdala da godiya ga Ubangijinta,
'ai dai ko yanzu aka o1yo Mi na riga na sha.' ta ce zuciyarta. Tunda motarsu ta hau babban
titi take ta faman sharara gudu, Asma'u kuwa babu abin da take
illa tunani da sake-saken zuci, ta saka wannan ta kwance wancan, yini guda ana tafiya motar har suka iso garin
Sokoto. Bayan saukar fasinjoji daga motar, sai direban motar ya
tsaida Asma'u ya dai nuna da gaske
sonta yake, har ya mem
kwandastan nashi ya maida mata kudin motarta. Ganin direban
~, zai Bata mata lokaci da surutai gashi ita bakuwa ce, ba sanimn
takamaiman inda zata ta yi ba, ta dai san sunan dan kauyen, dan haka ta jawa direban birki, ta yi masa kwatancen karya,
_jakan in ya tashi nemanta, ga
inda zai sameta, suka rabu haka
ta matsa gaba, ta tambayi
inda zata sami mota, mai zuwa garin. Wani tsoho ya ce mata "'Yanmata ai mota bata zuwa wannan Kauyen da kika fada, daga
sati sai sati, wato ranar kasuwa kenan, amma in kina so bari nuna miki mota mai wucewa ta hanyar garin sai ta saukeki kwanar dauyen." Nam take ta amince; aka nuna mata wata Kwarababbiyar akori-kura wacce aka yi-wa lodi, tana niyyar dagawa dan
tsohon nan ya je gurin direban, ya nemi alfarma rage mata hanya, haka Asma'u ta hau bayan akori-kura, ta yi dare-dare ana zazzare ido, suka nausa. gaskiya motar akwalace, ga
xuma rashin kyan hanya, kwararab-kwararab, nan da nan 4sma'u duk ta gaji da zaman motar, har ta Kosa kawota inda za ta sauka.
ireban motar godiya, suka nuna mata hanya mai zuwa har
'/garin, nan ta bi turba, ta dinga tafiya, ashe babbar tafiya ce bata
'wasa ba, ta nausa cikin jeji, dayake hanyar burtaline na shanu,
Bayan doguwar tafiya, sannan aka iso ta sauka ta yiwa
jefi-jefi ta kan gamu da fulam) makivaya, da ita zatonta zata
iya pamuwa da 'yan acaba hanya, sai ta hau mashin ya Karasa da ita dan Kauyen, amma ga mamakinta ko me keke bata gani ba, haka ta dinga tafiya, tun tana daurewa har dai ta sare, domin ta gani likis, duk gwiwoyinta sun yi sanyi, ga yunwa ga Kishirwa sun addabi cikinta, domin rabonta da abinci tun
saflyar jiva ta dan karya sama-sama, don tunda ta shiga cikin
tashin hankalin maganar aurenta da Yusuf, sam bata lya cin
abinci sosai. Yanzu ma wahalar tafiya ce ta rarake mata ciki, har yunwa
ta dameta, saboda tunda take duniya bata ta6a irin wannan doguwar tafiyar ba, domin cikin hutu ta taso, ta saba duk wata unguwa in dai mai nisa ce zata to kuwa babanta ya
kan hadata da direba kaita mota, kuma dawo da ita, Sam
duk wata wahala ta tafiye-tafiye cikin irin wadannan Kauyukan
bata sansu ba, amma da yake an ce sa kai ya fi bauta ciwo, gashi yau tsinci kanta tafiyar kilo mitoci ba KakKautawa. Haka dai ta ci gaba da tafiya tana nishi, tana haki, duk sai da ta gama galabaita hanya sannan ta isa garin da Kyar,
idanun nan nata duk ya sauya kamanni, saboda tsabar wuya, ya
tashi daga
fari zuwa ja. Kai gaskiya Asma'u ta ci wahala, bata
kadan ba, amma har zuwa wannanlokacin bata yi dana sanin
zuwanta Kauyen ba, domin dai sunan da ta sawa tafiyar
tata. *.
gudun hijira. Gungun jama'ar da ta fara isa garesu, anan fa yl tambaya
suna 7anne gindin cediya, ta yi musu sallama, sannan ta
tambayi gidan Mato magini, da yake Kauye
irin wannan da wuya
ambaci sunan mutum kasa ganeshi, musamman dan
yana
da wata sana'a waccc ta yi.fice, dole ne kowa ya sanshi,
ya san kuma gidanshi dan haka bata sha wahala ba, nan da nan
aka gane gidan da take nema, wan dattijo ya hadata da dan
Karamin yaro, ya ce maza raka bakuwar nan gidan Mato magini.
i?
Asma'u ta yi godiya
ta bi yaron tiryen-tiryen
har cikin
wadannan Kauyuka? Wanda mutumin maraya
idan ya
tashi
zuwa garesu, sai ya raina kansa.' Can kuma ta wari tunamt,
koda yake 'ba' laifi tunda' suna rayuwars
cikin kwanciyat
hankali, ba kasafai' ake samun fitina da tashe-tashen hankula
cikin al'ummar Karkara 'ba, wannan sai. mutanen birm, stne
basa samun nutsuwa, duk kuwa da rayuwar birni tana da dadi,
idan, tana shiga ta Karewa gidan
kalt Babbar gjda ne irin na
iya, sashe-sashe wani bangaren da na dari, da
garga) bukkoki, wani wajen kuma ba dakunan kago
paric
Asma ta duk an yabe da bakin taBo, Kasar ga
tr gaba daya bakace, sai
yanayin
da zamanin mutanen da. garin ya yi da zaimanin
tsaya tana al'ajabin irin ginin mutanen garin, ta fada ran wato ashe har yanzu akwai wata al'uma masw rayuwa
irin
mutanen birni. Nan take ta dawo daga dogon
tunaninta ta tusa
kai gami da saflama, cikin sashen Dudu.
_Hajiya Yalwa dake gefen katifar mayinyaciyar
ta dago
to ainmia fitintinu da kwamacala sun yi yawa, cikin al'ummar
kai. da Sauri jirl muryar wacce'ta sani, ta dubi majinyaciyar
"Dudu ni nake ji? Kamar muryar jikata Ma'u. "Kai haba me zai kawe Ma'u wannan Kauyen namu,
tunda ba taba zuwa tayi ba ?"
-"A'aha kin ga Dudu wallahi ita ce, ke 'yar nan lafiya? Daga ina? Ke wa? Waye'ya kawoki?" Asma'u ta sheKe da dariya, "Kai Goggo, ho wannan irin
tambaya haka?" kamar an jehoki." To ni dai bani 'tuwa tukunna, sai na sha na huta zan yi bayani:"Goggo ta mike ta dauki kwanon sha ta je ta tsiyayo nwa
tulu mai Tuwa
sanyin gaske, ta kawowa Asma'u. Nan take ta kama da 'kwankwada bata ajiye ba sai da ta kusan ganin
Karshensa, sannan ta ajiye kwanon, ta dubi inda majinyaciyar da ke kwance, "Sannu tya Dudu, ya ya jikin naki?" Marar lafiyar ta amsa mata "Jiki kam Alhamdulillahi.
"Duk lafiya na barosu." Goggo ta dubeta "Ke Ma'u ba surutu aka tambayeki ba,
Ma'u kullum sauki yana dada samuwa Ya ya mutanen birni? Ya su Alhaji?"
me ye dalilin zuwanki?" "Kai Goggo ke kin fiye gajen hakuri, in kika saurara ai za ki ji ne, ni dai ba wani ya rakoni ba ni na kawo kaina." Goggo ta hangame baki "Tun daga Kanon? Ke kadai kika taho. To da kika zo Sakkwato, wa ya kawoki Kauyen
nan?"
"Waye kuwa ya kawoni? Kafata ce kawai ta kawo ni."
"Karya kike ko ni da nake haifaffiyar garin Kauyen bana
iya shigowa da Kafa, domin tafiyar da wahala, bare ke yar
"A'a Goggo kar ki hada kaina da ke, ni yanzu bani da gata, ke kuwa in kin tashi zuwa 'ya'yanki ne zasu bada mota
kawoki, ni kuwa ni ce na aiko kaina, waye zai bada mota
kawoni, ni da na yi zuwan kaina me ya shafi wani da ni. Babu
gayu.
mai sona ke kadai kika rage mini." "Kin ga na fi so ki gayan dalilin zuwanki ko hankalina ya
kwanta. "Ni fa Goggo gudun hijira kawai na yi, shi yasa na biyoki, maganar nan kin riga kin santa, ba tun yanzu ba, na
gaya wa Babana bana son Yusuf, Aminu nake so aura min, amma fur ya ki, shi ne yanzu ya yanke ranar auren, yau ne 2a daura aure na da Yusuf, ni kuwa na gudo tun asuba na baro musu gidan. Nan da nan Goggo ta hau salati ta dubi 'yar uwar tata dake kwance, "Ji fa Dudu wannan yaro da kafirin taurin kai
14
yakc, yanzu duk fadan da na yi masa bai dauka ba sh) nc har. yake Kokarin aurar da 'yar nan ba tare da sani na ba, na ga ko
'yan uwana in zasu yi abu sukan nemi shawarata bare dana na cikina."Dudu ta dan yunkura da Kyar
ta tashi zaune "To Ma'u
tunda abin ya yi zafi haka, ki hakura mana ya aurar dake ga dan .uwanki Isuhun,..tunda shima ba bare bane. Tunda da
-babanki.da baban Isuhu yan maza zar suke, kin ga kakansa
"wane a-gunmu da yake tushenmu daya duk auren zumunci
-muka yi, in-kika yi hakuri Ma'u komai na duniya mai wucewa ~ne,-shi Alhaji so yake ya Karfafa zumunci tsakaninsa da dan
-uwansa, 'sauran yaran da ya rike duk haka ya yi musu, auren
Zumunci. bare ke da ya haifa cikinsa." Goggo ta sa baki "Ai shi gardama ne dasht, in ban da haka: tunda yarinya ta ce bataso, to ya haKura mana, ya bata wanda take so; wannan shegiyar gabar da yake yi da «makwabcinsaai Sai ya tureta waje daya, tunda yara sun hada
-kansu:"Nan. Asma'u.ta.fara kuka, "Ni dai Goggo dake na dogara, shi. yasana gudo na biyoki. "s .ni-Ma'u:me zan yi.miki? Ubanki fa so yake ya nuna ~-min-iyakatai; 'shi-yasa zai aurar dake bai.shawarceni ba, dan
spaka-tunda yanunamana iko Kanki, ni yanzu ba abin da zan
a-yi;.sa mu.hafura mu zuba masa ido, ya yi duk yadda
"yake-so. Asma'u ta fada cinyar Goggo, ta ci gaba da kuka "Wayyo Goggo ki:taimakeni, ki yi min rai Aminu nake so, idan ban
-aureshi ba, mutuwa zan yi." Goggo.ta
ce""To Ma'u ko kina son Aminu tunda ubanki
'aya son shi, ya ya za Ki yi ba sai dai hKuri ba, shi so in cutane
yhakuri ma aismaganine," Gaskiya ni Goggo ba zan iya hakura ba."
15
"To tunda ba 7a ki hakura ba sia ki yi yanda
za ki yi." Dudu ta sa bak: "To in ban da ma zamani Allah na tuba har yaushe vannya zata zauna tana zancen aurenta, har ta fitittike
tana tadin ita ba ta son wane,
ita wane take so. Goggo ta yi dariya "Ai mu ''ya'yanmu na maraya duk haka suk, ba kunyane da su ba, ko gaban iyaye sai ki ji yarinya tana maganar saurayi Asma'u ta katsesu "Ni dan Allah ba surutu zaku Sani gaba kuna yi min ba, ni so nake ku nemar min mafita." Goggo ta ce "Yo wacce mafita garemu, ban daki yj zamank: tare da mu anan Kauye, har sai sun wahala wajen
nemanki in ya So in sun matsu sa zo har Kauye su sameki. Ai ni wallahi kin ma yi hankali, da kika biyoni Kauyen nan, yanzu da wani guri kik anufa ai da kin jefamu cikin tashin hankali."
Hajiya Sa'ade tana zaune falo ta cika ta yi bam duba daya zaka yi mata ka tabbatar cikin tashin hankali take, makonni biyu da faruwa al'amarin duk ta rame ta yi Kashin wuya, ta sa matsananciyar damuwa ranta tun tana daurewa
tana yiwa mai gidan nata kawaici, tura ta kai bango ta fara-hura masa wuta, duk dai akan maganar dan nata, don tun fitowarsa daga hannun yan sanda ya kwashe kayansa dake gidan ya yi musu yaji, yanzu haka Aminu yana gidan Ahmed abokinsa da
yake shima Ahmed din gwauro ne ba mata gareshi ba, sai suka yi zamansu. To babban bakin cikin mahaifiyar
tashi yanda uban yana
ji yana gani dan nasu ya Kauracewa gida, ko gezau bai yi ba, sai ma ya nuna balin ko in kula tun tana yi masa alkunya, tana biye masa suna zagin dan, yanzu har ta dawo ta kwaye masa baya, tana zazzaga masa tsiya akan sai ya je da kansa ya yiyo mata bikon danta. Shi kuma ya ce abi da ba zai yiwu ba kenan, dan bai ga lalacewar da zata sashi ya je bawa dansa hakuri ba.
16.
Tun daga wnanan lokaci zaman lafiya ya yi Karanci
daban na yamma daban, yanzu ma zaman da ta yi falo jiran
fitowar Alhajin nata take ayi ta Kare, ita yanzu duk dana sanin biycwa mijin nata take yl akan abin da ya faru, tsakaninsa da Alhaji Masa'ud.
In ban da ma Batan basira ya ya ma za yi taki yarinyar da take son danta, ai duk mutumin da ya nuna yana yi da kai, ya fi wanda baya yi ya kai, wanda ya ce yana son naka ya gama
y! ma komai, duniya ko ba komai dai ta san yarinyar nan Asma'u da gaske son danta take, tunda ta bar gidansu ta gujewa
widan, Kullum rigima ita da maigida ta Ki Karewa, fadan safe
iyayenta domin Aminu, don haka ita kam bata ga dalilin da
zata Ki yar da take son danta ba, tunaninta ya katse daidai
lokacin da mai gidan nata ya fito daga nashi dakin, hannunshi nike da-agogo yana shirin daurawa. Niyyar
ficewa yake daga gidan.
"Si mana Alhaji" Ta dakatar dashi. Ya juyo ya dubeta, "Ya

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5

Please Login or Register in order to submit comment