Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
2 / 2
yana tarwats?- madubin tsafinsa bai.samo mafite be. Dage karshe madubin tsafin nasa ya yi duhu ya yi bindips ys }lankalin Sather ya Kara dugunzuma, Yq daga kansa sama hawayen bakin ciki na suba idanunsa, yana tunani "Haba abul hikima! Ka manta ko kai waye? Ka manta gunanka Saihar sarkin dabara, kafiya da taurin kai, ka manta kai mai sa'a ne rayuwarka, ka manta kaine wanda wani lamar bat taba ta'azzara gareka ba? Lallai za ka kunyata kanka, kuma zaka zubarwa da kanka Kima da martaba duniya matuKar ka paza cika burin zuciyarka, Babbar matfita garcka ita ce kaje wadin ZIYADIL. [ISAFA ka kwanto mai share maka hawaye da Karfin tsafinka, wato hatsabibin [firitu Basanu bn Zaibarul Nar! Shi ne kadai halittar da zai iya share maka hawaye. Idan ka kwanto shi zai zamo bawa pareka, kuma kana da masaniyar cewa duk duniya babu sama da shi ta kowanne fanni, jarumta da Karfin sihiri? Ba tare da bata lokaci ba zai je ya yaki mahaifinta sarki Hasbaru da bokansa Naiwaru. Idan ka so maya hallakar da su ya dauko ma ka abar Kaunarka ka aurcta ko ka rifcta matsayin kuyanga ba tare da bata lokaci ba hakan za ta tabbata. Kai! Lallai ma idan ka mallaketamkar ka mallaki duniya ne, za ka iya aiwatar da komai idan ka so, kuma kowanne sarki da ke duniya vai dawo KarKashin mulkinka ne... lake bakin cikin vuciyarsa ya yaye. Ya takarkare ya bushe da dariya bisa ganin ya samo mafita cikin sauki, ya jefi lsuntsu biyu da dutse daya. Bai san sa'adda ya yi tsalle ya tumu da Kasa ba saboda tsananin farin ciki. MADAAIN GINI Hudubar da zuciyar Saihar. tayi masa ke nan. Nan guda bisa ingarman__doki mal UDU da bimnin daular Hibaru, tafiyar @1 Rakin Gamo MADAKIN GN tsanenin juniya da tashen bz! akwai wata katafanyar daular moi Karfin masarnuta da rundunonin barade mai suna DAULATUL HIYAR. Ita dai wannan daula tana CarKashin mulkin wanj CAGAYA, Kasartaccen sarki mai suna Sarki HASBARU BN WARAJAZA dan abila Banu Tahfaz. Jaramin sarki ne mai tarin jarumta da bajinta. wannan daula boka NAIWARU BN HADAWAZ AL-JAUHARI, wato bokan da ake tunanin yafi Saihar dan sarki Asarul Naiba Karfin tsafi. Wanda kuma ake tunanin wannan zameni shi ne shugaban bokayen duniya. Duk da wannan matsayi nasa yana KarKashin ikon sarki Hesberu bn Waraja. Haka zalika idan sarki Hasbaru bn Warajaza yana son ya maida wani birni Karkashin mulkinsa ba sai ya tura mayakayaki birnin ba, daga gida ma bokan Zai tura tsafi zuwa birnin. Da kansa sarkin birnin zai hado muKarrabansa ya nufo fadar tare da dukiya mai yawa ya kawo haraji ya kuma jaddada mubaya'a ga sarki Hasbaru bn Warajaza. Idan kuwa sarkin yana 90 ya rushe birnin ne idan bokan ya tura da tsafi sai dai ka ga gidaje suna rushewa tare da danne al'ummar cikinsu, har sai birnin gaba daya ya baje. Idan kuws yana son hallakar da al'umma sai bokan ya tura ds Sarki Hasbaru bn Warajaza yana da 'ys suds daya mai suna YAZILA. Yazila ta ksance wata gagarumar GUGUWAR ANNOBA mai sa da bela'i garin wadda ko kiyashi ba za ta bani raye Bakin Gamo <= => MADAKIN GIN; ryekkyawar budurwa mai tsananin kyawy da kyan Manyan barade, manyan matsafa, manyan sarakuna tare da manyan attajirai da 'ya'yansu kowanne yana buri da fatan ya mallaketa. Amma wanj abin mamaki duk tarin al'ummar da suke son mallakarta babu wanda ya kai kansa gareta da sunan ssdakin da mahaifinta dora kanta, rashin son aurar da ita da ya ke yi, domin tsananin Kaunarta. Idan ka zo gareshi da bukatar aurenta. Baya bufatar dukiya ko jajayen rakuma ko nau'in wani abu, abu daya yake buKata, wato "ZOBEN DA ANNABI SULAIMAN YA SANYA DAN YATSANSA LOKACINRA YUWARSA". Masu hasashe sun tabbatar da cewa, zoben babu wani mahalufi da ya isa ya samo shi, domin iys bincike matsafa da masu hasashe sun kasa koda haltta. Tsayawa zayyana tsnanin kyawunta da kyawon halittarta zal 1ya Zama Kauyanci tare da Gata lokaci, kawai ce 'TSARKI YA GA YA masoyinta, ba don komai ba kuwa sai don tsattayran binciko labarin wanda ya san inda yake ballantana shi kansa zoben. Wani ingantaccen lbari ya tabe zuws cewa, da suka suka kasance daga ikin wadanda 'amu wadanan manyan barade samari masu jimi jike Bakin Gamo VAIDAAIN GING begenta da suka alwasiuin spige duntys neman Zoben ba za su dawo ba har sai yun 2361310 sit koda hakan yana nufin Kershen rayuwarsu ke nae! Gasu nan sun tafi! Dakiku na bin sa'o'i, sa'o'i na bin kwanaki, kwanaki na bi: makwanni, makwanni na bin watanni, watanni na bin shexara. Har tsawon shekaru biyu basu dawo ba, kuma ba sarm laberinsu ba. Hakan ne ya sa sarki Hassbaru ya tuntubi shugaban bokaye Naiwaru akan lamarinsu. Koda ya yi bincike, sai ya dubi sarki Hasbaru ya bushe da canya ya ce; "Ya shugabena na yi rantsuwa da wata da tauren inda kaf duniya za su taru su nufi neman wannan zobe sarco shi be, kuma duk sai sun Talla: ina tabbatar maka da cewa har duniya ta nade ba za sam wanda zai iya biyan sadakin 'yarka ba Yazila. Tuni wadannan jarornai sun gama da ajalinsa hanya, sai dai idan iyayensu na haihuwa su haifo wadansu! Koda sarki Hasbaru yaji kaka sai ya bushe da Kar€arfar dariya. Lokeci guda ya rourtuke fuska ya dubi bokan ya ce da shi; "Ya shugaban bokayen duniya, ina da masaniya akan cewa duk duniya baba wanda ya isa ya bys sadakin 'yata Yazila. Ba don komai ba kuwa sai don bana son na hada zuri'a da kowa duniya. Babban burina da fatana kowanne lokeci, shi ne abio bautarmu mai girma Kuyasul Yaizaru ya bani da namiji, idan ya girma na hadeshi aure da Yazila. Lallas Bakin Cama <= => MADAKIN GIN] pakan shi ne bebban burina dunj oka Naiwaru ya bushe da dariya ce, kayi babbar dabara.. Ina Ayaka fatan 'samun "da namijin Pre mel Babban al'amarin da ke barwe..dubben.alemmar al'umma duk wani boka.musamman wanda'ys. sami dumbin tarin ilimi tsafi ya kasance mai sanya girman kai da zza Zuciyarsa har yaji cewa ba: shi shugaba, dan haka zai nemi wata- asa ya Kwata. ya -muika, ko kuma ya ke6e kansa awata dau duniya ta boye daban ya gudanar da rayuwarsa tLshi. kadarbe-tare -kasance hakan ba, ma'ana duk da kasancewar ke zaton shugaben bokayenduniya:a:w=nran '7=mani, me yasa yake zaune KarKashin:molkin wanimai nem wata Kasa ya mulka be ko-ya kebe kansa Kamar duniya amaki game da boka shi ne,@ sanin bai da.tursasawa ko .04 yin umarni gareshi To amma: abm 'sht boka Narwarw. bai yadda wasu bokayen ke yi? Ba don komai hakan ta face. sat don biyayya bisa ga kakanninaa, -wadanda suma.her'suka 'Mutu Karfashin masarautar suke bauta: ae SARKI MASADUL 'ASI BN TARWAZA. banu MARDAK, shi ne farkon sarkin Deulatul Hiyar, kuma shi ne wanda ya kafa daular. Sarki sha'ani da tarin sadaukantaka da Karfin rundunar Bakin Crane Yana on 'UL SHIRKI BN RUBA bban boka mai tumak masa Boka ne iim afi. Akwai tsananin shakuwa atarsu har kawo girmapsu, aminan da Sark Mesedut!'asi da boka Amsadul Shirki tun daga ne pa hakika wodanda suka yarda da junans june suke Kaunar wata rana ne yi shiru. Zuwa can sai Kwalia ta ciko idanunsa ta lokacin da suka keGe suna hira sai sarki Masadul'asi ya Hankalin boka Asmadul Shirki ya dugunzuma bisa ganin wannan lameri. Ya dubi sarki Masadul'ssi ya ce, "Ya shugabana ina dalilin zubar da wannan Sarki Masadul'asi ya yi ajiyar zociya ya ce, "Ya kai aminina ka sani cewa ba komai ne ya sani zuber da mums hawaye ba face wani tunsni da na yi yanzu face na tuna tsananin amintakar da ke tsakanimmu tare kwarara bisa kuncinsa. hawaye naka?". da Caunar junan da muke yiwa juna, na yi tunanin cewa nan gabe beyan ranmu lellai zumuncmme 781 karye, domin kuwa ba lallai bane zuri'arka su ci gsbe sanizubardehawaye". lare da kasancewa da zuri'ata be... Lallei zan Y' Wnanm befin ciki bisa wannan lamari, hakan #¢ Sa'ada sarki Madul'asi ya kawo nan sai shima boka Amsadul Shirki idanunsa suke cik° SAE sake rungume, juss thi da sa) steel, Zuwa ansu ae ay 4° DAKIN GIN masz ialiafa musu da taimaka musu bisa * Gamo -4 arse da shi tauntsaye sume tafiys tamkar ya fado daga kan dokin. same. Don hak= ya Yana zuwe ya wea mai kyen rawa wajca. Geni murmuahia farin ciki ya kubce masa, walle ya dire daga kan dokinsa, ya nufi foramar ys taf kai ya fare shan rawa. Har ya Koshi. yaji motsi-a byanse. Ya waigo dae ggsgwa. Waigowarsa ke da weya yaji weni obu mi da kofaton doki ya naushi fuskarse, nan de me sumanyi.A hankali ya bude'idonsa. Ya zabers tamkar wanda aka tsira de [I yo Mm nazarin iads ya tsinci HE wani ston akerkizc Wands. brave da martuke-toertoken tatewen wdanse taurarin wuts suksi yawo yi ihu ya sulale sume Sanyia da yaji ajikinss nc ya sa ya erfado mere, eka da be. retiredmaremensn tashi Ya fare nazarin abin da ye fare ds. Gawon kalgo. Ya dzb kesee ye daga plphipdedpeg bei ga komai an dags ya yi iye tuneni ys kesa teas komai, abe deye Tue ye shine iyaker ab da ys iya tunows. Ya Ye rene da kansa in Gamo4 WADAKINGIN gan take basin qumuke meh) bake, Dole murtekan mani tamkarse be. home da lam mai duk tube suke, yi be daya daga ye kei domin dén wanda kansa ke dourc de MEM kambesa ds jajayc siffar ebin tsoro ya ce da ski. "Kei! Karamar domin rene fstaws trnaninka ae, ci gabe rayuwa bar abeda, 70 Eacsbe, sani tari de kako tatters da shi ye gushe, ys fadhanaun da be za ke tafe. fade besee®albishir da cewa kana «faye daga WoO?" ko tarihi be ka tafe jm ve be. shayar da jininen gp «ty hentere= gove. Dot Baka keds ke ma Wan Bakin Gramo-4 <= => MADAKIVGINI har sbada ba za ka tafe yanzu za mo tafi fareuter bil'edaman yin ka gode tara har da kai ke goma. ggbods haka ga naa' abincinmn, ka taimaki kenka ke cj ksda ke muta kayi mane asarar jiminka, Yana fader hakan ye bushe da dariya Cikin tsananin fusate Saihar ya dake masa tsawa, "Kai! Rafkakanne gafalalle, Karyarke ta sha Karya, kai baka isa yin komai gareni be, fi Carfinka, kame na fi Karfin duk abin da kake takeme da shi, jinina ya fi Karfin shan wani benzan abin beutarke...." Kafin ya rofe bakinsa tani sbegahen balittun ya ya fito da gudu tamkar fitar Inhrys daga jikin beka yaje ya daki Knrjim Saihar. Sai da ya dagashi sama cikin akurkun ya yi hajijiya ya makashi 'da jikin itatuwan. Take ya fado.a sume jini na zube ta hanci da bekinsa. Ko bai ba. Shugaben halittun ya sake bushewa da dariya, "Wane. kai yaro...Ba'ai wata halitta da za ta kawo Wargi garemu be". Yana gama fadin hakan ya tora wani ra6e66en canyen tumfafiya tare da wani bakin ruwa mai doyi yumm suka bishi beya. le Koda waziri Karmahan ya zo dai-dai nan berinsa sai ya yi shiro. Sarki Barzufa ya dubeshi mmashi da den yatsa. Nan take wani Karfarfan haske Rama dake ta faman Kudaje na binsa akan wani kofi na itacen marke zuwa cikin kejin. Ya ma Karmahen ya yi murmushi ya ce, "Ka gafercem'da abokan gabarnm sake ciki. Na yi maks elfawarmmai girma sarki Auzar". Se'adda weziri' ya Zo nan zancensa Bakin Gamo -1 <= => MADAKIN GINpeor Ce, "Ya kai Karmaban ina dahhn katse dai-dai lokecin da ya dauko dad? da ya sa na katse dai dai nan ima son in Kara yin bincike ne game da halin Ci gaba da bake wannan iden mun ise fader sarki Barzufa ya yi shiru tare da sunkuyar da Casa ba tare da ya Kara cewa komai be. *MAI ZAI FARU IDAN SU WAZIRI KARMAHAN SUN ISA FADAR SARKI AUZAR? *YAUSHE. RAZIYATUL HAMLIYA DAYARTA-ISLAIRA ZA SU SA FADAR SARKINALJANU AUZAR SU KUBUTAR DA DANSAMAHAZUR? *WANE IRIN AZABABBEN YAKIZA AYIARADAR ALIANT AUZAR? *SHIN BURIN RAZIYATUL HAMLIYAANA CIKA NA KUBUTARDA MIJINTA DA KE-BANGON DUNIYA? Me hedu mai mum DIRAR MIKIYA' dongahen mms Kayataccen lbari. ci a: Dege mai debe muku kewa kullum da koABDUL'AZIZ SANI MADAKIN GINI. GSM:-.07062681880: Emait: madaidngini2011@yahoo.¢om An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels

Chapter 2 of 2