e 7am ta tafi gidan aiki sai da ta tabbatar ta gama gyara part ɗin Ammi sannan ta nufi nashi duk ya baza kaya a kan gado, duk tabi ta gyara ta wanke bayi fessss ta kunna bonar turaren wuta tazo dashi daga gida mai kamahi ta kunna palorn ya ɗauki kamahi kunna ac tai don ya yi sanyi,' tana buɗe kofar ya turo shima faɗawa ya yi jikin ta tsabar nauyi ta tafi zata faɗi ya rungume ta tsam tunawa ya yi da marin da ta mai ya sake ta timmmmmm ka ke ji ƙara ta saki ta ce Allah ya isa na..
Buge mata baki ya yi ya ce "ni kike ma Allah ya isa wai?"
Ehh kaifa sai da kagama jin taushin jiki na ka sake ni......
Nuna ta ya yi ya ce"nan ina jikin da zanji dadin runguma jiki duk ƙashi mtssss dallah fitar mun ɗaki kada na zane ki"
Tace sai dai mu zane juna wallahi kana gani na haka kamar langa langa ko to karfi gareni.....tura ta ya yi tafaɗa kujerar da ke kusa da kofa yace bari nayi maki hukunci mai karfi bakinta ya kama tsawon minti 30 yana kiss ɗin ta ya ce wannan shine hukuncin baƙi bara kunya..
Kuka tasa ta tashi tafita ta leƙo ta ce" kai mai saurin kukan nan Allah ya sakamin da man na san kai ɗan iska ne ta ruga dagudu"
*Shere*
*And*
*Comment*
*Share fisabillahi*🙌🙌
💦💦💦
*ƳAR WANKE WANKE*
💦💦💦
Mallakar oum sultan💫
*TAURARUWA WRITERS ASSOCIATION*
*Masu san a tallah masu hajar su kan farashi mai sauƙi sai kumin magana a👉08125028130👏🏽👏🏽👏🏽👏🏽*
*OUM SULTAN DATA SAVICE AVAILABLE*
*MTN DATA*
500mb____________150
1GB_____300
2GB______600
3GB____________900
4GB_______1200
5GB__________1500
10GB_____2800
*AIRTEL DATA*
500mb______200
1GB______400
2GB____________800
3GB__________1000
4GB________________1,200
5GB__________1,400
*9MOBILE DATA*
1GB____________200
2GB_______400
3GB________________600
4GB____________800
5GB__________1100
*GLO DATA*
1GB________250
2GB______________500
3GB__________7500
4GB_______________1000
5GB____________1250
*MASU SIYAN KATI SAI KU MATSO*🤝
*MUNYI ARHA MUN HANA BASHI*
*Account number 8108353370*
*Call number 08138012334*
*Was app number 08125028130*
*SAI NAJI KU*🤳💃💃💃💃💃💃
```Bismillahir rahama nir rahim```
```Page 11/ 16```
Yaji zafin kiran shi da ɗan iska da ta ce mai ya ce wallahi zan nuna maki ni ɗin ɗan iskan da kika ce ne idan har ina raye sai na saki baƙin ciki...
Mama ce sai mata faɗa take tana cewa haba "hameeda taya zaki je gidan su mutum har ki ƙarfin halin marin shi kin san kuwa waye shi sufa masu kuɗi ne mu kuma fa talakawa ne"
Hameeda ta ce" mama saboda mu talakawa sai a kace mai ya rinƙa wulakanta dan adam kenan ni wallahi bazan iya zama wannan balagaggen nan ba shi ba wani nawa ba ya rinƙa takani yadda ya so bazan iya ba Allah!"
Murmushi mama tai ta cigaba da aikin ta, ita ma hameeda ta kama shirin islamiyya don min asabar da lahidi tana zuwa sauran kuma sai jefi _, jefi take zuwa ta ce "mama kin ga idan aka bamu albashin mu sai mu yi siminti ko muma gidan mu ya ƙara kyau"
Mama ta ce kinji dashi" hameeda naga yau surutu kike ji nayi nan ta tashi ta shiga ɗaki ta barta tsakar gida"...
Jiki a sanyaye yake aiki abokin shine ya ce "wai lafiya naga duk yau kamar kai kazama feshon ne?"
No Mai kaga ni ni nan lafiya lau na ke 'sai dai gajiyar aiki ke damuna so nake na ɗan kwanta ma wallahi.......kallon shi ya yi ya ce" is okay kaje ka kwanta tunda Ni na tashi bari na idasa cike maka takardun"
Ya ce" okoy ka taimake ni kuwa bari nayi koda na minti 30 ne sai mutafi gidan, ni baƙin ciki na ma naje na iske ƴar wanke wanke nan gidan mu!"
Kallon shi Nura { abokinsa} ya ce ita to mai ta tare maka da zakai bakin ciki da samun da take gidan ku?? Kaifa ɗan takura ne wata kilma ita ce matar taka....
Saurin buge masa baki ya yi ya ce"wallahi bakin ka Nura baya da tsarki ya kamata ace kayi wankan tsarkin baki wallahi, wannan jaririyar yarinyar zan aura mai zata iya dauke min yarinyar da ko nono bata fara ba"...
Tunda Nura yaji ya ambaci sunan shi yasan maganar mai girma ce don baya ambaton sunan shi sai Maganar ta girmama ya ce kadai na cika baki don Allah kafara santa ko kada kace naje na maka biko ta so ka don ba ruwana balle naje.......
Naji ɗin nidai bari na kwanta kaina ya fara ciwo saboda ka ambaci yarinyar nan..
Bangaran hameeda kuwa islamiyya ta nufa wacce take kusa da layin su, tana shiga aka fara taran makara hamdala tai domin bata san dukan latti aji ta shiga aka fara karatu' malamin su na zuwa suka fara bashi harda alhamdulillah ta iya duk da bata zuwa wani sosai da yake mama na ƙara mata a gida jinjina mata malam ya yi ta zauna masu jin haushin tana......
Mafarki ya ke gashi shi da hameeda sun haifi yara biyu mace da namiji gasu cikin gidan su mai kyau suna rayuwar jin daɗi abinci ta kawo mashi darling table ta aje masa tashi ya yi