NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 8 of 12

ta ya ce yau kina sallah kenan kin musulunta! Kauda maganar tai tare da fadin muje dai kai wanka abinci nagama... Basar wa yai fita ya yi zuwa ɗakin shi wanka ya yi ya fito jallabiya ce yasa fara zama yai kan kafet, don tunda su ka yi aure ta saba mai da zama kafet don ya fi daɗin zama a ci abinci....... Kawo mai tai tuwon shinkafa ne miyar kubewa ɗan ya taji kifi ta zuba mai tunda taga take taken shi ta sha jinin jikin ta tashi tai ta ce to kaci abincin gashi nan bari nazo... Ja ai hannun ta ya yi tare da faɗin zo kiban abinci a baki yau nagaji daya wa... Ta ce" daɗi na da kai ɗan iska ne fa, kai ta taɓa min jiki bana son haka" Miƙewa ya yi da sauri ya ce ",na ce maki bana san wannan sunan da kike kira na da shi na faɗaki ba tun yau ba ko don Kinga na daina hukunci a kan ki to zan dawo da hukunci na" Ta ce hukunci naka ai shima na ƴan iska ne waye zai rinƙa shan bakin mutum sai ka ce maye...... Idanun shine suka kaɗa sun yi ja sosai ya ce bari kiga dai mu goge raini tsakanin Ni da ke, bai bari ta yi magana ba ya ɗauke ta tsaf zuwa saman benen ɗakin shi ya kai ta kai tsaye kan gado ya aje ta ƙoƙarin tuɓe mata kaya yake ta ce "don Allah kayi hakuri na daina bazan sake ba wallahi kai malami ne kai malami ne nace kai malami haka take ta faɗa romance ya ke mata bakinta har kumburi ya yi tsabar...... Saura kaɗan ya yi mata ...... Ta yi nasarar ɗaukar wata kwallaɓa ta ƙwaɗa mashi akai nan take ya sume tashi tai da gudu ta fita ɗakin ta tafaɗa tasa key kuka mai cin rai ne ya ƙwace mata tana dana sanin auren shi daman haka aure ya ke da azabtar wa! Wanka tashiga tai da ruwan zapi sosai ta gasa jikinta tasamu sauƙin azabtar da ita da akai, sai dare ta koma don taga yana nan domin ta gama abinci tana shiga ta ganshi kwance yadda ta barshi kiran sunan shi tai abinda ta dade da manta wa yaushe rabon da ta kira shi da Sadeeq, gani tai yaƙi motsi tsoro ya kamata kusan minti 30 amma bai tashi ba da sauri ta ɗauki wayar shi number"Nura ta kira tana kuka tace don Allah kazo gidan mu yanzu ba lafiya"! Ko minti15 baiba ya iso dayake gidan da na su ba nisa , fita tai ta mashi iso yana zuwa ya fara taimakon gaggawa don shima Dr ne ruwa ya samai ya ce bari na turo maki mata ta ta tayaki zama! Shiru ne ya biyo baya ta zauna tana ƙare mai kallo yana farkawa da ita yai tozali ya ce" sannu hameeda Nagode zan warke zaki sha mamaki na" Contuie ƳAR WANKE WANKE Oum sultan { matar dear} Ina masu san ai masu👇 Logo Cover book Fylers Account sitika Invited... Certified Har ma da mau san a ɗaura masu tallah kayan su muna yi kan farashi mai sauƙi Bismillahir rahamanir rahim Page 43/50 Ta kalle sa tare da faɗin oho anji kunya dai kazo yi ma ƴar mutane fyaɗe alhaki ya koma kan ka, haka zami ta tafiya ni da kai don wallahi baza ka ci narasa akai na a yofi ba sai dai mutashi 0ne one! Kallon bakin ta ya yi ya ce mai ya samu bakin na ki naga ya yi tsawo haka? Ɗan kare bakin tai don taji Kunyar ganin ta da ya yi a haka ta ce" tambaya ka ke ko neman sani" A ranshi ya ce" wannan yarinyar fa nema take ta raina ni, tsare gida ya yi tare da faɗin ni ki ke faɗa wa magana don kin raina ni har yanzu baki ga tsawo na bane amma zaki gani jira na ke nan na warke na rama" Suna cikin Maganar ne sai ga Nura shi da matar shi, sun ta ho masu da abincin rana amsa hameeda tai tana mai masu san sannu da zuwa miƙewa tai don su tafi ɗakin ta ya bita da idanu ƙugun nan kawai ya ke kalla yana tunanin mai ya kamata ya yi don ta daina raina shi, har suka fita bai sani ba sai da Nura ya taɓa shi ya ce sun fita ai sai kadawo tunanin ka... Hararar shi yai ya ce" anfaɗa maka ita nake kallo ban son raini ya shiga tsakanin mu da yarinya" Murmushi Nura ya yi ya ce" yarinya ce kuma ta sumar da kai ba🤣h" Innalilahi us furta a fili ya ce inji uban wa?? Nura ne ya ƙyalƙyale da dariya harda buga ƙafa, nifa ba kowa ya faɗa min ba tunani nane ya bani haka! Ya ce" Nura tunanin ka ya baka yofi ma, ni Yanzu ka haɗamin ruwan wanka na samu karfin jiki na" Kallon shi Nura ya yi tare da faɗin ni ban iya haɗawa ba, don matata ita ke haɗawa tamin wanka ya faɗa yana dariya ƙasa_ ƙasa, kallon ɗan iska ya ke mashi ya ce" ai daman Nura daganin ka zakai jaraba dole su mama suka maka aure da ba haka ba da ka ma ƴar mutane ciki a waje.. Tashi yai ya tafi lu zai faɗi ya tare shi, nura ne ya kira matar shi a waya ya ce kice mata tazo ta haɗa mashi ruwan wanka don bai jin ƙarfin jikin shine......... Haka Sadiya { matar Nura} ta lallabata don taje ta haɗa mashi da ƙyar ta fito wai ita bazata iya ba tana shiga sallama tai masu ta faɗa bayin ruwan wankan ne ta haɗa mai zapi sosai harda mugunta, ta fito tace na gama! Nura ne ya ce ki taimaka masa ya gasa jikin sa, mana baida ku zari..... Watso ido tai waje shin ita zata ma wannan ƙaton wanka jibeshi fa wani.... Katse mata tunanin ya yi
🏠