ย  ย  NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 2 of 12

da yi a matsayi na idan badamuwa" Murmushi tai tare da faษ—in au haba ai badamuwa ai ko baki faษ—amin ba zata iya cigaba da yi, hakan ba komi bane.. Nan mama ta barta don ta fara aikin falon Hajiya ta nufa domin nan ne da sashen Sadeeq take gyarawa sai abincin sa domin ya fi son girkin [ maman hameeda ] palon ta gyara ta nufi sashen Sadeeq domin ta gyara yana gida bai fita ba tura kofar part ษ—in nashi tai daidai lokacin yana zaune a 2sita yana latsa waya saurin komawa tai tai noking ya ce" ki shigo mana zaki dame Ni da noking".. A sanya ye ta shiga ta ce" ina kwana ษ—an laษ“ai" Ko kallon banza bata ishe shi ba, ya cigaba da abinda ya ke yi fara goge darling table ษ—in tai tana yi cikin hanzari don ji take duk ta ta kura kofin glass ne ya faษ—o ฦ™asa tasssss ya bada sauti ganin shi tai a gaban ta ya ce" don ubanki Saboda baki San kudin shi ba zaki min a sara"? Ta ce" don Allah ka yi hakuri wallahi ba da san rai na ba ya fashe tana mai kuka tana bashi hakuri amma fafur yaฦ™i hakuri kamar bai san abinda take ba" Tsinka mata mari ya yi ya ce" kuma sai kin biya shi don ba ki fashi a banza, bagidajiya kawai"! Shere. And Comment Shere fisabillahi ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ *ฦณAR WANKE WANKE* ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ ๐Ÿ’ฅ *Mallakar oum sultan*๐Ÿ’ซ *TAURARUWA WRITERS ASSOCIATION* ๐•๐•’ ๐•™๐•’๐•š๐•ช๐•ฆ ๐•ช๐•’ ๐•œ๐•’๐•š๐•ช๐•ฆ๐•ž๐•š ๐•“๐•š๐•ฃ๐•’๐•™๐•’๐•ž๐•’๐•ฅ๐•š๐•œ๐•’ ๐•’๐•ค๐•ฅ๐•’๐•˜๐•š๐•ค๐•ฆ...... *๐•˜๐•’๐•ค๐•œ๐•š๐•ช๐•’ ๐•—๐•’๐•Ÿ'๐•ค ๐•Ÿ๐•’๐•›๐•š ๐••๐•’๐••๐•š๐•Ÿ ๐•ช๐•’๐••๐••๐•’ ๐•œ๐•ฆ๐•œ๐•’ ๐•Ÿ๐•ฆ๐•Ÿ๐•’ ๐•ž๐•š๐•Ÿ ๐•œ๐•’๐•ฆ๐•Ÿ๐•’ ๐•ฅ๐•’ ๐•ฃ๐•ฆ๐•จ๐•’๐•Ÿ ๐•”๐• ๐•ž๐•ž๐•–๐•Ÿ๐•ฅ ๐••๐•’ ๐•œ๐•ฆ๐•œ๐•– ๐•ค๐•ฆ๐•“๐•ฆ๐•ฃ๐•“๐•ฆ๐••๐•’๐•ž๐•š๐•Ÿ๐Ÿ˜‚๐•’๐•๐•๐•’๐•™ ๐•ช๐•’ ๐•“๐•’๐•ฃ ๐•œ๐•’๐•ฆ๐•Ÿ๐•’ ๐•ž๐•’๐•ค๐• ๐•ช๐•’๐•Ÿ ๐•˜๐•’๐•ค๐•œ๐•š๐•ช๐•’* https://chat.whatsapp.com/GTSFvoSBfuV7tVLtNzHR42 *๐•’๐•๐•๐•’๐•™ ๐•ช๐•’ ๐•“๐•’๐•ฃ ๐•œ๐•’๐•ฆ๐•Ÿ๐•’ ๐•ž๐•ช ๐•—๐•’๐•Ÿ'๐•ค ๐•ž๐•ฆ๐•›๐•– ๐•ซ๐•ฆ๐•จ๐•’*๐Ÿƒโ€โ™€๏ธ๐Ÿƒโ€โ™€๏ธ๐Ÿƒโ€โ™€๏ธ๐Ÿƒโ€โ™€๏ธ๐Ÿƒโ€โ™€๏ธ *Data savice available now* MTN 500mb 150 1gb 300 2gb 600 3gb900 4gb1,200 5gb1500 *Akwai ko wane layi mai ษ“uฦ™ata sai ya min magana 08125028130 sai kunzo* *แ‚ฆฮนส‚ษฑฮนส…ส…ฮฑิ‹* *ฯฮฑษ าฝ 6โœฆ10* ฦŠaga hannu ta yi ita ma ta wanka ma shi mari ta ce "kasani don ina aiki gidan ku bashi zai baka damar ka wulakanta Ni ba wallahi ai talauci ba hauka ba" Tsaya wa ya yi yana kallon ta ya ce" ke ni kika mara ni Sadeeq ni zaki ma wannan cin kashin"? Watsa mai harara tai tare da faษ—in kai aganin ka bazan iya ramawa ba ne? Ni ba irin matan nan bane da kasa ba wulakanta wa su barka ta cigaba da abinda take hankali kwance tana raira waฦ™arta ahankali. Bangaran Sadeeq kuwa mamaki ne ya cika shi don gani yake ta raina masa hankali tazo har ษ—akin shi ta marai ba tare da hankalin ta ya tashi ba, zuciyarsa ke zapi kamar zata fashe ya miฦ™e da sauri ya nufi gunta tana kallon shi ta gefen idon ta taji tsoro amma bata nuna ba ta dake fizgo gashin kanta ya yi ya riฦ™e gam ya ce uban waye ubanki da zaki maraini har ki zauna lafiya?? Kwalla ce ta zubo mata ta ce "ubanka shine ubana kaga uban mu kazaga dallah malam sake min gashi tun kafin na cizgaka ษ—anye" Ya ce "na lura ai ke maiya ce dole kice haka buge mata baki ya yi ya ce wallahi kinci darajar maman ki nada mutumci da sai na yaga ki wallahi a ษ—akin nan" Ta ce haba au sai kayagani anan daman ai akwai Mazan da basu san mutumcin mata ba wata kila kana ciki don haka kasakar min kaina... Ya ce idan ban saki ba mai zaki mun?? ฦ˜ara ta kwalla dai_dai lokacin kuma Hajiya tazo wucewa ta korido ษ—in dakin nashi da sauri ta kutsa kai ciki ta ce lafiya dai "Sadeeq naga haka?" Kuka yasa ya ce "wannan stupid girl din nan ce Ammi ta ษ“ata min rai na don ta raina ni" Kallon ta hajiya tai ta ce" hameeda mai ke faruwa faษ—a min?" "Hajiya daga ina goge tebur kofi yafashe shi ne ya marai ni na rama shine ya kemin wannan abun" Matsowa Ammi tai ta ce "haba babana wannan fa ษ—iyar[ sadiya ] wacce ka ษ—auka uwa ko kamanta ita ai wannan ษ—in ฦ™anwarka ce haba tafaษ—a tare da cire mai hannu a gashin hameeda' nasiha ta masu mai ratsa jiki ta tafi tabar su ta ci-gaba da aikin ta inda ya shiga ya kwanta gado tana gama gyara palon ta fita da sauri"... Karfe shidda na yamma tafita domin komawa gida yanzu kuma sai safe ita da tawo, tana isa ta iske "Ammi ta dafa mata abinda ta fiso watau shinkafa da mai da yaji, sannu tai ma ta ta zauna domin cin abinci" Kallon abokin shi ya yi ya ce" wallahi mansir sai na wulakanta yarinyar nan har ni zata mara a cikin gidan mu kuma a part dina zan mata abinda baza ta taษ“a mantawa dani ba in sha Allah" Tadafa shi ya yi tare da faษ—in haba"Sadeeq tunda Ammi ta baka hakuri kayi mana bana san na cin ka fa".. Tun karf
๐Ÿ