NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 1 of 12

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels 💦💦💦 *ƳAR WANKE WANKE* 💦💦💦 *Oum sultan*💫 ☀️ *TAURARUWA WRITERS ASSOCIATION* ☀️ Marubuyar karshen alewa kasa300 Mijin.fateemah And now Ƴar wanke wanke *ᴀʟʜᴀᴍᴅᴜʟɪʟᴀʜɪ.ᴅᴜᴋ ᴋᴀɴ ɢᴏᴅɪʏᴀ ᴛᴀ ᴛᴀʙʙᴀᴛᴀ ɢᴀ.ᴀʟʟᴀʜ ᴜʙᴀɴɢɪᴊɪɴ.ᴍᴜᴛᴀɴᴇ ᴅᴀ ᴀʟᴊᴀɴᴜ ʏᴀᴅᴅᴀ ɴᴀғᴀʀᴀ ᴀsᴀ'ᴀ ᴀʟʟᴀʜ ᴋᴀsᴀ ɴᴀɢᴀᴍᴀ ʟᴀғɪʏᴀ* ☆ᴄᴏᴍᴍᴇɴᴛ ᴏɴʟʏ sɪsᴛᴇʀ☆ ʙɪsᴍɪʟʟᴀʜ ᴘᴀɢᴇ 1✦5 Bai dai_dai parking ɗin ba ya fita motar da sauri kai tsaya babban palorn gidan ya nufa yana kiran' Ammi Ammi am back to home.. Wata ƴar matashiyar mata ce wacce bazata gaza 45 years ba ta fito ta ce" oh ni Sadeeq sai kace makaho da zaka dinga ƙwalamin kiran nan haba" Shagwaɓe fuska ya yi ya ce"Ammi nifa yinwa na ke ji yakama ta abani abinci na".. Ammi ta ce" wai daman saboda abinci ne ka ke kirana haka to nagaji da wannan kiran ka zo kai aure nima na huta". Ya tsani yaji ance masa ya yi aure bai ce komi ba ya nufi bedroom ɗin sa bathroom ya shiga ya na mai watsa ruwa akan shi fitowa ya yi daure da tawol sai ƙarami a hannun shi yana goge kan shi... "Mama kinga yanzu idan muka fara warar nan sai kiga ana samu ba kaɗan ba cewar matashiyar yarinya" Mama ta ce"a'a hameeda kawai ki cigaba da zuwa gidan aiki na kada ki fara warar".. Ƴar kwalla ce ta zubomata ta ce indai shine farin cikin ki zanyi hakan in sha Allah.. Yauwa "hameeda na Allah dai ya taimake mu, ya zaɓa maki miji nagari kiyi aure ki huta"! Kuɗi ta bata ₦100 ce garin kwaki na hamsin sai sugar ta 30 gyada amaro ta 20 jiƙawa masu tai suka ci ita da mama, share gidan tai fes tai wanke wanke ta ta ɗauki Qur'ani tana karanta wa cikin murya mai daɗin sauraro.. Tunda safe 7:30 ta gama komi mama ce ta tara ka ta gidan aikin ta domin ta cigaba da yi a madadin ta, su na isa gidan mai gadi ya buɗe masu ƙaramar kofar saboda ya gane ita ce mai aikin hajiya gaisawa suka yi palon masu aiki suka nufa inda ta ce ai mata iso da hajiya kusan minti 30 sannan ta fito duƙawa sukai suna gaida ta ta ce" lafiya dai na ganku ku biyu"? Kallon ta mama tai ta ce" hajiya yanzu yarinya ta ce zata cigaba
🏠