NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 11 of 12

u daga nan bata sake ba sai dai suyi waya".. Kamar kullum yau ma mai aikin"Ammi ce tai masu break fast suna zaune falo suna ci hameeda sai motse motse take yi' Ammi ta ce wai ko baki lafiya ne?" Ta ce" a'a Ammi bakomi nagaji da zaman kujerar ne" To ai kece"hameeda duk inda miji yake kina nan naniƙe dashi kamar za'a raba ku!" Uhmmm"Sadeeq ya ce Ammi barta tabini sauda ƙafa ai haka aka ce kuma ita tasan abinda nake mata " Ammi najin"Sadeeq ya ce haka ta tashi daga ƙarin ta koma ɗakin ta tana tunanin yaushe yaron nan ya koma haka? Yana ganin ta tashi ya ɗibar masu ƙwai da dankalin a filat suka ɗauko kofin shayin suka nufi ɗakin shi suna dariyar tafiyar Ammi" suna isa ta kwanta jikin shi ta ce"yaya wallahi bayana ke ciwo ga marata ma haka ina ji tana tsunkulamin" Ya ce"haba kodai babyn namu ne yake tafe?" Uhmmm ba kace kaine zaka amsa kai naƙudar ba? Ni kuma sai na rinƙa bashi mama ko kamanta ne? Murmushi baki da wayo har yanzu ya mata ya ce" ina zan manta da alƙawarin da na maki zuma' ai ke ɗin ta daban ce keɗin wata bangarane na rayuwa ta!" Murmushin jin daɗi tai ta ce in tuna Maka wani abu?? Ehh tuna min mana.. Ta ce lokacin da nafa zuwa ɗakin nan nafasa maka kofi bada sani naba ka mareni😜 Dariya ce ta kufce mashi ya ce"ai kin yi jarumta kin rama🤣🤣 Ta ce sai ranar da na kwanta ina barci kacire t.....Bai bari ta ida saba ya haɗa bakin su waje ɗaya sai da ya yi minti 10 sanan ya ƙyaleta idanun sa sunyi ja... Ta ce" hukunci nan ya dawo kenan?" Ya ce" haba my lovely wife ɗina kin cika tada zaune tsaye fa, nan take suka fara nuna ma junan su soyayya ta gaskiya, tunda suka shiga ɗaki basu fito ba sai bayan la'asar don abincin rana ma kitchen ɗin shi suka shiga ya taimaka mata, ciwon mara ya ƙaro sosai" Ammi tunda taga basu hito ba ta ce'' yaran nan wallahi gwanda ku koma gidan ku bazan iya darashin ta ido ba"..... Suna fitowa Ammi ta ce" Sadeeq ku tattara ku koma gidan ku bazan iya ba wallahi darashin kunya!'' Hameeda ta ce''haba Ammi kefa kika jawo mu nan ɗin don haka muna nan maƙale da ke, cikin tane ya juya ta wata uwar ƙara da sauri ya tare ta ya zaunar da ita ƙasa ya ce huta anan sannu kinji " Ammi ta matso kusa da ita ta ce'" hameeda kodai haihuwar ce haba nidaman ai naga alama tunda safe gashi Yanzu kinje kin manne ma wannan yaron"! Ita dai hameeda ba baka sai kunne don ji take ciwon naƙaruwa Ammi ta ce" Sadeeq zo ka duba ta idan haihuwar musan abinyi.." Duk yabi ya ruɗe ganin "hameeda cikin wani hali da sauri ya ɗauko Safa ya sa zai duba ta ta hana wai Kunya Ammi ta keji, Ammi naganin haka ta fito" Tana fita ta yarda ya duba ta, haihuwa ce har tafa buɗewa"Ammi ya kira suka tafi asibiti ana zuwa abu ya ci uwar na da tana Allah ya isa na Sadeeq bazan ƙara zuwa gareka ba, daman ƙarya kake min da ka ce zaka amsa naƙuda na"....... Yana kusa da ita yana taimakawa don taihu lafiya amma tana ɗura mai zagi, dakai yazo fitowa ta ce" Ammi taho wallahi na yarda kigani kizo ki taimaka min zan mutu" Ammi na jiyo ta daga kofa sai tausan "hameeda ya kamata kamar taje ta amso matar, driver ta turo domin ya je ya ɗauko mama"! Cikin ikon Allah ta haifo ƴar ta mace, ba jima kuma wata sabuwar naƙudar ta tashi ta haifi namiji yanzu{ daman lokacin cikin da aka yi hoto ya nuna ƴan biyu ne bai faɗa mata bane saboda kada ta samu} sai dai ta ƙaru dinke ta ya yi tsaf ana gamawa yasa wata nurse ta gyara gun suka koma ɗakin hotu.... Ammi ta ce "wai ɗazu waye ke man taimakawa ta waye don naji an kirani?" Dariya ce ta kufce mata, tagaida "mama don ƴan biyu na hannun ta, tashi su kai aka ce ta basu nono tasa kuka" Tobe contuie An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa nov
🏠