NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 10 of 12

ƙara, ya ce" haba baby dole ki gasa jikin ki don ki samu sauƙi Kinga dai baki da lafiya ki tsaya kada kiji ciwo Please my baby na" Ta ce"Allah ya kiyayeni da zama babyn ka kana mungo ɗin zan zama baby a gunka kaima kasan ƙarya ne wannan zancen naka"....... Da ƙyar ya samu ya lallabata tai wanka fitowa ya yi don tai wankan tsarki tagama yi tarasa tawul ɗin ɗaurawa gashi ya fita da kayan ta, kusan minti5 Biyar ya ji shiru ya leƙa ya ganta tsaye tana rawar sanyi ya kamo ta ɗaura mata tawul ya yi ya ɗauke ta kamar baby zuwa ɗakin shi, rigar shi jallabiya yasa mata magunguna ya bata don jikinta da zazzabin tana sha ta kwanta barci...... Bayan wasu watan ni tsakanin "hameeda da Sadeeq ban san waye ya fi san ɗan uwan shi ba, suna nuna ma juna so a fili idan ya so jan ta sai ya ce, nice hameeda ƴar wanke wanke ita kanta dariya take yi sosai har cikin ta ya kulle" Yau dai ya kamata juma'a ta tashi da ciwon kai ga amai suka tafi asibitin su ya auna ta gwajin farko ya nuna cewar tana da ciki farin ciki ne sosai a zuciyarsa, amma ita sai ta gimtse don ita barga Allah tsoran haihuwa take ance mata ana shan wuya ya ce" my dear lafiya naga baki farin ciki da cikin da Allah ya bamu ba?" Kuka tasa mai ta ce"nidai don Allah yayana a zubar da cikin nan wallahi ina jin tsoran haihuwa" Wani mungun kallo ya watsa mata ya ce" idan baki da hankali ni ina dashi kin san mata nawane ke zubda ƙwalla akan Allah ya basu haihuwa?? Ko don Allah ya azurta mu zaki ce baki so??" A'a ba haka bane manufa tafa ni ina tsoran haihuwar ne kaga na farko idan mutum ya yi doguwar naƙuda yana samun yoyon fitsari, ko ya samu ƙaruwa a....idan ka tsallake wannan Azo wanka da wannan ruwan zapin.... Ya ce" haba saboda haka zaki ce haka to Ni zan haifi abu na idan kin tashi naƙuda zan ansa, tunda haka ne sai a rinƙa min wankan ni amma ke zaki ba yaron nono" Tace naji idan dan bada nono ne ban da damuwa.. Haka suka ci-gaba da rayuwa cikin so da ƙaunar juna ba wanda suka faɗa mawa cikin sai ranar wata Lahadi "Ammi" taje kai masu ziyara nan taga" Sadeeq yana mata tausar ƙafa Saboda sun kumbura" Gaida ita suka yi ta amsa sai jin kunya "hameeda ta ke tana ganin asirin ta ya tono Ammi tasan me suke aikatawa, shiko ba ruwan shi sai ƙara matsa mata ƙafar yake, tana ture shi ƙarshe ma dai ta ce abarni haka nagaji" Faɗa sosai "Ammi" tai don basu faɗa masu ba, ya ce" Kiyi hakuri Ammi da sai dai muzo maku da jariri tunda nima Dr ne zan iya karɓar haihuwar ma" Ta ce" uwa ka Sadeeq yanzu cikin nan wata nawa ne?" Ehhhh to yanzu yana cikin na tara ne.. Ta ce" ashe shine rashin zuwan ku gidan mu da gidan su? To ka shirya mata kayan ta agida zata haihu yanzu zamu ta fi da ita" Gaban "hameeda ne ya faɗi kenan yau ba a jikin mijin ta zata kwana ba? Ta ce Ammi ki bari gobe zamu zo in sha Allah" Yana jin ta ce haka ya ce" kindai ji Ammi da bakin ta ta ce gobe zan kawo ta gida" Haka Ammi ta ce" su rashin kunya zaku min kenan? To be countie *MAZA KU GARZAYO "OUM SULTAN GRAPHIC DESIGN "TA TANADAR MUKU DA HAƊAƊƊUN DESIGN MASU ƘAYATAR DA MAI KALLONSU*👏👏 *FLYER* *3D MOCKUP LOGO* *2D MOCKUP LOGO* *NORMAL LOGO* *IMAGE LOGO* *BANA* *STICKERS* *ADVERT VIDEO* *PROFESSIONAL INVITATION* *INVITATIONS CARD* *BIRTHDAY VIDEOS* *POSTER* *CERTIFICATE.AND MORE......* CONTACT ME ON *ƳAR WANKE WANKE* Oum sultan (Matar dear] Alhamdulillah ala kulli halin duk kan godiya ta tabbata ga Allah Ubangijin taliƙai Allah kabamu alherin wannan rana ta juma'a Bismillahir rahamanir rahim ____"Ammi ta ce dallah ɗauko mayafi muta fi ban san shirme!" Kallon Sadeeq tai ta marairaice mashi don ya ma"Ammi magana ta bari sai gobe ɗin amma ya basar kamar bai san abinda take nufi ba".. Ganin zata bata mata lokaci ta ce muje ko a haka ɗin ne 'ai mota zamu shiga ba wanda yasan aya kike......ƙwalla ce ta zubo mata ta ce" Ammi don Allah kiyi hakuri sai gobe Allah dear zai kawo ni" Tsayawa tai sororo tana kallon ta ta ce" yanzu hameeda yaushe kika san daɗin mijine?" Duƙar da kai ƙasa tai tana murmushi ' a ranta kuwa ta ce haba Ammi dole nasan daɗin mijina kema kinsan ɗan ki na da ɗadi, katse mata tunanin ta yi dare dafaɗin muje ban san bata Lokaci ......haka ta fito bata re da ranta na soba tana yana ganin haka ya ce" wai Ammi dagaske tafiya zaki da ita? Na ɗauka wasa kike mana fa?" Ta ce" uwa ka Sadeeq wai yaran nan fitsara zaku nunamin ta yaran zamani ne komi? Bansan iya shege kalar na zamani '' Bayan kwana biyu da tafiyar su "hameeda ya tattara duk wani kayan shi ya koma gidan su tsohon ɗakin shi da yake tuzuranci da, Ammi tayi tayi ya koma gida amma fafur yaƙi hakuri ya koma " "Mama ce tayi kawaici don tana ganin hameeda ƴar fari ce bai kamata ace tana zaƙewa akan taba' tunda taje sau uk
🏠