Reading KARFE A WUTA Chapter 121 | TKNovels


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ya zauna da ita cikin mutuntawa da so da ƙauna.

Daga Walid, liti, Viper ɗan mama, idan aka ce sun yi daba a baya, idan ba wanda ya sani ba, sai ya ƙaryata.

Viper sai da ya kai Nabila, wurin maƙwabtan Jauhar da suka yi zaman amana da ita a unguwar da suka zauna.

Viper ya riƙe muƙamai da dama, a gidan tsaro na soja, gefe guda yana kasuwanci.

Ƙungiyar Nabila ta taka muhimmiyar rawa sosai da sosai, a kan canza tunanin mutane da dama.


*TAMMAT BI HAMDILLAH*

1/8/2024-20/12/2024

*DUKKAN YABO DA GODIYA DA JINJINA DA KIRARI, SU TABATTA GA UBANGIJI MAƊAUKAKIN SARKI, UBANGIJI TALIKAI BUWAYI GAGARA MISALI, DA YA BANI ARON RAI DA LAFIYA NA FARA WANNAN LITTAFI LAFIYA NA KAMMALA LAFIYA*

JINJINA GA
ƘUNGIYAR MIKIYA WRITER ASSOCIATION
BRIGHT PENS TEAM
Nazeefa sabo Nashe
Zee kumurya
Na'aima Suleiman sarauta
Aisha Adam Ayshercool

GAISUWA TA MUSSMAN GA
Mahaifiyata malama Nafisa Adamu Muhammad
Mahaifina malam Adamu Yakubu

GODIYA TA MUSSMAN GA
Adamu Adamu Yakubu
ASP Ibrahim Na'ibi
Barrister Amina Aliyu
Barrister Ibrahim

Jinjina da gaisuwa ta musamman, ga kafatanin al'ummar da suka kasance da ni, a wannan littafi.
Iyayena, kakannina, yayye ƙanne da sauransu, masu gyara, masu sharihi, da masu bayar da shawara ina godiya sosai da sosai.

'yan comment section, Alkhairin Allah ya kai muku.
Na so kama sunaye, amma na san dole zan manta da wasu, kafataninku ina godiya Allah ya saka da mafificin alkhairi.

Abin da na rubuta na daidai, Allah ya sa al'umma su amfana, akasin haka kuma ina fatan Allah ya yafe mini, kuma ya sa al'umma su yi watsi da shi.

Waɗanda na ɓata wa rai kuma, ina fatan ku yi mini afuwa, hada-hadar jama'a pressure da yawa.

Albishir na musamman ga kafatanin waɗanda su ka bibiyi littafin *ƘARFE A WUTA*

Na san ku na cike da kewar kammala karatun labarin Viper, labari mai cike da ilimantarwa, faɗakarwa da nishaɗantarwa, to ga sabon Albishir, littatafai uku, cikon *BRIGHT PENS SECOND BATCH*

litattafan da za su maye muku gurbin labarin ƙarfe a wuta.

*MUTALLAB* (Mallakar Nimcyluv)
*HADARIN GABAS* (Mallakar Nazeefa Nashe)
*ZAYTOON*
(Mallakar zee kumurya)

Ina da tabbacin yadda ku ka ji daɗin ƘARFE A WUTA, ba zaku yi dana sanin labaran nan uku ba, da su ka fito daga team ɗin
*BRIGHT PENS*

Domin neman ƙarin bayani, kai tsaye ku na iya tuntuɓar waɗanan lambobin.

0904 787 1750
0816 406 9385





Alhamdilillah ala kulli halin.

Domin gyara, sharhi ko shawara
Ayshercool
08081012143



An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment