Fira ce ta balle tsakanin mama da Ammi Ammi ta ce "ina ma yaran nan mu haΙa su aure don karfafa zumuncin mu"
Ajiyar zuciya "mama tai tace ina Ιan mai kuΙi zai auri mai aiki ai haka bazata yiyu ba"...... Ammi ta ce ni fata na ki Amince bani da matsala da Sadeeq nasan zasu sasanta kansu
Please kuyi hakuri da wannan
*Ζ³AR WANKE WANKE*
Oum sultan
*TAURARUWA WRITERS ASSOCIATION *
π½πππ πππππ π’ππππ ππππ πππππ πππππππ.ππ πππππ.πππ’π ππππ’π πππππππ π£ππ πππππ ππππ ππ ππππππ πππππ πππππ’π ππ πππππ π’π πππππ ππππ
π πππππ ππππππ.ππππ.ππ πππ.π πππ πππ ππ.ππ π πππππ ππππππ.ππ πππππ ππ’ππππ
Bismillahir rahamanir rahim
Page 31/35
Shawara ce ta farke tsakanin su da "Ammi" sai karfe Ιayan dare su ka kwanta don Ammi ta ce bata tafiya nan zata kwana...
Karfe uku na asuba ya tashi alwala yayo ya fara nafila tare da istigifari neman tuba { yan hassadan Sadeeq daman nace maku malami ne shi fa} da addu'ar neman kariya daga aljannu da mutane sai karfe hudu ya gama tashin ta ya fara ke ke ke yake faΙa dan bai san sunan nata ba Ιan buΙe ido tai ta ce Malam lafiya dai zaka dame Ni tun da safe??
Murmushin gefen baki ya mata tare da faΙin tashi kiyi sallah mana, sai wani barci kike kamar wata gawa..
Galla mai harara tai ta ce"wai kai don Allah haka kake daman ga ka Ιan iska gaka da takura, wannan matar ka tabani da iskan cin ka wallahi"!
Buge mata baki ya yi ya ce, bana nace maki kidaina kira da Ιan iska ba zan maki hukunci idan bazaki daina ba kuma kin san hukuncin nawa...
Tuna wa tai da miyan da yake zuba mata tace Allah ya kyauta na kuma shan miyan ka'idan kai Ζazami ne sai aka ce maka ni ita ce ne?? Kayi kuskuren taΙa min jiki da yanzu ko zan kai Ζara kotu ne ta birnin hakina.
Dariya yai mai sauti wai shine zata kai Ζara shin mai wannan yarinyar ta Ιauke shi ne ma mutso ta yai yace wallahi bacin ina tsoran Allah yau da sai kinji kiji amma akwai wata ran.......... Ta ce" kace fyaΙe zaka min kenan daman naga kai din hariji ne"
Kallon ta yai yana Ιaukar ita yarinya ce ashe ba haka ba, ina tasan hariji o Allah Ιaya gari ban_ban umarni ya bata da tashi tai sallah bayin da tagani Ιakin tanufa takai bakin Ζofar ta ce" kai Ιan iska yau ka hanani jin Ιimin mama na Allah ya sakamin sai dai naji Ιimin Ζato kusa dani, nufar ta yai da sauri ta turo kofar tare da sa sakata"
Ya ce matsoraciya da kin tsaya kinga Ιan Iska ai kusan min 20 tana cikin bayi tana jiran ya tafi masallaci ta fito sai da yaji fitar shi sannan ta fito ita tai sallah, tana kan dadduma sai gashi yi tai kamar bata gama ba ya haye kan gado ya fara barci,, kwanciyar ta tai kan dadduma ita ma sai 7:00am su ka farka, abin kari "Nura ya kawo masu tana karyawa ta sa mai kuka ita gida zata ya ce wanda ba Ιan iska ba ya kai ki mana kin manta Ni Ιin Ιan is....."
A'a nifa bakai na ce mawa ba, da bangon Ιakin nan nake....
Dariya ya yi don ya lura yarinyar Ζ΄ar rigama ce, ya ce komi na ce kiyi zakiyi don na kai ki gida ko a'a?
Da sauri ta ce "haba yayana zanyi mana mai zai hana tafaΙa tare da ranΖwafar da kai kamar salahar gaske"
So nake kimin tausa sai mutafi...... ZuΙur ta miΖe ta ce" shiya sa nace kai Ιan iska ne nai maka tausa kaji ubanme?"
Uba na kike zaki? Ni zaki gaza zaki san kin zageni, kamota ya yi duk wani miyau sai da ya zuba mata a baki ta shanye Ζarshe ma kakin majina yai ya zuba mata kuma ta shan ye wurga gata gado yai ta lura idan rashi ya Ιaci abu yake kamar mahaukaci gani tai yana cire riga ta dinga bashi hakuri da Ζyar ta samu ya hakura fitowa sukai dan ya kaita gida gani tai sunyi Hanyar gidan su ta ce" gun mama za ka kaini tana gidan mu ai"...
Harara ya wulla mata ganin shi da tai haka yasa tasha jinin jikin ta, ta kama kanta suna yin parking taga Hajiya da mama sun nufo motar su da murna ta fito ta ce" lah mamana ashe kina nan nayi kewar ki"
Kallon mama yai ya gaida ita, ya gaida ammi ya wuce part Ιin shi,, tambayar ta suke ya mai jikin ita dai ta amsa taji sauki amma kanta ya kulle bata san wacece mai jikin ba ciki suka nufa zata fara aikin ta"Ammi tace tabari ta huta tunda can ma gidan aiki tai"
Tace a'a Ammi kibari nayi sai mutafi gida ta kalli mama.....
Bayan watan uku, tunda ga lokacin bata sake ganin "Sadeeq a gidan ba kullum fita ya ke da wuri bai dawowa Sai ta tafi gida"
Ammi ce tace "Sadeeq mun yanke wani hukunci fa"
Yana ji ta ambaci sunan shi yasan magana ce mai mahimmanci ya ce" nami Ammi na"?
Sakamakon ka ki fidda mata ga a