NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 5 of 12

...... Tsoro ne ya hana hameeda magana suka shiga suka gaisa da Nura duk bata nuna komi ba fatan ta Allah yasa ba gidan yan kar kai bane ya kawo ta ya ce ma Nura bani mukullin ɗakin ka na kawo ta nan ne domin ta huta kan ta na ciwo zan siyo mata magani.. Kwalla ta share a fakaice tana ji ana mata ƙarya "Nura ya ce gashi nan kusa da kai bari na je nadawo anyi. Kirana, fita yai ya bar su dashi da ita gaban ta ke dukan uku uku ya tura ta ɗakin rigar jikin ta ya yaga kamar wani mayin wacin zaki nan take dukiyar fulanin ta ta bai yana namaki ne ya kama shi ga shi a fili manya amma a riga bazaka ce da kwai su ba". Ta fasa kuka tana mungu azzalumi maha'inci don Allah kada ka lalata min rayuwa kataima ka min kada kamin ciki.. Murmushi yai tare da tura ta kan gadon...........ihu ta kurma nan take nun fashin ta ya ɗauke. Shere fisabillahi 23/30 Su mai wa tai numfashi ya ɗauke, ga hankalin Sadeeq ya tashi jagular ta ya kama yi kamar wani ma yin wacin zaki yana ....... Har yazo afka mata aka kwankwaso kofar dakin cikin sauri ya dawo Hai yacin sa tare da furta innalilahi wa'inna alaihi raji'un ni Sadeeq mai ya same ni haka ya ke ta furta tawa mai da kayan shi yai tare da nufar ƙofar ya buɗe "Nura nai tsaye ya ce Malam wai mai kake ne tun ɗazu na zo ina ta kwankwaso wa amma shiru" Ya ce uhmm wallahi dai bakomi wannan yarinyar ce ta sume dan nace sai anjima zamu tafi! Nura ya ce" Sadeeq mai kai ma ƴar mutane haka har ta sume Allah yasa dai ba fyade ka mata ba?'' Sadeeq ya ce Allah ya kiyaye ni da yi ma wannan ƙwailar fyaɗe, ka ma raina min hankali ni nafi karfin kwaila.. Nura dariya yai ya ce nidai muje ka dubata..... Shiga ɗakin su kazo yi Sadeeq ya ce ma Nura dan jira nan na gyara mata kayan ta! Murmushi yai ya ce ka duba kayan matata cikin dorowa, sai na kawo maka kayan duba ta.... Yana shiga ya yayyafa mata ruwa amma shiru ba alamun farfaɗo War ta bakin shi yasa ana ta yana hura mata iska kusan 10mint sannan tadawo ruwa ya sama anan ta ce" mungo azzalumi na tsane ka ɗan iska kawai.... Bangaran mama kuwa hankalin ta ya tashi sosai ganin har lokacin dawowar hameeda ba ta dawo ba hankalin ta baƙaramin tashi yai ba Allah yasa dai lafiya, ganin har karfe 9:30pm bata dawo ba tasa hijabi ta nufi gidan su Hajiya ta na zuwa ta ce wai har yanzu bata gama aikin bane naji ta shiru shine na biyo sahu... Mamaki ne ya kama "Ammi" ta ce a'a ai tun ɗazu suka taho nasa Sadeeq ya kawo ta saboda dare ya yi ne! Mama ta ce" innalilahi ni har yanzu ba su isa ba Allah ya sa dai lafiya su ke ba sa ce su aikai ba"...... Amin ta amsa mata tace bari na kira wayar Sadeeq ɗin bari na kira su naji' tana kira ba'a dauka hankalin su ya kara tashi ko dai kiddnaping ɗin su aka yine.. Kuka "mama tasa ta ce shi kenan hameeda ta ita kaɗai ce ta rage min a duniyar nan, Allah kasa sun faɗa hannu na gari" Amin Tana farkawa ta samai kuka don Allah ka kai ni gida, wallahi "mamana nasan tana cikin damuwa kataima kamin na yafe maka wallahi na yafe maka"! Murmushi yai ya ce" sai yanzu zaki ce haka wani abun nai maki ma da zaki ce kin yafe mun ya haɗe rai kamar ba shine ɗazu ya rude ba, a Togo ya kalla ya ga karfe 12 na dare ya ce bazan mai dake gida yanzu ba sai da safe don yanzu dare ya yi".. Kwalla ce ta zubo mata tunda ta haɗashi da Allah bai mata Abin da take so ba ta hakura shiru tai tana mai aika mai da Allah ya isa a zuciyar ta' kusan minti 30 ba mai magana a ciki "Sadeeq ne yai karfin halin cewa yanzu mai zaki ciki ne na dafa maki?" Watsa mai harara tai ta ce Allah ya tsare Ni da cin abincin ka, bana cin abincin ɗan iska Ni hameeda....... Maganar ta mai zafi ya ce" wallahi sai kinci abincin da zan dafa maki wallahi tallahi sai kinci fita yai da sauri ba a ɗau lokaci ba ya dawo da plat din indomi da kwai sai kofin tea ya shigo ɗakin dai-dai lokacin ruwa ya kare ya cire mata brush tai da sabon brush din da ta gani a bayi fitowa tai ya tura mata abincin ya ce maza ki cinye ko ni na baki yanzu" Zaune su ke a palorn don "mama" bata koma ba suna zaune wayar Ammi tai ƙara alamun kira ne da sauri ta ɗauka ta ce" Sadeeq kuna ina ya hameedar lafiya dai kuke ko?" Sosa ƙeya ya yi"Ammi gamu nan gidan Nura matar shi ce bata lafiya shine ya ce yarinyar ta tsaya ta ɗan taimaka mata" da yake wayar handfree tasa wayar mama tai hamdala ta samu nutsuwa.... "Ammi" ta ce uhmm amma ko ka kira duk kata da hankali ga maman hameeda nan ma! Hakuri ya bada sannan "Ammi ta ce gobe tun safe kadawo da ita kada na bata maka rai" Abincin ta tasa gaba tana kallo amma ta ƙasa ci, jawo ta yayi jikin ta ba karfi ya dinga dura mata shayi kam sai ya kurɓa sannan ya dura mata na bakin shi ana ta a haka tasha tana gama wa tai ta zubar da yawo ya ce indai miyau na ne yanzu kika fara sha....... Tsaki tai mashi hakan ko ya bashi haushi ya rungume ta tare da tsotse leɓen ta ya ce wannan shine hukuncin ki daga yau idan kika min tsaki..
🏠