NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 4 of 12

domin ya rungumo ta sai jin shi ya yi a kasa timmmmmm buɗe ido yai da sauri domin kanin a ina ya ke "Nura nai ya ce lafiya ka faɗo wai menene ya faru?'' Tsaki ya yi domin farkin ya bashi haushi ya ce" kagama ne mutafi gida kaina ciwo ya kemin?" Idasawa ya yi suka fito ya ce bazan iya driving ba please kayi ma jikina duk ya yi sanyi barcin dana yi....... Shi dai kallon shi Nura kawai yake domin yaga abokin nashi duk ya canza kamar ba shiba Karfe shidda aka tashe su kai tsaye gida ta nufa da saurin ta ta cire kayan ta tashirya domin tana so taje tayi ma "Ammi towon dawa miyar kubewa ɗanya" tun anan ta sai kuɓewar ta dan can ba lalle a samu ba napep ta tara kada tai yamma tana isa ta daura tuwo ta fara goge kuɓewar tana gamawa ta gyara ko ina minti 30 ta gama tuwo da miya part ɗin Sadeeq ta nufa duk kaya abaje a gado ta kwashe ta gyara ko ina gajiya ce ta dame ta ta kunna ac ta hau gado ba'ayi minti5 ba barci ya dauke tai.... Sauke shi ya yi Kofar gidan su, ya nufo gida 20 mint ya kawo shiga ko part ɗin "Ammi bai leƙa ba kai tsaye ɗakin shi ya nufa dan agajiye ya ke ga fararkin jaririyar yarinyar da ya yi cire kaya yai daga shi sai tawul ya watsa ruwa mai zapi canza tawul ɗin ya yi ya ɗauki wanda bai jiƙe ba ya ɗaura faɗa wa ya yi kan gado, jin mutum tai a kanta ta kwalla ra ƙara tace mama ya karya miki yarinya" Ya ce"uban wa ya kawo ki ɗakin nan sauka ya yi ya kunna glof din dakin dai-dai lokacin tawul ya faɗi kasa" *Please* *Shere fisabillahi* *Comment* 💦💦💦 *ƳAR WANKE WANKE* 💦💦💦 *Mallakar oum sultan*💫 *TAURARUWA WRITERS ASSOCIATION* ```Gaskiya naji daɗin yadda kuke nuna min kauna, Allah ya bar kauna``` _godiya gare ku_ _duk wani masoyi na wannan shafin naku ne, Allah ya bar kauna_ *Kada ku manta akwai data all network*💃💃💃 ```Bismillahir rahamanir rahim``` ```page 17/22``` Tana ganin tawul a ƙasa ta fasa ƙara tana innalilahi nashiga uku mama naga maciji nashiga uku na don Allah a taimake a fitar da ni kada ya kashe ni.... Tsawa ya daka mata ya ce" wallahi ko ki rufe min baki ko na maki abinda baki tunani' uban me ya kawo ki ɗaki har gado na sai kace wata mata ta" Idon ta a rufe ta ce"don Allah kamin hakuri bazan sake ba yau ma tsautayi ne ya kawo ni gadon ka bada san rai na ba, ina tafiya gadon na kira na ni kuma na amsa kiran nashi kada na bashi kunya kai kuma sai kai hakuri".. Wulla mata harara ya ya yi ya ce" tashi kifita ko na yaga ki a gadon na, da sauri ta miƙe ta fita dagudu tana hamdala bai mata komi ba". Taƙaici ne ya kamashi ya saka kayan shi ya kwanta yana tunanin yanzu wannan yarinyar a haka ta ganshi innalilahi ya furta a fili tashi yai zaune abin duniya ya ishe shi ƙwaila ta ganshi ba kaya.. lapton ɗin sa ya ɗauka ya nufi sashen Ammi zaune ta ke tana lazimi ya zauna gefen ta har ta gama ta ce" Sadeeq lafiya dai ko naganka haka?" Ammi ba komi kai na keciwo ga yinwa ina fama da ita...... Ammi ta ce" bari na kira hameeda ta zuba mana abinci amma tashi mu koma darling table ɗin sai ka ci" Tashi. Ya yi badon ranshi na son tashin ba hameeda Ammi ta kira ta zuba masu tuwo, zata tafi "Ammi. ta ce ki zauna mu ci tare mana zaki tafi" da ƙyar ta samu ta zauna suka ci wata shwagwa ce Sadeeq ya ce shi ba zai iya cin abincin ba "Ammi ta bashi a baki" ita dai hameeda na gefe ta kallon ikon Allah Ammi ta ce nagaji Sadeeq ka zo kai aure na huta nima.. Kuka mara sauti yasa kamar ƙaramin yaro ya ce "nidai Ammi na kiban naje office na gaji da yawa wallahi a tausaya min ya faɗa tare da langwaɓar da kai......ta ce to ga ƙanwar kanan hameeda ta baka yau ta huttashe ni nima.... Mamaki ne ya kama "hameeda" ganin Ammi ta ce wai ita ɗaga kai tai taga ita ya ke kallo ta murguɗa masa baƙi harda gwalo ya ce ni kike ma haka yarinya? Ammi ta ce nifa Banga mai ta maka ba, kadai rigima gareka kai sauri ka gama ka kaita gida yau driver bai nan da sai ya kaita..... Kallon Ammi yai ya ce" zani gidan su abokina ne fa sai na makara kuma?" Ehh koma ina ne zaka sai ka kaita don dare ya yi yanzu, kusan minti 30 sannan ya gama suka fito tai ma Ammi sallama tashiga baya yace ni zaki maida driver ki kenan to baki isa... Kai nifa idan baza ka kaini ba ka barni na tafi nasan hanyar gida.. Cakumo ta ya yi ya tura gaban mota ya kulle ya shiga ya tada a hanya ba abinda ke tashi sai karatun Kur'ani ta ce mutum kamar ba ɗan iska ba jibi ɗazu yadda ya cire tawul a gaba kuma yana sane amma ji Yanzu ya kunna karatu.. Kallon ta yake kamar bai. San Abinda take cewa ba, ta ce hayin Wada nas zaka kai ko baka gani ne da zaka canza hanyar gidan mu? Harara ya wulla mata ya ce wallahi yau zaki san kin min rashin kunya, kai tsaye gidan Nura ya nufa daman matar shi bata nan fita sukai ta re ya ce wallahi muka shiga kika nuna mai wani abu sai na balla ki anan.....
🏠